← Book details Fatalwar Budurwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 5

Sashe 3

Fatalwar Budurwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK..
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *FATALWAR☠️ BUDURWAR MIJINA!!! PAID BOOK #300 ONLY* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*Free 🅿️ 16 to 20*

..... Ganin tana neman d'aga Kiran yasa ya fisge wayarsa da sauri Yana fad'in "bakida hankali Zaki d'aga? Idan ta tanbaya ke wace wace Ansa zanbata, banaso kada kisake min hauka irin wannan," dogon tsaki yaja Ya Mik'e Yana Shirin barin wurin,

Kamar wata ma haukaciya haka ta koma cikin Y'an Seconds"Kabani Ansar tanbayata mustapha dama kana da Mata,"?

"Ke ficemin Agaba kilaki kawai waima natab'a cemiki Ni saurayi ne banda mata,? To da matata Kuma yau ma nakeson komawa Abuja na duba Abuta Domin yau gaba d'aya missing d'in ta nake,"

Cikin k'araji da d'aga murya Had'ida ficewar Hayyaci tace"Wllahi Wllhi baka isa ba Mustapha! Kayi kad'an kagama yau dara ta Alhalin kanada Mata ka b'oyemin kasa na fad'a sonka Wanda bazan iya fiddashi ba Wllhi kodai kasake Matar ka ka Aureni ko na kasheta Wllahi," ta k'arasa maganar tana jan gaban rigarsa

Cikin fushi ya wanketa da maruka kyawawa guda Uku, cikin zafi yace"Ke Matar tawa Zaki kashe? Ashe bakida Hankali bansani ba,? To kisani ko ciwon Mai matana tayi saina d'au mataki kanki, maganar saki Kuma kada ki yaudari kanki Domin koda yankan Naman jikina matata take to Wllhi bazan iya rabuwa da itaba, Saboda inason matata Sosai,'"

Wata k'ara tasaki tana fisge d'an kwalin kanta tana kuka sosai"Wllahi baka isaba mustapha Kai nawane har Abada duk wadda tace zata rabani dakai Wllhi nice Ajalinta Mustapha zan kashe kaina! Wllh mustapha kashe kaina zanyi zan mutu Kuma saina Zama bala'i ga Rayuwar matarka Kai kanka saina saka tashin hankali, Mustapha zan kashe kaina bazan jure Rashin kaba,"

Mtswwww dogon tsaki yaja yana barin Gardiner d'in,

Kalle kalle tafara can tahange wani tsini jikin wani k'aton iccen, batayi tinanin komai ba ta ruga gurin tana kuka tana fad'in "zan Kashe kaina mustapha" kiffffffff Uhunmmm wani wahalallen numfashi taja Had'ida wani Ihu Mara dad'in saurare Wanda saida gidan ya Ansa duka,.

Bashi da ke k'ok'arin fita daga Gardiner d'in ba hatta Joseph dake can bakin gate Yana bawa flowers ruwa Saida yajiyo ihun A razane yanufo Gardiner dagudu, cikin sauri mustapha ya dawo baya yaga Abunda ke faruwa tinda idanuwansa sukama masa tozali da ita tana jikin iccen rataye jini nabin ko wane sashe na jikinta,. Dask'arewa yayi inda yake tsoro fargaba tashin hankali rud'ani damuwa suka Masa dirar Mikiya lokaci d'aya,

Joseph Yana kawowa yaganta hatta idanuwanta da bakinta jini kefita "Yeeee Ogerh what's is happening to her? Yayaya hakan yafaru,"? Cikin gurb'atacciyar hausar sa yake maganar

Ganin bakinta Yana motsi Alamar magana yasa cikin sauri ya nufeta "Saina ...Zama.. Ajalin matarka... Zandawo d'aukar fansa Mustapha saina ra...ba..ku..." Tana Gama fad'in hakan idanuwanta suka kafe but still har lokacin bakinta da idanuwanta na zubda jini,

"Yeee Ogerh Ya mutu fa? Idan police sukaji zamu bani fa Ogerh," Cewar Joseph,

"Innalillahi wa'inna ilaihin Raju'unn," Sai yanzu Yasami damar furta kalmar,

"Kaga Joseph Dan Allah ka rufamin Asiri kada kowa yasani hatta Sani kada kabari yaji wannan labarin, ka taimaka mufita da ita mu binneta,"

"Ah Ogerh ba Wanda yaji I swear, but bazamu iya fita da ita cikin Wannan gidan ba Asiri zai toni nima zanfad'a bala'i, kawai mu rufeta Anan tinda Yanada girma,"

"Eh kabada shawara maikyau Joseph hakan za'ayi d'auko kayan gyaran flowers d'in can muyi Aiki dasu,"

"To Ogerh"

Cikin lokaci kad'an suka Gama ginar, bedsheets fari Mustapha ya d'auko suka nad'eta ciki sannan suka sata ciki suka rufe, gyara wurin sukayi,

