← Book details Sanadin Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 2 OF 6

Part dinta ta shiga ta gan an gyra shi yana kamshi

Sanadin Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 13 min read

A gurguje ta shiga toilet tayi wanka ta fito

Fashe turare tayi a jikinta sanan tasa wani light kayan barci na jiki da na waje

Hula net tasa ta bar d'akin,gabanta na fadiwa ta tura kofar

Dakin ta Shiga tsaye yake a bakin window

Amma be juyo ba balle tasa ran zai amsa sallamanta

A hankali ta karasa inda yake ta

Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
👄👄👄👄👄
SANADIN
GARKUWA
💋💋💋💋💋
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,intelligent,and expert writers we are the best among the rest.

Littafai na
1⃣EESHA
2⃣IKHLAS
3⃣IMARANFAD
4⃣MATAN GIDA
5⃣RAYUWAR NUR
6⃣NIDA YAYA SUDAIS
7⃣SANADIN GARKUWA

8⃣MATAN KO MAZAN❓coming soon

🅿9⃣1⃣&9⃣2⃣

Bismillahir Ramanir Rahim

Karasawa tayi cikin fadiwan gaban ta rungumeshi ta baya

Lumshe ido yayi yana jin ta a jikinshi

Sun d'au tsawo lokaci a haka kafin ya juyo a hankali ya raba jikinta da nashi

Yace"meya kawo ki?"yayi maganan babu alaman wasa

Tace"please SULTAN listen to me kayi hakur....."

Bai bari ta gama maganar ba yace"oh na gane kin zo amsan dukiyar ki ko?bari gobe zanyi magana da daddy a baki kayan ki"

Tace"no ba abinda ya kawoni ba"

Yace"ok maganan sakin ki ko?yi hakuri na taho ban baki ba tafiyar gaggawa ne ya kama ni shiyasa amma bari in baki yanzu"

Hawayene ya fara gangarowa a idon IMAN zubewa tayi kasa ta rike kafarshi tace"SULTAN na roke ka dan Allah karka sakeni please ka tuna kaifa kanin bayana ya za a kalleni a ce kanin bayana ya sakeni ka min rai please za a min dariya"

A ranshi yace"har yanzu da sauran ki,kina nan da San girman nan naki"

A fili yace"ni sakeni barci nike ji gobe ina da zama a fada kuma zanyi baki daga kauyen lumbu"

Tace"SULTAN toh ka ce ka hakura"

Yace"tsohuwa bana son dogon surutu a rayuwata ya kamata ki gane hakan"

Kuka ta fashe dashi tace"yanzu dan ranshin mutuncin ni kake kira da tsohuwa"

Kallonta yayi dariya ya so sub'uce mashi amma sai ya dake yace"ke lafiyar ki kike min kuka?"

Tace"bazanyi kuka ba kana matsayin mijina kayi tace min tsohuwa"

Yace"toh ai kin girme ni ko?ni kanin bayan ki ne dole in baki girman ki"

Tace"hakane fa amma ka daina cemin tsohuwa kayi ta kirana da anty"

Yace"a'ah tsohuwan dai"

Ratsata yayi yaje ya kwanta ya rufe jikinshi da bargo zuwa tayi ta sunguna dai-dai fuskarshi tace"SULTAN please ka tashi muyi magana"

A fusace yace"nace gobe zan dawo miki da dukiyar ki,kije ki kwanta kin dameni ko haukan naki ne ya tashi eh,domin anty shamsiya tace"mahaukaci baya taba samun lafiya sai ya samu sauki,ko an tabo kan ne yau?domin ke da bakin ki kika ce baki son in sake ki harda mari na so biyu kina marina,yanzu dan rainin hankali ki zo ki sani gaba"

Tashi tayi tana kuka ta bar d'akin ba tare da tayi magana ba

Shiko kwanciyarshi ya gyra

Tana Shiga part dinta ta kwanta tana kuka

Ba karamin kuka tayi ba domin tana ganin ta fi karfin SULTAN ya rainata a ce kanin bayanta ya rainata haka,kai an cuceta

