← Book details Baby Zuma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 12

Sashe 6

Baby Zuma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nadrah ta ce "Wai ina zani bayan banga Abbana ba"?, Wata mata ce ta taso taja hannu Nadrah zuwa ciki, Nafisa ta bi yansu, har d'akin Nadrah ta kaita sannan ta zaunar da ita abakin gado, ta rik'o hannunta ta fara mata magana, Y'ata kinsan mutuwa"? Nadrah ta gyad'a mata kai, sannan matar ta ce "To kinsan Abbanki ya rasu kuma bazai tab'a dawo wa ba lokacinshi ya yi kenan", gyad'a mata kai ta yi wasu hawayen suna kuma zubowa, matar ta ce "To me yasa baza kiyi ta wakkali ba duk mai rai sai ya d'an dani mutuwa, cikin muryan kuka ta ce "Kawai na kasa yarda ne Abba yatafi ya barmu, kuma wai bazan k'ara ganinshi ba, ni kaina inason na yarda amman zuciyata ta kasa yarda da jurewa ne zuciya ta zafi take min wllh", ta kuma fashewa da wani irin kuka, matar ta rik'o hannunta ta ce "To yanzun kije kiyi wanka kiyi alaula sannan kizo kiyi ta sallah kuma kita innalillahi wa'ina ilahi raj'iun zaki samu sauk'i a cikin zuciyar ki kuma sannan kita mishi addu'an Allah ya jikanshi kuma Allah yakai haske kabarinshi, kina so yai kwanciyar kabari cikin salama"?, da sauri ta gyad'a mata kai, matar ta ce "To share hawayenki karki k'ara mishi kuka idan kuma kika kuma mishi kuka to bakyasan ya samu salama a kabarinshi", da sauri Nadrah tasa hannu ta goge sabbin hawayen fuskanta, ta ce "To na share".

Matar ta ce "Yawwa ko kefa yanzun kije kiyi wanka kiyi sallar kinji zaki samu sauk'i a cikin zuciyarki", Nadrah ta gyad'a mata kai, tana tashi ta shiga toilet, Nafisa ma share hawayen fuskan nata ta yi, matar ta ce "Nafisa kiya hak'uri kinji naga kamar kinfi yar tak'i hak'uri ranshin Abban naku ke zaki k'ara lallashinta kinji, Nafisa ta gyad'a mata kai, ta ce "Tom Allah ya jikanshi da Rahman kuma ya baku hak'urin rashinshi, Nafisa ta ce "Ameen ya hayyu ya qayyum, mun gode", ta ce "Ba komai kuma kamar y'ay'a kuke a gareni.

Nadrah tana shiga toilet d'in, wanka ta yi, tai wankan tsarkin da batai ba, ta d'auro alaula ta fito, Matar ta d'auko mata doguwar riga ta saka da hijab, sannan ta shimfid'a mata sallaya, Nadrah ta ce "Nagode Anty", Matar ta ce "Sunana Aishatu amman zaki iya kirana da Maman Shahid", gyad'a mata kai ta yi sannan ta hau sallayar ta tada sallah don daman ko azhar batai ba gashi ana kiran la'asar...
[3/7, 9:41 AM] +234 803 231 7531: _Page 9&10_

Areef kuwan bai kyale Safnah ba sai da ta neme daina numfashi, ganin tana shed'e mishi da sauri ya zare banananshi acikin Headquarter d'inta.

Mirgina wa yayi gefe yana sauke nishi, sannan ya janyota jikinshi yana hura mata iskan bakinshi a fuskanta, a haka wani wahalallen bacci ya kwashe Safnah, Areef ganin ta fara bacci yasa ya sauka a bed d'in, ya nufa bathroom.

Koda ya shiga toilet d'in, ya shiga bahon wanka, yana sauke a jiyar zuciya, kallon bananarshi ya yi abinda ya k'ara d'aure mishi kai duk wannan sassak'ar da yai ma Safnah abar tashi bata kwanta ba, rintse ido ya yi yana mamaki shikam besan wani irin jarababben sha'awan dake damun shi ba yau.

