← Book details Abar So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 19

Sashe 9

Abar So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ameen" tace , saidasafe yamata sannan yafita, yana fita yaga sadiq ajikin motansu a hankali yashiga  seat din mai zaman banza  batareda yacewa Sadiq din uffan bah , shima Sadiq din shiga yayi ga mamakin shj saiyaga abokinshi nakuka , daman kuma tindazu daurewa yakeyi acikin gidan

"Miye faru dude" Sadiq yatambayeshi, fadamishi yayi sanan yakarasa da Allah yaisa, shima Sadiq din hawaye yaji a cheeks dinshi

"Gaskiya mutane basuda imani kuma wlhy sai Allah yasaka musu" Sadiq yafada

"Ameen" shime shine abinda Amin yafada daganan kuma suka tafi , gabadaya duk guzarinshi yatafi ahaka ya kwana a ranar.

     Abangaren su Anty kuwa.......

Don't forget to vote

*💋💋wurarh💋💋*

💝💝💝💝💝💝  
                       *ABAR SO*
                                    💝💝💝💝💝💝

*WRITTEN by: NAFISAT  MA'ARUF  SHEHU*
                       *💋💋WURARH 💋💋*
🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟

               🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST

Page 71-72

Abangaren su anty kuwa kiran wayan Nadhira tayi tafada mata wanda yaxo, murna tayi sosai

"Amma miyesa baki bashi number na bah" Nadhira tafada hade dah pouting da bakin ta saikace antyn nagabanta

"Am so sorry babynmu" anty tafada

"OK Antynmu,  gobe by 11 zanzo ki ajiye min kayan dadi" tafada wa antyn

"Kamar miye xan ajiye miki?" Antyn ta tambayeta

"Coke and Fanta masala dakuma Hot milk cake"

"Toh babynmu , saikin zo saida safe " sannan takashe wayan tana kallon Hasana

"Yakamata kije gida cos dare yanatayi " inji anty

"Ok Antynmu" har kofar gida Antyn taraka tah sannan tajuya 

Ranar acikin farinciki takwana har Allah Allah takeyi  gari wayaye.

       Washe gari da safe da wurwuri tagama shirya shi dukda da yanzu da kallo kawai yake binta, Abinci tabashi sannan tagyara inda ya baci kafin tabashi maganin shi nan da nan yayi bacci , Addua ta tofa mishi kaman kullum sannan ta tube tashiga wanka , tana fitowa tashirya tanagama shiri ta shafa kohl a idonta tafesa turarukanta, tana gamawa tafice zuwa bangaren mumy.

Lokacin da take shigewa shikuma yafito duba patient nashi, da sallama yashiga saiyaga kaman babu kowa cikeda rashin damuwa yashiga cikin bedroom din kai tsaye , kamshinda ya buge hancin shine yasa shi lumshe idanunshi

"Wlhy irin kamshin ABAR SOna" yafada lokacinda yake bude black sexy eyes nashi........

     Tana zuwa daidai kofar palour din tatina da slap dinda akamata ai da sauri ta dafa  cheek dinta

"Wlhy saina rama, zakisan kin mareni zan nuna miki cewan in kin saba mawa wasu suna kyaleki toh ni bana kyalewa balle nayi yafiya" tafada lokacin tana shiga cikin palourn. Har kasa ta durkusa ta gaishe su, dadi sosai sukaji cos Kursum bata taba durkusawa tagaishe su haka bah, amsawa sukayi cikin fara'a

"Nadhira koh?" Abba yatamabye ta

"Eh" tabada amsa

"Zoki zauna muyi break fast din tare mana" Abba yafada idonshi acikin nata , ji tayi bazata iya kin tayinshi bah

"Toh Abba" tafada cikeda nutsuwa dakuma kunya , haka taja kujera tazauna daman kuma ba'ayi serving dinsu bah

"Saffiya!!!" Mumy ta kwala wa yar aikinta kira

"Na'am" ta amsa cikin rawar jiki

"Wakike jira yayi serving dinmu?" Mumy ta tambaye ta

"Kiyi hakuri hajiya" yar aikin tafada

"Kibarshi zanyi" Nadhira tafada , tashi tayi tafara serving dinsu cike da kwarewa cos su sukeyi agida, mumy kuwa Nadhira bakaramin birgeta tayi bah haka tadinga jin son yarinyar har cikin bargonta , Abba kuwa kafe mumy yayi da ido yana nazarinta ,Addua yadingayi akan Allah yasa mumy mah taji sha'awar aurawa Al-amin ita. Tana kammala zubamusu itama ta zuba nata daidai wanda zata iya cinyewa

