Sashe 6
Waye Mijina Book 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Bayan ta idar mahaka seda tadad'e tana addu,a.haka take raba dare aduk safiyar Allah Bata kwanciya metsayi cikin dare sedai tatashi tana kaikukanta wa mahalliccinta.
*Shawara garemu Mata*
*Wannan shine hanya mafi sauk'i dazakibi wurin magance tsalar gidanki Y'ar uwa bawai kifake da bin bokaye ko malaman tsibbo ba Allah yasa mudace ameen*
Mebo tunda akabasu hutu a school d'insu tabud'e sabon babin rashin kunya a unguwarsu gawuni ana kawowa origo karanta yafi sau goma..ola kuwa baruwansa da lamarinta bakinshi yimata addu,a.. uncle adebo ne yaga abun bana Kare bane tace anbasu hutu Kuma Gaya kullun Yana ganin dalibban school d'insu nazuwa shiyasa yaje dakansa makarantar yamayarda ita Kuma yasan Mike faruwa..bayan yaje office d'in shugaban makarantar ne aka Gaya Masa abunda Yan class d'insu sukayi Kuma aka Kara dacewa bazasu karb'etaba harse kowannesu iyayenshi sunbiya kud'in maganin uncle jamilu tukunnah Kuma sujawa yaransu kunne ku akoresu Baki d'aya.
Hak'uri uncle adebu yabasu kana yabiya kud'in da,akace yayi musu sallama zetafi yabar mebo..Aiko tabotsare bazata zaunaba se anmayarda jidda tukunna zata zauna..haka uncle adebo yasake biyawa jidda itama tadawo yanda mebo kebuk'ata sa,Annan yatafi.
Allah sarki uncle adebo bawan Allah bayada kud'in nanfa way'anda yakarb'one wurin yayar mahaifiyarsu mebo sunefa yayi wad'annan dawainiya dashi duddan bayaso ranta yab'ace yafisan yaganta cikin farinciki akoda yaushe.
______
Bayan shekara 7
Lokaci me sauyawa rayuwar mejuyawa ayanzu shekarun mebo 14 aduniya tak'ara girma Kuma rashin,jinta nanan se abunda yak'aru..rawa kuwa ayanzunema tabud'e sabon babin yinta sabida girma yafara tasowa mak'erin budurci yafara k'erata.k'ugunta yak'ara cikowa dama ga,abu bakanba.breas d'inta ma yafara fitowa balefi kyawunta na,asalin fulanin jeji da yarbawa yak'ara fitowa.inka dubeta daga sama har kasa kamada yarbawa sak domin ga k'ugu da manyan boom,boom ga cikakken diri. Domin batada kiba sosai Amma baza,akirata Mara k'ibarba.
Inka kalli fuskarta da sumar kanta kuwa zakaga tsantsar kamada Fulani base katambayaba. Ayanzu tana js2 ne amakaranta Kuma Masha Allah rashin kunyarta behanata karatuba sedaifa kowa taka tsan,tsan yakeyi da lamarinta domin batad'aukar reni Kuma batada kunya kokad'an shine babban abunda ketadawa ola da origo hankali gudun kargarin rashin kunyarta tasami Wanda yaketa Mata haddi tunda Allah yayi Mata baiwar abunda mazan keso. Gaya dussa fiyar duniya se sunyi rawa abakin layinsu Kuma bakalar rawar da Bata iyaba ayanzu.
Ola yad'inka Mata hijabai sabida rufe jikinta daga idanun mazan tunda idan kaganta zaka d'auka Y'ar shekara 17 ce sabida yanda Allah yayimata baiwar manyan mazaunai da wayewa tazamani. Amma fir Taki sakawa sedai tasaka yar K'aramar riga iya guywa da dogon wandon wata ranma ko dogon wandon Bata sakawa sedai k'arami kamar yadda taga y'ay'an unguwarsu nayi.kuma sedai tasaka mayafi.shiyasa kullun acin fargaba suke akanta.
