Part dinta ta shige ta shirya cikin atampa riga da skirt ya zauna a jikinta das,gyle ta yafa ta fita
Sanadin Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
Tana fitowa Asma'u ta runsuna ta kwashi gaisuwa tare da cewa"akwai abibda za a miki ne?"
Tace"no jeki huta" tayi wucewarta
Asma'u tace"kai mulkin mai martaba SARKI MUSLUM dadi ne dashi da ina muka gan hutu"
Part din iya taje a falonta ta sameta da kamilla,kallo d'aya tawa kamilla ta d'auke kai,itako kamilla ji take kamar ta nitse kasa domin tasan IMAN tafi karfinta kuma MUSLIM ba sonta yake ba ya dai amince ne saboda umurni Ammin ne da kuma dokan garin da sai ya auri yar MALI a matsayin shi na SARKI,da akwai inda zatayi ta warware maganan auren nan da tayi
Cikin jin nauyin IMAN kamilla tace"ina kwana gimbiya"
Cikin sakin fuska ta amsa tace"ya kike yar uwa?"
Ba kamilla ba har iya sai da tayi mamakin IMAN
IMAN tace"iya kin tashi lafiya ya gajiyan jiya?"
Iya tace"lafiya gajiya da sauki"
Zama sukayi suna hira kafin ta mike tace"iya please in akwai tuwo please a samin a kula zanje gun Ammi in dawo"
Tace"toh bari insa a dumama shi kan ki dawo"
Tace"toh"