Gajiya tayi da kuka taje ta shiga toilet ta wanke fuska ta fito ta kwanta

Cikin dare d'an iya ya farka yaje dakinta a kwance ya hangota

Shiga yayi ya gyra mata kwanciya ya rufeta da bargo ya rage a/c yayi kissing dinta a goshi ya fita cike da kewarta

Yana Shiga d'akin shi ya shiga toilet ya d'auro alwala ya tada sallah nafila

Washe gari aka fara shirye-shiryen nad'a mai martaba MUSLIM a kujeran sarauta ko ina ka shiga zaka gyra akeyi

Wunin ranan MUSLIM be huta ba domin baki ke zuwa daga kasashe daban-daban

Har dasu MAIGARI da musa da mudi sai alhaji bala

Alhaji da maigari zubewa kasa sukayi gaban d'an iya suna kwasan gaisuwa

Murmushi yayi yace"haba Abba miye haka?"

Yace"ai kafi karfin haka ne mai martaba"

Shiko MUSLIM jin abin yake wani babarakwa

Jin shiru IMAN bata fito ba yasa ammi tura ilham a dubota

A kwance ilham ta ganta cikin dogon rigar atampa gown tayi kyau sai dai fuskarta ya kumbura

Zama ilham tayi tace" anty lafiya yau baki fito ba?"

Tace"babu komai"

Ilham race"ai ya kamata ki fito ki taya mutane shiye shirye ko anata aiki,amma meya same ki fuskarki ta kumbura kamar kinyi kuka"

Fashe tayi da kuka ta kwashe komai ta fadawa ilham ta karewa da cewa"wallahi baya sona kuma ya raina ni"

Ilham tace" ban taba sani baki da wayau ba sai yau in jiwa yace"miki baya sonki?bari in gaya miki in zaki sauke girman kai ki sauke ki rungume mijinki ki ajiye maganar shekaru a gafe domin na lura mijin ki baya son raini,ki mishi biyyaya zaku zauna lafiya"

Zaro ido tayi ni zan yime biyyaya ko shi zai min"

Ilham tace"anty iam sorry to say you are a fool,toh ki bude kunnin ki mijinki aure zai kara nan gaba domin naji kus-kus ana cewa dole sai sarkin garin yayi a auri yar gari nan,in zaki rungume mijinki tun kafin lokaci ya wuce miki ki rungumeshi"

Tashi tayi cikin tashin hankali na za a mata kishiya tace"what?wallahi SULTAN be isa yayi min kishi ba"

Ilham tace"wallahi ya isa har ya wuce domin abinda zai faru kenan,wai meyasa mata ke d'aga hankalinsu ne in za musu hankali,zauna kiji wallahi ki basar ki nuna musu kishiya bata gaban ki sai mijinki,in ankawuta ki riketa tsakanin ki da allah,ba sai na b'ata bakina ba amma please kiyi kokarin karanta littafin MAMAN NOORUL HUDAH mai fito MATAN KO MAZAN❓zaki fahimci inda ake zama da kishiya kuma anan zaki San akwai mata da kuma muna mata amma yanzu ki fara gyra tsakanin ki da mijinki"

Tace"inshaallah zan karanta,amma ai fushi yake dani"

Ilham tace"kina abu kamar ba mace ba"

Kawo kunin ki kiji

Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
👄👄👄👄👄
SANADIN
GARKUWA
💋💋💋💋💋
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,intelligent,and expert writers we are the best among the rest.

Dedicated to all my FANS

🅿9⃣3⃣&9⃣4⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ilham tace"kawo kunin ki kiji"

Magana ta fad'a mata

Murmushi IMAN tayi tace"kina ganin zai iya abin kirki kallon fa yaro nike mishi"

Ilham tace"hmmm kina da raini amma zaki sha mamaki"

IMAN tace"hmm waya koya miki irin abubuwan nan?karama dake"

Ilham tace"ni ba mace bane?ai mace ana sonta da kaifi basira"

Tace"hakane muje ayi shirye-shirye damu"

Sosai IMAN ta sake tana had'a abubuwan rabu da iya

Kamilla ko na gun Ammi suma suna nasu aiki

Mami ma tana nata aiki daddy ko tun safe daya fita bai dawo ba saboda baki sunme yawa

