← Book details Abar So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 19

Sashe 2

Abar So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"May I touch your dimples pls?"ta tambaye shi hade da marairaice fuska ,gyada kanshi yayi alaman eh .... ai kuwa bata yi kasa a guiwa bah tasa yatsanta daya aciki tareda yin dariyan jin Dadi . NAFHI kuwa da ta tsaresu da idanu itama ta tayata dariyan .... " her touch was something else " yafada azuciyarshi sbd atake awajen yafara jin mood dinshi na neman chanzawa , saukar da idanunshi zuwa kirjin tah yaga breast dinta ko tasowa basuyi bah ......

Itakuma tashagala da taba dimple dinshi " Dan Allah muyi hoto Amma fah zakasa dimples dinka su lotsa " tafada hade dah lalubo tablet nata Wanda zallan hotuna sukeyi dashi cos both of them are photo- holic and also photogenic .......

Wani Dadi neh ya ziyarceshi jin zasuyi hoto da ABAR SOnshi.....niko nace taya tazamo tashi? .... hotuna sukayi su biyu kafinnan tajanyo NAFHI sukayi su uku ,bayan sungama neh take kallon yanda sukayi kyau " wlhy kai kyakyawa neh" shine abinda ta furta ... "ai kema kinada kyau sosai " shima yafada.."ai daman babynmu kyakyawa ceh na bugawa ajarida" sai kawai dukkansu sukasa dariya ... haka suka dinga hira har plane nasu yasauka, yana sauka kuwa cikin sauri suka isa wajensu Momma da antynsu awajen arrival departure. .... harya Kama hanya yatina da abu ai dasauri yakoma ...... yana Hango su yasauka ajiyar zuciya, cikin takun kasaita yakarasa wajen su tareda gaishar da momma amutunce ta amsa Mai Kuma cikin sakin fuska.

Sunajin muryan shi suka juyo cos daman Sun basu bayaneh ... " haba kannena yanxu tafiya xakuyi bamuyi exchanging din contacts bah"..... lokacin kuwa Momma da antynsu Suna magana .... "lah ai bamuda numbers" atake kuwa murnan shi yakoma Amma saiya Kara cewan "Dan Allah kudan tsanmin hotunan damukayi" yafada cikin sigar tsokana , darawa sukayi cos yabasu dariya..... sharing din hotunan sukamasa, daganan Kuma suka rabu, yatafi cikeda kewar ABAR SOnshi dakuma yar'uwar tah sukuwa basu Wani damubah .

*********************************
Ajiyar zuciya yasauke hade dah daukar wayarshi a kan bedside drawer ,power button yadanna atake kuwa hotonda sukayi da ABAR SOnshi yabayyanaa screen din phone dinshi " I'm really missing you sunshine ,yaushe xamu hadu"? Yafada hade da goge kwallar idonshi alokacin dayake sauka daga kan gado , toilet yafada bayan ya ajiye wayar hannunshi

WAYE AL-AMIN

AL-AMIN ABUBAKAR SULAIMAN da neh awajen Alhaji ABUBAKAR SULAIMAN Wanda yakasance sha'araren Dan kasuwa cos duk fadin Nigeria an San dashi , mutumne Mai mutunci,tausayi Kuma bashida kyamar talaka kowa nashi neh shiyasa yakara kima a idon jama'a.

Al-amin Wanda abokanshi kekiran shi da amin ,kyakyawa neh na karshe ,haddadden gaye Mai ji dakanshi, kudi,kyau uwa uba ilimi both arabic da boko Dan kwalisa yayi karatunshi a Cambridge university inda yakarance medicine harPHD yanada Kuma shi visiting consultant neh , Ana gayatar shi garuruwa da dama ......shekaru hudu kenan yake neman ABAR SOn shi Wanda suka hadu acikin plane , bayan mummynshi baijin zai sake son wata sai gashi yayi Gamdatakar da Wanda tasace zuciyarshi acikin seconds da Abu wuce goma bah . Auren hadi akayi Musu da ummulkursum inda tadage wai inbah shi suka auramata bah xata shiga duniya ai kuwa mumy tarude kuma ta tilasta wa amin sai ya aureta. Sam kursum bata cikin kalan matan da yake so Amma haka ya daure yabi umarnin mummynshi , yanda mumy ta fahimce Dan nata baison auren yasa ta Mai alkawarin duk randa ya samu choice nashi zata amince yakara auren.....

