Sashe 3
Akan Social Media Part 1 Complete · about 7 min read
```Fadila```
Bayan ta kammala sallar isha ta shiga toilet tai wanka ta fitoh ta d'anyi simple make up ta koma kan kujera ta zaunah, wayarta ta d'auka ta shiga whtsapp d'inta ta fara duba msgs d'inta.
Karo da number d'in adnan tai
"My one"!!
Ya rubuta har kusan hamsin, ga voice note ya ajiye mata kusan goma dukda basu jima dayin sallama a waya ba, voice note din ta bud'e ta fara saurara, wasu tayi murmushi wasu ta dubie kanta wasu kuma ta kyalkyale da daria, haka dea har ta kammala ta maida mashi da amsah.
Bayan d'an lokaci sukai sallama akan anjima zai kirata suyi video call.
Ba'a fi minti biyar da faruwar hakan ba, sai ga zaid ya shigo falon d'auke da sallamanshi. Kusa da ita yaje ya zauna ya kalleta
"Em fadila dama inasone zanyi tafiya gobe idan Allah ya kaimu kuma zan d'auki kaman sati 2 ban dawo ba, saboda hka kinsan inda kud'i suke idan kinada buqatah, plzz kuma ina neman alfarma, zo kiji"
Tashi yay yayi d'aki ita kuma ta tunzure baki ta kalleshi tare da watsa mashi harara tabi bayanshi.
Babu ynda ta iya yau kam face ta baiwa zaid hakkinshi na aure, kapin nan ta koma d'ayan d'akin tai wanka, ta fitoh toilet d'in kenan d'aure da towel adnan ya kirata. Gashin kanta ta tattara guri d'aya kapin nan ta daukie wayan
"Fadila"!
Ya kira sunanta
"Na'am adnan d'ina ya akai"?
"Just kawea I feel lyk in kira sunanki saboda so da k'auna"
Murmushi tai masa ta zaunah kan gefen gado
"Adnan kenan kasan kuwa mijina gobe zayyi tafiya? Kuma har ta tsawon sati 2?
Zaunen dayake ya tashi
"Oya dan Allah kada kicemin wasane, kin kuwa ga da munsha shagalinmu son rai"
D'an murmushi tai
"Da matar auren"?
Daria yay
"Ke ynxn kina d'aukar kanki matar aure? Kodayake yhp u r, buh matata"
Murmushi sukai dukansu tace
"I love u"
Adnan ya maida
"I love u too"
```Salma```
Bilal ne kwance akan dogowar kujera dea2 misalin karfe tara na daren wannan rana. Salma ce ta fitoh dga d'aki rike da waya a hannunta
"Yaa bilal duba kaga wata yr group dinmu ce ta haihu, yarinyar mai kyau ko"?
Murmushi yay
"Sosai tayi kyau plenty2, muma Allah ya bamu tamu mai albarka"
"Amin yaa bilal, wannan itace sunanta zainab"
"Allah ya raa zaynb"
"Amin yaa bilal"
Haka suka yita firansu abunsu wasa da daria har zuwa wani lokacin.
******
Washe garin ranar tunda safe zaid ya kama hanyar fitah dga gidah zuwa katsina, bayan fitarsa fadila da adnan suka fara wayah harta kai ga sunyi aikin b'arna. Akan yanar gizo.
_1week letter_
```Fadila```
Zaune take akan kujera ta d'ora kafarta d'aya akan d'ayah, tana girgizah ta. Hannun da tajine ya riketa yasata saurin juyawa, ido suka had'a, wanda yasata kyaftawa saboda ji take kaman a mafarki. Murya na rawa ta furta
"Adnan"!
Ni kaina kausar na razana jin wannan suna, to yama akai yazo gidan"?
Murmushi ya sakar mata
"Fadila gani nazo"
Tashi tai ta fara jaa da baya shima yana binta har ya Kaita kan bango, had'e jikinshi da nata yayi wanda yasata sakin wata irin kara
"Adnan plz stop it, bana so"
Jikinta ya shiga laluba tare da kai mata sumba
"Adnan!.. Kawea take iya furtawa.
Dea2 wannan lokacin tajie sallama wanda wannan muryan ko a mafarki tajieta zata ganeta, ilahairin kafatarin hankalinta ya tashi, wanda yasata ture adnan, daya shiga wata duniyar ta daban.
Kallon da ake matane yasata zubewa kasa kamar wadda ta mutu.
Kad'an kenan dga cikin sharrin yanar gizo, domin wallahi zata iya kaimu wuta idan mukai aiki da ita ta hanya ba mai kyau ba, domin kuwa ko kad'an bazamu iya goge abunda muka aikata a ciki ba, koda kuwa ba wanda yasani dga mu sai kanmu tofa kada mu manta da ubangijin sammai da kassai shi yasan komai kuma yana ganin komai.
```Astagfirullah!!!```
```®Kausar Luv💞```
[1/6, 6:22 PM] Kausar Luv💞: ```🕸AKAN SOCIAL MEDIA🕸
(YANAR GIZO)```
```©kausar M Hassan```
*Page 51 to 60*
Gam ya runtsie idanunshi yana jin wani irin azaba a tare dashi, zuciyanshi na kona matuqa, adnan kuwa rasa abunyi yayi wanda yasashi yin kamar zai gudu a d'akin.
