← Book details Eternal Love Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 7

Sashe 4

Eternal Love Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Mumtaz yau Anji Sauki sosai Ana tafiya lpy lau Meema kam yau da Haushi ta Tashi Abunda Yamata jiya Duk yau bazatayi ma Yaa Jaheed mgn ba kuma baxata Anso mishi number Mubee ba Mumtaz Tace yaa Meemah yau naga you look bored and sad why
waya taba munke ta fada tana qara matsowa kusa da ita Meema da kanta yayi Wani iri Ga taqaicin Abunda Ya Jaheed ya mata tace Yah Jaheed ne ji kaina Wai daga jiya na mishi mutunci Yace mun baida ribbon shine nace ya Zari ribbon din kaina Wai daga haka shine ya ciresu duka kuma Allah zai Sani Mumtaz Tace Ayya so sorry gky yaa Jaheed Baida kyauta ba zan mishi mgn ta fada tana dariya harda riqe ciki Abunda ya qara fusata meema kenan kamar tai kuka ta Dauki pillow ta jefi mumtaz ta kauce tana dariya Tace Au Ashe ba dadi jiya kukai tamun dariya keda yaa Jaheed din meema Haushi ya isheta Tace Wlh zaku yi bayani mumtaz tace to Sorry zona Gyara miki Gashin serious tayi mgn Yasa Meema da dan ji zuciyarta Ta Danyi Sanyi Tace banso
Mumtaz Tace Am serious fah Meema tace wurin Saloon zani Mumtaz Tace meema ba Time fah kawai kizo na miki Yanxu me kika shirya ba Mufee din tace Ina ruwanki tunda ba qawarki Tace tom Naji Allah baki haquri yanxu dai zo na Gyara miki Gashin serious tayi mgn Yasa Meema ta yarda Mumtaz Tace wlh Meemah inason irin Gashinki Meema tace tab Wlh banson shi ni banma san garinya Akai Nakeda irin Gashin nan ba kowa nashi Gwanin birgewa but nawa ga tauri ga yawa ga tsawo Mumtaz Tace hmm Aike kinga kina iya kitso but nikam ba wannan mgnr Bazan iya kitso ba Meema tace tab Wlh banson shi nidai tsab Mumtaz ta gyara mata gashin da kanta yayi Wani irin kyau Gyaran yan gayu meema tace Awwnn Thank you Yayi kyau
Free Page 5
Gyaran murya sukayi Duka suka juyo Jaheed ne ya harde hannunshi dayake shima Dogone masha allah mumtaz tazo tadan hugging dinshi Tace gud morning yaa Jaheed yace mrng how are you ya ida shiga dakin tace I'm good Meema ta qara daure fuska yace har kungama gardaman gashin Ya fada yana Kallon meema data juya mishi baya don Haushin shi take ji
Yujo da ita yayi Yace God morning ya fada yana dan taba gyaran Gashinki Ta Dauke kanta tace don't kada ka Qara taba mun kai yai smiling Yace Naji bazan qara ba And I'm sorry Meema for yesterday Nasan shiya jamun kikaki Gaisheni ko Yafada yana riqo Hannunta ya Daura mata sayayya Da yayi ta kalleshi yayi ta kalleshi Yace Mumtaz gaskia kin iya gyaran Gashin tai murmushi Meema tace ya Jaheed meye Wannan Yace ki duba ki gani Smiling tayi Don tana son surprise ita dai Dan qara matsawa Yai kusa da ita
Yace na dan taba
tace what "?

Yace na dan taba gyaran Gashinki mana Meema ta Daure fuska ta juya Dariya yayi Shima Yace just kidding
Mumtaz Tace yaa Jaheed nifa kuma nine na gaidaka Meema bata gaidaka ba smiling Yai yasa Hannun shi A Aljihu ya zaro Wannan dan box din mai kyau na Diamond ring ya bata Tace wow thank you yaa Jaheed Meema ma Saida ta buda taga miye murmushi tayi tace Awwnn Thank you Yaa Jaheed ta fada ta Dan Rungumeshi Mumtaz ma Ta Rungumeshi Tace mun gode Ya Jaheed Saitin kunnen Meema yace plz Meema in dan taba gyaran Gashinki Wlh bazan warware miki ba fah tace no way ta fada tana sakinshi Murmushi yayi Mumtaz Tace yaa Jaheed you are the best Shima dariya yayi yace thank you dan Allah yasa Yana son Qannan shi sosai Meema tace ya Jaheed Wannan jewelries din fah Yace is for my sister in-law Mufeeda Meema tayi Dariya Tace Awwnn thank you please Kaga bata kawai zanyi ko yace yeah Mumtaz tace ah Dama ya Jaheed kanada budurwa shine bamu Sani ba Meema tace tab Wlh na manta jiya ban fada miki ba nan ta kwashe duk Abunda ya faru jiya ta fada mata Mumtaz tace Awwnn
Yaa Jaheed haka Akayi Meema tace wlh zasu Dace da juna kyakkawa ce Wlh I can gruantee You, you will fall for her at first sight Mumtaz Tace can't wait to see her Meemah ma Tayi Dariya Tace me too Jaheed yace oh oh kun ma fini Dauki kenan Meema tace ehmana kasan da Mufee Ya Moha take crushing kamar hauka Kasan baida kirki yamata wulaqanci shi baisonta Wlh naji ba dadi Shiyasa Nake so my another brother ya so kanwanta Yace haba haba No wonder kika isheni Da wata Mubee Ashe Ramuwa Zakiyi dani ko Tace please mana Ya Jaheed wlh zata birgeka I assured you she's cute Wlh yace but muhmood ya kamata yasota ba Mujaheed ba Mumtaz da tunda suka sa Muhmood din cikin shirin wurin ya isheta Tace Wlh i'm hungry Ta fice.

