← Book details Eternal Love Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 7

Sashe 6

Eternal Love Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ni Sa'anki ne Zanyi Abu kiyi How Dare you Ni Zan Sa Abu kema kisa irinsa Wani mugun kallo ta mishi Na ni nasan kasa ne Ahankali yace Are eyeing me How dare you Kanta ta girgima mishi Tana kokarin Raba jikinta Dana shi tana Kallon mutane dake kallonsu cikin birgewa Kallon mutanen yai shima Da Niyanshi Yawani Saketa a qasa Amma Ganin masu kallon nasu yasa gently ya Raba jikinta da nashi Yana Hararanta But bawai kyaleta yai ba Allah kaisu gida Jaheed da tun Dazu idonshi na kan Muhmood Ganin yanda ya wani hade Rai Yai Murmushi ya Dan shafa sajenshi Ahankali Yace "Dan Iska" Kaman Moha ya jishi ya jiyo ya harareshi
Meema ko sai Dariya take qasa
Ganin Yanda Ake musu congratulations bride ta qarasa gun mumtaz Tace congratulations couples of the year
Yake Tama Ita Wlh tayi Danasanin zuwa dinner din nan Duk Sanyi wurin ita Zafi Take ji Juyawa tai step daya tai Takalminta ya tusgude Zata fadi kenan Shikuma iso wanshi gun kenan Yai Sauri ya rigota Da sauri Ta dago Dan Ganin Wanda ya taimaketa don Tasan ba Muhmood bane Wani fine guy tagani Zai kai su Yaa Jaheed Yana Sanye da wani expensive black suit Wanda ko ba'a fada ma ba kasan taji kudi inner ma black yana sanye da Halfcover black company'n GUCCI Gashinshi yasa gyara sai kyalli yake Da Diamond Bariman shi daye sparkling Dayasa Akunnen Dama Wanda hakan ya Qara mishi kyau He's Black Handmade Gana ganinshi kaga Dan Gayu mai class But bai kamo Kafan Muhmood ba cox shi Muhmood Fari ne giant Kuma fari Rabin kyau
"MUNEEF" kenan cousin din Amarya Ahankali yace Careful mana Are you hurt Ya fada cikin Sanyi yana miqar da ita Tare da Qara Kallonta Yace Are you OK?

Ahankali ta gada mishi kai Tana Dan Qara kallonshi Ganin Kallonta yake yasa Ahankali tace Thank you Wani cool smiling smiling yai yace its my pleasure.

Mubee ta Rugu ta Rungumshi Tace Yaa Muneef Are serious ure in Nigeria ta Fada ta kara kallonshi Tace how's U.K Baka Fada mun Zaka zoba kace Kanada Aiki da yawa Shiyasa baka biyoni munzo tare ba
ernal love 2
page 8
Jin yanda ya qanqameta yasa ta dan dago tana kallon idonshi da Sauri ta janye jikinta tace meyasa Meka Ta fada da Damuwa Murmushi yai Yace Abune ya fadamun A Ido Sauri ta jiyo tace Zo na gani ta fada tana kallon idonshi Ahankali ta matso da fuskanta Kusa da Tashi tana hura mishi Iska shikuma Kallonta yake cike Da so yake Kallonta tadan duba idon Tace done Da Sauri ya riqota
Yace "No plsss!!
inafa Jin wani Abu Na Mun Yawo fah
"Lemme see"
Ta fada tana qara dubawa Hannuwanahi yasa Duka ya riqota Yana mata Wani cool smiling Mai Shiga Rai Hararanshi Tayi Ta Turo baki Tace Aima Ni Banga Komai ba Dama Bakomi Cikin Shaukinta Ya Sake Kallonta yake Yace It's okay u mean am lying koh Ta Zaro Ido Yadan lagwabe Kai murya can qaasan maqoshi Yace And Dazu kince mun
"Yaro Koh"
Tace Girgiza Kai Tace Wasa fa nake Yaa Mujaheed Bada Kai Nake ba Wani killer Still Yana riqe da ita
Yace "Matsoraciyya"
Murgude ta Mashi
Tace Naji Ta fada tana Tureshi Tana kallon Rolex watch dinta Ganin pass 8 Kuma Shaan tace 10 Su dawo gida Yasa Tace Yaa Jaheed Lokacin Tafiya yai fahKallonta yake Yana Murmushi Meema Nada Kyau Bana wasa ba Ga shiga Rai $hiyasa yake mugun Jin Kishinta Kuma Dazu yaga Wani guy sai shige mata yake shiyasa ya kawota Nan wurin ya Sha mur Ya Saketa Yace so let's go Tace Ina son na qara koma can yace ki yo mine Tace I want to say goodbye to mufeeda Kuma Mufeed Want to see me Abokin Angone kasan Wai Sona yake Wani kallo ya mata Sai kace itace Mufeed din A Dan qausashe Yace Whaatt!!

