← Book details Idan Rana Ta Fito Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 8

Sashe 5

Idan Rana Ta Fito Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

.14....Ina tafiya na dawo talla na hango BINTO, kira na kwala mata ta juyo sannan ta nufo ni da fara'arta, ta ce gida za ki? Na ce, eh, Yaya ADO yana gida? Binto ta ce, Eh, na barshi gida, na ce, mu dan je ya kara min mana domin na haddace na jiya. BINTO ta ce haba?" Na ce, Allah kuwa, ai zan ma biya za ki ji. ADO na zaune kofar gida yana dauke da wani littafi yana nazari, na durkusa na gaishe shi, cikin fara'a ya amsa tare da cewa, kin zo ne? Na ce, eh, ya ce shiga ina zuwa, ban jima ba ya shigo don ya sani lkcn nawa kilalanne, ya ce biya in don ya ji na jiyan. Na yi Bismillah sannan na karanta, ya kara min wani da haka na iya addu'o'i da dama Cikin Haka ne batun auren su BINTO, ya tashi domi kaka ta matso su HINDE ma duk an kawo kudinsu ni kadai ce babu manemi to wa zai so ni, ni ba kyau ba ga kazanta, bugu da kari ga ni baka, su ko na lura samarin kauyanmu in dai kina fara komai muninki za ki samu miji, na lura abn yana damun Babana, ni ko bn damu ba don zancan da ni ke lkcn fa shekaruna 12 an ce ma wai sai watan Mauladi ya kama. ADO yana kwance a shimfidarsa, zuciyarsa tana nazari, ne a kan Jidda yana son taimakon yarinyar sai dai ya rasa me zai yi don ganin ta fita cikin halin da ta ke, gata da kwazo shi dai ya shaku da JIDDA, har ma yana cewa da ya tashi aure ne babu abn da zai hana shi aurenta, Bai damu da so ba ba ya sani suna tare wataran zai so ta. Sama'ila ne ya katse mishi tunanshi da sallama, ya amsa ya tashi zaune dai-dai lkcn da shima ya zauna kan kujerar katakon dakin.... Mar 7, 2015 Aisha Ummu Shureim Sa'eed 24...Ya kalli Ado ya ce, "ya naganka kwance ina fatan dai lafiya?" ADO ya yi ajiyar zuciya, "Wlh lafiya ta lau, wani abu ne ke damuna.'" SAMA'ILA, ya ce "Me ke nan?" ADO ya ce,"kan zancen KULUWA ne, Ina matukar tausayin yarinyar gashi d [18/09 4:50 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito 15.....Sama'ila ya ce, "To Allah ya za6a mana abinda ya fi zama alkairi."Ado ya ce,"Amin. Wata rana da daddare an aike ni kar6o kudin dashi ina tafe da 'yar sandata ina wakar "wayyo Allah na wayya Allah na kalalla6a tashi ga idona kalalla6a, wanda ya cire min kalalla6a, shi ne mijina, sai na ji murayar ADO ya ce Kalalla6a, ya iso gurina. Bayan na tsaya ya dube ni gani zan cire miki, na sunkuyar da kai sannan na ce, "Yaya Ado ai kai Malamina ne." Ya ce, daga ina haka? Na ce amso kudin dashi naje, Ya ce, zo nan dama ina son in yi wata magana da ke. Jingina ya yi daga jikin wata, bishiya da ke nesa dama kadan, hasken farin wata ya haske gurin. Ya zuba min idanunshi, ni ko kaina na kasa ina wasa da kudin hannuna, ya ce, "JIDDA kina jina?" Na ce ina jin ka, sai na ji kalmar saukar aradu, za ki aure ni?" Sai da na yi tamkar zan fadi don firgici, sannan na gyara tsayuwata na ce, "Uhum, Yaya AdO kenan. Yaushe muka sona 'yar tsokana?" Ya ce, "Gaske ni ke magana." Na yi murmushi a zotana ko da wani zaya tsokane ni ban da kai, duk kyawawan 'yanmatan kauyan nan suna burin ko magana ka dinga musy ciki har da yata Hinde duk ba ka ce zaka aure su ba sai ni KAZAMA, MUMMUNA,BAKA, MARAINIYA, MARAR GATA?" Tausayinta ya kuma cika shi, ya uba hannunwanshi cikin aljihu, JIDDA ni ko kin ga wadannan abubuwan da ki ka lissafa sune suka kwadaita min auran ki. Na kalle shi cikin mamaki, sannan na girgiza kai. "Yaya Ado na sani kana dai tausaya min ne amma ba sona ka ke yi ba. Shi aure zama ne ba na kare ba, in ka aure ni zaka yi na dama a gaba." ya ce,"JIDDA kina da hangen nesa, sai dai bana jin hakan ata faru insha Allah, abn da kawai nake so ki amince dani kuma daga yau zan soma zuwa zance gidanku. Edited · Like · 3 · Report · Sep 6, 2014 Aishat Yusuf sannu mmy ashe an maido miki da 16...Na yi 'yar dariya zaka sa Baba Gaje ta kara tsanata kenan, don tana maida ni baya ne saboda kada wani ya nuna yana sona. Ado ya ce, "To ai "IDAN RANA TA FITO TAFIN HANNU BA YA KARE TA, ki je gida sai na zo, ."Na tafi ina waigen shi, anya kuwa ma Ado ne?" Ko dai wani Aljanin ne? Abin da na saka wa a zuciyata kenan. Washe gari muna zaune a tsakar gida, Hinde suna ta cin abincin su da su Jummala ba sa ci da ni ni ko ina can gefe ina cin nawa murfin