Nonuwan Nadrah ne suka fad'o mishi a cikin idanuwanshi, tsaki ya saki mtssww, sannan ya samu yai wankanshi, ya fito yana goge jikinshi da towel.

Gani ya yi Safnah tana ta bacci har lokacin, gaban mirror yaje ya gyara kanshi, sannan ya nufa wardrobe d'inshi ya duba wasu k'ananun kayan ya saka, yai kyau sosai.

K'aramin letter ya rubuta ma Safnah ta damin kud'in, ya ije mata, sannan ya d'auki key d'in motanshi ya fita a d'akin.
_________
Nadrah bayan ta idar da sallah ne ta zauna tana ta addu'oi har lokacin kukan be tsaya mata ba, Maman Shahid ne ta shigo hannunta d'auke da plate d'in abinci.

Da sauri tasa hannu ta share hawayen fuskanta, Murmushi ta sakar mata ta ce "Kin idar da sallah ne"? Gyad'a kai ta yi, Maman Shahid ta ce "Zoga abinci kici kinji" Nadrah ya mutse fuska ta yi tana girgiza mata kai, Maman Shahid ta d'an had'e fuskarta ta ce "Nace miki kizo kici abinci, idan bazaki ci ba to zanyi fushi dake", ta fad'a tana ije plate d'in abinci fuskanta a had'e, Nadrah gani ta yi bata kyauta mata tasan tunda suke a rayuwarsu ba wanda yasan damuwansu ko suna kuka ya lallashe su itace kawai suka sami kulawanta a wannan lokacin da suke neman mai kulawa dasu, tasan cewa Mommansu baza ta b'ata kulasu ba ko kwana d'ari zasuyi basuci abinci ba kanta kawai ta sani.

Ganin zata fita a d'akin ne da sauri ta ce "Toh zanci abincin", jin haka Maman Shahid ta jiyo fuskanta d'auke da murmushi sannan ta d'auko plate d'in abinci taje kusa da ita ta zauna ta fara bata a baki, bud'e bakin ta yi ta amsa ta faraci, duk da jin abincin ta yi yana mata d'acin magani haka take amsa bata saton ta sab'a ma Maman Shahid ne kawai yasa take ci.

Yana isa gidan ya shiga parlorn yaci sa'a kuwan ba kowa a Parlorn da sauri ya haura Upstairs zuwa part d'inshi.

Yana shiga ya zube a kan bed rufda ciki yanajin wani sha'awan na k'ara taso mishi jusa kanshi ya yi a pillow yana jujjuya kanshi kaman zautacce gashi ya kasa mantawa da suran Nadrah shidai yasan ba sonta yake ba, bata da abinda zaiso a jikinta, yasan a yanzun duk duniyar nan, ba wanda ya tsana kamarta, ga jarababben sha'awanta dake damun shi yarasa mai yasa yake jin haka akanta, nishi ya sauke a zuciyarshi ya ce "Dama banganta ba, gashi tazamomin fitina", dafe maranshi ya yi yaji tauri kaman dutse, runtse idonshi yayi gaba d'aya tak'i b'ace mishi a fuskanshi, ya yi k'ok'arin mancewa da ita amman ina kaman k'ara tuna mishi ita a keyi.

Da sauri ya mik'e, yaje Parlornshi, ya bud'e fridge ya d'auko k'an k'ara, yasan shine kawai zaisa yaji sauk'in abinda ya keji, yana d'auka ya kwanta a kujeran Parlorn, ya d'aura k'ank'aran a maranshi, yana yawo dashi a hankali, nishi ya sauke tare da fitar da iska a bakinshi, jin sauk'in da maranshi ya fara mishi.
_______
K'aran ringing d'in wayarshi ne ya tashe shi daga baccin da ya fara d'aukanshi, a hankali ya mik'e, Alhamdulillah maran nashi ya fad'a mishi, sai dai Ayabarshi bata gama kwanciya ba, tashi ya yi a hankali ya shiga bedroom d'inshi, ya d'auki wayarshi dake ta faman ringing, Amminah ya gani a screen d'in wayartashi, da sauri ya d'auka, cikin wayar akace, "Son wai har yanzun baka dawo bane"? A hankali ya ce "Ammi na dawo bara na sauko, bai jira mai Ammi zata ce ba ya kashe wayar.

