← Book details Baby Zuma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 12

Sashe 3

Baby Zuma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin murna da tsantsan farin cikin dake d'auke a fuskanta ta ce "Ammi ya Areef ya kusa k'ari so wa Abuja, yanzun mukai waya dashi, pls Ammi ki duba kitchen ko sun gama had'a mishi lunch d'in ya ce min hungry ya keji sosai", ta fad'a tana shagwab'e face d'inta, Ammi jan kumatunta ta yi ta ce "Haba little ke kinsan already komai yana k'asa kalli dinning area anshirya komai, tunda kinsan halin yayan naki baya son jiran abu ko"? gyad'a kai little ta yi tana kallon dinning table d'in dake d'auke da manyan manya kulolin abinci yadda kasan ana biki ne a gidan.

Ammi ta ce "Ai natura driver da securityn papanki suje su jira shi a airport kafin ya k'ariso, yanzun kije kiyi wanka kafin yazo ya ganki a haka yai miki rankwashin nan da yasa ba", da sauri Iftee ta shafa yalwataccen gashin kanta dake kwance luf-luf irin na larabawa yasha gyara, ta ce "Ouchhh Ammi har kinsa naji zafin rankwashin da yake min,", dariya Ammi ta yi ta ce "To maza kije bedroom d'inki ki shirya tunda bakya yarda aimiki wankan", dariya Iftee ta yi ta tashi a jikin Ammi da sauri ta haura upstairs, don tasan tabbas yazo ya ganta a haka sai tasha rankwashin, duk da komai tsafsaf yake a jikinta.
_________

2:32pm jirginsu ne ya sauka a airport d'in garin Abuja.

Areef ne ya fara saukowa daga matattakalar jirgin, da ta kunshi na k'atsaita, tsayayyan na miji ne mai faffad'an k'irjin kaman d'an dambe, mai kwarjini da haiba uwa uba izzah, gashin kanshi kwance yake luf-luf yad'an kwanta a wuyanshi ta bayanshi bak'i ne wulik sai shek'i ya keyi yasha gyara, fari ne tas suffan larabawa don ba k'aramin kama yake da Amminshi ba, don yama fita kyau sosai, yana da dara daran idanuwa masu kama da wanda yake jin bacci ko da yaushe a lumshe suke, gashin giranshi a cike yake da bak'in gashin, sai dogan hancinshi da k'ara min bakinshi mai d'auke da red lips har wani shek'i su keyi kota ina ya had'u sosai, Security ne suka k'ariso inda yake da yake sunga fitowanshi a jirgin, da sauri suka amshi a kwatin hannunshi, suna gai dashi ko amsawa beyi ba, ya nufa inda sukai parking motocinsu ya shiga wanda yai mishi aciki, don a matukar gajiye yake ya k'osa ya isa gida ga hungry dake addabanshi don ko breakfast beyi ba.
Da sauri suka jashi zuwa gida tun kafin hakan yaja musu wani matsalan.
_____________

Ihun dad'i Yasir ya saki yana k'ara matseta a jikinshi yana wani irin gurnanin da sambatu yayin da yake kawowa, "Wayyo zumana dad'in ki zai kashe ni wllh, bazan iya rayuwa ba tare da ke ba, gindinki yafi komai dad'i a duniyar nan, ina sonki wllh baby zan iya mutuwa akan ki, ked'in madarar dad'ina ce, zumana wacce tafi komai dad'i da gard'i a duniyar nan, Wayyo Baby gin..din.ki.. da..d'i sosai Ashhhhh Baby", Nadrah ma ihun takeyi sosai na dad'i da wahala, don wani irin caccakan durinta da ya keyi, kaman zai raba ta dashi gaba d'aya, jikinshi sai wani karkarwa ya keyi yana wani irin girgiza da k'arfi kaman zai girgije mata kayan hajin cikinta, da k'arfi ya sauke wani nauyayyar ajiyar zuciya, ya k'ank'ameta sosai a k'irjinshi yana wani irin kukan dad'in da ke ratsashi har lokacin, tabbas yasan ba k'aramin so yake ma Nadrah ba, muddin ya rasata tom yasan k'arshen rayuwarshi yazo.
Nadrah ma nishin wahala kawai take sauke wa, don tasan yau kam ta ciyu a wurin Yasir sosai.

