← Book details Baby Zuma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 12

Sashe 9

Baby Zuma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nadra zatai magana Ammi ta dakar da ita da cewa ashema rashin kunyar taki ta k'arya ne"
Maza kuyi abinda nasaku, ku mata dukan da ko motsin kirki bazata kumayi ba" ta fad'a tana kallon yan sanda wurin.

Nadra ganin da gaske ne fa, hankali in yayi dubu to ya tashi, ganin ta yi sun shigo wurin da manya manyan dorina mai baki biyar biyar, bata ankara ba taji saukan dorinan nan a bayanta, wani irin kuka Nadra ta fashe dashi tana rok'ansu karsu daketa don Allah batasa duka ko kad'an, amman ko ta kanta basu biba suka cigaba da dukanta kota ina a jikinta.

Areef koda ya shirya tsaf cikin k'ananun kayan da baya gajiya dasu, sai baza k'amshi ya keyi, ya sauka downstairs cikin takunshi na k'asaita Iftee kawai ya gani zaune a Parlorn tana game a laptop d'inta.

Tana ganinshi taje ta rungumeshi tana gai dashi kamar kullun d'agata sama ya yi yana cilli da ita suna dariya dukansu, sannan ya sauketa yana jajja mata kumatunta.

Areef ya ce "Ina Ammi ne? Iftee ta ce "Suna police station", da sauri ya ce "Police station kuma, mai yakaita police station?"

Iftee tai shiru tana zare ido, kallonta ya yi ya ce "Please little girl fad'amin mai ya faru hartaje police station d'in?"

Little girl ta ce "Amm daman akan wacce kukai fad'a da ita ne ranar da kadawo daga Abuja a hanya, shine Ammi tasa akaje har gidansu tasa a ka kamata har yanzun dai suna police station d'in" ta fad'a tana wasa da yatsin hannunta.

Areef kuwan tunawa ya yi da nonuwanta ya matse k'afa domin hakan k'ara mishi wutar sha'awarta ya keyi bayason abinda zai tuna mishi da ita ko kad'an.

lumshe ido ya yi sannan ya ce "Taya Ammi tasan da abinda ya faru a ranar bayan ban fad'a mata ba?" Little ta ce "Ai tana ganin ka shigo rai a b'ace shine ta kira bodyguard d'inka Salisu ta ce "Ya fad'a mata abinda ya faru da su kaje d'auko ka a airport, Shine ya fad'a mata komai, shine ta ce ta bashi 3 days ya nemo inda yarinyar take, shine yau yazo ya fad'a mata yasamo address d'in yarinyar.

Shi yasa suka shirya suka tafi gidan yarinyar wai ma Babanta ya rasu yaune ukunshi.

Tab'e baki ya yi sannan ya ce "Okay zanje police station d'in, amman ba yanzun ba akwai inda zanje tukunnan idan nadawo zan biya can d'in.

Little ta gyad'a mishi kai ta yi sannan ta koma ta zauna tana cewa sai kadawo Yaya Areef Allah ya tsare" Ya amsa da amin sannan ya fita a Parlorn cike da mamakin k'arfin hali irin na Ammi.
Yasan Ammi zata iya komai don farin cikinshi.

Yana fita directly ya wuce address d'in, Jamcy Baby data tura mishi dashi zuciyarshi cike da tunanin idan har yakama yarinyar wllh sai yai mata kaca kaca da ci, don bata isa ta tsokalo mishi sha'awarta ba kuma ta barshi da wahala itama sai ta d'an d'ani abinda yaji akanta wannan alk'awarinshi ne...
[3/7, 9:41 AM] +234 803 231 7531: _Page 15&16_

Jamcy Baby da Zee kuwan tunda suka gama jiyar da junansu dad'i, ta lallab'a Zee akan ta yi hak'uri na yau ne kawai baza ta sake ba, haka nan Zee ta tafi badon taso ba.

