Sashe 6
Sanadin Party Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SANADIN PARTY💀☠️ HORROR STORY*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*
........................................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*
*Page 71 to 80*
Kamar Anjefoshi yafad'o palourn Abunda yaganine Yasa numfashinsa D'aukewar wucin gadi domin shina arbayayi da Aljanar tana neman d'aukar ran Matarsa cikin dakewa Yasoma Anbaton Sunan Allah yanatofa Mata, wata K'ara tasaki tareda Sakin wuyan Anisa tafad'i k'asa rajacafff domin takina dasuma Aljanar kuwa tab'ace b'attt,
Cikin tashin Hankali Yanufeta ruwa yasha mata Afuska tafad'o tarin wuya tafara harda jini Cikin tarin nata Domin tasha shak'a Sosai shatin Hannuwanta duk sunbayyana tsinin faratantakuwa duk sunyanka gefen wuyanta, tari take Sosai tana maida numfashin wahala su babaa sukadawo hardasu Rahila dukansu sukahau mata Sannu
Rungumetake jikinsa tajima Cikin wani irin Yanayi sannan tadawo daidai kuka tafashe dashi tace"Wallahi bazata barni Ni yanzu harmaganafa munyi da ita Kuma tafad'amin zata Kasheni tace munshiga huruminta yarda takashe safa haka nima zata Kasheni, nashiga Uku ni Anisa Wannan wane Irin bala'i ne najefa kainaciki dukta *SANADIN PARTY* gashin har Ananeman d'aukar rayuwata, nidai yanzu na hak'ura da rayuwar nasan bazata tab'a barinaba dan Allah kobayan Raina ka Aure Macce Mai Addini domin inada Yak'in bazata Aikata Irin Aikinda na Aikataba nakasance maid'aukar wayewa da bijirewa sa da Boko samada komai nabirewa nabijire maganar Iyayena Inada Yak'inin ko wannnan bala'in k'awai ya ishe Hallaka Rayuwata, Dan Allah Kafin namutu kayafemin kafurta kalma yafiya Kafin numfashina na K'arshe mijina kayafemin Dan Allah," Tak'arasa maganar cikin kuka Sosai
Dukansu saida suka tausayamata Rahila kuwa kuka tasa,
Shikanshi Ammar Cikin dauriya dak'arfin hali yake lallashinta"kinga babu Abunda ta'isa tamiki da izinin Ubangiji Rayukanmu suna Hannun Allah ne shikeda ikon d'aukarsu bawai wani daban ba danhaka kicire tsoro Aranki babu Abunda zaisameki in Sha Allah domin inatare dake, najima dayafe miki Anisa bantab'a Rik'on laifinda kikamunba saidai Namiki fatan shiriya, yanzu kawai ki tsalkake Zuciyarki kiyi tuba maikyau kidage da Rok'onsa shima zaiyafemiki suma su umma sunjima dayafe miki, wannnan shiriyace tazomiki Bayan Kesha wahala ta *SANADIN PARTY* Allah yasa wannnan wannnan yazama darasi gadin masu hali rayuwa tason zuwa party Allah yashiryasu sugane zuwa hasarane kuma hallkane bawaiga mata kawai hardama mazan domin ba'a banbance Azabar Allah ba tsakanin maza da mata Saidai an bayyana kowane datasa kalar Azabar daidai da zunubinda ya Aikata Allah Yasa mudace,"
Dukansu suka ansa Amin, haka sukawuni sukuku, duk indazashi tana tare dashi zuwa safiya sukaje gida tare tanemi yafiyarsu kuma sun yafemata Nan Akasamu wani Babban malami yasoma Bata Rubutu yace tazauna nan gidan sati d'aya Indai tasake ganin matar kota mafalkine to Afad'amasa,
Kusan kwana shida batagantaba sai ranna bakai tabayyana, wannnan karon cikin mummunanar halittarta Wadda bata tab'a zuwa mataba tazo, kanta tayi danufi soketa da wannnan kaifaffan yatsan Hannunta....................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617
*SANADIN PARTY HORRO STORY💀☠️*
_FREE BOOK_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

_Monday 9/10/2023 October_
*Page 81 to 90*
Secon to the last fage............
...... Addu'ar da mlm yabata tafara Aljanar tanason matsowa indatake Amma k'arfin Addu'ar yasa takasa Ayanzu duk wani tsoro yawanke daga idanuwan Anisa burinta kawai tayi nasara Kan Aljanar ganin takasa illatata kawai saita b'ace, sai Alokacin su umma Suka shigo d'akin, fad'amusu tayi duk Abunda yafaru Nan Akakira mlm Akafad'amai yazo,