Sai misalin karfe 9:pm kowa ya koma part dinshi a gajiye

IMAN ko tana komawa part dinta wanka kawai tayi ta kwanta

Shiko MUSLIM sai 11:30 ya shigo a gajiye shima wanka kawai yayi ya kwanta

Washe gari da asuba aka shirya Mai martaba ya shirya cikin kayan shi na alfarma yayi bala'in kyau sai kamshi yake yi keyi

Bazan iya kwantata muku irin kyaun da MUSLIM yayi ba domin tsayawan yin hakan b'ata lokaci ne


IMAN ko make up artist ammi ta d'auko aka yi mata kwaliya

Itama tayi kyau cikin kayanta na sarauta

Fitowa tayi dai-dai lokacin da ya fito daga d'akin shi

Baki bude yake kallonta domin tayi me kyau sosai

Karasowa tayi inda yake ta kulle me baki ta saka hanunta a nashi tace"SULTAN muje mana karmu makara"

Ai besan lokacin daya rike hannu ba

Suka jero, aka fara busa,suna ana binsu a baya anayi musu fifita

Cikin takama da isa d'an suke jerawa har suka kai cikin fada

Ana ganinsu aka mike ana musu kirari yan gari na binsu da addu'a

Ammi sanda tayi kuka domin bata taba tunanin zata gan wanan ranan ba

Rungume iya tayi tace"nagode hafsat"

Iya ma hawayene ya gangaro mata tace"ki fi haka aguna"

Ina zaune da su RUKAIYA 5 /2 da big sister na anty shamsiya da Hassana kuruciyar zallah a table d'aya

Sai na hango su EESHA da FARHAN na littafin EESHA

Sai kuma IKHLAS da RAYHAN na littafin IKLAS

Sai kuma IMRAN DA FADILA na LITTAFIN IMARANFAD

Sai Stars na MATAN GIDA da SHARIFA APPA da AMIR

Sai kuma NUR DA AFAN da kuma ZAKIYA da SAMEER duk a litafin RAYUWAR NUR

Sai SUDAIS da ANEESA
Da NABEELA DA HAFIZ na litafin NIDA YAYA SUDAIS

Sai kuma stars dina na litafin na mai fitowa MATAN KO MAZAN❓a cake anawa juna kallon kallo

Ban manta daku ba yan MAMAN NOORUL HUDAH FANS CHAMBERS DA CLUB duk sun sa anko

Yan MOM NORUL HUDAH FANS GROUP 1-3suma da nasu kalan anko din

Yan Group din RAYUWAR NUR suma sunyi nasu daban

Ga yan NIDA YAYA SUDAI suma sunyi Nasu

Yan Facebook fan suma sun zo bana Facebook amma ina ganin sakonin Ku

GORGEOUS WRITERS FORUM suma sun zo

A gaba na hango MARDY BOUNCE DA MAMAN IHSAN KAWATA

Maman Kalil da nata tawanga na ummu Yasmin fans group

Shugaba RUKKAIYA ma ta zo

Da dai sauransu

Kai abu yayi kyau abu yayi sha'awa

A cikin kankanin lokaci aka rad'a MUSLIM a kujerar SARAUTAR MALI yanzu shi cikeken SARKI ne kuma zai auri kamilla nan da wata uku

Farkon maganan shi shine

Yace"nagodewa Allah kuma nagodewa iya domin in ba saboda ita ba da bana raye yau dan haka inada babban kyauta"

Hannu kaiwa ya d'aga sai gashi an shigo da wani kujeran zinari mai shegen kyau da kalli

Yace"wanan naki ne iya kuma kina da makami a wanan masarautar wanan yana nufin tarihi bazai taba mantawa dake ba"

Cikin kukan farin ciki tace"nagode"

Ana gama abinda ya tara jama'a aka fara rabo

Su MARWAN ko anyi busy da friends dinshi

Ga yan jarida suna d'aukan rahotu

Wani ne yaje gaban IMAN yace"ya kike ji yanzu da mijin ki ya zama SARKI"

Tace" a gaskiya ina cikin farin ciki domin mijin na tun yana ciki yake da jinin sarauta ina son ku sani shi an haifeshi ne dan ya zama SARKI"

D'an jaridan yace"yanzu zaki iya fad'a mana inda kike ji game da auren da zai kara?"