"Anya wannan zai ishe ki kuwa?"mumy ta tambayeta

"Eh mumy, innaci dayawa zanyi rashin lafiya" tafada tana shwagabe fuska hade da rola Anime eyes nata , dariya tabasu sosai ai kuwa suka dara. Suna gamawa tafada musu uzurinta nazuwa ganin gida

"Toh shikenan kuma karki dade" mumy tafada

"Insha Allah mumy" tafada sannan ta tattara dining din gabadaya, tana kaiwa kitchen tafara wanke na wankewa acikinsu, tana cikin kitchen din Amin yashigo gaida iyayenshi sannan yafita cos shima break nashi najiranshi a part dinshi.

    Ta gama wanke plates din kenan Kursum tashigo sanye da nighty gowm dinta

"Wata yar matsiyacin neh yakwashe dining ban karya bah" Kursum tafada tana zazare ido, atake kuwa Nadhira tagane ita ta mareta ranan. Cike da raini tajuya domin taga fuskar wacce ta mareta, suna hada ido Kursum taji wani dum

"Ba laifi" Nadhira tafada tana juyawa ,awajen  Kursum kuwa yarinya tamata kama da wata amma tamanta waye

"Ke bakya jin ina magana neh koh ke kurma ce" Kursum takara fada hade da karewa Nadhiran kallo .

"Anty ga abincinki na ajiye akan dining" Saffiya tafada mata cikeda ladabi , tsaki Kursum taja hade da barin kitchen din

"Nace bah" Nadhira tafada

"Na'am" inji saffiya

"WACECE ITA?" Nadhira ta tambayeta

'Itace matar Doctor Al-amin,  kuma Hajiya na mugun jida ita.......hka dai Saffiya tadinga zuba daman kuma ba abaya bah wajen surutu.

"Toh shikenan" tafada lokacinda take barin kitchen din ......

"Dole na gyara miki zama tinda Allah yakawo ki gonar NADHIRA" tafada lokacin da ta isa palour domin daukar khimar , tana fita tasamu adaidai ta daya ajiye wani zai juya, tsayar dashi tayi sannan tafada mishi inda zai kaita

'Toh hajiya, kudinki 150" yafada mata

"Muje" haka yajata zuwa anguwarda takira, isarta kuwa yayi daidai da Salim ke dawowa daga islamiya, dagudu ya iso wajenta yana oyoyo babynmu, rungumarshi tayi

"Our salim i really miss you" tafada tana kissing both cheeks dinshi

"I miss you more our baby" shima yafada, haka suka rankaya cikin gida , a compound tasamu Hasana na shara , suna hada ido tasaki broom din hannunta sannan suka rungume juna

"Hasynah nasameku lafiya"

"Lafiya lau Babynmu" saiga Antyn tafito

"Sannu da gida Antynmu"

"Yawwa babynmu, yajikin shi ?"

"Alhmdllh antynmu cos yanxu yadaina jifa na, kawai magana neh yasaura dakuma gane mutane , kuma fah Antynmu ashe har cocaine suke bashi" tafada cikin rawar murya

"Cocaine!!!'atare Antyn da Hasana suka furta, saikuma gurin yadauki shiru itakuwa Nadhira shigewa cikin gidan tayi suma suka mara mata baya

" waye ba lafiya?"Hasana ta katse shirun da sukayi

"DanAllah kudaina boye min abinda ke faruwa ku fadamin ME KE FARUWA" takara fadin hakan

"Dadynsu Nadhira neh ba lafiya " Antyn tafada mata

"Daman yana raye neh? Hasana takara tambaya da alamar mamaki a voice dinta

"Eh yanada rai amma bashida lafiya cos yanxu he's now one legged criple" antyn tabada amsa muryarta na rawa

"Allah yabashi lafiya" shine abinda Hasana tafada

"Amin" suka amsa in chorus

"Jira nakeyi medications din dadynmu yakare kafin nafara aiwatar da missions dinna kuma ke" dagowa Hasana tayi tazuba mata big eyes nata