Meema ta riqo hannun Jaheed Tace Dan Allah ya Jaheed Mubeenah fah mai kyau ce itama Yace nidai Nayi kokonto sbd yanda daga mgn kika isheni Da wata Mubee Ashe Ashe huce haushi zakiyi dani ko Tace please mana Ya kalleta yace it's okay idan tamun shikenan tace Aizata maka ma Jaheed dai baice komai ba banda kallon meema dayake bata fuska tayi tace yaa Jaheed just say yes to her wlh she's good for you bata da wani matsala i can grauntee you u will fall for her at first sight wani coil smile dinshi yai mai birgewa yace OK lets see I wanna shower and be ready Tace to make sure you look good plzz Wani Kallo yamata a hankali yace to ko nazo ki shiryani ido ta bude sai kuma ta turo baki tace Aima ni ba haka nake nufi ba smile yai har one side dimple dinshi ya bayyana ya Dan shafa kanshi Wanda hakan dabi'arshi ce Murya can kasa yace" Koh To mekike nufi ne ya fada yana kallonta turo baki tai Tace nidai Yaa Jaheed Stop staring at me like this Daria ma ta bashi Yace to na daina is That all kai ta karya tace yeah Qara kallonta yai da sauri ta dauke ido ta bar gun tana turo baki Daria yake harda riqe ciki tare da shafa gemunshi muhmood ne ya shigo direct Dinny ya nufa dan harda wata uwar yunwa yake ji Sam bai lura da Jaheed ba, Jaheed din ne ya ya qaraso yace hey buddy watsapp Moha yace I'm gud bro zama yai kusa dashi yace u know..

Meema ce ta qaraso jin motsin muhmood din Jaheed ya kalleta ta daure fuska yai murmushi ya cigaba da latsa waya tace hey bro wlcm a gajiye muhmood ya dago idanuwanshi masu matuqar kyau qwarjini Ya Zuba mata Tace Amm you should get ready kasan ba African time Wani Kallo yai mata
Yace Are you commanding me"?

Meema Tai Murmushi Tace Who Am I to command you Yaa Muhmood Ya cigaba da cin Abincinshi Jaheed Ta kalla Yai Murmushi yai mata Alama da ta tafi tai Murmushi ta juya Muhmood Ya kalla Yace malan ka Tashi ka shirya muje Kaji Yace to ubana ya na gamawa ya Mike ya nufi part dinshi ganin haka Jaheed Yai Murmushi Shima ya fice don Tunda Bai mgn ba to zaije wujin .

Eternal love 2
Da tun dazu take make up though ba heavy bane but ta hadu wlh kamar a sace Rigar da Jahid ya sawo mata numtax ta bata ta saka cib ita kamar a saceta a gudu tayi kyau ta daura Sliver rose lick Tayi gyaran gashi da white gel Wanda mumtaz din ta mata silver heels Diamonds erings Masha Allah Meema Akwai kyau ga Gayu Mumtaz ta juyo ta kalla tace wai bazaki shirya ba Mumtaz ta Dan ya tsina fuska tace kenifa wlh banason zuwa Hararanta tayi tace uwarma Dalla malama tashi ki shirya plss kina bata mana time Ga gaya nan na fiddo miki kayan Mumtaz ta kalla maroon and black haka dai ta shirya badan ta so ba kuma sbd muhmood ne.

Jahid ne gaban mirror yarasa mezaisa shi hesn't a big fan of suite baya son suite though he's a doctor meema ya kira tana dauka tace yah jahid ya kukayi da ya Moha is he agree?

Yace yeah tace thank God kaifa ka shirya ne karya kai yai yace nah bansan me zansa ba Ya fada kamar wani qaramin Yaro Tace What wai baka shirya ba pass 6fa kuma 7 za'a fara no African time pls just be ready as soon as possible Yace to Yaya Meema As u said bude ido tayi kamar tana gabanshi tace aini Vance ba yace to naji yanzu dai nezansa suggest something for me tai shiru sai kuma tace suit blueback butterfly necktie black And one more thing make sure you park ur hair plzz I want you to look gud wani killer smiling yai ya Dan shafi kanshi murya can qasa
Yace "Koh"
A hankali tace "Uhmm"
yai wani murmushin yace ke kin shirya ne tace uhmm kasan dai zaka hadu da muby koh yace yes mah tai dariya tace gud boy ido ya zaro
yace Nine Boy Koh?
Chapter 4 · 0% Book details