Sashe 3
Eternal Love Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yace Eh Ina tunanin ki saimata Diamond Watch And jewelries Ko kuwa naga yar gayu ne kinsan Da naso na fara crushing Aka rigani Tayi dariya Tace ayya you're late Ai da kamun mgn tun wuri Yace Ai Saida tazo gaya miki bikin mukai clashing A waje
Tace sorry for the lost but ai gidan su suna da wani Macen Mubeenah sunan ta ya dan ya tsina fuska yace no Ita dai ta birgeni kuma wani ya rigani shikenan Meema tace Allah yaa Jaheed ita Mubee mai kyau ce ita tana ma U.S bata zuwa Nigeria sai dole wurin Uncle dinta take a can yar Gayu ne sosai to ma Ai tafi Mufee kyau Wlh yai murmushi yace Shin Wai Dole Saina So yar gidan su qawarki ne ni wannan ta mun kuma An kasani Shikenan fah Meema ta Daure fuska ta juya kai Tace To Ai ma Ni bance Sai kaso yan gidan su qawata ba Kaine kace Mufee ta birgeka to ba Sai kaso kanwanta ba but tunda ba kaso shikenan Dariya yayi ya juyo da ita Yace Asif Shin bani number Yama sunanta Tadan janye hannunta Yace oh Nace kiyi haquri kiban number ta Tace banda number ta yace ok dama bakida number kika isheni Tace to Aima Nemo ma zanyi ko yace A nemo min ina so is that All are u happy Zanyi Soyayya da yar gidansu su qawarki Tace yes Allah ya Jaheed yar gayu ce mai kyau zan nuna ma pic dinta tai smiling Yace to Tunda kin tilasta yayanki soyayya da qanwar qawarki Tace a'a Wlh but idan baka so shikenan fah isn't by force Ya kalleta yace no inaso mana Wayaqi yar gayu yafada yana dage mata gira Dariya tayi tace to shikenan fah Gobe may be ma taxo bikin kaga sai ku hadu ko yace eh kice gobe Nayo gayu koh Tace eh but Wannan gashin naka Ka daureshi Dayake Jaheed shi yana tara gashi Har ya dan zubu A bayanshi baki wulik dashi masha allah yadan taba gashin nashi Yace why Ta dan ya tsina fuska tace kawai dai ka daure sai kafi kyau Baka shi ya Moha Parking din nashi yake ba Kai meyasa kake son barin naka haka Yai smiling Yace Just like that bakiga nashi yafi nawa tsawo ba Tace wait Ta miqe ta zagayo ta Bayan shi ta hada gashin but ba ribbon din daure wa Tace yaa Jaheed baka da ribbon yace inada but gida ko wurin muhmood tace no tsaya yace a zaune nake Ta dawo gabanshi ta daura kanta kan cinyarshi Tace Zari daya cikin nawa But A hankali kada ka warware mun Nawa Dan Allah sai ka biyashi Smilig yai
yace to bake kika Sani ba
Tace daga mutunci Nafasa baka ta fada ta Dauke kanta daga jikinshi Yace no I'm sorry Bazan kwance miki ba tace ban fa baka Kama kanka Yai Dariya yace to Bana bada haquri ba Sai kuma me Tace to Allah kabi a hankali kada ka warware mun Yace naji kanta ta maida jikinshi A hankali yake warware wa har ya gama Yana Sane ya ciresu duk ya warware gashin Yace done Meemah Taji kanta yayi Saka Dayake irin Gashin nan gareta mai mugun tun kushewa ga kuma uban Yawa Da tsawo sosai kanta Ta ta shafa taji ba ribbon Da sauri ta dago Ido ya zaro
Irin bai san hakan ta faru ba Yace sorry sorry Bansan ya akai duka suka cire ba fah I'm not at fault Meemah kamar tai kuka don wlh Saida mumtaz ta tayata suka daure shi Tace yaa Jaheed Allah saika bani Gashina kuma na fasa baka ribbon din ban Abuna Ta fada tana mikewa shima miqewa yayi Yace i'm sorry meema bansan ya biyoni ba Meema da kanta yayi Wani iri Tace bani Abuna bazan baka ba ya boye shi A bayanshi Yai baya ta bishi Tana cewa Allah ya Jaheed kaban Abuna Yace bazan baki fah Aike kika bani tace to nace na fasa ko kaban Abuna Yace no way Tace yes Way sama ya daga hannunshi dayake shima Dogone but bai ida kai muhmood Wanda sai sun jera mutum zai gane hakan Tai tsalle but still bata kai ba Kujeran denny ta dauko ta hau tai tsalle Dariya yayi shima ya qara tuntudo ta kasa kaiwa Tace kabarni Yace no way Tace to Allah bazan Anso ma Number Mubee ba yace dama kekika isheni da Wata Mubee take kowa Shiru tayi Don wlh ta