Sashe 7
Rayuwar Samhat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan awanni uku mutuwar Aisha ta zaga ilahirin al'ummar da ke kewaye cikin rayuwarta wanda ba ƙaramin jijjiga masoyanta mutuwar tayi ba.
Alhaji Bashir ne ya je asibitin ya ta ho da Alhaji Muhammad da ya zama baya ummm bare umum sai zubar hawaye kamar ambuɗe famfo.
Jinjirar da Aisha ta haifa aka kaiwa Mamma ta kaita asibiti da kanta annane aka gane yarinyar ba ta mutu ba amma tasha wahala duk da yi laushi ta gala baita, gashi harda karaya ahannunta.
Bayan anyiwa Aisha addu'ar kwana 3 kowa ya watse dan ci gaba da gudanar da rayuwarshi, Muhammad duk tsawon kwananin nan baya ci baya sha sai kuka wanda kullum sai ansaka mashi ƙarin ruwa da alluran barci sanan ya ke iya runtsawa duk ya jeme ya rame yayi baƙi kamar wanda ya shekara ya na jinya.
Bayan watanni da rasuwar Aisha Masha Allah ƴarta Aisha wacce ake kira da Salma saboda tunda Aisha na da ciki take faɗin idan ta haifi mace Salma za,a saka mata saboda tanason sunan.
Salma ta girma masha Allah tayi wayo dukda madara ta ke sha amma maraici sam bai damun yarinya saboda maman Aisha na matuƙar ƙoƙari wajen kula da yarinyar dan yarinyar ta biyo halin uwarta da kammaninta sak kamar Aisha tayi kaki ta aje.
Beela kuwa babu damuwar komai a ranta yanzu tunda ta kawar da Aisha saima makaranta da ta koma ta ci ga ba da karatunta hankali kwance, Mubeen da Sadeek kuwa sosai maraicin uwa ya kamasu dan sam basu samun cikakkiyar kulawa daga mai aikin da Beela ta kawo dan ta kula da su.
Rayuwa na tafiya kullum cikin ƙalubale Mubeen ya ke musamman da abinda ya faru da mahaifiyarshi ya tsaya ras a cikin ranshi kullum sai yayi kukan baƙin cikin rashin mahaifiyarshi da kuma rashin samun kulawa daga mahaifinsu sam Muhammad ba ya kula da rayuwar yaran dan har mantawa yake da su idan ba yaga Sadeek ba dan Mubeen wasan ƴar ɓuya yake da mahaifin nasa kasancewar shi mutum mai zuciya ta fushi ya sa baya ƙaunar abinda zai haɗashi da mahaifin nasa sam.
Tun sanda Mubeen ya shiga shekara sha huɗu ya fara zuwa unguwar Big bola da ke cikin Abuja kasancewar yanzu Alhaji Muhammad ya sake ɗaukaka da dukiya ya sa suka baro kano su ka dawo Abuja.
Sosai Mubeen ya dage zuwan unguwar Big bola har yayi aboki mai suna Saniga, Saniga ɗan talakawa ne fitik dan mahaifinshi tsohon ɗan sana,ar gwangwan ne wanda shima yanzu ita yakeyi.
Sosai Mubeen ya dage wajen maida hankali ga sanin takan sana,ar wanda yakoyi komai cikin sauƙi shima yafara harkar.
Da ya ke kasuwar ta amsheshi dan danan ya buɗe shagonshi na kanshi da ake zuwa ɗaukar kayan gwan gwan akai Legos.
Sai da ya tara maƙudan kuɗaɗe awajen baban Saniga, Sosai suke shiri da ƴan gidansu Saniga kasan cewarshi mutum mai san jama,a da maida ɗan wani nashi.
Alhaji Muhammad bai tashi gane Mubeen yana sana,a ba saida aka yiwa Mubeen hanyar aiki a companyn Alhaji Muhammad wanda su duka sai da suka girgiza ganin juna.
