Sashe 1
Eternal Love Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
ETERNAL LOVE 2
Free page 1
Afusace mumtaz tace to ke bakiga Abunda ya mun bane wato keta kayanki ma kike kinaga yanxu ko miqewa ma bazan iya ba bare Nayi tafiya
Dariyanta Meemah ta hade ta zauna kusa da ita tace Allah sarki sister To wai garin ya haka ta faru kodai kin mishi wani Abune nasan Halinku ku duka ke jan fada shikuma Rashin haquri ya Akayi meya faru sai kuka tace wlh Meemah banmashi komai ba haka kawai ya yaddani Qasa Wai kallonshi nake kuma Wlh bashi Nake kallo ba Meemah tace Ayya sorry
Ta dan rungumeta Tace kinsan yah Moha baida Yafiya da haquri kila dai kin manta me kika mashi but hakanan duk da baku jituwa bazai miki komai ba sorry Bara naje Dad na kirana just stop crying
Kamar Mumtaz dina ba har wani yasaki kuka Tai murmushi ta goge tace Wlh ba a banxa nayi kuka ba Allah saina Rama Meemah tace aa fahh kiyi dai haquri wlh wuya zaki tasha Indai ya moha ne Tace kedai je ki dawo Ta sa kayan barchinta ta fita Suna falo su duka muhmood yasha mur yana zaune kusa da Moorat Sai Mujaheed yana Zaune shi daya yana latsa waya
Meema tace dad gani yace yauwa dauko Abun nan Muhmood yace dad Wato har sirri kuke da ita moorat yace hhh kwantas it's a surprise kaman yanda kamun Meemah oya dauko Shaan tace to ni wannan Surprise din da kuke na meye Jaheed yace Aunt Aigashi dai zamu gani Meemah ce ta fito da wani box
mai kyau tabashi muhmood ya miqama wa Yace inata yaka murnan cikan 30 years na Triple M Yace dad ya bude doimod watch ne mai kyau Yai smiling Ni kaina saida na kusa faduwa garin kallon yanda yawani qara kyau ga dimples both side white teeth din shi suka fito moorat kadai ke ganin Wannan murmushin
Yace thank you Dad and Also nima inada Nawa surprise din Jaheed Ya dago Yace yeah our surprise to dad yace oh I'm coming mota ya nufa ya dauko Wani babban box
Yace here it's muhmood yace dad nima ina tayaka murnan Triple M and your birthday
yace what's that ya kalli meema da Shaan yace dad Inkaje Daki Ka buda Meemah tace no Daddy I want to see plzz muhmood yace noo way dad bara na kaima room Shaan tace kinga Meemah kyalesu dole dai mugani As long as muna gida daya just let them be Jaheed yai Dariya yace Aunt uncle Zan wuce gida sai Da Safe Muhmood yace No way Allah ba inda zaka muje part dina Moorat yace gaskia Mujaheed kamar muna koranka nanfa gidan ku ne shaan tace gaya mishi dai Meema dai ta juya daki.
Mumtaz har dan barchin wahala ya dauketa Meemah tace get up na shafa miki mgn Tunda yayana ya qaryaki ta fada tana dariya mur mumtaz tasha don ta lura Meemah ma ta dau Abun wasa magani ta shafa mata ta bata wani ta sha tace to ki dan kwanta it's Almost 7 xuwa nine muke lunch kuma a tare Ake by the time nasan ki dan ji sauki ko Tai smiling Allah yasa itada Meemah yasu tazo daya sosai suna son junansu
Jaheed ne yace wai me kama mumtaz Dazo ina kallon ku ai da kuka dawo kayan jikin shi yafara ragewa don yana son ya watsa ruwa Shiyasa yai banxa da Jaheed din ya fada toilet murmushi Jaheed yai don san dama idan bashi yaga dama ba bazai fada mishi ba Shima shirin Wankan yayi Muhmood saida yakusa Awa daya da Rabu Sannan Yafito Jaheed dai vaice komai ba ya shiga shima shiryawa muhmood yayi cikin Kayan barchin shi dasuka mai kyau Abunga da giant
slippers yasanya masu taushi inda Zara zaran yatsunshi suka fito yadan fito falonshi da waya A hannunshi da Alama wani Abun yake Donshi Agogo ne sarkin Aiki Always busy Ko Jaheed da yake babban likita bai kai muhmood Xama busy ba Shi baida time qwata qwata A rayunwanshi
Meema ce ta shigo Yace hey bro ya Dago yace what dai dai nan Jaheed shima ya fito falon Tace it's time to dinner
So you guys you should join us Yace i'm not in the mood Ki kawo mana nan kawai Sarai tasan Dalili Sbd mumtaz tazo
Eternal love 2
Free page 2
Don mumtaz tazo gidan ne Kaii ya moha Halinshi sai shi Tace but kasan dai tare Ake dinner KO Jaheed yace just go Meemah we're coming Tace K yaa Jaheed Sai kunxo smiling yayi mata Irin na side din Dan har one side dimples dinshi ya lotsa Itama smile din tace kuxo da wuri Bye
tajuya Muhmood yace Jaheed why you know didn't wanna see that girl that's why I refused ya wani kalleshi yace yeah I know but kasan san dai tare Ake Dinner a gidan nan I don't know why you don't like her what did she did to you huh
Yace just like that she's a shameless girl and I don't like shameless people Dariya Jaheed yayi yace calm down bro She's not a shameless she's a nice person you shouldn't judge her tunda ba zama tare kuke ba try to understand her A fusace don ya soma gajiya da magana akan wata Yarinya Yace why should I huh?