← Book details Akan Social Media Part 1 Complete Local reading mode
READING PART 5 OF 5

Sashe 5

Akan Social Media Part 1 Complete · about 6 min read

```Salma```
A wani group take chatting, nan suka had'u da wata masaniyar addini, a nan ne take sanar da ita cewa akuy hanyoyi na kula da baiwa "ya "ya tarbiyya tun kapin a haifesu"
Jin wannan kalamai yasa salma tai pinging d'inta prvt, bayan sunyi sallama. Salma ke sanar mata cewan
Tanada juna biyu kuma taji tayi wata magana gameda tarbiyyar yara tun suna ciki.
Matar mai whtsapp name kamar haka
"Aneeluv😘"
Tace
``` "Eh salma kwarai dagaske wannan haka yake, kisani kowacce rayuwa tana farawane akan bagire mai kyau, idan bakiyi planning d'in rayuwa ba to tabbas kinyi planning na shirin failing a rayuwa, bazaki iya tab'a dowowa da jiya ba dan ta riga ta wuce sea dea zaki iya cimma gobe through planing.
Daga lokacin da kika san cewa kina d'auke da juna 2 tofa kisani Allah amanace ya baki, na kula da abunda ke cikinki, ta hakkin kula da lapiyarshi, idan kina shaan music to yakamata ki deana ki rika sauraran karatun al'qur'ani a kowanne lokaci, ki rika yawaita nafila da karanta al_qur'anin ke da kanki, ki lizimci aikata duk wani aiki na alkhairi, abunda ke jikinki yanaji.
Sannan a sakawa abunda aka haifa suna mai kyau mai kuma inganci wanda yakeda asali.
"Ke kuma yawaita karanta wannan addu'ar

Rabbi hablii minas shalihiin
"My lord,grant me [a child] from among the righteous

Sannan idan Allah yasa kika haihu, kina cikin jin ciwon nan kiyiwa yaronki addu'ah ta alkhairi domin kuwa a wannan lokacin Allah na amsar addu'arki ba tare da hijabi ba```
Aneeluv ta dea jima tana baiwa salma shawarwari sosai kapin nan sukai sallama kasancewar bilal ya dawo. Nuna mashi salma tai, ya kuma yaba ya jinjina sosai matuqa ga irin wannan nasiha ya kuma bata tabbacin cewar in shaa Allah zai kasance tare da ita domin baiwa "ya "yansu tarbiyya da kuma suna na gari..

```Fadila```
Fadila ta rame ta bushe, yayinda zaid na samu labarin yana kasar Egypt a chaan ma har yayi sabon aure yamanta da rayuwar wata fadila.

```Rashida```
Soyayya suke zabgawa son rai, rashida ta dawo hanklinta sea a lokacin ta gane taiwa bawan Allah sani ba dea2 ba, alfarma ta rok'a a gurin Abdul, domin ya kaita gurin sani ta roka gafaranshi, dkyar ya yrda ya kaita, ta bashi hakuri yace

"Babu komai shi ai ya hakura tun bayan tayi aure ya kuma yimata addu'ah sosai"

Rashida ta dea gane cewar rayuwar novel daban rayuwar zahiri daban, so ta hankalta da wannan sosai...

Ya labarin adnan?🤔🤔🤔

```®Kausar Luv💞```
[1/6, 6:24 PM] Kausar Luv💞: ```🕸AKAN SOCIAL MEDIA🕸
(YANAR GIZO)```

```©Kausar M Hassan```

*Page 91 to 100*

A kwana a tashi babu wuya ga Allah, har fadila ta kammala iddah, tayi neman adnan ta rasah a kullum dashi take kwana dashi take tashi, gashi tana so ta rok'a gafarar zaid amma sam ta rasa contact dashi.

Yau ranar ta kama monday, bayan tayi wanka ta shirya ta fitah kasancewar zatajie gidansu farry ne dan aurenta ya kusah. Akan hanyarta ta zuwa taci karo da adnan a kopar wani super market, tsayawa tai yana ganinta ya 6ata rai dubawan da zatai taganshi tare da wata mace cikin hijab shiga ta kamala. Matsawa tai kusa dashi cikin sanyin murya tace
"Adnan"!
Google glass d'in dake idonshi yacire ya dubeta, chaan ya maida dubanshi ga wadda suke tare
"Ki shiga mota ina zuwa"
Mota ta shiga yayinda adnan ya maida dubanshi gareta
"Fadila bance ki fitah harkata ba?
Kinga ni har nayi aure wannan matatace"

Motarshi ya koma yaja tare da bad'awa fadilan kurah. Jikinta ta d'an kakka6e ta karasa gidansu farry. Itama dea farry nasiha taimata akan ta kyale adnan ta kuma nema gafara da yafiyar Allah.

