← Book details sawun giwa Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 6

Sashe 3

sawun giwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA*

Free

Book 1

Page 15 & 16

"Ahankali ya buɗe motar yafito zuciyarshi na tsinkewa..juyawa sukayi duka suna kallon motar ganin wanda ya fito ajiki yasa maisoon waro duka manyan idanuwanta tace "yeee oyoyo my one bro tafaɗa tareda watsawa da gudu gun muhseen, hakan kuwa yasakashi sakin wani kayataccen murmushi yana kallonta cikin so da birgewa...shikuwa fawan bema kulada ɗagawar datayiba bayan takebi dawani mayen kallon ganin wadda suke motsi kamar zasu faɗo sabida gudun da takeyi

Tana zuwa wurinshi setayi kamar zata rungumeshi sekuma tafasa tana dariya.."ohh ni muhseen yoshe autar mom zata girma ne? Humm ji yadda kike gudu sekace ƴar 5 yes little sis. Baki tatura gaba sekuma tasaka duka hannayenta tarufe fuskarta irin taji kunya ɗinnan, kana tace "my one bro sannu dazuwa y hanya? "Yawwa sannu little sis, nasameki lafiya? "Lpy qalau tun yoshe kazo hala? Yanzu nadawo daga harami. "Hum tun ɗazu Nazo sedai ina masauki na Seyanzu na fito na ƙannena ashe hadda brother yazo yafaɗa yana takawa gun fawan daya kafe maisoon da ido kawai. "Aikuwa ka kyauta babban yaya naji daɗin ganinka kobakomai doli anty meenah tabari nakoma gida da wuri. Murmushi kawai muhseen yayi adede lokacinda sukazo wurinda fawan yake tsaye. Sannu muhseen yabashi cikin sakin fuska yace "bro ashe kazo kaima sannu to y garin? "Lpy Alhmdllh ai doline Nazo tunda ƴar atarmu tana nan doline nima Nazo kodan bugun zuciyata ta dedeta, fawan yafaɗa fuskarshi bayabo ba fallasa. Humm kawai muhseen yace amma be tanka zancenshi ba dudda kuwa abin yaƙona Mishi rai..itakam uwar gayyar sam bata fahimci inda zancensu yadosa ba tayi tsaye cikin yayunata tanata sakin murmushi kowannensu yakafeta da ido yana saka abubuwa dayawa Aranshi. Ahakan fawan yayi musu sallama yatafi amma Aranshi yanaji kamar yasakata agaba yaje da ita,,,sukuwa cikin gidan suka nufa, sosai anty meenah taji daɗin ganin muhseen yajima sosai a gidan suna firada ƙannen nashi har Dr hareesh yadawo shima akayi dashi daga baya yayi musu Sallama Takoma masaukinshi.

Tundaga wannan ranar basu ƙara samun damar keɓewa da Maisoon ba kasancewar anshigo ranakun karshe na aikin hajji sunshiga bautar Allah gadan gadan kullun suna wurin aikin hajji daga munzilifa har zuwa ranar arfa. Sosai suka maida hankali dukkansu akan abinda yakawosu....tsakanin ta da Sheikh sudais kuwa basu ƙara haɗuwa ba sedai ƙasan ranta kullun tana tunanin kalamanshi, takasa manta zantukan kuma suna bata mamaki, akullun takan tambayi kanta wacce rayuwa tashi tashiga??? Amma batada me bata amsa...agefenshi shima hakan abin yake domin kullun tunaninta ƙara lunkuwa yakeyi Aranshi sedai tun wancan ranar haryanzu beƙarayin mafalkintaba, sedai tunda yayi magana da ita baki da baki yakeda muradin kullun yaji muryarta yakusa dashi dudda yawan faɗuwa da gabanshi keyi Aduk lokacinda yayi tunaninta amma hakan behanashi son ganintaba, gaya kullun abin ƙara azazalarshi yakeyi Amma miskilancinshi yahanashi gayawa kowa.

Yau mako ɗaya kenan dayin arfa hankalin duka bayin Allah ya kwanta angama aikin hajji lafiya jama'a kowa na shirin komawa ƙasarshi ta haihuwa wasuma sunkoma tuni... maisoon ma dai yau Tatadawa anty meenah hankali akan itafa tatashi komagida sabida bikin ƙasarsu dazasuyi kullun se A'isha tayi mata waya akan saƙon kayansu na biki dazata zo musu dasu daga Saudiyar...."ikon Allah wai maisoon miye hakan sekace jinjira kibari sati mezuwa mana base kiwuceba yanzu sanin kankine abu me wahala ne asamu jirgi tunda ba jirgin alhazai kika biyoba doline kiyi haƙuri agama ɗaukarsu tukkunna se yanka Miki ticket ko. "Gaski Ni anty meenah bazan ƙara mako ɗaya aƙasar nan ba domin naso nakoma gida kuma kinsan abinda ke gaba agidan...sosai ta tuburewa anty meenah suna cikin wannan haya niyar muhseen yazo gidan, ganin yadda ƙanwar tashi duk tatashi hankalinta yace tashirya gobe dasafe suwuce tare dama ita yazo ɗauka..aiko tadaka tsalle tana murna kamar taɗauki muhseen tagoya sekace ba itace takawo kantaba dole akayi mata tazo...dukkansu da kallo suka bita suna murmushi. "To jekishirya muje kiyi shopping ko? Tatsinkayo Muryar yayan nata. "A'a yah muhseen komai nasiya babu wani abinda nake buƙata yanzu. "To ai shikenan yafaɗa yana murmushi. "Humm yah muhseen danbakasan tun lokacinda take son barin ƙasar nan bane shiyasa,cewar anty meenah. Shidai murmushi kawai yayi beƙara cewa Komaiba yayi tafiyarshi.

