← Book details Sanadin Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 5 OF 6

Part din Ammi taje tana dai-daita tafiyarta

Sanadin Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

A falon Ammi ta tarar da su ilham da ihsan su hira

Bayan sun gaisa tace"Ina Ammi?"

Ihsan tace"tana ciki"

Ciki ta shiga ta tarar da Ammi kwance ana mata tausa

Bayan sun gaisa tace"ammi gajiya ne haka?"

Tace"wallahi ji nike kamar an min duka"

Tace"kene Ammi ki fiye rashin ji an hanaki shiga rana da yawo amma sai kiyi tayi
Ammi tace"toh mijinki ya turo ki shima d'azu ya shigo yayi nashi"

Murmushi tayi tace"kema kin san ba zai turoni ba"

Bangaren d'an iya ko fitowa yayi zai fita sai ya gan bata falo
.part dinta ya leka ya gan bata ciki ranshine ya b'ace
Ya fita dan zuwa sallama su maigari

Nan maigari ke sanan dashi ansa ranan auren jummalo da MUSA,MUDI da indo

Yace"Allah ya sanya alheri kuma inshaallahu zai zo in be samu zuwa ba zasu gan sako"

Maigari ya me godoya domin ya musu kyauta

Alhaji bala ko yama kasa magana yana kallon d'an iya a ranshi yace"ikon Allah yau d'an iya ne ya zama sarki"

Bayan ya sallamesu ya koma ciki still bata dawo ba

Waya ya ciro ya danna mata kira tana d'agawa

Yace"ina kike?"sai ya katse wayar

Jiki na rawa ta mike tace"Ammi zan tafi kila in dawo anjima"

Ammi ta tabe baki ganin inda take tsoroshi

Bata jira amsan Ammi ba ta wuce

A gurguje ta biya part din iya ta amshi tuwo ta wuce iya na mata dariya

A general falo ta tarar dashi kwance a kujera ya lumshe ido kamar me barci amma tasan idonshi biyu

A hankali ta ajiye kwandon hanunta ta karasa inda yake ta zauna a kasa tana jame yatsun kafa tace"yi hakuri naje gaida ammi ne da iya "

Shiru yayi kamar beji ba tace"wallahi banso in dade ba amma ammi ta jani da hira har muka fara planing bikin dinner dasu reception da sauransu mu tsaya muna zaban anko din Arabian gown da za asa a Arabian night ilham tace"zamuyi programs dayawa"

Ba tare da ya bude ido ba yace"da kika ce zaki anso tuwo me nace?"hadiye miyau tayi kafin tace"ka ce in barshi za a aika a kawo"

Yace"da na miki maganar biki mai nace?"

Tace"ka ce za a d'auko event planer"

Yace"baki da hijab ne sai gyle"

Tace"yi hakuri akwai su dayawa"

Yace"good toh meyasa kika fita baki sanar dani ba?"

Tace"SULTAN please kayi hakuri na tuba wallahi nayi zaton barci kaje yi da ka shige ciki domin nasan akwai gajiya jikin ka"

Bude ido yayi ya kalleta sai ta marairance me yace"daga yau karki kara fita bada izini na ba kuma ko nan da kofa zakije ki saka hijabi,sanan ki cire rai a zuwa kowani programs da za ayi domin bazaki je ba"

Tace"dan Allah kayi hakuri SULTAN karka hukuntani da hanani zuwa program"

Mikewa yayi ya shige part dinshi
Binshi tayi gudun kar tayi laifi kuma

Kwance ta ganshi ta karasa ta zauna a kasa tayi shiru

Yace"zo ki kwanta"

Shagwab'a fuska tayi tace"wallahi ban warke ba har yanzu zafi nikeji a wurin"

Yace"amma kin iya zuwa yawo ko?"

Mikewa tayi ta haye gado ya jawota jikinshi ya fara aika mata da sakwanin masu wuyar fassarar

Sanda ya mata son ranshi ya fara lallashinta

Bayan kwan goma

Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
👄👄👄👄👄
SANADIN
GARKUWA
💋💋💋💋💋
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,intelligent,and expert writers we are the best among the rest.

