Sashe 4
Rashin Jini Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
(43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!!loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *RASHIN JINI 🩸RASHIN TSAGAWA!!!*
PAID BOOK ₦400 ONLY
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```
_MARCH 2026_
```23/3/2026 MARCH
BARKA DA SALLAH 🎉
Fatan kowa yayi Sallah lafiya, Allah ya karɓe ibadunmu 🤲 ya maimaita muna harta baɗin ba ɗaɗaah 🤲 Allah yasa mu dace! 🤲>>>>>> Kwana biyu banyi typing ba na shiga busy ne amun Afuwa Mrs_Mlm tana ma kowa da Kowa Barka da Sallah da kuma fatan Alkhairy 🤲```
_FREE PAGE 21 TO 30_
..............Hismatu Kuwa tana fita cikin sauri tasamu Adaidaita tayi dropping ɗinta gida, saida tasamu kanta cikin ɗakinta kafin hankalinta ya kwanta,
Boos Haisam kuwa sun sha fira kafin kuma ya wuce ɗakinsa yabar Dr Areef nan gurin Hajiya suna fafatawa,
Yana shiga yasoma jin yawan turaruka suna hawa masa kai kama daga kan air freshener da sauran turarukansa, cikin mamaki ya ƙarasa shiga ɗakin sanyi yaji yana jiƙa safarsa yana kaiwa har cikin rafin ƙafarsa hakan yasa ya maida idan sa ƙasa ruwa ruwa yagani a ƙasa da Kuma ƙura suka haɗu suka zama datty tsantsi yaji yana neman kadasa cikin Sauri ya dafe bangon ɗakin wani irin ɓacin rai yaji soma ziyartarsa, a hankali da dabara ya ƙarasa bedroom ɗinsa ai ko ruwan can sunyi na palourn yawo domin duk iya ƙoƙarinsa baganin bai faɗi ba hakan ya faskara sulɓin tayis ɗin ya ɗibesa jikake timmmmm bayansa ya bugu da ƙasa yayi faɗuwan ƴan bori zaune da ɓasss, "innalillahi Wa'inna ilaihin Raju'unmm" ya faɗa cikin ƙarfin hali domin ya bugu ba kaɗan ba hatta bayansa Saida ya bugu da gadon yajima yana maida numfashin azaba da wahala kafin da ƙyar ya iya miƙewa ya shiga banɗakin saidai Yawan turaren harya kaika saka shi atishawa mai akai akai, saurin dawowa baya yayi ransa babu abinda yake sai suya duk wanda ya masa wannan Aikin wallahi zai gane baida wayo, fitowa yayi gaba ɗaya dayan bedroom ɗinsa ya shiga duk da ƙuranda ke ciki hakan ya daure ya shiga daikansa ya gyara ɗakin domin ɗakine na musamman wanda yake gudanar da aikinsa aciki baya buƙatar kowa ya shigar masa bakomai ɗakin sai tarin na'urorin bincike da CCTV dake nanne ko ina, Saida yayi wanka ya koma ya koma ya ɗauko wasu riga da wando marasa nauyi ya saka kafin ya koma ɗakin laptop ɗinsa ya janyo CCTV ɗinsa dake bada duk Wani Abu dake faruwa ɗakin nasa ya duba ganinta yayi kama daga sanda ta shiga har zuwa taɓargazan da tamasa a Zuwan gyaran ɗaki mamakinsa ya tsaya cak yarda ta zaƙalƙale ta kwashe masa turaruka har Guda uku da showergel ɗinsa masu tsada murmushi yasaki ganin Saida tayi ta zaran ido kamar ɓarawo kuma wai saita jera masa kwalaye kamar suna ciki, "lalle yarinyar nan zakiyi bayani duk randa kika shiga hannuna"
.............................................
Alhaji Shu'ai tanko shahararren ɗan kasuwa su biyu rak iyayen su suka haifa a duniya daga shi sai ƙanwarsa Zaiba wato Abu sun rayu cikin kulawa da soyayya har zuwa sanda mahaifinsu ya rasu suka koma hannun Hajiya a hannun Hajiya sukayi Aure dukansu Abba shine ya fara Aure aure Hajiya Binta, tanada kirki sosai tana nuna ƙaunar Zainab har zama gurinta takanyi musamman sanda ta haife Haisam bayan bikin Haisam ne kuma aka ɗaura auren zainab da barrister Usman, bayan Wasu shekaru Momy tanada yara 3 Haisam Muahaisim Amna, sai zainab Small mom ta haife ƴarta kyakkyawa wadda taci sunan Hajiya Wato Hismat sosai take Samun kulawa da gata musamman ga dangin mahaifinta gurin kakanta domin shima sunan mahaifiyarsa ne, saidai kuma daga cikin danginsa wasu basa ƙaunar Zainab ƙiyayyarta harta shafi ƴarta Hisma Bama kamar Kawu Rabi'u ya ɗauke tsanar duniya ya ɗaurawa ɗan'uwansa barrister Usman badan komai ba sai dai irin ɗaukaka da kundin da yake da kuma Ubansu ɗaya Uwace dai kowa daban, dayake gidan family ne kowa yana cikin sa har baba malam wato mahaifinsu malamin addini ne wanda Mutane dayawa suna ɗaukar karatu garesa, tun Hismat tana ƙarama baba malam yake janta Ajikinsa kullum tana ɓangarensu kuma a gurinsa hakan yasa tayi shaƙu dashi sosai kuma take ƙaunar sa kawai dai tasan Small mom Zainab itace mahaifiyarta amma kuma sabo da kulawa yana gurin baba malam baya bari adaketa koda tayi laifi, hakan yasa ba kasafai take Zuwa gidan kakanninta ba gurin Hajiya Kenan, Saida ƙyar da jan ido Small mom take janta su tafi a hankali suka soma sabawa dasu amma kuma Yawan faɗan Hajiya da muguntar Yaya Haisam yasa take ƙin zuwa gidan, duk da tana Samun kulawa da soyayya sosai A dangin musamman Mami mahaifiyar Haisam,
Akwai randa bazata taɓa mantawa ba lokacin tanada shekara 10 ta shiga ɗakin yaya Haisam koda ta shiga bai nan ta tarar da laptop ɗinsa buɗe kan ƙaramin Stoll dake kusa da kujera, sallama tayi shuru bataji shiba hakan yasa tayi zamanta kan kujerar kawai taja laptop ɗin tasoma dannawa a Zuwan game take nema,
Haisam kuwa yana kan wani project ne lokacin yanada shekara 20 kuma ya kammala diploma ɗinsa ɓangaren C.I.D "CRIMINAL INVESTIGATION DEPARTMENT" Yana da ƙwarewa sosai da sanin Abinda Ya shafe computer yanzu haka yana ƙoƙarin hacking wani accounts ne domin yana zarginsa, yana dafda da cimma nasara, ya bar laptop ɗin ya shiga ɗauko Ruwa saboda shaƙuwa data kamasa yabar abin yana loading,
Hismat kuwa tana zama ta taɓa masa take komai ya lalace domin tafito daga ciki kuma ta lalata shirin, koda yadawo ya hangota zaune kan laptop ɗin Saida gabansa ya buga Cikin sauri ya ƙarasa saidai kash tariga tagama rusa masa komai, dafe kansa yayi tareda furta "innalillahi Wa'inna ilaihin Raju'unmm"