← Book details Rashin Jini Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 7

Sashe 5

Rashin Jini Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dafa ka faɗarsa tayi Cikin Wasa kalanna Hismat tace"Yaya nakasa Kamo game ɗin Yau ka kunna mun,"

yasa kunna masu game da laptop ɗin musanman ita, domin sauran basuga fuska ba, yana bata kulawa sosai yake janta jiki domin Small mom tanada kirki, kuma yana ƙaunar yarinyar,

Cikin takaici da ɓacin rai ya ture hannunta a zuciye ya ɗauketa Marin da Saida taga gilmawar taurari, take gefen bakinta ya fashe sai jini bata gama dawowa hayyacin ta ba ya zuge belt ɗinsa ya sake lafta mata shi, ihun azaba tasake tana Neman Hanyar guduwa amma ya hanata daman hakan duka ya mata Allah ne ya ceceta ya Kawo Areef shine ya ƙwaceta da ƙyar a lokacin ta daku, Hajiya tashigo ɗakin tayita masifa dayake Areef yana karatun lafiya shine ya dubata,

Saida tayi zazzaɓin kusan sati ɗaya amma Hajiya tahana ta koma gida itace take kulawa da ita masifa Kuwa Haisam yasha wannan dukan Hismat ta fiddashi daga jerin masoyanta tamaidashi Boss, Hajiya Kuwa ta kafe kan saiya bar gidan ya tafi karatu sanadin hakan yasa Abba yabarshi ya tafi ƙasar waje karatu, ita kuma ta koma gida saidai samun Labarin dukan yayi mugun ba ɓatawa baba malam rai harya hanata komawa gidan,

Bayan shekara 5 a lokacin Hismat tacika Shekara 15 kuma lokacin Abbanta ya samu hatsari na ban mamaki bayan mutuwar sa Kuwa Kawu Rabi'u ya tasa Small mom gaba Saida tabar gidan,
Dukiyar Hismat kuwa yasuka saka Gaba suka cinye wanda Yanzu ko shi mahaifin nasu baba malam sunfi ƙarfinsa kuma basa ragamasa,

Bayan wasu shekaru Small mom tasake yin Aure Alhaji basiru Yanzu tanada yara 3 dashi, inda zaman Hismat ya zama ko ina taga dama takan zauna amma dai tafi ƙarfi gurin baba Malam,

Samun Labarin mutuwar baban Hismat ya ɗaga masa hankali domin mutumin yanada kirki sosai kuma yana nuna masa soyayya, samun Labarin abinda Kawu Rabi'u ya aikata Kuwa daga nan ya ƙafa ayar tambaya kansa ya soma bincike batare da Sanin Kowa ba amma dai yasaka Aransa cewar dole Kawu Rabi'u ya san cewar *RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!!*

Batareda kowa yasani ba kuna Akwai Al'amari na musanman da ya kasance ɓoye babu wanda ya sani daga Small mom sai shi Haisam, dangane da mutuwar Abban Hismat Kuwa Haisam yasoma bincike shi kaɗai, wannna yana daga cikin dalilin da yasa ɗayan ɗakin nasa yazama na sirri,....

Wannan kenan

MUN DAWO LABARIN..................

_BASEERATA ITA CE ARZIKINA 😍_

Whatsapp number 07064904617 or 07031012948

*RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!!*
_PAID BOOK ₦400 ONLY_

*_LOVE, BETRAYAL, DEPRESSION & SYMPATHY ALL IN TARKON SO!!!_*

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥)

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
(43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!!loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *RASHIN JINI 🩸RASHIN TSAGAWA!!!*
PAID BOOK ₦400 ONLY

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```

```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```

_MARCH 2026_

_FREE PAGE 31 TO 40_

_SECON FREE PAGE...... Idan kana kina kuna Muna Suna buƙatar cigaban wannan littafin ku nemeni a 07064904617 Whatsapp number na, domin biyan kuɗin littafin kisamu complete ₦400 KACAL ..........._

.................. A yanzu Hismat tayi girma tazama budurwa son kowa ƙin wanda yarasa, Hismat kyakkyawa ce daidai gwargwado bazamu kirata fara sol ba kuma bazamu kirata baƙa ba fatarta na da kyau musamman datake amfani da magungunan gyaran jikin UBEE COLLECTION AND SKING CARE SKT, tana da tsawo ba sosai ba ga shinta har bayanta tanada manyan idanuwa wato Golding eyes, q yanzu tanada shekara 20 inda Haisam yakeda 30 amma dukanzu bazaka basu shekarun ba domin jikinsu yanada kyau, duk da shekarun nan nata Hismat akwai tsiwa da masifa duk randa ko akace taje gidan Small mom wato mahaifiyarta dole ƙananan yaran su bata girma har yaran kishiyar Uwar tata domin ba ƙaramin aikinta bane ta bugesu suyi kuka, hakan yasa Small mom Bata cika son zuwan nata gidan ba, ɓangaren Kawu Rabi'u Kuwa a fili yake nuna mata tsana hakan yasa shida iyalansa babu ruwanta dasu koda sun shigo sashen baba malam babu ruwanta dasu suma haka, ilimin Addini Kuwa tasamu sosai domin baba malam baya wasa da bawa yaran gidan tarbiyya da ilmin Addini, ɓangaren boko ma tanayi yanzu haka tana daf da kammala diploma ɗinta ɓangaren nursing itama, tana ajin ƙarshe kuma suna daf da fara final Exam, a lokacin kuwa samari takeda sosai musamman ƴaƴan masu kuɗi domin kyawun fatarta ya janyo mata samari gashi komai tanada kamar itace tabawa kanta kama daga ɓangaren hips Brest komai saidai ace Masha na Hismat, saidai duk iskancin samarin nan bata bari baba malam yasani ba idan mutum ya matsa zaizo gidansu saidai takaishi gidan Hajiya inda ko Hajiyar bata sani ba domin farfajiyan gidan gurin hutawan inda ya ƙawatu da flowers nantake ajesu,

Saidai duk wani tsalle tsallenta akan idan Boss Haisam take Domin yana kule da ita shi har mamaki yake wannan ƴar yarinyar wai itace keda samari kuma harda manya towai metake gaya musu ne dasuke Zuwa firan may be ba saboda girman jikinta ne yasa suke bibiyanta hakan, idan Kuwa hakane ya zama dole ya taka mata birki domin Anbashi amanarta kada wani abu yasa Meta domin *RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!* ganin ta ƙaramar ba shine zai hana masu mugun nufi kanta su aiwatar ba, yazama dole ya taka mata birki itada kwama calan nata,
Chapter 5 · 0% Book details