Kunya ce ta kama Alhaji Muhammad jin labarin yanda ɗanshi yake gudanar da harkar kasuwanci ba tare da saninshiba.
Bayan ya koma gida yake labarta wa Beela da su ke kira da Mamy abida ke faruwa sosai ta shiga shock jin yanda Mubeen tun yana yaro ya tara dukiya har haka.
Nan ta sake shiga malamai akan a lalata dukiyar amma abu yaci tura sai dai tayi nasarar sakashi ya fara shaye-shaye saboda damuwoyi da suke addabar rayuwarshi.
Har Mubeen ya kai shekara ashirin da bakwai baibar shaye-shaye ba sai ma abinda yayi gaba dan daidai da rana ɗaya Mamy bata gajiya wajen ƙara ƙaimin tsaface-tsafacenta akan Mubeen da Sadeek da suke hanata rawar gaban hantsi.
𝑻𝑶 𝑲𝑼𝑵𝑱𝑰 𝑻𝑨𝑲𝑨𝑰𝑻𝑨𝑪𝑪𝑬𝑵 𝑻𝑨𝑹𝑰𝑯𝑰𝑵 𝑹𝑨𝒀𝑼𝑾𝑨𝑹 𝑴𝑨𝑴𝒀 𝑫𝑨 𝑨𝑰𝑺𝑯𝑨 𝑴𝑨𝑯𝑨𝑰𝑭𝑰𝒀𝑨𝑹 𝑴𝑼𝑩𝑬𝑬𝑵.
𝒀𝑨𝑵𝒁𝑼 𝒁𝑨𝑴𝑼 𝑪𝑰 𝑮𝑨𝑩𝑨 𝑫𝑨 𝑳𝑨𝑩𝑨𝑹𝑰𝑵 𝑹𝑨𝒀𝑼𝑾𝑨𝑹 𝑫𝑨 𝑺𝑨𝑴𝑯𝑨𝑫 𝒁𝑨𝑻𝑨 𝑭𝑼𝑺𝑲𝑨𝑵𝑻𝑨 𝑨 𝒁𝑨𝑴𝑨𝑵𝑻𝑨 𝑫𝑨 𝑴𝑼𝑩𝑬𝑬𝑵.
𝑲𝑨𝑹𝑲𝑰 𝑴𝑨𝑵𝑻𝑨 𝑵𝑨𝑰𝑹𝑨 200 𝑲𝑨𝑪𝑨𝑳 𝒁𝑨𝑲𝑰 𝑩𝑰𝒀𝑨 𝑫𝑶𝑴𝑰𝑵 𝑪𝑰 𝑮𝑨𝑩𝑨 𝑫𝑨 𝑩𝑰𝒀𝑩𝑰𝒀𝑨𝑹 𝑳𝑨𝑩𝑨𝑹𝑰𝑵.
𝑴𝑨𝑺𝑼 𝑱𝑰𝑻𝑨𝑵 𝑫𝑶𝑪𝑼𝑴𝑬𝑵𝑻 𝑲𝑼𝑴𝑨 𝑵𝑨𝑰𝑹𝑨 400 𝑲𝑨𝑪𝑨𝑳 𝒁𝑨𝑲𝑼 𝑩𝑰𝒀𝑨 𝑫𝑶𝑴𝑰𝑵 𝑴𝑨𝑳𝑳𝑨𝑲𝑨𝑹 𝑳𝑰𝑻𝑻𝑨𝑭𝑰𝑵.
𝑨𝑪𝑪𝑶𝑼𝑵𝑻 𝑵𝑼𝑴𝑩𝑬𝑹
👇👇👇👇👇👇👇👇
9136291920
𝑴𝑨𝑹𝒀𝑨𝑴 𝑼𝑴𝑨𝑹
𝑶𝑷𝑨𝒀.
