← Book details Baby Zuma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 12

Sashe 4

Baby Zuma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bodyguard d'inshi ne zasu bita da sauri ya dakatar dasu ta hanyar d'aga musu hannu, karsu bita, suna kallo ta shiga motanta ta tada tabar wurin ko kallon inda suke batai ba, Areef bai motsa ba har sai da yakai 10 minutes tsaye a wurin gaba d'aya yama rasa abinyi ga mutane sun zagayesu suna kallonsu, da sauri drivern dake tuk'ashi ya ce "Sir Areef yaka mata mubar wurin nan kaga mutane sun fara taruwa", Areef kuwan rintse ido yayi yana tuna yadda ta watsa mishi kud'i a fuskanshi, da k'arfi ya daki motan gabanshi sai da ya lotsa, yana fitar da huci mai zafi cikin b'acin rai ya ce "How dare you".

Da kyer suka lallab'ashi ya shiga motan, su kaja motan suka bar wurin ko kallon kud'in basuyi ba, mutanen kuwan ganin haka sukasa wawan kwashe kud'in.
__________
Nadrah kuwan 20 minutes ya kyaita Diyana hospital, Allah kad'ai ya kaita asibitin lafiya bcoz irin gudun da ta dingayi a hanya, tana shiga ta hango Nafisa da Mommah sai kuka su keyi, da sauri ta k'ariso kusa dasu a rud'e ta ce "Momma ina Abba"?, cikin kuka Nafisa ta ce Anty Nadrah Abba ya tafi ya barmu bazai k'ara dawowa ba".....
[3/7, 9:41 AM] +234 803 231 7531: _Page 5&6_

Sakin jakan hannunta ta yi, take ta zube da gwiwowinta a k'asa a wurin, ta na girgiza kanta ta kasa cewa komai, da sauri Nafisa ta zo kusa da ita, ta rik'ota ta ce "Anty Nadrah Abba sunanki kawai yake kira lokacin da zai rasu , Anty Nadrah ki ce hakan ba gaskiya bane, Abba ya tafi ya barmu bazai k'ara dawowa ba, wani irin kukan Nafisa ta fashe dashi, da mamakin Nafisa ji ta yi Anty Nadrah tana lallashinta, ko alaman hawaye babu a fuskanta, Nafisa d'agowa ta yi da idanunta wanda suka sha kuka ta ce "Anty Nadrah me yasa baza kiyi kuka ba?", Murmushi ne ya sufce ma Nadrah ta ce "Kukan me zanyi Nafisa?, bayan kinsan hakan wani aza bane a gare su, addu'a kawai za muyi yin masa".

Nafisa kallonta kawai ta yi cike da mamaki d'auke a fuskanta, ita kuwan ta k'ara volume kukanta, Nadrah mik'ewa ta yi a hankali ta ce "Ina ne d'akin da yake?", Momma da har lokacin kuka ta keyi, ta nuna d'akin dake kusa dasu da ya tsa tana kuma fashewa da kuka.

Nadrah jiki a sanyaye ta shiga d'akin, a hankali ta k'arisa bakin bed d'in, da aka lullub'eshi da farin kyalle, takai minti 5 tana kallon gawan, zuciyarta yana k'ara fad'a mata cewa ba Abbanta bane, hannunta dake rawa tasa ta bud'e fuskanshi, wani irin ihu ta saki wanda sai da likitocin asibitin suka firgita, suka taho da gudu.

Da gudu su Mommah suka shiga d'akin har rige rige su keyi da likitocin asibitin wurin shiga d'akin, ganinta su kayi kwance a k'asa bata ko numfashi, Momma da sauri ta ce "Nadrah na meye faru dake ne"?, ta fad'a tana girgiza ta amman ko motsi ba tayi, Nurses d'in wurin ne suka ce madam ki bari mu dubata musan mai ya faru da ita.

Momma cikin kuka ta ce "Don Allah ku dubamin ita, me ya faru da ita, itace kawai gatar mu a yanzun idan muka rasata bamusan yadda zamuyi da rayuwar mu ba don Allah Nurses".