Kwanji zaid ya zage iya iko ya d'uma masa dundu, wanda yasa adnan zubewa k'asa. Dea2 wannan lokacin farry ta fad'o gidan. Ba karamin tashi hankalinta yayi ba ganin adnan da tai a gidan, gaba kad'an idanunta suka tsinkayo mata fadila kwance. Da gudu ta isa gareta
"Fadila"!!!
Ganin ko motsi batayi yasa farry runtumawa kitchen ta d'ebo ruwa a glass cup ta dawo ta fara yayyafawa fadila, har ya wannan lokacin adnan na hannun zaid, zaid yama rasa mai zaice dashi.
Bayan kamar minti 10 haka, fadila ta farfadou, ganin zaid da taine yasata sauke kanta kasa tare da tashi tsaye ta fara jaa baya tana kokarin boyewa bayan farry.
Cikin zafin rai da nuna zafin kunci da cikakken matsanacin 6acin rai ya furta
"Fadila fito"
Ganinshi da fadila tai a wannan yanayin da bata tab'a ba yasata fitowa take tana mai zubar da hawaye masu d'auke da nadama
Hannun adnan zaid ya saki, da gudu adnan d'in ya kama hanya zai fitah. Zaid ya bud'a baki cikin tsananin bakin ciki yace
"Ka dawo ka zaunah"
Sim2 adnan ya dawo a falon a zaunah jiki na rawa ya sunkuyar da kanshi qasa, yayinda farry ta kama hannun fadila suka zaunah kan kujera 3seater, zaid ya zaunah kan one seater. Ya jima kapie da manyan idanunshi akansu kapin nan ya bud'a baki da idanunshi da suka cika da kwallah.
"Fadila! Kinci amanata, Allah ya Isah! Kin yaudarene, banyafe maki ba"
Kuka ta fashe dashi
"Zaid dan Allah kayi hakuri ka saurareni kada ka yanke hukunci a cikin fushi, Allah yana son masu yafeya da kuma afuwa"
Kwayoyin idanunshi ya saukar akanta
"Ke! Har kin san Allah dama? Da aurenki kike bin maza? Kin kuwa san hukuncin da Allah yaywa mazinata a cikin alkur'ani? Musamman ma masu aure Fadila fad'amin yaushe wannan abun ya fara"?
D'agowa tai ta dubie adnan kapin nan ta maida dubanta ga zaid
"Zaid ban ta6a aikata....
Hannu ya d'aga mata
"Ya Isah! Tambyrki nake"
Hawayenta ta share
"Adnan saurayina ne, tun banyi aure ba, har mukai aure, ina sex chat da video call dashi, har nai auren nan, zaid ka yarda dani wlh ban ta6a sanin wani d'a namiji a rayuwata ba inba kaiba"
Le6enshi na kasa ya ciza kapin nan ya tashi tsaye ya matsa kusa da itah
"Karya kike! Sex chat! Zina ne! Voice sex! Shima haka, uwa_uba video call da zakiyi tumb'ur kina kalaman batsa, wani katon banza yana kallonki, to duk wannan sunanshi ZINA"
"Kai kuma"
Ya juya ga adnan, hukuma zata rabani da kai, dan sai an biman hakkina, kai nama barka da Allah, Allah y isah! Tashi ka ficemin dga gidah"
Cikin tsanain jin kunya adnan ya miqe yana mai baiwa kanshi magana da wa'azi da fad'a akan halin daya tsinci kanshi yana aikatawa
Komawa zaid yayi ya zaunah chan kuma ya tashi yay kuryan d'aki yay kwance dirshan kan gado, hawaye suka cigaba da mai zarya.
Farry ta maida dubanta ga fadila
"Fadila bansan haka rayuwar da kike aikatawa tai zurfe ba, kinyi watsie da Allah, kinmanta cewa akuy ranar sakamko, kika manta da igiyar auren dake saman kanki, kika biyewa son ziciyarki kika aikata zinah"
Hannunta tasa a baki
"Farry plzz, ki saurareni bansan da zuwan adnan ba, kawea ganinshi nai"
Farry ido ta zuba ma fadila
"Allah y kyauta fadila, amma wlh kinci amanar kanki"
Zaid dake d'aki ya fitoh waje rike da takarda a hannunshi, wajen fadila yaje ya tsuguna ya dubieta
"Fadila, da mai Allah ya ragan? Kyau? Kud'i? Gida? Abun hawa? Ko kyau na banza na fiki, amma nasoki tsakani da Allah na kuma yarda dake, amma kikayi amfani da social media kika ci amanata"
Fadila! Na sakeki, idan kinsamu miji kiyi aure domin bazan iya cigaba da zama dake ba, Allah yasani ina sonki! Amma kisani rayuwar yanar gizo ba rayuwa bace, ki koma ga Allah ki tubar mashi hakika Allah yana yafe zunuban bayinshi.
```Rashida```
Al'amarin auren rashida da abdul kuwa ya shiga cikin tsari, anyi abubuwa da dama kamar biyan sadaki da sauransu. An saka ranar auren nan da watan gobe, lefe aka had'u naji da gani kai da ganin wannan lefen kasan Abdul ya taka ya murza ya kuma zaunah tare da kwantawa luff a cikin daula.
```Salama```
Rayuwa suka cigaba dayi abunsu kamar ynda ya kamata.
Ni kaina kausar ina alfahari da rayuwar salma.
®Kausar Luv💞
[1/6, 6:23 PM] Kausar Luv💞: ```🕸AKAN SOCIAL MEDIA🕸
(YANAR GIZO)```
```©Kausar M Hassan```
*Page 61 to 70*