𝑫𝑨𝑮𝑨 𝑨𝑳𝑲𝑨𝑳𝑨𝑴𝑰𝑵✍️
𝑴𝑨𝑹𝒀𝑨𝑴 𝑺𝑻𝑨𝑹⭐⭐⭐..
🌹𝑹𝑨𝒀𝑼𝑾𝑨𝑹 𝑺𝑨𝑴𝑯𝑨𝑫🌹(𝑨𝒃𝒂𝒓 𝒕𝒂𝒖𝒔𝒂𝒚𝒊 𝒄𝒆😭).
𝑫𝑨𝑮𝑨 𝑨𝑳𝑲𝑨𝑳𝑨𝑴𝑰𝑵✍️
𝑴𝑨𝑹𝒀𝑨𝑴 𝑺𝑻𝑨𝑹⭐⭐.
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LGk6AL3Ou3DFmxrY0o6Yv4
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
Typing.....
PAGE 2️⃣6️⃣🌹2️⃣7️⃣
بسم الله الرحمن الرحيم.
Sallama Mamy ta yi wa Hajiya Turai tare da fiddo damen kuɗi ta ajiye mata tayi gaba abinta.
Sosai Hajiya Turai ta ji daɗin kuɗin dan dama ta na ta neman yanda za ta samu kuɗin ta je waken sabon bokan da ta yi wanda zai mata aiki akan Mamy, tunda Hajiy Turai ta kyalla ido ta ga yanda Mamy ke facaka da kuɗi ta ji ta kwaɗaita da su shiyasa ta ke bin Mamy sau da ƙafa kamin wa,adin da ta ɗibar mata ya cika.
A ɓangaren Samhad kuwa bayan sun kammala cin abinci su kayi zaman shiru, remote Mubeen ya ɗauka ya kunna musu kallo, sosai Samhad ta nutsu ta na kallon Indian film ɗin da ake haskawa mai kyau, da yake film ɗin na soyayya ne idan akazo wajen da star zaiyi wa budurwashi kiss ko ya rungume ta sai Samhad ta runtse ido da ƙarfi tana kame jikinta saboda tsananin kunya, ta na son kallo sosai amma sam a gidansu ba ta da lokacin yinshi dan kullum cikin aiki ta ke kamar inji.
Duk abinda ta ke Mubeen na lura da ita sosai ta bashi nishadi a yanda ta ke nuna jin kunyar ta a filli.
Waƙa aka saka actor ɗin sai rungumar budurwa ya ke su na rawa a tare, Sallati Samhad ta saki a filli ta re da zamowa ƙasa ta saka kanta cikin gwuiwoyinta tana ɓoye fustarta.
Dariya Mubeen ya saki a zuciyarshi ya na saƙa wani tunani na daban, tashi yayi daga inda ya ke ya je gaban Samhad ya tsugunna ya na kallon yanda ta kame, lallausan hannunshi ya saka ya ɗago da fuskarta wacce manyan idanuwanta su ke a kulle gam sai ƙaramin murmushi ta ke saki.
Tsira mata ido yayi ya na kallon baiwar hallitar da Allah yayi mata sosai gashin girar idonta ya ɗauki hankalimshi yanda idon ke kyarma sai gashin ya dinga motsawa,
A fili ya furta, "Ma sha Allah ki na da kyau sosai Ustaza." a sukwa ne zuciyar Samhad ta doka kamar za ta ɓalle ƙashin da ke ƙirjinta ta fito wajen saboda yanda kalaman suka daki zuciyarta.
Gocewa ta yi daga riƙon da yayiwa fuskarta wata azababbiyar kunya na sa ke saukar mata.
Ɗaf ya ɗauke ta daga ƙasan ya nufi kan bed wanda ta gyarashi kamar kar a hau saboda yanda yayi kyau, ajeta yayi kan bed ɗin tare da matsawa jikinta sosai ya na ƙoƙarin janyo fuskarta da ta sake cusawa cikin jikinshi dan sam abinda yayi bazai bari ta iya kallon shi ba.