*DARE ƊAYA WANKA GOMA*🍌🙈

HUMM KARKI BARI ABAKI LABARIN WANNAN SIHIRTACCEN MAGANIN ƳAR UWA, DOMIN KUWA DUK WADDA BATA SANSHIBA TO TABBAS TABAR BAYA DA ƘURA, *DARE ƊAYA WANKA GOMA* MAGANINE MA MATIKAR MAHIMMANCI AGUN NAMIJI DA MACE AMMA BAZANCE KOMAIBA IDAN KIN GWADA KECE ZAKI DAWO SA GUDUNKI, IDAN KUWA HAR KIKA GWADA BEMIKI AIKIBA, TO WLH ALLAH ƊAYA ZANBAKI KUƊIN KI, Game bukatar *DARE ƊAYA WANKA GOMA* ze iya tuntubar wannan nomber 👉 07037092176 domin za'akai Mikishi aduk inda kike afaɗin duniya.💃💃

*GYARAN JIKI, ƘIBA HIPS, NONO, HASKEN FATA* DUK AKAN ABU ƊAYA INGATACCEN GARIN BOBOTIC SABAYA, BAWAI NORMAL SABAYABA NO DOMIN WANNAN GA DAƊI GA BIYAN BUƘATA CIKIN ƘANƘANIN LOKACI. SEKIN GWADA ZAKI TABBATAR HAJIYATA INADA TABBACIN IDAN KIKA FARA BAZAKI BARIBA DOMIN KOWANNE BAKI YASON DAƊI GA KUMA BIYAN BUƘATA CIKIN SAUƘI,

MUNADA INGATTUN KAYAN MATA DA KUMA MAGANIN MAZA MUNADA KAYAN GYARAN JIKI SABULUN DILKA DADAI SAURANSU DUK ABINDA KIKESO HAJIYATA ZAKI IYA SAMUNSHI AWURINMU AKAN FARASHI ME SAUƘI.

GAME BUƘATAR GARIN BOBOTIC SABAYA ZE IYA NEMAN WANNAN CONTACT ƊIN 👉07073092176 KAYANMU BASUDA NABIYU💃💃💃

Tafe take cikin izza da isa irinna sarauta wasu hadimai natake mata baya kusan su 8 biyu daga ciki sunriƙe jelar rigarta dakeja aƙasa....shiko ahankali yake takowa cikin tafiyar ta kamala da nutsuwa kanshi aƙasa wani security nariƙe da jakar Computer shi, shukuwa yana riƙeda wayoyinshi kusan ukku, ahankali bakinshi ke juyawa yana tasbihi kamar yadda yasaba domin ba yadda za'ayi kiga Sheikh sudais bakinshi baya motsi sedai baki isa kiji abinda yake faɗa ba domin tsakaninshine da uban jigijinshi...tunda ta hango shi tanemi nutsuwarta tarasa jitakeyi kamar takamoshi da ƙarfin Allah yazama nata, ido tazuba mishi babuko kiftawa haryanzo kusanta dasuri duk wa'yannan hadiman suka raɓe gefe domin su ashi hanya tare da zubewa ƙasa suna kwasar gaisuwa...shikuwa hannu kawai yake ɗaga musu domin Sheikh sudais koda baze amsa gaisuwarka ba to yakan ɗaga ma hannu alamar ya karɓa, to ajiye hannu dazeyi cikin sauri kursum tariƙe hannun nashi, jikinta narawa tace "Barka da shigowa yah sudais...shiko Sheikh sudais runtse idonshi yayi daƙarfi yanajin tafin hannunta data saka cikin nashi kamar wuta azuciarshi domin arayuwarshi bancin maminshi bawa mace data taɓa gigin taɓashi, wani irin mugun bugawa ƙirjinshi keyi sabida tsananin ɓacin rai amma yashiru kuma yakasa ɗagawa daga inda yake sabida tsananin ɓacin rai...wagigice kursum tasaki wata irin ƙara tare da dafe kuncenta alokaci ɗaya sabida saukar gigitaccen marin dataji akan fuskarta wanda seda jinta da ganinta yaɗauke na wuccin gadi,,cikin tashin hankali tajuya gunda taji saukar marin, yarima Basam tagani atsaye yana huci, cikin tafasar zuciya yace "wlh idan kika koma gigin yiwa yah Sheikh dabbanci irin hakan Sena kusa kasheki agidannan shegiya me baƙin hali. Wani irin kallo take binshi dashi kafin tasake kurma ihu takwasa dagudu Takoma cikin gidan tana kiran uwarta.....shidai Sheikh sudais kanshi naƙasa sabida tsabar baƙin ciki da mamaki yahanashi ko motsi.

