← Book details Sanadin Party Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 8

Sashe 3

Sanadin Party Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mik'ewa rahila tayi dugu tasoma nemo inda zatasami ruwa, cikin ikon Allah kuwa ta hange wasu Ruwan k'orama taje tasaka Hijabinta Saida yajik'a tadawo tasoma matsa mata Abaki, sannna tasoma dawowa hayyacinta suduka sukaje wurin ruwan suka Soma Sha,

Wata daga cikinsu tana Azabakinta Akajanyeta Akayi cikin ruwan da ita Ihu tasaki na neman taimako Koda suka Ankara ganinta kawai sukayi sandare saman ruwa har Anshanye jininta, Kafin Kuma Akayi k'asan Ruwan da ita..........

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617

*SANADIN PARTY HORRO STORY💀☠️*

_FREE BOOK_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SANADIN PARTY💀☠️ HORROR STORY*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*

_Saturday 7/10/2023 October_

*Page 21 to 30*

......Dukansu suka ruga sukabarta Anan tini ta Ida macewa, Zaune suke suna maida numfashi Ayanzu harsun fidda ranzasu Kub'uta domin kuwa Kullum bala'in yingaba yake ba bayaba Yanzu bamai sayeda takalmi cikinsu wasu ko d'ankwali basuda gashi duk ya watse kamar mahaukata haka suka koma idan sukaji yunwa Saidai suci y'ay'an itatuwa ruwa kuwa Cikin tsoro sukesha A k'orama A Yanzu duk sunrame sunyi Bak'i duk sunfita hayyacinsu, ko wannensu nadama kawai yake bama kamar Anisa Kullum saitayi kuka da danasanin bijirewa mijinta datayi,

Sunzo Cikin dajin sunyi nema harsuka raba dare amma bako Alamarsu, cikin sarewa sukafito suna Shirin fitowa idanuwansa suka fad'a Kan wayar Anisa da d'ankwalinta duka sun Fad'i ne Sanda Wannan macijin yabiyosu, d'auka yayi yace"wannnan d'ankwalin matata ne da wayaeta wannnan yana nuna Tabbas sunacikin dajinnan haryanzu,"

"dama nasan sunaciki ranka yadade Saidai yanzu dare yayi Saidai mukoma gida zuwa gobe masake fitowa ko Allah zaisa mugansu," Cewar ASP

"yanzu cikin wannnan hadadin zamu barsu munufe gida,? Koda naje bazan iya bacci ba nikawai kubarni zanciga da nemansu,"

"A'a Ammar bazaiyu ba, Akwai had'arin dayawa cikin dajinnan danhaka ni bazan barka cikiba, kai kanka kasani badan kaibane dama k'awancenmu wallahi ba Abunda zai kawoninan,"

"Nasani ASP kamun k'ok'ari Sosai kuma nagode amma bazan iya Barin Anisa nanba"

"Ya Allah Ammar bakafasan indatakeba nima bansaniba dukanmu nemansu muke sannan wannan Dajin Akwai had'arin dayawa kaima kasani bazamu barka kaima ka halakaba, kawai Abunda zaifi idan muka koma yanzu K'arin mutane Yakamata musani Wad'anda sukasan daji dama Y'an farauta kaima tafiyar dakai zatayi Amfani domin kanada Ilimi,"

"Kanada Gaskiya kuma kabada Shawara maikyau, muje to," Hakasuka dawo gida jiki ba kwari amma Ammar kam baiyi bacci ba Saida ya gayyaci Mutane dayawa dabada Kud'i sannan Hankalinsa ya kwanta, yana kwantawa yasoma mafalki gatanan wani Abu yabita Yana neman halakata tana gudu tana ihun kiranshi danya taimaketa, cikin wannnan Mugun mafalkin yatashi yayi sallah da Addu'a har Haske ya bayyana suka sake runguma cikin dajin wannnan Karon Mutane dayawa ne domin har Iyayen yaran sunbada tasu gudun muwa,

Tafiya suke suna waige waike can suka hango wani Abu yana reto sama k'uda natabinsa Koda suka duba sosai Ashe gawace sawa ASP yayi akasauko da ita Nan sukagano ashe Amaryarce ma, d'aukar gawar Y'an uwanta sukayi suna kuka sukayi gaba Abunsu, sukuwa Suka sake nausawa Cikin dajin Had'id'a sakin karnukansu..

