Sashe 2
Eternal Love Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
What i know she's a shameless and disrespectful nothing can change that to me okay so let's close this chapter Plz I'm sick of it Mujaheed ya hada Hannuwanshi Alaman ruqo
Jaheed yace it's okay as your wish let's go to dinner ba dan ya so ba yanufi main part din Duk kowa na zaune banda mumtaz suna cikin dinner shaan ta lura ba mumtaz tace *MEEMAH Mumtaz fah banganta ba Moha ta kalla Abinci yake tsakura hankali kwance tace Barchi take moorat yace oya tadota tazo taci Abinci tace k dad Tana zuwa itama mumtaz din ta tashi don da Sauki tana iya tafiya but dangyashi
Meemah tace yauwa dad yace ki fito dinner Badan taso ba ta bita Suna tafe tana dangyashi Shaan Tace subhnallah meyasa meki ne Moorat ya juyo Jaheed ma oga muhmood ne kadai ya daure yacigaba da cin Abincinshi kamar ma bai jisu ba Meemah ta dan kalleshi Mumtaz tayi yaqe tace Aunt Ina fitowa daga wanka Shine Shine Aima shine muhmood ya dan dago cikin Rashin sa'a suka hada ido Wani irin kallo yake mata shi bana mutunci ba Kallon Allah yasa ki fada nine din nan Yake mata Da sauri ta dauke ido Tace Shine Zan fito Na sulbe na fadi Jaheed yace Ayya so sorry Zoki zauna na tubaki Moorat yace ayya Eh ci Abinci sai Mujaheed ya dubaki Shaan tace ayya Maxa kice tunda Allah ma yasa Jaheed nan tunda Dr ne Saiya Dubaki Tace Aunt Nasha magani kuma Meemah ta shafamun wani am okay naji sauqi fah Jaheed yace are u sure Tace yes i'm yaa Jaheed Shaan tace toh shikenan Guys I'm done good night
Moorat ma yace same good night ya kama hannun matarshi suka bar wurin Moha ma yaji duk zaman gurin ya ishe shi yace Jaheed i'm Saika shigo ya fada yana goge bakinshi yana qoqarin miqewa Meemah tace Yah muhmood Gobe ne bikin Mufeedah you promise her that you will Go to her wedding So gobe Zamuje dinner pls Yai shiru sai kuma yajuyo ya kalleta Yace Meemah you know am busy so how can I be there Tace I know but you promise her besides ma dinner ne fah Plzz The yaa Moha that I know he's the man of his words more especially when he promise so he can't break his promise Jaheed yai smiling Don Meemah Akwai iya tsara zance da convincing mutum ita kuma nan ne baiwar ta Yace it's okay I will there is that All are happy Ta zo tadan hugging dinshi Tace that's my bro
Tureta yayi ya miqe yayi tafiyarshi ba tare daya kara ko kallon inda mumtaz take ba Jaheed yai smiling Yace Meemah indai iya tsara zance ne Azo wurin wurinka Dariya tayi Ta matso kuda da Jaheed Ta zauna Tace Hhhhh Ya Jaheed kenan Kaima na gayyaceka plzz ka qara convincing yah Moha Yai smiling Ya gyara zamanshi Yanda zai kalleta da kyau Yace aini dama kobaki nace kin gayyaceni ba indai Shagali Saina Naje Muhmood kuma tunda kinyi convincing dinshi Yace zaizo so zai zo as you said he's the man of his words so just don't worry okay ya fada yana dan shafa kumatuna ta Tace okay Sannan ta juyo ta kalli mumtaz da tama kusa gama cin Abincinta
Eternal love 2
Free page3
Tace Amm Bestie Mekike ganin ya kamata na bata Tace I don't know but ki dai sami Wani special Abu tunda she's ur best friend Ta miqe tana dangyashinta Meema tace to taya Xamu je dake ma Jaheed yace woldchair mana Sai ki turata Meema ta fashe da dariya Tace good idea yaa Jaheed Saika zo mana da ita goben kafin mutafi tafada Suna kashewa ita da Jaheed Mumtaz taji haushi sosai wato sun maidaita gurguwa ma kenan but they're not at fault Yah Moha ne ya ja mata kuma Wlh bata yafe mishi ba tai tafiyanta Daki ta barsu su Meema da Jaheed suna mata dariya Meemah tace Kasan fa yah muhmood ne ya jimata ciwo ido Jaheed ya zaro
Yace how and when Nan Meemah ta kwashe duk Abunda ta gani ta Fada mai yace Allah sarki poor mumtaz ni dama Nasan something is fishy shima ya fada mata Abunda ya gani A waje dasuka dawo Meemah tace Ai kasan ita jan fada ne da ita shikuma Rashin haquri
Shima dariya yayi yace but bai fa kyauta ba zan mishi mgn Meemah tace noo karka shiga Fadan ya Jaheed ka bari ta Rama da kanta gashin kanta tada daure a tsakiyar kai Ya shafa Yace it's okay na zare hannuna but fah bai kyauta ba
Gashin ta gyara Abunta Tace yahh Jaheed Dagyar fah na Daure shi shine zaka Taba mun ya kwance Yai smiling Yace Asif Ai ban San kisha wuya wurin daurewa ba da ban taba ba Ayi haquri Tayi dariya tace its okay ai ba kwance ba da sai ka gyara shi Yace ai Allah ya taimakeni dai Tace yah Jaheed me kake ganin ya kamata na mufyy u know she's my best friend .