Sashe 6
Ashraf Love Story Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
saina b'allata," "Amma Yanzu kacemun zaka daina fushi ko,"? "Hakane nadaina ai," Dariya sukayi suka fita tare, Duk zaune suka samesu palourn Umma k'arama sai Shawarar k'walla take Kai ka rantse itace Akama dukan small Mom Kuwa saiwani raba Ido take, Zama sukayi bayan sungaidasu, Daddy Yace................. *Wai wallahi nagaji kuma idanuwana sunfara gajiya kunsan ba lafiyar Ido GARENI ba Dan Allah kumun Afuwa da gajeren page zuwa Typing errors Wallahi laifin Idanuwana ne sunamun ciwo shiyasa kutayani Addu'a Allah Yaban lafiyar Idanuwana....* _BASEERATA ITACE ARZIKINA WhatsApp number 07064904617 *ASHRAF_LOVE STORY* _PAID BOOK 300 ONLY_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE STORY loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ASHRAF_LOVE STORY PAID 300* _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA _ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER HAUSA NOVELS TAKUCE ........................................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF WRITER HAUSA NOVELS CE* _FREE PAGE 31 TO 40_ Second to the last Free page in Sha Allah... *28/10/2023 October Saturday* ....."Meya had'aka da y'arUwarka harkamata wannnan d'anyen Aikin,"? "Daddy Batada Kunya dakamun Kai harfa....," "Kajiko Yaya Agabanama sake maimaitawa zaiyi ko kunyar idona bayaji saboda yarainani wai Batada Kunya, Kai kunyarce yasa kake kallon tsabar Idanuwanmu kafad'a mana magana,"tasake saka kuka Sororo Ashraf yayi yana kallonta yajima dajin labaran makirce makirce Amma baitab'a ganiba saiyau, Daddy ne yakatse Masa tinani tahanyar cewa"wannnan yazama na K'arshe dazansakejin irin wannnan banaso idankuma tasake faruwa sainayi mugun sab'a maka, kutashi kubani guri Kuma Kaine Abokinsa karik'a masa fad'a danunamasa wasu Abubuwan badaidai bane," "To Daddy in Sha Allah zamu Gyara," "Kutashi kubani guri kada Nasakejin irin wannnan," Ransa Sosai yak'ara b'aci wato wannnan Matar harsosuke sushiga tsakaninsa da Iyayensa zaiyi tufkar hanci ne, "Kaga champion wallahi kabi Yarinyarnan Sannu kada tasamamaka matsala da Daddy kaga ko kaine dagaskiya bazaiyu yabi bayankaba tinda kaine nasa itakuma Y'ar Y'ar Uwarsace Kuma basai nabaka labarin Yarda yakeson Y'ar uwarsaba," "Nifa munafurcine banaso wallahi Umma k'arama munafukace bakinsu d'aya da Small mom Kuma dukansu bamaison sweet Mommy Amma zanyi Maganinsu," "Kaga tashi kayi Wanka karakani wata walima Abokina Akayiwa K'arin girma shine yake invate d'inmu Kama danshi Abdullahi jaje" "Okay eh nasanshi amma bazaniba yanzu sai Atasaka gaba kamar wani TV Anakallo ni kwanciyata zanyi," "ah wllh baka isaba dole muje kokasamu relief d'in wannnan b'acin ran naka," Bayarda zaiyi dole yashiyarya Cikin suit d'insa yayi kyau Sosai sukatafi tarba maikyau suka Samu musamman champion sainan Nan Akedasu, Cikin holl d'in suka zauna kan k'awataccin kujerun Wurin Hankalin mutane dayawa yadawo kanshi sai photo ake d'aukarsa da neman saka Hannunsa, Tasha kwalliya tayi kyau Sosai dama Ashna badai kwalliyaba, saifaman tarbon jama'a suke itada k'awarta, kirana mijin yayarta yayi danuna Mata wani table mutum biyu tagani zaune Saidai Bata iyaganin fuskarsu domin baya Suka bata yace"wad'ancan manyan Bak'inane kije dakanki ku kaimusu lemuka da Abun tab'awa, d'ayan Yanada k'yank'yami shiyasa nace kikaimusu dakanki Kuma nacigidan Zaki d'auko Komai sabo," "To Yaya" Jan ziza tayi taraka suka d'auko kayan, fruits tad'auko bayan tayi raping d'inshi, suka nufesu sanye take Cikin doguwar rigar Atamfa d'inkin rigar yakamata yamata Kyau Bayan rigar yanaja k'asa Kamar Amarya k'aramin mayafi tayafa d'aurin d'ankwalinta yamata kyau Saidai tab'oye Duka gashin kanta Kawai zaka iyahangen tulinsane taciki, tinda tanufo indasuke takejin fad'uwar gaba da tsoro batasan daliliba amma tadake tak'arasa had'e dayimusu sallama, sallamarta tamak'alene Sanda suka had'a ido da Ashraf sanda wani yazo yana yayimasa magana danemanyin photo dashi, B'ata fuska yayi ganin tana kallonsa shiko ganetama baiyiba