Sai da yai wurin minti 10 sannan ya sauko downstairs sai baza k'amshi ya keyi.

A dinning table ya samu mesu dukansu harda Daddy, amman banda Granny domin ita ta fison akai mata abincinta part d'inta, Daddy yana ganinshi ya bud'e hannunshi yana "Oyoyo my son", Murmushi Areef ya sakar ma Daddy sannan yaje yai hugging d'inshi, yana gaidashi, shafa kanshi ya yi sannan ya amsa gaisuwar yana tambayan ya na lafiya koh?, Gyad'a mishi kai Areef ya yi yaja d'aya daga cikin kujeran dinning d'in ya zauna.

Jan kumatun Iftee ya yi ya ce "My little girl naga kin k'ara kuma tune"? Iftee ta ce "Oushhhh Ammi Yaya Areef zai ciremin kuma tuna", Ammi ta ce "My son saketa karka cire mata kumatu", dariya ya yi yana sakin mata kumatun, ya ce "Ammi kinga idan nacire mata kumatun sai asamata na mage ko"? Da sauri Iftee ta ce "Ya Areef ni banso please", tai kaman zatai kuka don Iftee batasan mage ko kad'an.
Areef ya ce "To sorry my sweet girl, "Daddy ka bata hak'uri pls" Murmushi Daddy ya yi ya ce "Ai kunfi kusa kai Babynnaka".

Dariya su kayi dukansu sannan suka fara dinner kowa fuskanshi d'auke da fara a.
_________

Bayan sun gama ne Areef ya wuce part d'in Granny.

Wata kyakyawar farar tsohuwa ce zaune a kan sallayar tana jan calbi, ta tsufa amman akwai kawunta tsantsa a fuskanta, kamansu ya b'aci da Daddy.

Ko sallama baye ba ya shigo d'akin ya zauna a kujera yana "Aushhh na gaji".

Kallonshi ta yi ta tsuk'e fuskanta ta ce "Kai d'an bazan yaro fita kaimin sallama ko ubanka bazai shigomin d'akin ba tare da izini na ba, balle kai jika ka shigo min kai tsaye abin takai cin ma ko sallama bakai ba".

Banza da ita ya yi ya lumshe idonshi, kamar ma besan tana magana ba a wurin.

Granny tashi ta yi da jikin tsufanta taje gabanshi, ta zula mishi calbin hannunta a cinyanshi, da k'arfi Areef ya ce "Aushhhh Granny meye haka"? Ya fad'a yana sosa inda ta zuba mishi calbin.

Granny had'e fuska ta yi ta ce "Uban kane, bani ka maida mahaukaciya ba tashi ka fita kaimin sallama, ko na k'ara zuba maka a shegen kannan naka da ko aski ba kayi", Areef yasan zata aika kuwan, ya tashi yana mata k'unkunai.

Ciki ciki yai sallaman kaman bazai motsa labb'anshi ba, amsawa ta yi tana "Da kar kayi mana da kaga aiki da cikawa kuwan".

Zama ya yi cikin had'e fuska ya ce "Ina wuni"? Shima ciki ciki, Granny ta ce "Da ban wuni ba ai baza ka ganni haka ba, ni zaka ka gaidar cike da miskilanci, wannan iskanci naka sai matar ka ai".

Marairai fuska Granny ta yi ta rik'o hannunshi ta ce "Don Allah wai yaushe zakai aure ne na k'osa naga matar ka muga yadda zata zauna dakai da wannan miskilanci naka".

Areef ya ce "Wai waya fad'a miki zanyi aure ne ni"? Granny ta ce "Haba jikalle na baka so naga matar kace kafin na mutu, ko saina mutu sannan zakai auren"? Dariya Areef ya yi ya ce "Granny karki damu ko kin mutu zan sa akai miki hoton matana har ka barinki, Granny ta tumke fuskanta ta ce "Kaci Ubanka Areefu niza kai ma isgilanci"?

"Kawai dan nadamu da kayi aure, inason naga matarka da tattab'a kunne na" Dariya Areef ya yi ya ce "Granny zanyi aure amman sai da sharad'i".
Chapter 6 · 0% Book details