Sashe 4
Akan Social Media Part 1 Complete · about 8 min read
```Fadila```
Daga nan kuwa zaid d'akinshi ya shiga ya maida ya kulle da key, yayinda fadila taji duniya tayi mata zafi, ga aurenta ya mutu, shin mai zata fad'awa mamanta sanadin mutuwar aurenta"?
Farry ce ta d'an dai2ta kanta ta kallie fadila
"Fadila tashi muje gidah fadila, kadararki kenan"
Idanunta da sukayi jajir ta d'aga ta dubie farry
"Allah baya d'orawa bawansa abunda bazai iyaba, kisani cewa ni najawa kaina"
Farry tace
"Oya fadila deana kuka haka, tashi muje"
Rik'ata farry tai, yayinda fadila ta kapie idanunta ko wani kyakyawan motsasu batayi, banda hawaye babu abunda ke sintiri akan kumatunta. A haka suka isa gidah.
Farry na kaita falon mother, ta juya saboda batason had'a ido da mother, kasancewar mother bata falon. fitowanta kenan dga kuryar d'akinta taci karo da fadila. Kusa da itah taje ta zaunah
"Fadila! Mai yake faruwa"?
Fadila batace da mother komai ba, banda idanu babu abunda ta bita dashi
Girgizata mother ta shiga yi tare da furta
"Fadila kimin magana, dan Allah, 'yata fadila mai ya faru dakene"?
Kusan minti 5 aka d'auka a haka kapin nan fadila ta fashe da kuka mai tsuma zuciya tare da rungume mamarta. Hankalin mamanta gaba'aya ya tashi
"Fadila zaid ne"? To wallahi bara in kirashi sea ya fadamin abunda kikai masa da zaisamin ke kuka"
Hannun mother fadila ta rike tare da girgizah kai, cikin muryan kuka ta hau furta
"Mama!, zaid baida laipien komai hasalima nice na 6ata masa mama na cuci kaina da kaina, nabar dad'in duniya ya rud'eni na kuma manta da akuy ranar sakamako"
Rungume juna sukai daga uwa har "ya duk kuka sukeyi.
"😓😪 Rayuwa abin tausayi, fadila kin bani tausayi buh duk tsuntsun da yaja ruwa shi ruwa kan daka, kad'an kenan dga sharrin social media.
_3weeks letter_
Rashida ce zaune akan kujera tana chat sai ga kiran Abdul ya shigo a wayanta, Murmushi tai ta dauka tare da furta
"Angona"
"Amaryata ta kaina"
Fira suka d'an fara sosai kapin nan aka kirashi hakuri ya baiwa rashida ya katsie wayan.
"D'an karamin tsaki taja
"Anya kuwa wea abdul yana sona, a novel ba'a haka mafi yawa gskya"
Kasancewar aurensu yau saura kwana 6, ya kasance an fara shirye2 sosai na wannan buki.
```Salma```
Bilal ne zauneh a falo yayinda salam ta fitoh a guje dga kuryar d'akinta tai toilet. Amai ta suma kwarawa kapin nan bilal yazo ya rikata bayan d'an lokaci sukai asibit. Gwajin farko da akai masu aka tabbatar da cewa salma nada ciki, farin ciki da murna agun bilal abun sea wanda yagani.
******
Zaid ne zaune ya kifa kai da guiwa, yana tunanin duniyah, chaan kuma sea ya tashi ya harhad'a kayanshi ya fice a mota.
🤔ko ina zashi oho.
```Rashida```
Bayan ta kammala sallar
Azahar ta d'aukie wayanta ta shiga facebook kasancewar akuy wani abokinta wanda suka shaku a facebook d'in ana kiranshi da Abdallah. A cikinsu babu mai number d'in wani, dan zasu share shekau kamar 3 haka tare suna chating, kasancewar da email adress rashida ta bud'e facebook d'in.
Allah gwanin baiwa mai arawa bayi lokuta, kamar yanda aka sa ranar wannan auren haka Allah ya kaimu itah.