Ita kuma ta tashi tai ma masu aikin gidan magana akan su gyara mata gidan fes zatai bak'o na mussanma, kuma sannan ta fad'a ma gate man idan yazo ya barshi ya shigo, sannan ita kuma ta shiga d'akinta don shiryawa kafin ya k'ariso.

Yana isowa address d'in gidan, yai horn d'aya a bakin gate d'in gidan, bud'e mishi akayi da sauri gate man d'in yana gaidashi Areef ko kallon inda yake baiyi ba, a hankali ya shigar da motanshi cikin gidan yai parking motanshi a parking space.

Sai da yai kusan 15 minutes yana zaune a cikin motan idonshi a lumshe, sannan ya d'auki wayarshi yai dailing number Jamcy Baby.

Ita kuma tana zaune ta shirya cikin wata duguwar riga d'inki less wanda tasha adawo da stone work sai shek'i ya keyi ya matseta sosai komai nata sun fito yadda yaka mata, tasan duk wanda ya gani saiya rud'e, domin Jamcy Baby ba abinda bata dashi na jikin mace gasu nan manya manyan kamar zasu faso kayan jikinta su fito, tasha kitson attachment k'anana ta zubo dasu bayanta da yake daman tana da kyawunta babu laifi gata da haske ta k'ara kyau sosai abinta.

Wayarta ne ya fara ringing, da sauri ta d'auka ganin number Areef ne, cikin muryar baraki ta ce "Sugar har ka iso kenan?" Areef k'ara lumshe idonshi ya yi sannan ya ce "Yeah", sannan ya kashe wayarshi bai jira bai zata ce ba.

Jamcy Baby kuwan k'ara kallon kanta ta yi a mirror don tasan ita kanta ta yi ma kanta kyau sosai, ta k'ara feshe jikinta da tura ruka masu k'amshi.

Sannan ta fito tana tafiyarta mai jan hankali, komai nata sai rawa su keyi yadda kasan ita take girgiza su da ganga. Areef dake kwance a jikin kujeran motanshi, ganin Jamcy Baby ta fito hankalinshi ya k'ara tashi don yadda take ta fiya komai nata sai rawa su keyi yadda yake son yaga mace haka Jamcy ta ke, k'ara lumshe idonshi ya yi yana kuma zuba ma nonuwanta ido da manya manyan hips d'inta da sai rawa su keyi.

Har Jamcy ta k'ariso ta shiga motan bai sani ba, ji ya yi ta hura mishi iskan bakinta a fuskanshi, sannan ta d'auki hannunshi d'aya ta d'aura mishi a manyan nonuwanta, tana ce wa "Welcome my handsome boii".

Lumshe idonshi ya kuma yi batare da ya ce mata komai ba don harga Allah yaji wani abu akan Jamcy, hannu Jamcy tasa ta shafo fuskanshi domin kyawun Areef ya tafi da sauran imaninta duka, don tunda take bata tab'a ganin na mijin mai kyawu irin Areef ba, take taji wani sonshi na ratsa duk wani gab'ob'in jikinta.

Jin sauka labb'anta ya yi a nashi take tahau tsotsan k'asan lips d'inshi da sama, zarewa ta yi da sauri ta ce "Ashhhh Baby so sweet wllh" ta fad'a tana lashe lips d'inta duka tana zaro halcenta kamar mayya.

Kallonta ya yi don harga Allah Jamcy Baby ta shiga ranshi gaba d'aya, da sauri yasa hannu ya janyota jikinshi ya had'e bakinsu wurin guda ya hau tsotsan labb'anta itama sotsan nashi ta hauyi don lips d'inshi dad'i yake mata.

Hannunshi dake kan saman nonuwanta ya tura hannunshi cikin riganta, ya fara laguda mata nonuwanta, a hakali ya sauke wani siririn ajiyar zuciya yana k'ara tura bakinshi cikin nata.

Jamcy take ta fara sauke nishi dad'i tana kuma shigewa jikinshi.