Wani irin nishaɗi da nutsuwa ke ratsa zuciyar Mubeen sam bai tsarawa kansa yin aure ba amma ƙaddara ta gifta da san zuciya irinta Mamy suka laƙaba mashi wannan kamilar yarinyar wace sam ba ta cancanci shiga cikin matsalolin da ke tunkarar rayuwarsa ba kullum.
Katse tunanin ya yi jin ta gantsarawa yatsarshi da ya tura tsakankanin hannunta cizo. "auch" ya furta ya na yarfe yannu tare da yamutse fuska kamar ƙaramin yaro, saurin tashi zaune ta yi tana kamo hannun tare da yin kwal-kwal da ido alamar za ta yi kuka.
Haƙoranta ne jere guda biyu a jikin fatar yatsar tashi da ta ciza, "na shiga uku! akwi zafi ko?" ta faɗi ta na fifita yatsar da iskar bakinta ga hawaye har sun fara zubar mata.
Lumshe ido yayi ya na jin wani yanayi na daban na kunno kai cikin rayuwarshi, saurin janye hannunshi yayi a fili ya furta "no ba yanzuba akwai sauran aiki".
Sakin baki ta yi tana kallonshi dan ba ta gane inda ya nufa ba sai ma tunanin da ke yawo a zuciyarta na bazai haƙura ba da cizon da tayi mashi.
Sake marairaicewa ta yi tana bashi haƙuri kamar wadda tagundile yatsar. Murmushi ne ya kufce mashi dan wani tunani yayi a zuciya bai san maganar ta fito fili ba.
Janyo ta yayi tare da faɗin. "ke fa ragguwace wallahi taya zanji zafin wannan cizon naki mai kama da susar kadangare Ustaza?".
Hummmm ta saki nannauyar ajiyar zuciya tare da lafewa a jikinsa kamar wata ƴar mage.
Gyaran murya yayi kamin yace "idan babu damuwa zuwa anjima ina so zamuyi wasu ƴan maganganu game da aurennan tunda kinga bansanki ba kamar yanda ke ma baki sanni ba, ina son sanin wacece ke ni ma kuma zan sanar da ke wanene ni, sam ba'ayiwa rayuwarki adalci ba da aka aura maki ni saboda kina da nutsuwa da kamewa.
KIBIYA NAIRA 200 DAN
KARANTA LABARIN RAYUWAR SAHMAD,
MASU JIRAN DOCUMENT NAIRA 400 KACAL.
9236291920
Maryam umar
Opay.
🌹RAYUWAR SAHMAD🌹(abar tausayi ce 😭)
DAGA ALKALAMIN✍️✍️ MARYAM STAR⭐⭐⭐
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GvoBXao9nFdFA7W4DO42f1

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
PAGE 2️⃣9️⃣🌹⭐3️⃣0️⃣
___________________________________________________________________________
بسم الله الرحمن الرحيم.
Itama ajiyar zuciyar ta sauke tare da kwanciya luf a jikinsa ta na sauke numfashi.
Shafa kanya yayi yana sakin guntun murmushi wanda ba kowa ne ke ganin sa ba cikin sauƙi.
Mar'atussaliha" ya kirata ta re da janyo ta daga jikin sa, luf ta lafe tanjin har yanzu jikinta bai dawo dai-dai ba.
Janyota yayi tare da raɗa mata akunne ya ce "Mar"atussaliha a kwai daɗi ko in ƙara kaɗan pleaseeeeeee".
Saurin buɗe shanyayun idanuwanta ta yi ta re da fiddosu waje cikin sauri tace "ka ƙara me"?.
kiss manah nidan bai isheni ba kalar na jiya wanda muka kalla nakeso kiyi min...."
Ba ta bari ya ƙarashe maganar ba ta shiga kai mishi dukan wasa cikin shagwaba dan sosai ya bata kunya.