Da Sauri ta juyo Ganin Lokaci Guda ya Canza Yace muje gida nace ya fada Yana Wani fisgan Hannunta kamar ya kamo Mai laifi yasata MOTA ya Wani fisgi motan.

Mumtaz kuwa Tana fitowa waje Ga sanyi Baiwar Allah tasamu wuri ta hada Kai da guiwa tana Dan shaviring she just wants to go home ta samu guri ta Dan Rakube Horn Taji An danne tare da Hasketa da fitilan Dan firgigit Tayi ta Dago Da Sauri Muhmood ne Da Tunda Ta fito yake Kallonta Shima Yaso Tafiya tundazu but ya qasa da yai niyan ya banza da ita but gun Gaskia Akwai sanyi zai mata punishment but A nan ba Sai sunje gida Da Sauri ta miqe Tana kallon motan takai hannu ta Bude but Bata shiga ba Muneef da Shima Yanzu ya fito ya qaraso Kusa da ita da motanshi Ta Kalli Muhmood ta Kalli Muneef Muhmood ne ya Daka mata tsaya Yace Idan shi Zaki bi to ki Rufemun MOTA Da Sauri ta shigo tana rufewa ya Wani ja motan Muneef yai Murmushi ya juya.

Eternal love 2
Page9
Mumtaz ta kalleshi Tace Yaa Muhmood Wai meyasa kake son yima mutane fada ne Yaa Mujaheed baima man fada Kuma Kai baka magana Sai dai Ka Kalli Mutun ta fada tana Turo baki Ya harareta Tai Dariya tace Again koh Parking yai Bakin hanya Ya Wani kalleta A Hankali Yace I'm Muhmood Moorat Muh'd Not Mujaheed Mu'ayyub Marwaan ya fada ya kallon Cikin idonta Da Tsoro ya bayyana Dama Abunda yasa take mishi surutu Don Ya manta da Punishment din da Yace Zai mata Kuma Abunda Bata Sani ba shine Muhmood baya mantuwa Kuma Zai mata Abunda yace
Daina Kallonta yai Yawani fisgi motan da sai ta Fadi saman kafadanshi ya harareta ta miqe da sauri Har suka Isa ta Bude batare da barin ma ya gama gyara parking ba tafice Dai dai Nan Jaheed ya kawo Meema ko gidan ma Bai shigo ba ya Wani fisgi motan tana mamakin to Meyasa shi Fusata haka Duk dai bataji Dadi ba Muhmood kuwa Shima part dinshi ya wuce abunshi
mumtaz ma Tana shiga kayan jikinta ta Rage tai wanka Tasa Wata red Riga Mai silk iya guiwa ta Warware dogon gashinta ta qara Gudun A.c Tare da Jan Bargo Meema ce Ta shigo da dan Damuwa A fuskanta bargonta ta rufe gaba Dayan jikinta Har fuskanta Wani barchi Gajiya Mai Dadi ya Dauketa Meema Haka ta Rage kayanta tai wanka ta kwanta Dan itama
Dan gaji Wlh Wayanta ne yai ringing Jaheed Cikin Sanyi ta Dauka Tace Ka Isa gida ne Wai fushin me kake ne plss!!