Bayanwata k'atuwar bishiya suke zaune sunacin y'ay'an itatuwa kamar Yarda Suka saba, Huci sukaji Abayan iccen sukamik'e cikin tsoro Suka duba bayan, Wata mummunan halitta sukagani Zaune tana hucin itaba Macce ba itaba Namijiba halshenta dogo hark'asa sai d'igar jini yake Hak'oranta zago zago baka iya Ganin Fuskarta domin rufetake da gashi, jabaya suka fara cikin tsananin tsoro mik'ewa tayi tasoma nufosu tanamik'a Hannu danta kamasu, juyawa sukayi suka ruga Aguje, dariyar Matar Tak'arad'e dajin duka Mik'a Hannu tayi Aikuwa cikin sa'a tacakawa Safa dake Bayansu tsinin Akaifar Hannunta, wani irin Ihun azaba tasaki bakinta yasoma Fidda jini, dariya Aljanar tayi, cikin wata murya Maifirgitarwa tace......................

*KUYI HAK'URI KUSAKE HAK'URI KUMA KUMIN AFUWA NIKAINA NASAN PAGE'S D'INA GAJERUNE DAYAWA BASUDA TSAWO AMMA DOLECE TAKAMA HAKAN WALLAHI SERIOUS ZANCEN GASKIYA INADA MATSALAR IDANUWANE, NIKAINA HAR TUNANIN DAINA RUBUTUN DUKA NAKE WALLAHI, TONA FARA WANNNAN LABARIN BAZAIYU NADAINABA SAINA IDA NAK'ARASA HAKANAN, KUMA MUTANE DAYAWA SUNSAKA RANSU BAZAIYU NADAINABA WANNNAN YASA NADAGE,.. DAMA INADA MATSALAR IDANUWA SO YANZU SAI ABUN YAK'ARU ATAYANI ADDU'A ABOKAI, INA GODIYA DA TARIN ADDU'ARKU DAMA FATAN ALKHAIRY ALLAH YABAR ZUMUNCI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA_
WhatsApp number 07064904617

*SANADIN PARTY HORRO STORY💀☠️*

_FREE BOOK_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SANADIN PARTY💀☠️ HORROR STORY*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*

*Page 31 to 40*

......tace"dukanku saikun hallaka bawanda zaitsira duk sainazama Ajalinku,"Hahahaha

Yanzu su 2 kawai Suka rage cikin Dajin duk Sauran sun hallaka sungama ficewa hayyacinsu yanzu basuma iyagudu saidai tafiya sungama sallama rayuwa nutuwa kawai suke jira donin agansu samada nutun talatin ya Hallaka,

Su Ammar kuwa Sunyi yawo Sosai kusan sati suna Abu d'aya Amma bako Alamar ganinsu harsuncire Rai da tsammanin domin Yanzu kwana 7 sati d'aya Kenan bako Alamarsu,
Akwanakin Ammar yarame yayi kuka Yayi Addu'a Sadaka neman taimako kuwa Kullum Cikinsa yake, Koda shi kad'ai ne yakan fito Hanyar da motarsa yayi zaune yana kallon hanya yana Hawaye,

Sungama galabaita ga yunwa gak'ishi suna Cikin tafiya suka hango alamar gari sauri suka k'ara suna daf dashiga garin saiga Aljanar tabayyana gabansu tana dariya tana Mik'a Hannu tanason kamasu Addu'a suka somayi wannnan yasa takasa tab'asu ganin hakan yasa sukaci gaba da Anbaton Allah sunatofa mata Addu'ar Cikin taimakon Allah kuwa Aljanar tab'ace b'attt sauri sukayi Dan k'arasawa cikin garin, suna isowa Cikin mutane suka Fad'i take suka suma,
Chapter 3 · 0% Book details