Sashe 5
Abar So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" haba antynsu yaushe xaki daina kukaneh shifa mamaci Addua yake bukata bah kuka bah idan me kina kukamiye kike tunanin su Nafhira zasuyi ,kizamo Mai yarda da kaddara mana nima idan Allah ya karbi raina haka zaki dinga min kuka , I don't think it's fair nasan ke maisona neh amman idan na mutu kikamin kuka wlhy I won't forgive you , ni Adduar Ku kawai nake bukata da sadaka , Kuma inason kikula min da yarana dukda nasan wata kila mah kin finison su"Momma tafada tana yar dariya " Insha Allah bayanxu xaki mutu bah , Kuma kidaina cewan zaki mutu yanxu cos ban so" anty tafada tana shawagba face , kawai sai dukkansu sukasa dariya " kimin alkawari mana antynsu"
Momma tafada lokacinda takama hannun Antyn" Namiki alkawari Momma" tafada Kaman bataso
" yauwa kokefah Antynmu tafada cikin sigar tsokana , dariya sukasake sawa......... wannan maganan data tinane yasa hawayenta kafewa, tana gama musu wanka aka tayata samusu sutura , Daidai anfito dasu amakara za'aje a sallacesu Nadhira ta dago kai aikuwa nan tace babu inda za'akaisu dakyar aka banbareta tun tana dirgewa hartazo ta saduda daganan tayi zaman dabas akasa kife head nata tayi a tsakiyar cinyarta ashe kuwa tayi suma neh , dasuka fargar hakan sai aka yayyafa mata water amma shiru dasauri suka wuce da ita hospital, har akayi sadakar uku bata tashi bah hankalin anty bakaramin tashi yayi bah ga salim daya ishe ta kancewan zaije wajen su momma, Haka aka tabbatar da cewan Nadhira tashiga comma .
After a week aka basu notice din barin gida cikeda tashin hankali taje tasamu Big daddy inda kwarai yanuna sympathy nashi akan zancen " ayyerh gaskiya bansan ya'akayi takaddun gidan yaje wajensu bah amma inada Wani gida a Dutsen tenshi nabakushi halak malak, Ance rashin sani yafi dare duhu aka Anty tadinga zuba Mai godiya Kaman ba gobe , komawa gida tayi takira masu mota kasancewan akwai money a account nata , parking tasomahuh cikeda tausayin kansu......
Don't forget to vote
💋💋wurarh💋💋
💝💝💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝💝
*WRITTEN BY :NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
*💋💋WURARH 💋💋*
🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟
🌟G.W.F🌟
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST
*PAGE 48-50*
*After 6 months.....*
Ahaka tafarfado daga comman inda Kuma takoma bata magana , wanga batu yakara daga wa Antyn hankali ,Kuma doctors sunce with time zata dawo normal , saigashi Kuma Allah yayi tadawo din .
*Cigaban labari........*
Haka Suka rankaya cikin gida har lokacin tana manne da jikinshi inda yan gulma Kuma suka soma watsewa . Daga baya kuma big daddy da doctor suka tafi....
*************************
Amin neh zaune akan three sittern hadaddiyar palourn shi yana kallon wayanshi , kusan minti uku kenan take tsaye tana Mai magana Amma alamu Sun nuna cewan baisan da wanxuwar mutum awajen bah , wafce wayar tayi daga hannun Shi a firgice yake fadin
"kiban wayana inba sokike na saba miki bah "
tabe mouth tayi , cike da tsiwa take fadin
"narasa gane abinda bai jikina dakagani ajikin wannan kaxaman kwailar nan "
"Karkiyarda kikara zaginta cos wlhy zanyi mugun bata miki rai "
yafada mata cikin fushi
"Wlhy haduwatah da yarinyar nan bazaiyi kyau bah"
tafada tana nufan hanyan hawan upstairs da phone nashi, ringing din wayar neh yadakatar da ita
"inkaga dama kaxo ka dauki wayarka cos ubanka neh yake kira"
tafada tana ajiye wayar kasa , tabbas baiji Dadin yadda tamishi bah amman inda sabo yaci ace yasaba da halinta , wayarce ta katse tareda Kara ringing daidai lokacin da yakarasa wajen wayar ,cikin sauri yadaga cos baison ya sake tsinkewa , sallama yayi daidai lokacin da Abban yadauka ,amsawa yayi yafara cewa
" haba Al-Amin yakake haka, ko kakamanta Kanada patient neh ,nace maka maganin shi yakusan karewa gashi haryanxu bai saba da mutane bah, kullum cikin chanza maimasu Kula dashi akeyi dukda kudin dah mukace xa'ana biyansu"
" Amun afuwa Abbana , Insha Allah next week zanshigo Bauchi cos akwai abubuwan dasuka Shan min gaba neh a hospital " yafada cikeda girmamawa " it's okay my son , Allah yataimaka" haka sukayi sallama sannan yakatse kiran .