Har cikin Ranshi yaji Sanyi Jin muryanta da yai Lumshe idonshi yai murya can qaasan maqoshi Yace Bakomi fah Plss don't worry kinji!!!

Tai smiling Tace
"Are you jealous koh"
yace what!!

Tai Dariya Tace just kidding kanshi ya Dan shafa Don Kishin ne ya fusatace
Meema is belong to him only him
Cool smiling yai
"Yace I'm starving"
Tace toh Kaje Kaci Abinci
Yace "Koh!"
Kai ta gada kaman Tana gabanshi
Tace "uhmm!!" Guess what Yaa Jaheed
Yace what
Tace mubee asked Me ur contact Shiru yai Yana saurarenta but yasan maganinta Har Yanxu Meema Bata Fara sonshi ba kenan Tunda har Takeso Dole Ta Hada shi da Wata Shiko ko mafarkin ta da wani yai sai yaji kamar ya mutu don kishinta Amma ita ba Ruwana koh Tace kajini Ai yace Yes ma'am Dama I was About to ask Saitama rigani Tace Awwwnn Lovebirds Yace kinsan Wani Abu Tace aa yace guy din dazu Dana cemiki yana son mumtaz Tace Yaa Muneef Yace eh To shi Takeso not me Tace how do you know yace I can see it ke Baki ga yanda take ta Maqale mishi ba Dariya Meema tace To mene donta Maqale mishi Dan uwanta Kai yanxu bazan iya Maqale ma huh!!

Shima Dariya yai
Yace See This girl dole dai sai kin ban ita Tace aa fah gaskia ne ai
Yace Aini ba kokonto Nake ba Naga Tana sonshi ne Maybe u have never been in love with Anyone that's why but da Kinga Mai Soyayya Zaki gane fah Tace toh if you say so yanxu Dai kaje kaci Abinci ka kwanta Yace toh Ranki shi ya Dade tace gud boy bye have a sweet dreams Ta kashe Wayan ta tashi she should go and tell mum ta dawo fitowa tai duk Suna falo shaan da moorat Suna fira Sai Muhmood daya shigo cin Abinci Acici
Wurin shaan ta matso ta kwanta jikinta Moorat yace Yan Party Andawo ina kayan party tai Murmushi tace dad Mun barsu a can Shaan tace ina Mujaheed Ne tace ya wuce gida Moorat yace mumtaz fah Tace yau ta gaji dad Tanacan Tana dawowa tai wanka ta kwanta Yace oh
Muhmood daya gama con Abincinshi Ya kallesu Dan shi Wlh yama manta da ita Saida Meema tai mgn ya tuna yanda case da ita miqewa yai yace dad mum good night Suka CE same Have a sweet dreams ya fice yana Tunanin wani Mugunta Zai mata wani killer smiling yai Yace Tana barchi sbd ta gaji bah direct Dakin su meema ya nufa .
wance ya hangota ta Rufe duka jikinta tana barchi hankalinta kwance Wani mugun Murmushi yai Ya qaraso Bed side locker din su ya kalla Don Dakin Akwai Dan Durm Light yana Iya hangen Abunda ke wurin Ruwa da suke Ajewa saboda dariya Kanshi ya shafa ya Qara Kallonta Hankalinta kwance take barcinta killer smiling yai ya Qaraso Wani fisge blanket din yayi Santala
cinyoyinta da sai sheqi suke Abunka da farin mutun
Suka bayyana da Sauri ya Dauke idonshi daga Kanta Ruwan ya dinga Tsiya mata Cikin Gashi don Mugunta ga Sanyin Ac dayasa Ruwan yai mugun Sanyi .
Chapter 6 · 0% Book details