Shafa fuskanta ya yi sannan ya sumbaci goshinta ya ce "Ina matukar k'aunarki my zumah", Murmushi kawai ta yi sannan ta ce "Nagode Yasir".

Yasir ya bud'e baki zaiyi magana kenan, wayar Nadrah ya hau ringing da tun dazun ake kiranta, mik'ewa ta yi ta isa wurin wayar nata kafin ta d'auka kiran ya katse, 10 missed call ta gani na k'anwarta Nafisa, da sauri ta bi call d'in, Yasir ne ya biyota ya rungumeta ya kwantar da kanshi a bayanta yana kuma shafa nonuwanta a hankali yana matsa matasu, ringing d'aya yayi akad'auka, cikin muryan kuka taji Nafisa tana cewa "Anty Nadrah kina ina"? cikin tashin hankali Nadrah ta ce "Nafisa mai ya faru ne kike kuka?, Nafisa ta ce "Anty Nadrah Abba yana a sibiti ya nayi kamar zai mutu don Allah kiyi sauri kizo", ta fad'a tana kuma fashewa da kuka, Nadrah hankali a tashe ta ce wani asibiti ne"?, Nafisa ta ce "Muna DIYANA HOSPITAL don Allah kizo da sauri Abba na cikin matsinancin halin". da sauri Nadrah ta ce "Gani nan zuwa Nafisa ki kwantar da hankalinki Abba bazai mutu ba insha allahu", tana gama fad'in haka ta kashe wayar,.

Cikin tashin hankali Nadrah ta kwace jikinta ana Yasir ta fara neman inda suturanta yake don ta saka, ko wanka bata tsaya tayi ba, ga jikinta duk najasa a haka tasaka kayanta, ta d'auki duk wani abunta zata wuce, a rikice Yasir yake tambayanta "Baby me ya faruwa ne"? kasa bashi amsa ta yi zata wuce da sauri yasha gabanta yana Baby tsaya ki fadamin me yake faruwa ne, wuce shi zatayi don baza ta iya mishi baya ni ba a halin da take ciki sayi magana daga baya, da sauri ya rik'o hannunta da k'arfi ya ce "Zuma ba inda zaki cikin wannan ya nayi kuma kiyi driving a haka", wani wawan mari ta d'auke Yasir dashi, cikin b'acin rai ta ce "Kai fa ba mijina bane balle kasamin dokan fita baka da wannan daman", tana gama fad'in haka ta bud'e k'ofan room d'in ta fita a d'akin.

Yasir kuwan murmushi ya saki yasa hannu yana shafa inda ta mare shi, ya sumbaci hannunshi yana jin k'amshi hannunta na ratsashi, a hankali ya furta "Baby zuma koma mai zaki min bazai sa naji na dena sonki ba, indai sonki ne yanzun ma na fara", ya fad'a yana shiga toilet don ya tsar kake jikinshi, harya farajin kewanta duk d'akin babu dad'i da bata nan.

Inda tai parking motan ta tanufa ta bud'e ta shiga da sauri, gaba d'aya ta gama rud'ewa, ta tada motan tabar hotel, d'in ta fiya kawai ta keyi amman bata ma san yadda take tuk'in ba.

Kwantar da kanshi ya yi a bayan sit d'in motan yana lumshe miyatun idanuwanshi, karan ringing ne ya dawo dashi daga tunanin da ya keyi, ganin Safnah rubuce a screen d'in wayar ya d'auka ya kara a kunnenshi, ba tare da ya yi magana ba, cikin wayar akace "Hello Baby ka shigo ne?"
Lumshe ido ya yi sannan ya ce "Yes", Safnah ta ce "What time zamu a had'u"? Sai da yai minti 5 sannan ya ce"9:00pm", kawai ya ce ya kashe wayar ba tare da yaji mai zata ce ba.