kwano, hirar samarin suke yi suna min haibaici tare da wakar zanbo wai Allah min tsarin da auran kazama na tashi naje nayo Sallar Isha'i na dawo na zauna, sai ga sallamar Baffa kanin Ado, ya ce, sannunku, suka amsa ya ce wai ana sallama da JIDDA, Hinde ta ce, Jidda kuwa a ka ce, maka?" "Ya ce, "Eh in ji Yaya Ado." Baba Gaje ta ce "Yana ina?" Baffa ya ce gashi nan a waje ta ce to ka ce tana zuwa. Ta kwala wa Hinde kira zo ki je kin ji Ado, yana kiranki, dan nasan ke yake kira ba waccan ba, ina jin su ban ce komai ba. Har da turare Baba Gaje ta ce Hinde ta fesa bayan ta can za kaya. Babana yana kofar dakinshi na je na zauna kusa dashi zuciyata cike da damuwa, domin jiya ne kawai ADO ya gabatar da kanshi gare ni amma ji nake tamkar mun yi shekaru dashi, waton sonsa ne ya shige ni ba na wasa ba, na ce "Baba gurina Ado ya zo, amma Baba Gaje ta ce, Hinde taje.'" Baba ya kama hannuna "Kada ki damu nasan Ado ba zaya can za miki ba, tunda yasan da Hinde ya ce a kira ki." Edited · Like · 4 · Report · Sep 6, 2014 Saleesu Nasarauniya Funtua Munata gdy. 17...Ita kuwa Hinde lkcn data fita sai ta canza tafiya ta nufi Ado, shi kam lkcn ya shagaltu da tunanin anya za ma abar JIDDA ta fito kuwa? Sai ya ji takun sawu, kanshi yana kasa sai ya ji kamshin turare dan goma ko bai dago ba yasan ba JIDDA ba ce, domin ita in ta kusanto ka sai dai ka ji kaurin hayaki ko warin datti. Ya dube ta lkcn da ta zo ta tsaya gantsartsar a gabn shi, tare da cewa, gani, ya girgiza kai bn kira ba JIDDA nake nema, ta turo baki kai ko ga dan ziza da kai me zaka yi da kucakar mata? Ya yi mata wani duba je ki turo min ita, ta rike kugu t [18/09 6:00 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito 18..Ya kashe laptop din ya maida shi gidan shi sannan ya sako ta a ma adaninta, ya koma kan gado ya kwanta yana nazarin duk maganganun nasu. Ya jima da zargin cewa haka zata faru shi yasa bai 6ata lkc ba gurin manna wata 'yar mitsitsiyar na'urar daukar magana a duk kan dakunan gidan domin samun rahotannin abnda ke faruwa ko zai faru. Damuwa daya ya shiga dama Basma turo ta aka yi don ta yaudare shi? Lallai ta yi kokari domin yana son ta so mai tsanani duk da ranshi ya sosu da jin batun bai sa sonta ya yi rauni daga zuciyarshi ba, amma zaya cigaba da bin su yaga iyaka gudun ruwansu. Dady ya kalle shi bayan ya kur6i shayi. "Muhammad ya kamata zuwa yanzu a ce wani abu game da aurenka da Basma." M.B ya ce, "Dady ai magana tana gurin ku, ko Hjy?" ta aje cokalin hannunta tare da cewa "Wannan gaskiya ne Muhammad, Dady sai a yunkuro a shiga maganar." Dady ya ce, "Shi kenan, Insha Allah week end zamu shigo Abujan kafin sannan zan yi waya gida sai mu tafi da Sani." Hjy Shuwa ta ta6a baki "kana da son saka 'yan kauye cikin komai naka." Ya dube ta "Ni din dan ina ne?" M.B ya ce, "Kauye Husma ta ce yaya kuma zaya guji kauye Hjy. Dady yana da gaskiya ina son yanda Dady ke son asalinsa." M.B ya jinjina mata hannu, Tsaki Hjyn taja ai nima ban ce ya ki asalinsa ba, amma ka duba zuwa Abuja ba sai ya samu wasu daga abokansa su tafi tare ba? M.B ya ce, "bar shi kawai, Hju gara yaje da danginsa ba don ranta ya so ba ta ce shi kenan Dady ya yi dan murmushi sannan ya ce kamar yanda ni ke daura auren 'ya'yan Sani haka nan shi ne zai auradda nawa." Husna ta ce zamu sha biki fa Bros, Hjy ta ce kai Husna akwai ki da zumud'i, ta ce dole ne nayi zumudi Hjy ba mu fa ta6a yin wani biki namu na kashin kanmu ba cikin gidannan, sai dai in za k yi wani abu na dangan ki." M.B ya ce kina da gaskiya Husna. 19...Cikin lkc kankani manya suka cikin zancan aka yi sa rana ko in ce baiko, biki sosai aka yi tamkar lkcnnne bikin tare da rabe-raben kyautuka. Hjy kuwa Dubai suka tafi don hado lefe tare tare da kayan da za su ci biki dashi ita kuma Auta ta za6o kayan dakinta irin wadanda take so. Shi kuwa M.B ya yi sallama da su kan cewa za ya tafi kauye don sanar da su Haja. *************** Kimanin kwanaki 4 ne suka shude Ado da Kuluwa ba muga juna ba, sai ranar Lahadi ina dawowa daga talla na biyo ta gefen gonarsu shi ga su shi da Sama'ila, na tsaya turus ina kallonsu, har suka karaso inda nake, waige-waige na shiga yi domin ina tsoron koda akwai wanda zai kaiwa Baba Gaje labarin. "Ado ya ce kwantar da hankalinki JIDDA, babu kowa." Na yi ajiyar zuciya,
Chapter 5 · 0% Book details