photon sukayi saurayin yamasa godiya yawuce, itakuwa kafesa da idanuwanta tayi domin Yau yayi Kyau kamar bashiba, Kuma mamakinta meyasake kawoshi Nan,? "Kodai mayyace ke Saidai kici kanka nidai nafi k'arfinki daina kallona da Wad'annan idanuwan kamar mage village girl Kawai," D'agowa Omar yayi yakalleta cikin murmushi yace"wallahi kuwa k'awarkace wadda kukayi fad'a Asibiti gashi yanzuma kunsake had'uwa wannnan karon Kam shiri take nema tinda harda Ruwa takawomaka," ya ida maganar Yana dariya "Aidama inaganin wannnan manyan idanuwan irin na kyanwa nasan Saidai village girl, Allah yatsareni k'awance da Mai idanuwan mayu ga tsiwa, Daina kallona nace kona tsokale idanuwan kowa ya huta ma," "Todama wayace yanason k'awance dakai? Dubeka Kamar wani k'osan manja saikace Aljanu, Kuma niba village girl bace Ashna sunana ehe,"tak'arasa maganar tana murgud'a masa baki "Ashna nice name Shikuwa Ashraf Kai gaskiya kundace sosai inama kuyi Aure Abunki,? Koya kigani Sister,"?yacewa Ziza daketa rik'e dariya Sai Alokacin tasake dariyar tace"wallahi kuwa Best couple" Harara Ashraf yawanka mata tareda d'aukar wayarsa yana dannawa, Dabarar muguntarda zatamasa tafad'o Mata dan haka tabud'e ruwan tawanke Masa fuska dasu, daidai lokacin Kuma wani yazo Dan d'aukar photo dashi, Cikin razana domin Sanyin ruwan yazomasa Abazata yasa yamik'e da sauri ruwa kuwa sai d'iga suke Masa takamar yayi fitsari, Dariya tasaka Harda rik'eciki tana nunashi , saurayin kuwa cikin tsoro Yabar wurin domin yaga zallar b'acin Rai cikin idanuwan champion, "Yau dai na d'auke fansa 1/1 kenan Yanzu ba Sauran bashi tsakanin mu sai inkasake d'auka dama Inason nakunyataka kuma nayi nasarar haka, Saidai wallahi haryanzu Natsaneka domin kaine silar samuwar carry over na," Tinda tafara maganar yake kallonta cike da mamaki da b'acin rai waishi Za'a kunyata Cikin jama'a Kuma macce, tabbas zaimata illa saitasan dashi tayi wannnan wasan, Hankalin mutane yadawo gurin Aunty Husaina kuwa Harda marinta tayi Wurin, shidai baice Komai ba yamik'e tareda Barin wurin binsa Abdullahi mijin yayarta yayi Yana bashi hak'uri Amma komai baice ba yashiga matarsa Yawuce baiko jira Omar ba, Sosai Ranar tasha fad'a Gurin umma Yaya Hussain kuwa Harda dukanta yayi, Ranar. Cikin Sirri yahad'u da ya Hussain hak'uri yabashi sosai yanuna bakomai Amma Yana Neman Alfarma d'aya "wace Alfarmarce ai kunfi k'arfin Alfarma gurinmu domin ku mutanen kirkine," "Ya kada kaduba girmannmu ko Kud'inmu zuwa shaharata Kawai kadube cancantata Inason kutaimakeni kubani Auren Ashna, dama munjima munason juna Kuma zahirin Gaskiya ma inatajin nauyin Fad'ar kalmar sai yanzu," "Kai Ashraf mezakayi da wannan marar kunyar,"? "A'a ya nidai Dan Allah Ataimakamin" Abunda baitab'ayiba tsawon Rayuwarsa K'arya Amma Yanzu saboda ramuwar gayya yadage yana zuba K'arya, Cikin sati d'aya yagama shirya Komai saida Yayi nasarar Anbashi sannan Yafad'awa Daddy, sosai Mommy taji dad'i domin tasan Yarinyar tanada kunya, zuwa Iyayensa sukayi nemamasa aurenta Kuma Anbashi harma Anska biki Nanda sati d'aya, Duk wannnan shagalin da Ake Ashna batasaniba domin ganin kowa baibi bayantaba Kan Abunda tama Ashraf yasa takoma Gidan Hassana, Abbanta kuwa yace kada Afad'amata sai And'aura Aura wannnan shine Hukuncin laifinta, Kaya masu Kyau Mommy sukayi suka Kai, Small mom kuwa dad'i taji Domin tananma tasake hurawata wutar gaba tsakanin Umma k'arama dasu, Tinda Umma k'arama taji tazo tayita masifa Wai rauda nasonshi amma Za'a bashi Y'ar talakawa wannnan Karon Daddy takamata birki yayi hakan Yasa suka sake d'inkewa da small Mom domin samun mafita, A yaune dubban mutane suka Shaida d'aurin Auran Ashraf da Ashna, Wanda tinda Aka d'aura Auran Ashraf yake cikin farinciki domin ba k'aramar Azaba wuya yatanadar mataba, "Abokina Ina mamakin irin wannnan sauyawar taka farat d'aya Haka," Murmushi Kawai yayi baice komaiba, duk wata bidi'ar cewaya yayi baya buk'ata kawai matarsa Za'a kawomasa, Tinda Labarin Auran yasameta harda Suma tayi tana kuka dafad'in Awarware wallahi batasonshi, wannnan karon Kam harda Abba saida yayi