Abdallah rashida tai pinging d'inshi dea2 ranar da ake d'aura mata aure ga abunda tace masa.
"Abdallah dan Allah ka bani number d'inka na waya inaso zan kiraka"
Kamar yanda ta buqata haka ya bata number d'in
Saving tai tare dayin hidden number ta kirashi.
Ringing 2 tai ya d'auka tare dayin sallama hadie da furta plz waye"?
Sallaman ta amsa tace
"Nice rashida wadda na karba number d'inka"
"OK!! nagane, rashida ban kuwa ta6a jin voice naki ba sea yau"
"Abdallah, wannan chat d'in da nai dakai shine chat d'ina na karshe tsakanina dakai, wannan wayan da zanyi dakai kuma itace zata zama ta farko kuma ta zama ta karshe tsakanina dakai, ina mai fad'amaka cewan yau ake d'aura min aure, kamin addu'ah akan Allah yabani zamaan lapiyah, kuma ga a
halin rayuwa dan Allah idan na ta6a b'ata maka rai cikin sani ko rahshin shi a iya zaman da mukayi to pz ina neman gafara a gurinka"
Kasa jurewa Abdllah yay
"Rashida wallahi kinsani kuka, na tsani bankwana a rayuwana, I hate gud byes. Buh ina maki fatan Allah ya bada zaman lpy"
Murmushi tai ta amsa da "amin abdllh"
Haka sukai sallama da junah.
akayi buki aka kammala cikin tsafta da walwala, komai na wannan bukin anyi shi cikin girma kamar yanda rashida ke tsammani.
Misalin karfe 9 aka d'aukie amarya dga gidansu zuwa gidan mijinta dake nesa da unguwarsu.
Amarya ta ango kenan.
®Kausar Luv💞
[1/6, 6:23 PM] Kausar Luv💞: ```🕸AKAN SOCIAL MEDIA🕸
(YANAR GIZO)```
```©Kausar M Hassan```
*Page 71 to 80*
Bayan an kaita addu'ah abdul yay masu kapin nan suka fara ciye2 da lashe, nan sukai sallah raka'ah 2 ya dafa kanta yay mata addu'ah. Dga nan ni kausar na baro masu d'akin.
```Fadila```
Fadila ce zaune ta had'e kai da guiwa kasancewar tun bayan faruwar wannan al'amari banda kuka babu abunda takeyi gashi mamanta tayi2 ta bari ayiwa zaid magana ta hana.
Mamantace ta fito dga d'akinta ta kalleta
"Fadila wea bazaki iya fadamin damuwarki ba? Bazakiyiwa kanki fad'a ba? Zaid babu zuwa babu aike?
Hawayenta ta share
"Mother ki barshi kawea ni na hakura dashi Allah ya za6amin abunda yafi zama alkhairi"
"To amin, kinga ni zan fitah ki kula da kanki"
Hanya ta kama ta fitah yayinda fadila ta d'auki wayanta ta danna number d'in adnan, kira 2 tai bai d'auka sai a na 3 kasancewar tun bayan faruwar wannan al'amarin bai kirata ba, kuma ko ta kirashi baya d'auka.
"Wea fadila dan Allan lapiya kike ta damun rayuwata"?
Mamaki kalaman adnan suka bata amma ta gimtsie ta cigaba da cewa
"Adnan kusan wata d'aya kenan banji muryanka ba ka kuwa san ta yaya nake bacci? Dan Allan ka tausayimin kasanfa mijina ya sakeni"
D'an murmushi yay
"Taimakon mi? Kinga na godewa Allah dayaasa mijinki ya yafemin abunda nai masa sabida haka nina tuba har ga Allah"
Idanunta ta lumshe ta cigaba da cewa
"Adnan to mai zai hana idan na kammala iddana muyi aure tunda muna son junah"?
