← Book details Ashraf Love Story Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 8

Sashe 2

Ashraf Love Story Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

manyan k'asa wad'anda duniya ke Alfahari Dasu fagen kasuwanci da Kud'i, mutum ne Mai Amana da Gaskiya hakan Yasa yake k'ara habbaka ga taimakon talakawa, Yanada Mata 2 Uwargida Kubra tanada Yara 3 AShRAF shine Babban sai khamis zuwa autarsu husna, Hajiya Salma Y'arta d'aya jidda Hajiya Salma macce ce Mai Bak'in k'ishi tindaga yaran Kubra 3 hanakalinta yakasa kwanciya bama Babban mak'iyinta Agidan irin AShRAF domin shine Babban dole idan Alhaji yamutu shine zaigaje dukiya maiyawa hakan yasa take masifar Jin haushinsa duk wata hanyar ganin bayansa tanakai Saidai haryanzu Allah baibata sa'ar d'aukar ransaba Saidai haryanzu tanakan bakanta,. Wannnan kenan...... CIGABAN LABARIN................ Tinda tafito Kai mark'ad'en takecin Karo da paster d'in Guy d'in sanye Yake cikin Jan sport's da fari gaban rigarsa Anrubuta CHAMPION 1 fuskarsa d'auke da murmushi Hannunsa d'auke da Ball, Tsaki taja "Mtssswww bama wani maikyau ba sai kurin tsiya, sukuma Y'an wahala duk suncika Unguwa da hauka," tanata masifarta hartakai tadawo... Washe gari tinda safe Haris yatashi khamis yakirashi suka fita domin shirye shiryen dawowar Champion, "Ashna waiba Exam garekiba yau kinzo kinata bacci kusan 1:00 fa yanzu," Ad'an firgice tamik'e tana Fad'in"nashiga Uku wayyo Umma Baku tasheniba tind'azu wai Ina wannnan yaron nacefa Haris yatasheni," "Kema kinsan yau bazaki samu Haris ba tind'azu khamis yazo sukafita," "Mtssswww Duka sune shashashu ai," Tashi tayi tayi wanka tashirya tsaf Cikin Atamfarta sky blue tasha d'inki tayi kyau Sosai Saidai hijab d'inta tasa, sama sama taci Abinci sannna tafito, tasha tafiya Sosai Amma shuru bako Alamar samun Abun hawa duk ko Ina yayi tsitt, can saigawani yabiyo ta tsaidashi Amma Ina baitsayaba Yace"Saidai kiyi hak'uri yau Kam inkina kwana wurinnan bazaki samu Abun hawaba domin Duka munyi wurin tarbon champion" Mtssswww"wannnan wane irin bala'i ne hakan?," Kusan Awa d'aya Amma bako Alamar kowa Ranta harya fara b'aci, saiga Kiran k'awarta Ziza tana d'agawa tace"Ashna kina ina wallahi gamunan zamu Shiga Exam in shourt mlm yazo saikinyi Saurifa,"tanagama maganar takashe wayar suka Shiga, Tamkar ta Aza Hannu Aka tarusa ihu Haka takeji, hakatayi doguwar tafiya harta Isa makarantar da k'afa Saidai abun takaicin duk wahalarda Tasha tana Isa Anagama something tasan malamin bama zaikulata ba hakan Yasa batama rok'eshiba, tsabar bak'inciki batama tsaya magana da ziza ba tasake dawowa Gida K'asa, tana Shiga tayi Zaune k'asan simintinsu kawai saita fashe da kuka tana Fad'in"na tsane wannnan champion d'in gashi Sabodashi nayi loosing exam d'inta wllh Umma natsaneshi banako k'aunar naganshi Duka wallahi,"kuka tasa sosai Shigowa wasu sukayi da haris Wai wani yabigeshi da mashin Kuma baitsaya gashi haryaji ciwo a k'afa, "Kingani ko Umma wallahi wannnan champion d'in dukanmu ba alkairi bane garemu duba shima sabodashi Yaji Ciwo yanzu ai saika maye soyayyar da tsana," "Ni bashine silar ciwona ba Allah ne kema Allah ne kidaina cewa haka aunty Ashna," "Dalla rufamin baki wawa kawai gaka kakusa mutuwa Amma Saboda tsabar mayata Wai Sonai kake nidai wallahi Natsane shi" "Oh Ashna ya Isa haka maza Kira Yayanku yazo mukaishi Asibiti" Hakan kuwa Akayi, karaya Yasamu A k'afa take Akabashi kulawa da Gyara Ciwon sai k'ananukan ciwoka.......... _BASEERATA ITACE ARZIKINA WhatsApp number 07064904617 *ASHRAF_LOVE STORY* _PAID BOOK 300 ONLY_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE STORY loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ASHRAF_LOVE STORY PAID 300* _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA _ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER HAUSA NOVELS TAKUCE ........................................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF WRITER HAUSA NOVELS CE* _FREE PAGE 11 TO 15_
Chapter 2 · 0% Book details