Part din kamilla yaje ya kirata ta biyo shi a baya
Sanadin Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
A falo yace ta zauna ta jirashi
D'akin IMAN yaje ya tarar da ita kwance amma ba bacci take ba
Kallo d'aya tayi me ta d'auke kai murmushi yayi ya karasa bakin gado ya zauna
Yace"ta so muje zanyi magana da ku"
Tace"please ka bari sai gobe bana jin dadin jikina"
Yace"no yanzu zamu jin "
A hankali ta fara kokarin mikewa jiri na dibanta
Hawaye na bin kuncinta,wani tausayinta ne ya kamashi ya kama hanunta yana murzawa cikin tausayawa yace"nisful hayat please ki cire damuwa a ranki kinji"
Cikin kuka tace"ni dai ka kaini part din ammi in kwana bazan iya barci ba bayan nasan kana d'aki days da wata mace"
Rungumeta yayi yace"ki yi hakuri babu Inda zaki"
Lallashinta yayi tare da fad'a mata kalamai masu dadi suka fito falon
Nasiha ya musu akan suji tsoron Allah su zauna lafiya sanan ya raba musu kwana biyu biyu
Sanan suka sallami IMAN da cewa"sai da safe"
Tana ganin shigewar su ta fashe da kuka a daren ranan bata yi barci ba
A daddafe tayi sati d'aya cike da kewan mijinta duk da yana zuwa suna gaisawa ga zazzabi da ya sata gaba
Shima hakane a b'angarenshi domin kamilla bata iya jure jarabarshi da ya dameta sai ta fashe me da kuka
A ranan da ya dawo d'akin IMAN be d'aga mata kafa ba
Godiyarta d'aya shine bats da lafiya ganin zazzabin yaki sakinta yasa shi kiran Dr ya zo ya dubata
Gwajin farko ya nuna tana da ciki wata biyu
Sosai yayi farin ciki harda su Ammi
Haka rayuwa ya cigaba da tafiya inda Iman ke reinon cikinta kuma ta na samun kulawa wajen kowa harda kamilla
Shiko dan iya sosai yake kokari wajen had'a kan iyalanshi kuma ba,laifi sun had'an kai domin yana kokari wajen yin adalci kuma yana danne son IMAN kar d'aya daga cikinsu ya gane yafi son d'ayan
Yanzu cikin IMAN ya shiga wata haihuwa kullum sai sunyi fada dashi saboda ya fitineta baya tausaya mata
Tace"zata ajiye girki kamilla ta cigaba har sai ta haihu tayi arbain" amma yaki
Ammi ta zo ta d'auketa yayi dabara ya dawo da ita
A yau IMAN ta tashi da nakuda kiran Dr yayi ta zo har gida bayan ta sha wuya ta haiho yarta mace kyakyawa mai kama da ubanta Sak
D'an iya yayi murna da haihuwar nan
Ranan suna yariyar taci sunan iya hafsat amma zasuyi ta kiranta afra
D'an iya na matukan son afra sosai jinta yake kamar numfashin shi
Bayan wata goma da haihuwan afra kamilla ta haiho yarta mace aka saka sunan Ammi Aisha amma suna kiranta da hummaira
Su ihsan da ilham suma duk sun haihu ilham namiji ihsan mace wanda taji sunan IMAN
In ka gan IMAN da kamilla aka taba tunanin kishiyoyi ne domin kamilla na kokarin bawa IMAN girmanta itama iman ta rike girmanta kuma su San halin mijin nasu baza d'auki shrme ba
cikin kankanin lokaci garin MALI ya canja ya dawo kamar bashi ba su Kansu jama'an sun San sunyi dace da shugaba na kwarai mai adalci da kuma tausayin talakawa
Bayan shekara biyu IMAN ta haifi namiji me kam da babban shi babu abinda ya rage na Muslim harda wanan tabon a dai-dai inda na abbanshi yake
Yaro yaci suna Muhammed amma suna kiranshi da SULTAN
Haka rayuwa ya cigaba da tafiya inda abubuwa da dama sun faru mai dadi da marasa dadi ciki harda mutuwar naja'atu,kuma zuwan d'an iya Nigeria biyu har kauyensu yaje ya musu alheri ya bawa musa da mudi jali su kama Sana'a ya gyra gidan mai gari da Gina musu makaranta da asibiti
Kullum soyayyar IMAN a zuciyarshi karuwa yake domin tana yime inda yakeso amma baya nunawa gudun karya haddasa fitina a gidanshi
Bayan shekara goma yaran IMAN shida mata uku maza uku kamilla kuma hudu duk mata sun had'a kansu baka sanin ba mamansu d'aya ba
Ilham kuma biyar kuma asibitin MARWAN ya samu cigaba
Ihsan kuma yaranta ukuyanzu sule ya zama babban mutum
Nan na kawo karshen wanan labarin Allah yasa muyi amfani da darasin dake ciki mu kuma yi watsi da Mara kyau
Inda nayi kuskure Allah ya yafe min
Sai mun hadu a littafina na gaba MATAN ko MAZAN❓
Masoyana ina balain yinku
Finally iam free😂
Muslim na muku fatan alheri
Don't forget to vote for me tomorrow in gougeous vote group
Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share