"Ina bukatar taimakon ki" afirgice antyn ke kallon ta sannan tafara magana

"Tu pagal hai Nadhira(have you lost it Nadhira?)?, why did you want to put her life at risk, spare her okay"

"No antynmu tafada min komiye takeso zanyi" Hasana tafada

"Kasam se?" Nadhira tafada

"Pardon" inji Hasana

"Sorry i mean promise? Tafada tana sa hannun ta awuyarta

" promise"Hasana ta bata amsa , murmushi suka sakarwa juna amma can kasan zuciyar Hasana tambayoyi neh fal aciki

"So where is my coke and fanta masala and my hot milk cake" Nadhira ta katse shirun hade da rola eyes nata. Dariya sukayi dukkansu cos kamar karamar yarinya tayi maganan

"Oh, ji yadda kike magana kamar baby" Hasana tafada da murmushi akan fuskarta

"Lah.. Bakisan  ni Babyn bace?, antynmu kifada mata mana" takara fada in the same tune but this time around pouting mouth dinta tayi

"Ke yanzu bakisan ita babynmu bace bah?toh inma kinsani toh zankara fada she's our baby like no other " dukkansu  dariya sukasa atare.

"Oya mana Antynmu" takara fada a shagwabe

"Oh sorry babynmu ai tindazu muka kammala miki dani da Hasanan ki "

"Thank you ao much, you know it's been long since av taken them"

"Never mind Babynmu" Hasana tafada

"Oh that's makes me remember, i will need a hand made juice, you know our Dady loves it"

"Eh hakane yanaso , but why did you ask for it"

"I actually noticed that whenever nayi serving dinshi machine made juice baya sha kuma natina daman asalinshi bai shan machine made ones , that's why i suggested it" Nadhira tafada

"Smart baby you are marvellous" antyn tafada

"Yeah she is" Hasana tayi adding.......

Don't forget to vote

💋💋wurarh💋💋

💝💝💝💝💝💝  
                       *ABAR SO*
                                    💝💝💝💝💝💝

*WRITTEN by: NAFISAT  MA'ARUF  SHEHU*
                       *💋💋WURARH 💋💋*
🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟

               🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST

Page 73-74

"yes she is"Hasana tayi adding. Antyn tayi serving din Nadhira abinda take bukata. Haka suka dinga hira bayan Antyn ta aika asiyo mata fruits.

     Hasana neh take kallon photos a tablet din Nadhira

"Babynmu wannan itace Nafhira?" Hasana ta tambayeta

"Eh,we look alike koh?Nadhira tatambayeta bayan ta amsa

"Ofcourse, amma wannan background din yayi kyau wani application neh?" Takara tambaya

"See you background kuma baki kalle eiffel din yayi bold bah kuma da background neh zaki kalle mu wani iri.

" kina nufin kinje Paris?" Hasana takara tambayan ta da Surprise akan fuskanta

"Eh mana, kuma duk garinda akwai memorable places inazuwa cos inaga naje 39 memorable places arayuwa ta kuma kowanni shekara duka familynmu saimun sauke farilla" Nadhira tafada da murmushi akan face dinta

"Wow...har 39 countries lallai , muma muna zuwa memorable places amma gaskiya bamu kaiku bah"(dayake Babansu Hasana mah yana da kudi) itama tafada, haka dai suka dinga hira har aka kawo fruits din, sallah sukayi tukunna kafin suka hada juice din, suna gamawa ana kiran sallahn Asr shima sukayi sannan suka kai Salim Islamiyya kafin suka ci abincin rana, suna gamawa tafara shirin kayayyakin ta cos batason takai dare.

   Sallama sukaji anmusu akofar gida wai ana neman Babynmu, wani sanyin dadi neh yaziyarce zuciyarta, dagudu tafita tana isa kofar gida ta tsaya sanna ta daidaita nutsuwarta kafin tafita waje, agefen motarshi yatsaya yayinda yanmata kebinshi da kallo , bazallan mata bah har en zaman kashe wando ba'abarsu abaya bah wajen kallon shi cos dressing nashi neh yafara tafiya dasu, sanye yake cikin top din Armani wanda bakaramin kudi yasiya bah,  agogon rolex ne a hand dinshi ga Iphone X+ nashi yana dannawa ga idonshi make acikin wata arniyar celebrity space, kai Tabarakallah.......
Chapter 9 · 0% Book details