Dai dai wurin bada danja ne suka tsaya wanda Nadrah bata ankara ba taji ta daki motan dake gabanta, manyan idanunta ta zaro tana innalillahi a cikin zuciyarta, da sauri bodyguard d'in sauran motan suka fito a har zik'e, lumshe ido ta yi sannan ta fito a motan a hankali ta ce "Pls am so sorry", ji tayi andauke ta da mari, yana cewa "Ke bakya ganin gaban kine?", da sauri ta d'aga kanta dafe da kuncinta, ganin daya daga cikin bodyguard d'in ne, Areef da tunda ta daki motansu yake kwance lumshe da idonshi yana kallon abinda ke faruwa ta mirrorn dake gaban motan, Kasa d'auke idonshi ya yi akan Baby face d'inta, zuwa albarkatun k'irjinta yana wani irin k'ara lumshe idanshi don daman ko bra bata saba ana kallon shatin kan nononta a riganta, saurin kauda kai ya yi don wadannan jariran nonon meye abun kallo ana, ba irin wanda yake so bane, Hannu tasa itama ta d'auke shi da wani gigitaccen mari har sau biyu, ta d'aga hannu zata k'ara mishi kenan, taji anrik'e hannunta da k'arfi ya tureta ta fad'i k'asa, d'ago da idanunta ta yi ta kalli wanda ya tureta har ta fad'i k'asa, Areef ya kalleta kallon wulak'anci cikin cool voice d'inshi kamar ba zeyi magana ba ya ce "Karki sake banziya kawai ballagaza kalle ki a wurin, ya mare ki sau d'aya ke kuma kina neman ki mareshi har sau uku kuma bayan kece da laifin.

Nadrah kuwa kallon mamaki ta bishi dashi waye shi da zai kalleta ya fad'a mata wannan kalaman, mik'ewa ta yi da sauri tuna wa da tayi da inda zata, gashi daman anbada hannu kowa ya wuce sauran su, yanzun bata su take ba.

Zata wuce kenan taji ya fisgota da k'arfi ta dawo baya har tayi taga taga zata fad'i, ya ce "Bada hak'uri kafin ki wuce don naga kamar kina da taurin kai, Nadrah kasa cewa komai ta yi ganin rainin wayan da mutuminnan yake mata, lumshe idonta ta yi har sai da tsigan jikin Areef ya tashi amman ya daure don baya son abinda ya farajin akanta ya tabbata don kallon kwanyar idonta kawai bala'ine, Nadrah ta ce "Sa keni bani da wannan lokacin wasan drama", ta fad'a tana k'ok'arin kwace hannunta a nashi don itama harga Allah idonshi tsoro yake bata, amman hakan bazaisa ya bata tsoro ba.

Kiran wayarta taji a motanta hankalinta ya kuma tashi tasan ko ba a fad'a ba, Nafisa ce ke kiranta, hannu tasa a jakanta ta damk'o kud'in da batasan ma ko nawa bane, ta watsa ma Areef a fuskanshi ta ce "Nasan abinda kake so kenan gashin nan mayen kud'i kawai, kace min bara ka keyi kasamu na gyara motan ka, da kafad'amin kud'i kake so da ban tsaya baku hakuri ba da farko har mukai wannan lokacin kuna b'atamin lokaci na ba", tana fad'in haka ta misge hannunta da wani irin k'arfi ta juya tabar Areef cike da mamaki, Areef kuwan kallonta kawai ya keyi da mamaki har wannan k'aramar yarinyar ta tsaya tana fad'amishi irin wannan kalaman abunda ba atab'a mishi ba kenan, kuma har ta kirashi ma baraci wai.
Chapter 3 · 0% Book details