Gabanta ne ya fadi amma ta dake tace"a gaskiya ina goyan bayan mijina a duk halin da ya tsinci kanshi kuma ina maraba da aurenshi,domin ko ba komai kamilla ta cancaci ya aureta duba da irin d'awainiyar da tayi da mahaifiyarshi"

Yace"amma akwai jita -jita wai kin girmeshi kuma kina tunani zaiyi adalci tsakanin Ku?


Tace


Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
👄👄👄👄👄
SANADIN
GARKUWA
💋💋💋💋💋
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,intelligent,and expert writers we are the best among the rest.

Dedicated to GORGEOUS WRITERS FORUM

🅿9⃣5⃣&9⃣6⃣

Bismillahir Rahmani Rahim

Murmushi tayi tace"ba jita-jita bane gaskiya ce na girme mijina amma ya fini kaifin tunani da basira,maganar adalci kuma mijina mai adalcine"

Yace"toh mungode"

Sai yamma aka watse su MARWAN ko walima suka had'a a babban hall na gidan

Uwargidan abbu ko kamar ta zuba ruwa a kasa ta sha dan murna amma kasan zuciyarta tana tausayin ya'yanta na rashin samu uba na gari"

Naja'ko tana zaune a rana tayi ta ganin jama'a kukan nadama ne ya kubce mata

Bayan d'an iya ya tabbatar bakinshi sun samu masaukiya koma part dinsu

Lekawa d'akin IMAN yayi ya gan bata ciki

Murmushi yayi yace"kin burge ni yau tsohuwa"

D'akinshi ya koma yayi wanka ya fito ya saka kayan barci

IMAN ko sai karfe 9:pm ta bar part din iya

Tana shiga d'akinta tayi wanka ta fito gaban madubi taje ta zauna d'aure da towel

Light make up tayi ta saka wata arniya rigan barci ta ta fashe jikin ta da tulera

Ta saka hulla net akai tasa wani flat slippers

Tayi kyau gaban madubi taje ta tsaya tana kallon kanta kunya na rufeta

Tace"hanya zan iya kuwa"

Wata zuciya tace"zaki iya mana"

Mp3 ta d'auka ta fita sai d'ankin d'an iya

A hankali ta tura kofa ta shiga

A tsaye ta tarar dashi yana kokarin kulle window

Juyowa yayi suka had'a ido yayi saurin d'auke nashi ya cigaba da abinda yakeyi

Karasawa tayi ta juyo da fuskar shi ta sakar me murmushi

Hade rai yayi taje dai-dai kunin shi ta rad'a me hello SULTAN

Lumshe ido yayi ji yake kamar ya rungumeta

Ture shi tayi ya zauna a bakin gado kafa d'aya tasa a gefenshi ta d'a dukar da kai tana lashe yatsa

Shiko ya kasa d'auke idonshi santala santala cinyoyin ta

Murmushi tayi dan tarkonta ya fara kamashi

Shiko yace"ikon Allah ashe haka take"

Mp3 ta kunna wakan bebo,wakan da Akshy kumar yayi da kareena kapoor a film din bebo

Rawa ta farayi tana kad'a ko ina na jikinta tana kuma shafa shi exactly like kareena did

Idonshi ne ya fara canja kala ko ina tabi kallonta yakeyi

Itako hanunshi ta kama ta mikar dashi ya tsaya bayanshi taje ta rungumoshi ta fara cire me botton din riga tana shafa kirjin shi tana kissing wuyarshi

Tana gamawa ta dawo gabanshi suka had'a ido a zafafe ya hade bakinsu

Ya fara kissing dinta tana mayar mishi da martani

Igiyar rigar bayan rigar jikinta ya zare

Yana shafa bayanta,bayanta yaje ya rungumeya cikin dabara ya rabata da rigar jikinta

Ganin a tsirara take ya sata juyowa ta rungumeshi cikin jin kunya wani shu'umin murmushi ne ya sub'uce mishi