Sunfi wurin 10 minutes a haka sannan Jamcy ta zare bakinta anashi tasa hannu ta shafa yalwataccen suman ganshi tana wani irin jin dad'i, sannan takai halcenta cikin kunnenshi ta fara tsotsa a hankali tana zira halcenta ciki "Oushhh abinda Areef ya ce kenan ya kuma damk'arta ta fad'o kan jinyarshi tanajin yadda Ayabarshi ta mik'e duk ta tokare mata mazaunanta.

Wani nishi dad'in ta sakin sannan ta ce "Baby please muje ciki tukunnan", Areef sakinta ya yi yana sauke nishi sannan ya gyad'a mata kai, ba tare da yai magana ba, Jamcy ta fahimci Areef d'an d'ayan kaine, murmushi ta yi a zuciyarta ta ce "Gaskiya wannan guy d'in ya had'u kota inna wllh.

Bud'e murfin motan su kayi a tare suka fito, Jamcy taigaba mazaunanta sai rawa su keyi, sai k'ara tsokale ma Areef ido su keyi jiyake kamar yasa hannu ya damk'osu ya jisu a hannunshi.

Suna shiga Parlornta dake tashin k'amshin, ta nufa dashi wurin darning table taja mishi kujera, baiyi musu ba ya zauna, itama ta zauna tana k'ara tura mishi nonuwanta gaba, sannan ta d'auki glass cup ta zuba mishi nutrimilk mai sanyi, ta mik'a mishi hannu yasa ya amsa don daman ba komai a cikinshi tun jiya rabonshi da yasa wani abu a bakinshi.

Plate ta d'auka ta zuba mishi friedrice din da yaji naman kaza da hanta sai baza k'amshi ya keyi, ta cika mishi plate dashi ta tura mishi a gabanshi, batai tunanin zaici abunda zata bashi ba aikon yasa spoon ya fara d'i ban abincin yana kaiwa bakinshi, ba laifi abincin da dad'i amman ba kamar yadda yake so ba.

------------

Police station kuwan tunda suka fara dukan Nadra basu k'eleta ba sai da suka faffasa mata jikinta, kuka take kamar ranta zai fita ga jikinta sai rad'ad'in ya keyin mata, wani gunma sai fidda jini ya keyi don azaba, tambas baza tab'a yafe ma Ammi ba abinda tasa ai mata.

Momma dasu Nafisa kuwan suna ganin antafi da Nadra suka biyo bayansu harda Maman Shahid.

Koda suka iso police station d'in, suka shiga ciki, Ammi suka gani tana magana da D.P.O akan zata tafi gida Daddyn Areef ya kusa dawowa gida, sannan kuma karda su yarda wani yaje kusa da ita ganinta, ko bada belinta ba tare da izininta ba.

D.P.O ya ce "To madam insha allahu abinda kikace shi za ayi sannan Ammi ta damk'i kud'i masu yawa a handbag d'inta, ta ije mishi akan table d'inshi dake gabanshi, ya yashe baki yana mata godiya, ita kuma ta mik'e zata tafi.

Da sauri Momma ta durk'ushe a k'asa ta fashe mata da kuka ta rik'o k'afan Ammi ta ce "Don Allah Hajiya kiya hak'uri kisa su sakarmin d'iyata wllh itad'in ba mai laifi b'ace", da sauri Ammi ta fisge k'afan ta ce "Kar k'azamin hannunki ya kuma ta b'ani, kuma da ki ke cewa y'arki ba mai laifi bace to naji ba mai laifin bace amman baki ba y'arki tarbiya mai kyau ba, inbanda karuwanci da rashin kunya ba abin da ta iya, sannan kuma ki sani bazan tab'a sa a sake yarinyarki ba harse ta shirya bani hak'uri da kuma d'ana akan abin da tai mana" ta buga tsaki mtswwww sannan kalli D.P.O ta ce "Kar dai kamanta da abin da nace maka".
Chapter 9 · 0% Book details