gaji da Tsalle tunda dai tanada wasu ribbons din shikenan yai ta kaya kuma tasa Mum dinta ta Gyara mata gashin goben Tace it's okay Dauka Na baka Sai kaita kaya Yai Dariya yace to Ngd Ta miqe Tace gud night Yace wait kaga Abunki Tace banso Yace Dan Allah ki karba Tace no way Yace to zo na gyara miki gashin Tace Ba'a so Sanda nace ka biyashi mekace Yai smiling Yace shikenan tunda baki so Ta juya Dariya yayi Shima ya wuce part din Muhmood Yana zaune yana Aiki da system Jaheed yace good night Agogo Wani kallo ya mishi Baice komai ba ya cigaba da Aikin shi watsa Ruwa ya Sauya kayan barchi ya kwanta
Eternal love 2
Free Page 4
Tunda Safe Muhmood ya Tashi ya Shirya tsab cikin suit black ya dauki briefcase
din shi ya wuce batare da ya Shiga main part ba Jaheed ma ya tashi ya shirya tsab Dayake shi ba wani Sa suit yake ba normal kaya but baisa manyan kaya dama shima gidansu ya wuce Mushraat Na gun denny ta na gyara kun breakfast don yanxu su ke breakfast su Sallama yayi ya Rungumeta yace gud morning mum Tai murmushi tace morng ykk yace I'm good mum tace but yau dai ba gidan nan ka kwana ba ko Yace yeah gidan uncle tai murmushi tace I know come and join me for breakfast ya dan ya tsina fuska ya shafa cikinshi yace mum kinsan ba yanxu bake breakfast ba Sai 12 Tace oh yeah Doctor Mujaheed Ashe ku turawa ne kaida su Uncle din Naka Shiyasa kake shigewa can Yai smiling din shi mai birgewa yace Amm mum dad fah tace he just left to the office baku hadu ba Yace eh bamu hadu ba tace ko breakfast ma bai ba yana Sauri kiranshi Akayi Tunda kai ka tsabi Zama Likita Ba Dan Kasuwa ba Yai Dariya yace to mum So Ake duk zuri'armu kowa ya zama Dan kasuwa just let me be besides mum likita fa Aikin Lada ne Barin ina na Hospital dina It's private but is for poor people Ko bakada komai I can treat you so tai murmushi tace to uban iya zance Yanxu kaga wannan Abincin babanka ne Nasan ba zama kaxo kayi ba so idan ka tashi ka wuce mishi da shi pls yace ok Amm I want to Ask you something tace k Fadamun Yace Yama sunan Wannan mai sai da miki diamonds tace mike yace yauwa Mike so I want jewelries Tace jewelries for who Yace mum Its for a girl Ta juyo Tace Awwwnnn for my daughter in-law Ya dan shafa kanshi don shi hakan dabi"ar shi ce yace no mum it's a gift But yau ma din zanje Naga Sabuwan budurwan da Meema ta mun yayanta ne Zatayi Aure So shine Zamu bata gift Mum da ita Naso Sai Meema tace Aure zatayi so As she says she have a sibling Mubeenah so ita Yau zanje naga ni idan ta mun kinyi sirika tai Dariya Tace to Allah Yasa A dace but Sarqoqi Yayi kadan qara da Wani Abu mana Yace kamar me Tace naga kace zasuyi event to ko wani Abu basai ku Rage musu ba Yace mum they're Also Rich Mubata Wannan din ma just call mike And tell him to Arrange Everything I'm on my way Zan qarba Yanxu ma ATM card Dina Naxo Dauka Yai sama up stair's Babban Dakin shi ya nufa dan shima Jaheed badai tsabta ba komai A gyare ga Wani Sihirtaccen Qamshin daya hade nada AC Nima nada bishi kamar karna fito Lolz
Yana fitowa Mushraat Tace Jaheed namishi mgn and Har transfer ma Nayi Tazo ya Rungumeta yace Thank you Mum U're the best Muuaahh
ya bata peak a kumatuna ya fice tace wait saqon Dad dinka Yace oh Ya Dauka ya fice Direct wurin Da tamishi kwatanci Ya nufa Gurine Ya Yayan Wane Da Wane ko Ba'a fada ba kasan Wurin nan Sai Masu Fada Aji Ke zuwa parking yai ya hau lifter Awani wani Dan wuri Idonshi ya Sabka kan Wata Gaunt Ta hadu Iya haduwa kai KO Ba'a fada ba kasan zatayi kudi Gata pink Sai sparkling
Take Gwanin shu'awa wurin ya qarasa yana murmushi Ya saya Aka percaging dinta cikin kwali ya Ansa Yai smiling Yace Meemah Wurin meack ya nufa Inda komai An Hada mishi Dauka kawai Yai Harya juya idonshi ya sabka kan wani Diamond ring
mai kyau Yace A bashi kudin ya biya ya fice direct gidan Moorat ya nufa.