Da kyar Nafisa taja hannu Mommah suka fita a d'akin, ta zaunar da ita tasamo ruwa ta bata, da kyar tasha kad'an, duk kansu kukan su keyi ba mai lallashin wata a cikin su, Mommah kuwan kukanta biyu ne, na farko kukan rashin mijinta da tayi, duk da ba wani uwar komai da yake tsinana musu ba, amman tana san mijinta, na biyu kuma idan ta rasa Nadrah ba ita ba kwana AC da cin mai dad'i da mai maik'o, daman idan ta fita ne take zuwa musu dashi, to idan itama ta mutu shikenan kuma tasu ya k'are, bata masan abinyi ba ma kwata kwata, kuka ta kuma fashewa da dashi.

_________

Suna isa gida bai bari anbud'e mishi murfin motan ba, ya fito rai b'ace, ya shiga parlorn nasu.

Ammi da har lokacin tana zaune ta fara cewa "Oyoyo my Areef barka da dawowa" Ya mutse fuska ya yi ya ce "Thanks Ammi" ya fad'a yana haurawa upstairs, Ammi ganin hakan ya tambatar mata ba lafiya ba.
Da sauri ta danna wayarta ta kira d'aya daga cikin bodyguard d'in da su kaje d'auko shi a airport, mai suna Salisu, cikin 2 minutes ya shigo Parlorn gidan, yana zuwa Ammi ko gaisuwarshi da yake mata bata amsa ba, ta ce "Me ya faru da ku kaje d'auko my son a airport"? Tai maganar fuskanta a had'e, Salisu yai k'asa da kanshi sannan ya kwashe komai ya fad'a mata, k'arya da gaskiya domin shine wanda yasha mari har biyu, har da cewa wai tana ta zagin Oga.

Ammi cikin b'acin rai ta ce "Wacce matsiyaciyar yarinya ce zatai mishi haka, wllh bata da kud'in da zatai my son haka, harta cin mishi mutuncin agaban mutane, bayan ba wanda baisan Areef Wazeer ba, na baku kwana uku kune momin wanene ubanta a k'asar nan da ita kanta yarinyar".
"Okay ma'am".
Sannan ta ce "Zaka iya wuce wa, yai godiya sannan ya fita a Parlorn.

Ammi kuwa komawa tayi ta zauna tana sauke ajiyar zuciya, tasan halin Areef muddin ranshi ya b'ace yake, baya buk'atan kowa a kusa dashi, da kanshi zai sakko tasan zai nemeta baya iya dogan fushi muddin tana kusa dashi.
_______
Areef kuwan yana shiga part d'inshin dake tashin k'amshin turaren wuta, da air freshener, kaitseye bathroom d'inshi ya shige, kayan jikinshi ya cire duka, ya shiga bahon wanka dake tashin k'amshi, ya kunnu ma kanshi shower, yana sauke ajiyar zuciya.

Sai da ya yi 20 minutes idonshi a lumshe sannan yaji sauk'i a zuciyarshi, sai dai ya kasa mancewa da kwa yar idonta da tsinin nonuwanta da ya hango riganta, take yaji banananshi ta fara zillo a cikin ruwan, runtse ido yayi da k'arfi yana son ya manta da tunaninta don shi baiga abin sha'awa a jikinta ba, amman gashi ta dalilinta yasa buranshi sai hanini ya keyi, hannu yasa ya fara shafata a hankali amman inna tak'i kwanciya, k'ara k'arfi gudu ruwan shower yayi yana yawo da hannunshi da k'arfi akan banananshi, amman abun ba sauk'i, sai k'ara mik'ewa ya keyi.

Areef gaba d'aya ya fara fita hayyacinshi domin wani irin jarababben sha'awanta ke taso mishi, gashi yana jin tsantsar tsananta a cikin k'asar zuciyarshi amman ya kasa dena jin yana son ya kasance da ita.