********************
Zaune take tana kuka itada antynsu adaidai lokacinda tagama bawa antyn lbrn abinda ya faru awannan BAKIN DAREn .
" Ina bayan ki babynmu kimishi hukuncin daya dacedashi zan tayaki da addua" antyn tafada , ganin lokacin tashinsu Salim daga islamiya yakusa yasata mikewa, wanko face dinta tayi takuma shafa kohl acikin idonta , babbar khimar dinta ta dauko tasanya asaman short nickernta
" antynmu bari nadauko Salim"
tafada hade dah sanya Toms nata , tana fita antyn tasauke ajiyar zuciya tareda mai fatan shiriya dakuma Allah ya waddai masu irin halinshi. ......
Tana fitowa ido yadawo kanta as usual kasancewan marece neh lokacin masu zaman kashe wando duk Sun hallara, cikeda rashin damuwa tafara takawa zuwa inda zataje kawai sukayi gwareda mutum
" Subhanallah"Shine abinda tafada a shagwabe
"kayi hakuri DanAllah ban lura dakai bane , dana kauce" tafada tana kallon kwayar idon shi
"Babu komai nine da laifi soboda saurin da nakeyi "matashin saurayin da bazai wuce sa'arta bah yafada tareda murmusawa .
"HUSAIN!!!"
Shine abinda wata budurwa tafada daga bayansu , juyawa sukayi
" oh shit"
yafada hade da nausar iska , dariya budurwan tayi sosai kafin tajuya wajen Nadhira
" sannun ki , kyakyawa gaskiya nasha ganinki sosai Kuma kullum buri na baiwuce nace miki kina min kyau sosai bah"
tafada tana mika wa Nadhira hannu
" Suna na HASANA, Kuma wannan kani nah ne shikuma sunanshi HUSAIN"
harara wanda aka kira da HUSAIN yamawa HASANAn
" nine kaninkin lallai kin raina nih ' dariya sukaso bata Amma sai kawai ta murmusa
" keKuma miye sunanki?"Hasana ta tambaye ta
" sunanta ABAR SO amma munace mata BABYNMU "Salim yafada daga bayansu , juyawa sukayi dukkansu
" ya Allah!!!"
Tafada akidime
" waye tsallako dakai baka tsoron Wani Abu yasameka " tafada hawaye na silalowa daga eyes dinta , jitayi ana goge Mata tears dinta tana dagowa taga ashe Hasana ce
"kidaina kuka Tinda kinga yadawo lafiya ,yakamata ki gode wa Allah neh ba kiyi kuka bah " tafada hade da patting back nata cos a yanda talura bakaramin so takewa kannintabah
" can we be frndz?" Tafada tana Kara miki hand nata murmusa tayi hade da cewa
" why not?" Sukayi shaking sannan tajuya wajen husain tamika mai hannu, shima bata hannu yayi
"mu gidanmu yana Dan Kasan can amma zamuna shigo miki "inji Hasana da fada , murmushi Nadhira tayi
" Nagode ,saikun shigo",sannan kowa yakama hanyar Shi , duk abinda sukeyi Amira nakallon su ,Wani irin tsanan Nadhira takeji aranta daman tun ba yau bah takeda crush akan Husain, gashi ko kallo bata ishe shi bah , gashi Kuma yana Kula wata kaxama mai bleaching da Karin gashin doki ........lol (wai Nadhira take kira da such names😄)
*************************************
Kwance take sai tsaki taketayi" ya dai sisto?" Maryam tambaye Fatima dake tsaki
"kibar Amin dinnan Dan annuna andamu dashi yake neman walakanta mutane " tafada hade da Kara Jan tsaki
" wai nikam miyesa kike like mai neh , nikam gaskiya bai munbah Kuma kinsan ance yanada mata kila shiyasa " tafada tana gyara kwanciyar ta
" ai nikam ko mata dubu yake da saiya aure Ni " itama tafada.......