THIS PAGE IS DEDICATED TO ANTY SHAMSIYYA KIYI YANDA KIKE SO DASHI
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
🅿9⃣9⃣
1⃣0⃣0⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim

Bayan kwana goma zuwa yanzu IMAN ta fara sabawa da halin mijin nata kuma tana me biyyaya wani lokaci har mamakin kanta takeji

Su ilham ko ana ta shirin biki domin yau za a fara program

Bangaren MUSLIM ko bashi da lokacin kanshi saboda zaman fada ga jama'a

Yau za ayi dinner misalin karfe 8:pm

Kowa ya shirya amma ya hana IMAN zuwa ko gun su ammi in sunje tare da safe suka gaisa toh ba zai bari ta kara fita ba

Babu irin maganar da Ammi batayi ba akan ya bari IMAN tayi attending programs tunda d'an uwanta ke aure amma yaki kuma shima baije ba

Iya tace"yi hakuri ki zauna kiyi biyyaya"

Tace"toh"

Tana kallo kowa ya shige mota ya barta

Jiki sanyaye ta koma part dinsu ta shige d'ankinta ta kwanta

Tana mugun jin haushin shi

Shiko jin shiru bata shigo d'akinshi ba yatshi mikewa yaje

A kwance ya ganta ha ta fara barci a ranshi yace"watoh fushi tayi"

Zuwa yayi ya d'auketa tana ta zillo har ya kai d'akinshi ya kwantar da ita a gado

Kuka ta fashe dashi yace"haba tsohuwa fushi kikayi dan ina kishinki wallahi zuciyata ba zai juri kije dinner ana kallemin ke ba shiyasa na hana ki amma kiyi hakuri kinji"

Cigaba tayi da kuka yace"zo kiji wata magana"jawota yayi jikinshi ya fara shinshina wuyarta

Tace"SULTAN wallahi na gaji bazan iya ba"

Yace"yi hakuri wallahi ina bukatar ki matata"

Zatayi magana ya katseta ta hanyar hade bakinsu

Bayan komai ya faru tace"SULTAN wai kai baka gajiya ne?"

Yace"no bana gajiya dake NISFUL HAYAT cause kina da dadi"

Tace"uhrrmmm dole ne kayi aure domin nima inyi ta hutawa wallahi kana tara min gajiya"

Yace"what?"watoh kin gaji dani kenan?"

Tace"ba haka nike nufi ba SULTAN taya zanyi in gaji da kai bayan ina son ka"

Juya mata baya yayi

Rungumeshi tayi ta baya tace"SULTAN juyo mu kara wani round kuma"

Da sauri ya juyo,ta kyakele da dariya tace"ka ji harka ka juyo yanzu da hakuri na baka bazaka hakura ba"

Shima dariya yayi ya rungumeta

Tace"sultan ina son in tambaye ka"

Yace"inaji"

Tace"nasan bakayi karatu mai zurfi amma ina mamakin ilimin ka kuma kana jin turanci"

Murmushi yayi yace"ai a kauyen mu kowa najin turanci,kuma ni tun a makaranta inada kokari domin in ka koyamin abu sau d'aya toh na kama kena"

Tace"ok, amma kana da burin komawa karatu"

Yace"eh amma ba zai yuwu ba cause bana son in bar jama'a na a wani hali,karki damu ai ina da ke abinda ban gane ba zan sanar dake "

Tace"OK"

Yace"an aiko miki emails a companies dinki daddy ya samo tusted people suna kula da kanfanonin
Bana son kina yawu kasashe"

Tace"nagode gobe zan duba"

Bayan kwana hudu aka d'aura auren sule da amaryarshi ihsan

Marwan da ilham

Kowa ya tare a gidanshi,d'an iya ya bawa sule gida da kudi ya fara Sana'a

Shiko MARWAN gida ya siye mai kyau da girma a MALI din kuma an farayi me aiki asibitin

Haka fa rayuwa ta cigaba da tafiya inda IMAN da MUSLIM suke rayuwa cikin farin ciki da so da kaunar juna sosai yake jin dadin zama da ita domin tana me biyyaya

Jama'an MALI ko sosai suke jin dadin mulkin mai martaba MUSLIM

A yau sauran kwana uku a d'aurawa MUSLIM aure da kammila

IMAN ta shiga damuwa da da kishin zata raba mijinta da wata

Shima MUSLIM damuwa ne kwance a ranshi amma baya nunawa amma cike yake da tausayin IMAN din

Kullum sai tayi kuka shida nashi lallashi ne,kuma ya lura bata da ishashen lafiya

Hakan yasa yake bata kulawa fiye da inda ya saba

A rana juma'a aka d'aura auren kamilla da MUSLIM

Da yamma aka kaita d'akinta a cikin part dinsu komai nasu iri d'aya da IMAN domin itama an canja mata kayan d'aki kuma ita ta bukaci a musu komai iri d'aya

A ranan ko fitowa batayi ba saboda zazzabi da ya rufeta

A kwance ta wuni
Da misalin karfe 9:pm

Ya shigo part din,ya gan babu kowa afalo
Chapter 5 · 0% Book details