← Book details Eternal Love Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 7

Sashe 7

Eternal Love Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Eternal Love 2
Page 10
Kamar cikin mafarki Taji Wani mugun Sanyi na shiganta dama can yau garin da Sanyi Ahankali ta Bude sexy eyes dinta don ganin meye yake Shigarta Shita gani tsaye yana tsirara mata ruwan Sanyi don Mugunta Qara Bude Idanuwanta tai tare da tashi Xaune don har yanxu barchi bai gama sakinsu ba Ta zuba mishi su Wani mugun Sanyi na Qara Shigarta ga Ac Dama can Garin yau yai Sanyi ga sleeping dress dinta Rigan hanun vise gareta Sake cikin muryan Barchi
Tace "Wayyo!

Yaa Muhmood ruwan fah Nada Sanyi"
Yace "Koh"
Ta Qara kallonshi Tana mishi wani mugun kallo
Tace This is not fair
Yai crossing hands dinshi tare da jifanta da wani kallon wulaqanci
Yace What!

Did you just say "Fair"
Ke har kinsan "Fair" Are you kidding me?

Shuru tayi don ita kadai tasan Abunda take ji wlh Kaman ta shide don Sanyi dama can ita jin Sanyi gareta Zata Iya Rantsewa duk duniya bawanda ya kai Yaa Muhmood mugunta Kuma Wlh Allah ya isa mugu kawai
Yace Are you insulting me
Wani kallo ta mishi tai banxa da shi yajuya Can taji muryan na nuna isa yace Ta hado mishi coffeeTace Wlh Allah Bazan taba yafe mishi ba mugu Azzalumi
Kamar yaji me tace
Yace Zaki Abunda nasaki ko Xagina zaki cigaba dayi
Ta turo cute pink lips dinta
Tana cibagaba da zaginshi cikin Ranta Haka ta miqe duk da mugun Sanyi dake shiga cikin jini da jijiyanta taja gudan riganta mai Kaman kimono data wuce guiwanta kuma dogon hannu gareta Hulanta ta sanya ko gashinta bata tsaya gyarawa ba Ta hada mishi coffee'n kamar yanda yace ta nufi part dinshi Yana zaune yana Aiki Cikin system dinshi ta shigo.

Dagowa yai yana Kallonta ganin yanda ta wani Rai Gashinta ya kalla ya wani yatsina fuska kamar yaga Abun kyankyami Ganin kallon wulaqancin dayake mata yasa ta Aje mishi coffee din tajuya Muryan shi tace
Yace "Nace ki tafi halan"!?

Tajuyo
Ya Qara Kallonta a wulaqance
Yace "Coffee Akwai Zafi ne"
Wani mugun kallo ta mishi itama Adan Fusace
Tace " Qanqara ce"!?

Da Sauri ya dago daga Abunda yake yana Kallonta Ahh lalle
Yace "Koh!?

To tunda qanqara ne Zo kisa hannunki A ciki Na gani
Ido ta Xaro
Tace Qonewa fah Zanyi Da Zafi
Yace Koh!!?

Sanda na tambayeki me kikace?

Baki ta turo System din ya Ajeye Ya miqe Da Sauri ta ja baya Yace Koh dai kiyi yanda nace ko kuma na Tsiyaya miki shi Kinsan zan Iya Yana kallon yand mug din ke turiri yasan da Zafi sosai ko ba'a Fada mishi ba itama tasan Zai Iya tunda baqin mugune kuka ne yazo mata Yaa Muhmood mugune na bugawa a jarida cikin kuka Tace Dan Allah Yaa moha kayi haquri Allah Bazan Qara ba Yace shut up besides ma ni ba coffee nace ba tea nace Da Sauri ta I'm sorry it's my bad
Yace toh sanye wannan din Aida Sauri ta Dauka Don dama tana buqatan Abu mai mugun Zafi don har yanxu Sanyi bai daina Shigarta ba Yace make some tea don't use this cup ya nuna mata Wanda ta gama shan coffee ta girgiza Kanta kicin dinshi ta nufa tana mita coffee fah yace Amma yanxu harda wani shi ba haka yake nufi ba Tea ta hada mishi harda madara Wani kallo ya mata Yace na miki kama da mai shaan madara Shayi Nace ba tea ba kuma ki shanye shi Don dole tashanye Amai ne yazo mata Ya maka mata wani.

Eternal Love 2
page 11
Mata wani harara Yace
If you dare to that to my Apartment ma gaba daya I go smash ur head Abeg get lost kicin ta koma Ta dingi Amai har Dan coffee sai da ya zubo Bazata ta Iya ji zata yafema Yaa Muhmood ba wlh Ta gaji ya hanata barchi Sai Aiki Yake Sata ga Sanyi Yace coffee Yace tea yanxu kuma Yace wai shayi kai Yahh Allah kana gani ka saka mun
Tea ta hada mishi ta Sa sugar ta kai mishi Ya harareta ya Qara Kurba daya yai yace what!

Miqa mata mug din yai Yace I don't use sugar ko nace miki kisa mun sugar Oya shanye shi mu ba ma Almubazzaranci
Tace wlh Yaa moha I'm Full "Dan Allah Mana Yanxu fah Gabanka nayi Amai
Yace who cares!?

Wani Yace kije kimun Shirme Ta turo cute pink lips dinta
Tace" Aima Ni ba shirme nake ba"!

Ka fadi Abunda zan ma plss!

Hararanta yai
Yace "bani!"
Ta miqa mishi tana jin dadi ta Rabu dashi Muryan shi Yace Akwai egg Acikin frich Kiyi mun sandwich Akwai slice bread Duka Ciki
Kukane kawai ya rage bai zo ba Amma hawaye sun cika Idanuwanta
Tace Kaii Dan Allah Yaa Muhmood!.

Dare yayi I'm sleepy
Yanxu kuma sai kace nama wani sandwich Kallonta yai Yace na baki 5munites inga Abunda na Sanya ki ko jikinki ya Fada miki kuka ta fashe dashi Tace na shiga ukku wlh gobe zan tai gida tunda kai mug...

Wani mugun kallo ya mata bata qarasa ba Yace Kina ma Iya tafiya yanxu damaa Wani yace kizo ne ni kai na nafison Kibar gidan nan Ma Bari kiji na Fada miki Zaki bace mun daga gani ne ko kuwa kuma in time Zaki kawo mun in the next 5munites Ai kinji Ta tashi Tace What!?

Sandwich ne a five minutes!?

Ta Fada tana kallonshi yace I don't think ke kurma ne u heard me right kuma lokacinki ya Fara Tsab tasan muguntanshi yasa tabar wurin ya daga murya yace kika wuce time Kezaki cinyeshi ki tafo da ruwa saura ki dauko mun mai Sanyi ki shanye shi
tasan halinshi Tana kuka ta wuce cikin bama Tasan Taya Zata Fara ba Wlh Yaa moha Azzalumi ne Kuma Tasan shi ba Wani Amfani yake da Kayan kwadayi ba mugunta ne kawaii dayake Bai kaunar ganinta cikin walwala Kuma ta Allah ba Tashi idan Allah Yasa Saita huta sai ta huta.

SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
itel A512W
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
efe51fb95a2e4232b485cf985cb95576
Chapter 7 · 0% Book details