Sashe 8
Ashraf Love Story Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
da Sannu kece kawai Baki fahimce rayuwar champion ba wallahi yanada sauk'i Kuma kece kikafara tsokanarsa Inada Yak'inin da kinso kuzauna Lafiya zaku zauna, kuma kobaki zauna Dan Komaiba kodan gane waye keson d'aukar Ransa aizaki zauna kishiga jikinsa kigano suwaye Mak'iyansa, Iyayensa nada kirki Sosai sunmuku halacci kada kimanta saboda taimakonsu Kika Shiga Jami'a sunmuku taimako dayawa Wanda Koda Naman jikinki yake yanka Domin Rama halacci saikiyi hak'uri, wallahi Ashraf nada sauk'i idan kinkwantarda hanakalinki zakuyi Zama maikyau Dan Allah ki gyara zamanku tahanyar kissa kisisina Shagwab'a Ado girki da sauransu," Nazarin maganar tafara, tanajinjina kanta, shigowa sukayi da Sallama suna fira Abunsu, Ansawa Sukayi suka gaisa da Champion Cikin Sakin fuska"yace to gashinan maye Saida yabiyoni danyatafi dake inaga zamu tafi da waliyanmu gobe Ayi komai ko zizat,"? Dariya Kawai tayi tana mik'ewa da Fad'in" Saida safe," Shima Omar yace"Saida safenku Amarya da Ango" "Kajidashi dai munafiki," Dariya Sukayi duka Banda Ashna datayi murmushi Kawai, tare Suka rakasu sukadawo, Cikin Sakin fuska yace"ga Abinci nan nasiyo miki" baijira ansartaba yawuce abinsa Dakallo kawai tabishi tana mamakinsa domin su Abba sunkirata sunyimata fad'a da nasiha da K'ara nunamata mutuncin mijinta garesu Domin ko yau yazo, Kamar yarda Omar yabashi Shawara hakan yayi bayan yafara bacci kuwa, saiga mutanen wannan Karon Macce kawai tazo da Abinci tabashi yaci baiga Fuskartaba kuma Haka yak'arba zaifaraci saiga budurwarda kezuwa Masa Kullum tazo Cikin sauri tabuge kullar Abincin yazube k'asa tana girgiza masakai Alamar karyaci batayi maganaba shima Haka wata k'yanwa tazo taci Abincin Aikuwa take tamutu gurin cikin tashin Hankali yajuya danganin budurwar Saidai takama Hanyar tafiyarta gudu yayi Sosai yaci gabanta tareda fisge mayafinta data rufe fuska kwatsam saiyaga fuskar............................................................. *TOFA FUSKARWA ZAIGANI?? SHIN ZAMANSU ZAI D'AURE KUWA?? SHIN ME UMMA K'ARAMA DA SMALL MOM SUKE SHIRYAWA?? SHIN RAUDAH TA HAK'URA DA SOYAYYAR ASHRAF??? SHIN UMMA K'ARAMA ZATA GANE GASKIYAR SMALL MOM AMFANI TAKE DA ITA?? SHIN WANNAN AURAN NASU CHAMPION ASHRAF ZAIYI K'ARKO KUWA?? SHIN ASHRAF ZAI TSALLAKE DUKA TUGGUNSU ZUWA MAKIRCINSU?? KO AA ZASUYI NASARA ASHRAF ZAI MUTU NE,??? SHIN SUNZUBAR DA MAKAMANSU NA FAD'A DA JUNA KUWA??? SHIN WACE IRIN SOYAYYA ZASU GUDANAR ANAN GABA???????* ```.. ... SHIN KINA KANA KUNA MUNA SUNA BUK'ATAR SANIN DUKA WAD'ANNAN ANSOSHIN??? TOFA SAICIKIN NEXT PAGE ZUWA K'ARSHEN LITTAFIN WANDA ACIKI NAZUBA DUKA TARIN ANSOSHIN WAD'ANNAN TARIN TANBAYOYIN, KEDAI KAIDAI KUDAI MUDAI SUDAI KADA KUBARI ABAKU LABARI KUYI HANZARIN BIYAN 300 KAWAI DAN MALLAKAR NAKA NAKI NAKU NASU WANNNAN K'ASAITACCEN LABARIN NAWA MAITAKEN _ASHRAF_LOVE STORY_ LALLE LABARIN SOYAYYA DOMIN SOYAYYAR TANA GABA, WASAN YANZU ZA'AFARA GADAN GADAN INDAI BAKIYI K'ASA A GUIWABA GURIN BIYAN 300 KAWAI TO LALLE ZAKISHA LABARI, NIKAINA INAJIN WANNNAN LABARIN SOSAI DOMIN NABAJE DUKANIN BASIRATA CIKINSA................ INASONKU DUKA MASOYANA NICE DAI TAKU HAR KULLUM DAMA KO YAUSHE MAISON GANIN FARINCIKINKU DAMA D'EBEMUKU KEWA, ZUWA TUNATARDAKU HAD'ID'A WA'AZANTARWA DAMA ILIMANTARWA WATO MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF WRITER HAUSA NOVELS *Kada kumanta dayimin Addu'a koda yaushe musamman b'angaren idanuwana Ngd _BASEERATA ITACE ARZIKINA WhatsApp number 07064904617 OR 07031012948 SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office Normal Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ 7343746bb526475f9f466b7db4f7251b