Zaune yake yana danna waya as usual , kawai saiya shiga gallery yayi posting hotonsu akan media tareda rubuta
" missing this moment"aikuwa ko 10mins baiyi bah aka fara comment ,gani tayi crush nata yayi posting pic yasata dubawa ,aikuwa tana budewa Taci karo da kyawawan faces , mamaki neh yakamata aina Amin yasansu, cikeda zakuwa ta mai typing
"ABAR SO da yar' uwarta, where Kasansu ?"Karar shigowan message yaji harda baxai bude bah , sai kawai yabude murna Kaman an mishi albishiri da Aljanna
" kinsan su neh?" Yatura mata
Cikeda mamaki takalle reply din crush nata wanda inta mai magana baya amsawa dawuri, dasauri ta mai reply
" they are my cousins "
yana ganin reply dinta har sujjada yayi dasauri yashiga toilet ya dauro Alwala , sallar godiya kawai ya hau yi , yana idarwa ya janyo phone dinshi amma cikin rashin sa'a harta sauka
" damn it " shine abinda yafada , tinawa yayi da ta taba kiran shi daga baya yasata a blacklist , dasauri yashiga contacts, numbern ta yanema sannan ya danna mata kira , jin karar phone nata yasata dakatawa daga cin cake dinda takeyi , kawai idonta ya mata kyakyawan gani jitayi jikinta ya hau bari .....
"sisto duba min anya ba gizo idona Kemin bah , Kaman numbern crush dinna nake gani" karbar wayar Maryam tayi
"wlhy shine " tafada daidai wayar ta tsinke. .... shikuwa jin ba'a daga bah yasa shi shiga Wani yanayi"
nasan ramawa takeyi soboda rashin mutuncin da nake mata " tsaki yaja ...... itakuma jin wayar yakatse yasata fashewa da kuka tareda fadin
" wayyo Allah nayi wasa da DAMA TA , wayyo DAMA TA tawuce ni, na shiga uku na "
" kibar kuka sisto natabbatab zai sake kira " Maryam tafada with full assurance, aikuwa bata gama rufe baki bah kiran shi ya sake shigowa , sanda ta goge tears nata kafin ta daga call din , cikin sauri tace
" hello"
" Hy" shine abinda yafada cikin dadadiyar voice nashi , shiru sukayi dukkansu sannan yace
" daman kinsan su ABAR SO neh"
" cousins dinna neh su "
" Ina suke yanxu? , I mean gari?..
" Bauchi"
" Bauchi yamaimaita "
" eh, pls kiban..........
Don't forget to vote
*💋💋wurarh💋💋*
💝💝💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝💝
*WRITTEN BY:NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
*💋💋WURARH 💋💋*
🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟
🌟G.W.F🌟
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST
*Happy buffdae in advance my darling Hasana*
*PAGE 52-54*
"Pls kiban address dinki innazo Bauchi zan neme ki "
"Ok " tafada da alamun jindadi amuryarta
Wata wawiyar ajiyar zuciya yasauke cikeda farinciki yake fadin"zuwa Bauchi yakama no dan dole"
****************
"BABYNMU!!!" Antynsu takira name dinta
"Na'am antynmu"ta amsa
"DanAllah kidanzo ki je mana ATM Gallery ,babu kudi ahannu nah Kuma xambiya kudin makarantan Salim"