Shima ya rungumeta ya fara wasa da dukiyar fulaninta

D'aukanta yayi ya kwantar da ita ya haye Samanta

A zafafe ya fara romancing nata kamar zai shige jikin ta

Tsoro ne ya lullube IMAN dan bata taba tunani SULTAN nada zafi haka ba

Dogon wando barcin jikinshi ya cire sai nishi yakeyi

Itako hakuri take bashi shiko ko jinta beyi domin a wanan lokacin hanya kawai yake nima ya shige

Ganin ta dameshi ya sashi hade bakinsu san ya ware kafafuwanta

Wani zafi lips dinta ke mata da nononta domin sun sha masa

A hankali ya shigeta,lokaci d'aya suka saki ihu sai dai nata na azaba ne shi kuma na dadi

Sosai IMAN ke kuka tana rokonshi amma kamar karfi take karame

Hakuri take bashi shikuma yana kukan dadi

Ya dade yana kwasan gara kafin ya sarara mata badan ya gaji ba,dan kawai ya tausaya mata

Sauka yayi ya koma gefe yana mayar da numfashi

Kuka ta fashe dashi,rungumota yayi yace"ya dai tsohuwa"

Cikin kuka tace"ni ba tsohuwa bace kaine tsoho"

Yace"haba dai ni da nike kanin bayan ki ko kunya baki ji ba kike kuka dan kawai na miki d'an abin nan"

Tace"wallahi kai mugu ne ko tausayi babu"

Kara rungumeta yayi yace"na dade ina jiran wanan rana matata,domin tun kafin mu hadu nike mafalkin ki,ina miki son da ni kai na bansan adadin shi ba sai Allah daya haddasa shi,please ki daina raki haka domin bazan iya kyale ki ba"

Itama rungumeshi tayi tare da kissing din shi a goshi

Tace"ina Son ka SULTAN kuma inshaallah na daina kayi inda kake so komai nawa naka ne"

Yace"Allah ko?ashe zan kara anjima"

Tace"urhmmm hawaye na bin kuninta"

Can kuma ta fashe da kuka wanda ba kukan zafi bane

Cikin tashin hankali yace"meya sameki?"

Cikin kuka tace"zakayi aure"

Ajiyar zuciya ya sauke yace"ki yi hakuri haka namu kaddaran take,amma ina son ki kwantar da hankalin ki domin zanyi kokarin yin adalci tsaknin Ku"

Tace"yanzu kana sonta kenan"

Yace"eh ina sonta ai da bansanta bazan aureta ba kuma kema ina sonki"tureshi ta farayi zata juya me baya

Ya jawota jikinshi yace"bazan yi mini karya ba domin in saki farin ciki wanan yana cikin kuskuren da maza keyi in zasu kara aure shike kawo babu zaman lafiya tsakanin kishiyoyi MAMA NORUL HUDAH zata yi muku bayanin a littafinta na gaba,Wanda ya kamata mata su natsu su karanta su kuma yiamfani da darasin dake ciki.ni dai ina son ki bani goyon baya a duk wani halin da zan shiga"

Cikin kuka tace"inshaallah mijina amma wallahi ji nike kamar zuciyata zata buga"

Yace"....

Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
👄👄👄👄👄
SANADIN
GARKUWA
💋💋💋💋💋
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,intelligent,and expert writers we are the best among the rest.

🅿9⃣7⃣&9⃣8⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"babu abinda zai faru dake inshaallahu"

Kuka takeyi sai aikin lallashin yakeyi da k'yar barci mai nauyi ya d'auketa tana ajiyar zuciya

Kallon fuskarta yayi ya gan tayi barci a ranshi yace"ikon Allah dama haka take da kishi?"shafa fuskarta yayi yana tunanin auren shi da kamila domin kwata-kwata baya jinta a ranshi ya dai fadawa IMAN ne dan gudun haddasa fitina a gidanshi

Shima barci ne ya kwashe shi cikin nishadi

Da asuba ma sanda ya kuma kwasan gara san ranshi,bayan ya samu natsuwa ya sungumeta zuwa toilet ya mata wanka

Suka fito shi ya fice masalaci ita tayi sallah a gida

Tana idarwa ta gyra me d'aki ta fashe shi da freshner mai dadin kamshi bawani iyawa tayi ba amma tayi kokari domin batason Iowa ya shiga d'akin
Chapter 2 · 0% Book details