_9months letter_
```Salma```
Allah ya baiwa salma haihuwa inda ta haifie "Yar ta wadda taci sunan marubuciyar aka rad'amata suna *Fateemakausar* yarinyar mai kyau da itah son kowa kin wanda ya rasa

```Rashida```

Cikinta ya kai wata 9 ana tsammanin haihuwa yau ko gobe, yayinda zamansu da abdul y zama abun jin dadi da kuma alfahari..

```®kausar Luv💞```
[1/6, 6:24 PM] Kausar Luv💞: ```🕸AKAN SOCIAL MEDIA🕸
(YANAR GIZO)```

```FINAL EPISODE ```
Bayan wata d'aya da faruwar hkn Allah y baiwa rashida haihuwa ta haipie yaro wanda yaci sunan salim.

```Fadila```
Haka tai hakuri ta sanarwa da mother abunda ya faru tsakaninta da zaid, saboda mother ta matsa mata akan zaid, mother kaman zatai hauka saboda bakin ciki, amma ba yanda ta iya face tai mata addu'ah. Ko bkomai uwa bazata kie yaronta ba.

_2months letter_
Fadila ma tayi aure inda ta auri wani mai mata 2 takasance ta 3, ta kuma yi watsie da rayuwar bnzar data d'ibarwa kanta a social media

Zaid kuwa yana Egypt zamanshi tare da matarshi, hka adnan shima y tuba.

Ya yan uwana mu rika tubarwa Allah dmn Allah gafurun ne kuma rahiemun.

```Salma```
Baby kausar nata girma, yayinda salma da kuma bilal suke kula da ita sosai da sosai.
A kullum bilal kuma a koda yaushe yana godewa Allah, da Anee. Da matarshi ta had'u da ita a social media dan ta wayar dasu abubuwa da dama da basu san dasu ba wanda gashi suna ganin ribar abun a halin ynxn.

```Rashida```
Kwance take tare da salim a gefenta. Abdul ya shigo, ta baya yay hugging d'inta
"Matata nayi kewarki sosai wallahi"
Kiss ta manna mashi a kumatu
"Nima haka, kaga salim sea baccinshi yakeyi"
D'an murmushi abdul yay
"Nima nazo a kwantar dani, domin ynxn na kammala karanta wani littafi mai suna AKAN YANAR GIZO"
Murmushi rashida tai
"Haka yake kuma ai a wayana ka karanta nasani dan tun d'azun daka kar6a kaketa faman murmushi da daria, nasan kaji dadinshi, to ba wannan ba kada ka bari in baka labarin sabon littafin marubuciyar mai zuwa nan gaba wanda taiwa taken suna
*MUGU BAI DA KAMA*
Baban salim ko mugu yanada kama"?
Kai abdul ya girgiza mata tare da furta
"Inafa mugu yagan kama rashidah, zan kuwa gyara zama domin jin wannan labarin"
Murmushi sukai a fukokinsu tare da rungume juna fuskokinsu cike da wal_wala da tsagwarun annuri ta tarin soyayya.

```******```
```Praise is due to Allah, who has favoured us over many of his believing servants.
My lord, enable me to be grateful for your favour which you have bestowed upon me and upon my parents and to work righteousness of which you will approve and righteous for me my offspring. Indeed, I have repented to you, and indeed, I am of the muslim.
Creator of the heavens and earth, you are my protector in this world and in the hereafter. Cause me to die a muslim and join me wt the righteous.
Our lord, guide us to the straight path. The path of those upon whom you bestowed favour, not of those who have evoked [your] anger or of those who are astray.
Our Lord, let's not our heart deviate after you have guided us and grant us from yourself mercy. Indeed, you are the bestower
Exalted is your lord, the lord of might, above what they describe. And peace upon the messengers. And praise to Allah, lord of the worlds..```

*ALHAMDULILLAH!!!!*
Sadaukarwar novel d'in nan takiece
*RASHIDA ABDULLAHI KARDAM*

Whdr its whtsap! we chat! Facebook! IMO,keep, badoo, snap chat, e.t.c always remember that
*"Kullun ula'ika anhu mas'ula"*

As a woman kina d'aukan nude pics kina sending ma saurayinki, one ting da baki fahimata ba shine. shi dran yagani so zai nunawa wani, kuma shi da wuya ya aureki, saboda yasan bashi d'aya kika turawa ba, mutunci da daraja ta "ya mace shine d'akin mijinta, sunna itace abar takama, Allah ya bamu ikon tsarewa da kuma kare mutuncinmu amin..

+2347067465637 For any correction and comments.

```Sai mun had'u da JANNAT dake cikin MUGU BAI DA KAMA```
Love u❣

ENX FOR ALL THE LOVE AND SUPPORT..

*Happy eidil_ kabir in advance.*👌🏽
Chapter 5 · 0% Book details