Wannan kenan

Babynmu shine abinda wannan matar ta kira daidai Kuma lokacin Wani karamin yaro Wanda baxai wuce shekaru hudu bah yafito daga wani daki Sanye da uniform, da alama dai islamiya zashi " salimunah Ina yayarka ?" Matar ta tambaye yaron "babynmu tana zuwa Antynmu , wai daman cewa nayi tasa kohl a idonta shiyasa takoma " yafada tareda goge takalmin da yagani akasa Wanda nasan baxai wuce na babynsu bah ,kawai saigata tafito Sanye da katuwar farar khimar har kasa , ajiye takalmin yayi akasa daidai wajen kafar yayar tashi kallonshi. .....

💋💋 WURARH 💋💋

💝💝💝💝💝💝
                         ABAR SO
                                      💝💝💝💝💝💝

WRITTEN BY: NAFISAT MA'ARUF SHEHU
                                  💋💋 WURARH 💋💋

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

                🌟G.W.F🌟

Home of gorgeous, intelligent and expert writers,we the best among the rest.

PAGE 20-25

Kallonshi tayi hade dah murmusawa kadan takuma kamo hannunshi,ita dai wannan matar kallonsu takeyi cikeda sha'awarsu  dakuma sonsu, Amma zata iya cewan tafison yayar tashi.

"Adawo lafiya "shine abinda matar tafada

"Allah yasa antynmu"  yaron yabata amsa yana Kuma Jan yayar tashi , har bakin kofan gidan tarakasu hade dah jin tausayin babyn.

Suna fita Ido yadawo kansu as usual cos anguwan is an open area  , sanda ta kalli  da gefe Kaman xata tsallaka titi  anan kuwa ta Hango wasu  yanmata uku Wanda suka ci kwalliya Kaman zasuje gasar miss world  girgiza head nata tayi  hade dah juyawa tana karewa anguwan kallo  like ranar tafara zuwa. Salim neh ya girgizata sai alokacin tasauke ajiyar zuciya  murmushi yamata sannan yace

" babynmu mutafi kar nayi latti " sai a sannan tatina ashe rakiya tafito yih

Daidai Sun iso wajen masu zaman kashe wando ,Wani acikin samarin yake fadin

"Tinda nafara ganin yarinyan nan naji tamin Amma ina ganin Kaman tanada tabin kwakwalwa neh " 

" gaskiya yusuf nima Ina hankare da hakan  cos bantaba jin tayi magana bah" Wani yafada

" Inaga fah rainin hankali neh kawai dakuma rigima baku ga yadda take tafiya baneh,  tana tafiya tana yanga  Allah ni ban son irin su gashi kullum acikin manyan khimar saikace matar malam "

" kaidai khaleel kabari waye sani koh fuska biyu ce daita ,ai munsan irin su  ga kyau kaman wata yar  india "....

Shine magangannun da taji Suna fada among themselves. .....

Takaishi  kenan tanadawowa taga wannan emmata ukun dazu xasu tare adaidaita  taxo daidaisu kenan wata acikinsu tasamata kafa,saura kiris tafadi  dasauri tayi regaining din tsayuwar ta ,zatacigaba da tafiya taji anrike Mata khimar

"kewata irin dakikiya ceh,ko ke makauniya ce daharxaki takani Amma ko kiban hakuri "

inji wata ameera dafada, rolling din anime eyes nata tayi Wanda suka sha kohl, da eyes tabisu daya bayan daya ,Sanye suke cikin atamfa roba roba wanda akamai dinki cin mutunci ,ganin yadda take binsu da kallo yakara tunzira su

"mukike kallo Kaman kinga kashi lallai yau xamu koyamiki hankali " inji nana

"shegiya yar matsiyata harmu xakina mawa irin wannan kallon to bari kiji  muba tsararki bane  cos mu koh tuwo bamuci ,breadi mah idan mukaci tokara kirjinmu yake" inji zainab dafada

ita dai kuramasu ido tayi Kaman maison gano abu  ,can da ta yamutsa fuska hade dah fizge khimar dinta , cigaba tayi da tafiyanta  sukuwa abin yabata musu rai,ai wannan mah cin face neh  ace big girls dasu, wata tasharesu agaban samarika irin bari sukoya mata sense dinnan . Da sauri Ameera takarasa wajenta tareda kifa mata mari ai stars kawai tafara hangowa cos tunda take ba'ataba marinta bah ,ai kafin tagama tunani ankara kwashe ta dawani , tsantsan zafineh yasata sakin wata yar Kara kawai saiga hawaye sunfara running down her cheeks

"ai bakiga komai bah wlhy, saina ciremiki hakori shegiya yar Dangin mayu "wata daga cikinsu tafada .