"Please yah Sheikh dan Allah kayi haƙuri kasan halin jakar sam ba hankaline da itaba dan Allah yah sheikh...buɗe cat eyes ɗinshi kawai yayi yana kallon Basam kafin yamiƙa mushi hannu alamar yamiƙo Mishi wani mai da'ake wankin hannu idan ƙaraba wani abun sabida kashe kwayoyin cuta, dama suna ajiyeshi Aduk inda suka saka phapo acikin gidan to shine Sheikh sudais keyiwa Basam nuni daya miƙo mishi...ba musu kuwa yaɗauko yazuba Mishi tare da ɓalle ruwan gora yazuba yawanke duka hannayenshi har wanda bata taɓa ba kana yawuce abinshi Basam nabiye dashi abaya tareda wannan security ɗin.

Sukuwa wa'yannan hadiman dake takewa kursum baya seda sukaga ɗagawar su Sheikh sudais kana suka shiga sauke numfashi domin koda Basam ke kyautata musu amma bayada mutunci idan ranshi ya ɓace Junaid yafishi sauƙin kai, sunan motsi kaɗan zasuyi awurin yahaɗa dasu. "tab ɗijam yau tataɓa masu aji mazanda ba'a taɓawa akwashe lafiya, cewar ɗaya daga cikin hadiman. Dasauri ɗayar takarɓe da cewa "aini wlh Sheikh na birgeni ba namiji ne me arhaba koda mulkinki seda rabonki zakisamu namiji kamarshi. "Humm kedai bari wato bancinda Allah kawo yarima Basam dasedai su tabbata anan kenan kunga yadda yayi tunlokacinda takai hannu jikinshi kamar wanda wata najasa ta taɓa?🤔 "Humm aikan dai najasarce agareshi domin ai seda ya tsarkake hannushi tukkunna yaɗaga. "Lallai wanan bawan Allah akwai aji da kamewa. Tofa Bakadai wa'yannan hadiman keta tsegumin su akan wannan abinda ya faru gaban idonsu.

Da gudu tafaɗo perlor inda tasamu gimbiya zaitun zaune itada uwar Tata. Cikin tashin hankali gimbiya saudat tamiƙe tare da riƙo ƴar gwal ɗin Tata tana tambayarta miyafaru. "Yaya Basam ne yamari kawai danyaga muna fira nida yah sudais, tafaɗa tana ƙara ɓare baki kamar wata jinjira. "Basam kuma yadakeki? Yanzu shi haryaga wurin dukan jininshi sabida wancan ɗan Bala guron? To wlh bazan yadda ba muje gun memartaba, tafaɗa tana tasa ƙeyar ƴar tata agaba....girgiza kai kawai gimbiya zaitun tayi aranta tana addu'ar Allah ya ragewa Basam zuciya domin dashine kawai gimbiya saudat ketakon saqa agidan sabida baya ƙyalesu sedai yayita samun matsala da mahaifinsu Itako abinda bataso kenan.

Acan turakar memartaba kuwa sosai gimbiya saudatt takwashe ƙarya da gaskiya tafaɗawa sarki hadda kukanta...hakan yasa yatura Akira mishi yarima Basam yanajin ɓacin rai sosai akan rashin jituwar ɗan nashi dakuma ƙanwarshi.

Yarima Basam na pert ɗin Sheikh sudais sakon kiranda memartaba kemishi yasameshi...hakan yasa yamiƙe tare da nufar turakar Sarkin sedai besaniba Sheikh sudais na biyedashi abaya....!

SAWUN GIWA paid book ne akan 1k kacal 👌 banyadda kowa ya karanta mun abuna batareda yabiyani hakkinaba idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176🙏

Autar alheri ✍️

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘

🐘
🐘🐘
🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘🐘

Romantic love story 💋💓💞

Daga alkalamin✍️👇

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri ✍️)

Marubuciyar 👇

SIRRI

SOLDIER'S FAMILY

INGARMAM NAMUJI

MEJO NAJEEB

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

IZZAR MULKI

BIG LADY'S

MY LITTLE SISTER

JEJI GIRL

JIKAR IYA DELU

SHUGER DADY

And NOW 👇
Chapter 3 · 0% Book details