D'aki Mustapha ya koma kayanta yaci karo dasu ya d'auko yafiddasu waje ya Cinna musu wuta saida ya k'one komai nata sannan ya koma d'akin zaune yayi shuru kunnu Wansa na maimaita kalmar Zeeza"Zandawo d'aukar fansa Mustapha saina ga bayan Matar ka,"

Falmata kuwa sanda takirasa har fad'an ya Afku tsakaninsu dabai d'aga ba damuwa tashiga, maganin ta d'auko Tasha Rabin robar duka ko ruwa Bata shaba take maganin yabata Reaction tafad'i wurin bakinta na fidda wata irin kumfa,

Zahra kuwa Jin shurun Falmata yayi yawa yau tacewa mijinta yabari tadubota, tana shiga taganta kwance k'asa Baki na fidda kumfa, Ihu tasaki tana k'walawa Abbas Kira cikin tashin hankali yazo suka d'auke ta sai Asibiti, Emagency Aka shiga da ita

Tinda Aka shiga da ita yake neman layin mustapha da k'yar yasamu tashiga,

Zaune yake bakin gadon yajima da lulawa duniyar tunani k'arar wayar tasa ma Saida yad'an tsorata shi, Kamar zai shareshi kuma sai yad'aga

Cikin fad'a Abbas yace"Yanzu ai saika Aje aikin inzaka iya kazo ga matarka Falmata ba Lafiya Yanzu haka tana Emagency room"

Cikin k'arin tashin hankali ya mik'e tsaye Yana fad'in"ya Allah meya sameta? Wani Abu Aka mata ne,"?

"Eh idanma da Abunda Aka mata baiwuce bak'in Cikin kaba, katafi kusan 1 year ba labari kabarta muma Haka kawai muka sameta d'aki tasuma tana k'asa bakinta na fidda wata kumfa so likitoci suna kanta bamusan mezai faru ko yake damun taba,"

"Ya salam Dan Allah ka kulamun da ita kada kabari wani Abu ya sameta konawa Za'a kashe Akashe ganinan zuwa yanzu zanbiyo jirgi," kashe wayar yayi cikin tashin hankali yashirya yafito Nan yake fad'awa su Joseph Yawuce Abunka da maishi take ya haye jirgi ya nufe Abuja, cike da zullumi da tsoron inba da gaske *FATALWAR ☠️ BUDURWAR SACE TAKAIWA MATARSA HARI BA*............

_(Hunmmmmmm Niko nace idan ma ba ita bace to nasan tana Nan zuwaaaaa........... Yanzu ne zamu shiga Ainahin labarin FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA so kiyi gaggawar biyan kud'in ki inkinason Ayi tafiyar dake dakai Free page zai k'are Nan bada jimawa ba....... Ina godiya sosai gadikan masoyan Alkalamin Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 CHAMBER)_

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617

Or

07068956952

*FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA*

_PAID BOOK #300 ONLY_

*MAY 5/2023*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK..
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *FATALWAR☠️ BUDURWAR MIJINA!!! PAID BOOK #300 ONLY* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*Free 🅿️ 21 to 25*

_Secon to the last page in Sha Allah, So inkina kana buk'atar saika saiki gaggauta biyan kud'in ki ba yawa lura da wannan yanayin damuka Samu kanmu ciki so 300 kawai zaki zaka biya Allah kaimuna BUD'I NA ALKHAIRY Ameen_

Fitowa likitan yayi Yace"Waya kawo wannan Matar,"?

Cikin sauri suka nufeshi Abbas Yace"Mune likita badai Abunda ya sameta ko,"?

"Eh to Alhmdllh Amma Kaine mijinta,"?

"A'a doctor Ni D'an Uwan mijinta ne dai,"

"Amma Ina mijin nata,"?

"Ya d'anyi traveling ne but Yana hanya Dan nayi waya dashi kuma jirgi ne ma zaibiyo nasan koda wane lokaci yanzu zai iya isowa Nan d'in,"

"Okay idan yazo ku sameni office"

"Amma Yanzu zamu iya shiga ganinta doctor,"?

"Eh zaku iya Amma kada Ayi hayaniya,"

"To doctor mungode Gama shinan ya k'araso," yanuna Mustapha daya shigo A rud'e har yana tintib'e,

"To kusameni Office" Yawuce

K'arasowa yayi Yana fad'in"D'an uwa tana Ina ne,"?

"Tana ciki Amma Yanzu likitan Yace Yana son ganinka, Ai Zahra tashiga gurin ta zo muje gun doctor d'in kawai,"

Binsa Yayi suka shiga da Sallama suka shiga,

Ansawa yayi had'ida nuna musu gun Zama yace"Bismillah"

Zama sukayi
Cikin damuwa Yace"doctor ko Angano matsalar matata ne,"
Chapter 3 · 0% Book details