Aunty kuwa jin haryanxu babynsu bata dawo bah yasa hankalin tab yafara tashi ,fitowa tayi kofar gida taga anyi circle dan nesa da gidan amma bata masaniyar abinda akeyi ,can kawai taji wani kara Kuma Kaman muryan babynsu ai dagudu takoma cikin gida hade dah sanyo khimar ......

Wannan karar da taji bana kowabane sai na baby sakamakon naushin da aka kai Mata akan hanci ,atake kuwa jini yafara fitowa ,ai tana ganin jinin tarude .... tana gogewa yanakara fita  ...batasan lokacin da tayi fling da khimar dinta bah "blood!blood!!blood!!!, wayyo Mommanmu, nafhi nah wayyo jini arikice take fadin wannan kalmomin Kuma Jini baifasa fitowa bah.

Dagudu antyn takarasa wajenta

" innalillahi wa innaillahi rajiun" shine abinda da antyn take Maimaitawa  daidai lokacin da takarasa wajenta

"Antynmu, there's blood everywhere  , kar NAFHI  na tamutu ,anty wayyo mommanmu  karki barni  nima mutuwa xanyi , wlhy saina  ga bayanka da hannuna zan kashe kah,  baxan taba barinka bah, saina dau fansa mugu azzalumi , macuci ,natsaneka wlhy "

shine Sumbatun da takeyi  duk Wanda yake wajen saida ya tausaya mata  Sun Ameera mah Sun tsorata da yanayinta , Antyne ta rungume tah itakuma agarin fizge fizge hulan kanta yafita

" masha Allah "

shine abinda nafurta , gashinnan har gadon baya Kaman na yan India cos har tsantsin Shi  daga ido xaka gani. Shiru naji wajen yadauka  ashe suma tayi  , antyn ne ta lalubo phone dinta tabugawa doctor kira ,acikin mintunan dabai wuce 10 bah  doctor din ya iso.

"Hajiya miye sameta ?"Shine abinda yatambaya haryanxu akwai mutane awajen saikace ana karban sadaka. ...lol.....

" wai jini tagani tafirgice "

antyn tafada cikin Sanyi murya . Ruwa yadauka yazuba mata a face  ai kuwa nan tabare baki  alaman kukan xatayi Suna hada Ido da antyn jikinta yayi Sanyi cos she was wearing a pity face  A hankali talafe ajikinta kamar wata yar baby.... ashe babyn ce hhhhhh.....

"Babynmu"

doctor yakira sunan ta ahankali ta dago takalle shi sosai sannan takawar da face dinta sbd tunowa abubuwan dasuka faru dazu , juyawa tayi ta kalli su Ameera Wanda suka yi zuruzuru dasu Kaman sunci kudin aika aikuwa a saba'in yatashi tanufe su

" nikuka mara,  kun kuwa San wace nih kuwa ?niceh yar matsiyata shegiya eh?" Saikawai tajuya ga antynsu

" wai gaskiya neh ? Girgiza kai antyn tayi alaman a'a

" toh Amman shine wa'innan villagers din suke zagina son ransu"

bata gama rufe baki bah wata hadeddiyar car takaraso wajen ai nan kuwa kallo yakoma wajen car din , Wani magidajin mutum neh yafito daga car din

" antynsu miye Sami babynmu  aikuwa muryan Wanda taji neh yakara bakanta mata rai  Amma dayake shu' umace  kawai saitafada jikinshi , fashe mishi tayi da kuka Mai tsuma rai

" big daddyna kaga wa'inan neh sukecin zalina harda zagina

" tafada cike da  shawagba tana Kuma numashi su ameeran da yatsa,  aikuwa nan ya balbale su Amma aranshi cewa yakeyi "da kasheta
Kukayi wlhy babu abinda zai hana ni baku money "sum sum suka bar wajen ...
Chapter 2 · 0% Book details