Daria adnan yay mata iya iko kapin nan yace
"Wallahi babu ni babu ke, chabb! Ke! kigama isakancinki a gari, a social media ba inda pic dinki bai shiga ba, na gama ganin komai naki sannan in aureki? Wallahu la ana wala ke, Allah shi kyauta, lemme warn you ma, dga yau kada ki koma kiran wayata saboda ma ke zan chnza number, bissalam akan social media aurenki ya mutu ni kuma bazan yarda in hadu da Allah a haka ba"
Tsinke wayan yay, yayinda hawaye suka dinga kwararo mata a ido.
Tana mai tuna lokacin data fara 2go bata san kowa ba, a chan ne ta fara sanin wani abu waishi sex chat. Haka ta dinga tunano rayuwa tana kuka har na tsawon wani lokaci.
*2weeks letter*
```Rashida```
Rashida ce zaune akan kujera, wani yaro haka d'an matashi ya shigo gidan ya kawo cefane kasancewar tun bayan aurenta bata fara girki ba sea yau. Kayan cefane ne da su abarba, ayaba, lemo, mango da dai sauransu.
Kar6a tai kasancewar lokacin misalin karfe 10 na safe ne.
Kitchen ta shiga ta fara harhad'a girki, kala2. Abunci kusan kala 5 tayi, ta had'a lemon abarba da kwakwa, kankana da lemon mango ta jera aka dining table, dea2 lokacin misalin karfe 1. Toilet ta shiga ta watsu ruwa ta fito tai alwala tai sallah, bayan ta kammala ta tsantsara kwalliya ta shirya cikin English wears riga ruwan huda da bak'in wando tayi kyau sosai kamshi kawea ke tashi a d'akin.
Tsaff ta zaunah a falo tana jiran dawowar abdul dga office kamar yanda ya shaida mata zai dawo. Ba'a d'auki minti 10 ba kuwa sea gashi ya shigo, kai tsaye wanka yay kapin nan ya dawo falon, hannunshi taja zuwa dining tare da bud'e masa jerin kolulin a gabansa. Ido ya zaro yana mai kallonta
"Rashida wnnan wace irin haukace?
Abeg in kawo kayan amfanin gidah domin su jima ana amfani dasu shine zaki banzartar, ynxn dan Allah duk ina zan kai wannan kayan abuncin? Yama zancishi lokaci d'ayah gskya bakida tattali ko kad'an wallahi"
Hawaye ta sumayi yayinda abdul yabita da kallo
"Ke meye na kuka? Ina maki magana kinamin kuka? Ki kalleni mana"
Idanunta ta d'aga ta dubieshi
"To ai nagani a novel ne"
Ajiyan zuciya ya sauke tare da sakin kugunshi daya kama ya d'ora hannunshi kan kafad'unta
"Rashida rayuwar novels daban rayuwar zahiri daban, abunda yasa suke sa haka su masu rubutun sboda abu idan ana kurarashi yafi dad'in saurara, ki deana tunanin rayuwar novel idan kina rayuwar aure, abunda zaki d'auka a ciki shine mai amfani, mai kyau. Ki watsar dana watsarwa"
Har lokacin dayakeyin wannan maganar sheisheikar kuka rashida takeyi
"Hank chief ya ciro a cikin aljihushi wanda yake da kamshi har na fitar hankali.
Miqa mata yay tare da furta
"Wipe ur tears"
A hnkli ta karb'a ta goge hawayen nata.
Abdul ya zaunah kan kujerar dining yace
"Rash zaunah"
Zaunawa tai shima ya matsa kusa da itah
"Rash ida, zan soki dea2 yanda zuciyata zata iya d'auka haka zan kula dake dea2 ikona, amma ki duba rayuwar zahiri kinji"?
Ynxn dea bani abuncin zan d'and'an kowanne.
Murmushi tai ta mika masa cokali ya d'an dana kowanne tare da kurba lemukan
"Em nice, gaskya yayi dad'i sosai nagode wipy ta"
Murmushi tai itama suka rungume junah cikin farin ciki da kaunar juna.
```®Kausar Luv💞```
[1/6, 6:24 PM] Kausar Luv💞: ```🕸AKAN SOCIAL MEDIA🕸
(YANAR GIZO)```
```©Kausar M Hassan```
*Page 81 to 90*