A rikice yahau yawo da hannunshi akan banananshi, amman inbanda ruwan sha'awa ba abinda ya ke fita, tambas yasan muddin baiji banananshi a cikin HQ d'in mace ba yasan kam akwai matsala don baza ta b'ata kwanciya ba.

Ganin tak'i kwanciyar yai sauri yin wanka, ya fito a cikin bahon wanka, gashi har lokacin zillo takeyi, tana k'ara girma yadda kasan bulan bulan, da sauri ya d'aura towel a k'ungunshi ya fito.

Wayanshi dake ta faman ringing ya duba mai kiran, ganin Safnah ce da sauri yasa hannu ya d'auka cikin murya k'asa k'asa ya ce "Safeey kinzo ne"? A cikin wayar ta bashi amsa Eh Baby nazo tun d'azun kai nake jira ma, kashe wayar ya yi ba tare yace mata komai ba.

Da sauri ya bushar da yalwataccen gashin kanshi, ya gyara fes fes tasha mayukan kai masu k'amshi da k'ara shek'i, sannan ya gyara fuskanshi da jikinshi.

Wardrobe d'inshi ya bud'e ya d'auko k'aramin wandonshi na maza ya saka wanda ya matseshi sosai ya kama jikinshi da kyau, don irinshine kawai zata b'oye mishi buranshi dake zillo, sannan ya saka t-shirt brown da wandon jeans dark blue ya yi kyau sosai ya fashe jikinshi da daddad'an turaruka masu dad'in k'amshi.

Da sauri ya duba key d'in motanshi don ya dad'e baiyi driving dakanshi ba, wayarshi ya d'auka sannan ya fito zuwa parlornshi, ya kashe tv dake ta faman surutunshi shika d'ai.

Sannan ya sakko downstairs, sai baza k'amshi ya keyi, ta fiyar ya keyi yana matse k'afafunshi don idan ka kalli wurin zaka iya hangon tudun banananshi a saman wandonshi yayi tum tum.

Ammi da Iftee suna zaune suna kallon film a makeken tv bangonsu, don Iftee koda taji shigowan Ya Areef kuma bai nemeta ba tasan akwai wata a k'asa, koda ta fito ta tambayi Ammi mai ya faru da Ya Areef, Ammi ta fad'a mata duk abinda Salisu d'in ya fad'a mata.

Iftee bataji dad'i ba itama, amman hakanan ta zauna suka fara kallon wani series na American film don tasan zai sakko.

Iftee tana ganinshi, da sauri ta mik'e da gudu ta rungumeshi, tana "Oyoyo ya Areef, hannu yasa ya d'agata sama suna dariya dukansu.
Ammi itama dariya ta yi ganin d'an nata ya dena fushin.

Sauke Iftee ya yi yana "Baby how are you"? Iftee cikin muryan shagwab'a ta ce "Am fine ya Areef, amman Ammi ta ce wai kana fushi, jan kumatunta ya yi ya ce "Ai yanzun na dena fushin ko"?
Gyada mishi kai tayi tana rik'o hannunshi, Murmushi ya sakar ma Ammi sannan ya ce "Ammi ina wuni", Ammi tura baki ta yi kamar k'aramar yarinya ta ce "Bazan amsa ba tunda ni baza azo ayi hugging d'ina ba.

Dariya yayi da sauri ya saki hannu Iftee ya rungume Ammi ya na "So sorry sweet Ammi, dariya dukansu su kayi, sannan Ammi ta ce "Son naga kafito ina zaka ne haka?, sosa k'eya ya yi sannan ya ce "Eh Ammi zan fita ne "Yasir ne ya kira ni wai yana san gani na, Ammi ta ce "Amman son da kaci abinci tukunnan sai kaje ko"? Areef kuwan a halin da yake ciki inba cin mace ya yi ba bazai iya cin wani abu ba, a hankali ya ce "No Ammi ya ce min "Emergency call ne kinga dole naje da wurin" ya fad'a yana "Sai nadawo Ammi".
Chapter 4 · 0% Book details