Saudiya
Su Hakeem ma yanzu saura shekara 1 sugama karatunsu Kuma sunzan zaratan ramari ga kwarjinin su da tsantsar Kamarsu sunk'ara fitowa.
Sunk'ara kyau da girma kiransu tamajiya k'arfi tabayyana haibarsu ta jaruman maza tazauna ajikinsu.. Hakeem yanada Sha,awar barin saje afuskarsa Hafees kuwa bashida Wannan ra,arin Amma Dan suk'ara batadda mutane shima seyabar sajen da wani Dan gemu irin nasamarin zamani.yayiwa fuskarsu k'awanya gwanin Sha,awa.
Ciwonsa kuwa kullun segaba yakeyi Yana Kara shekaru ciwon nadad'a k'aruwa Kuma kullun alhaji Ali nakan kula dashi.ayanzu shekarun su 25 ne Kuma ciwonsa yakai matakin da magani da allura sundena yimasa aiki seda alhaji Ali yafitardashi England akad'orashi Kan wasu allurai Amma fa yanzu abun naneman gagararsu..alhji jafar kakansa yaso yayi Masa aure tunyanada shekaru 20 Amma yak'i ameen cewa acewarsa bazeyi aure asannan ba yatsufa da wuri.
Ayanzu karatunsu sukeyi cikin kwanciyar hankali dasu da y'an uwansu saka makon allurar da akamasa tawannan watan Kuma daga ita ank'are domin in,akacigaba dayimasa ita zata cutarda lpyr sa Kuma yanzu wata yazo karshe.
Zaune suke cikin gadin suna fira gabaki d'ayansu..wayar Kamal ce tayi ringing.cikinsauri yad'aga Yana yanafar "hello my y kk? Bansan mi,akace dashiba yace okk badamuwa zamu shigo anjima karkidamu kinjiko..Yana kawanan ya katse wayar.
"Kedai anyi na mamajo wlh Kai kenan baka gajiyada Mata to wlh yau ba inda zaje.cewar Usman.
"eyee nidinne namamajo? Lallai Usman bakada kunya yanzu kadubi tsabar idona kace inasan Mata to gayamin waye baya sansu?
Fahad ne yakarb'e zancen da cewa nine basa gabana nisam Mata basa gabana kune dai bita zai,zai kwa k'arata can dasu insuka k'wak'uleku sekuyi bayani ai.
Dariya Hafees yayi yace too babbar magana dama Mata k'wak'ular maza sukeyine? Eh Mana bakasaniba hummm Aiko kanada aiki Dan wurin Nan kafi kowa San Mata Dan jarabarka tadance kaida nabil cewar haidar. In anazance kuyi shiru dazarar antab'a zancen harkar kufara matse kafa Kuna fik'i,fik'i da Ido Kuna Shan yaji in,anyi magana kuce ku salihaine.
Diriya sukayi Baki d'ayansu Hafees da nabil suna kaimasa dukan Wasa sunafad'ar eh munji namu dai kuke gani Amma wlh dukammu Nan mune salihai acikinku.
Nabil ne yace sharesu bro shi Wannan na mamajon last time bancinda muka tasoshi agaba ba sex yasoyi da yar mutaneba d'an iska kawai kaje kabata buducinka Koda matarka zatazo kazama saka Hann..yafad'a Yana,nuna haidar
Hhhhhh to saka hann Kuma shi namijinne ze koma saka Hann? Kamal Yana dariyar shak'iyanci yace Eh Mana dakabari kashiga gonarda batakaba ai kazama saka Hann.
Shide Hakeem nagefe Yana kallan su bece komaiba se idanuwansa da yalumshe kawai Yana sauraransu.. Hafees ne yace yawwa bro waikunajin yanda su joyn kefad'ar sex nada dad'i sosai waikunaga ko gaskiyane kuwa?
Dariya suka sake kecewa da ita kana Fahad yace okk wato shikasa aranka shiyasa koyaushe kake cikin ciwon Mara ko? wlh Allah kayarda kawai ayima aure karka kashe kanka kaga sekaji daga Nan sekagaya Mana ko?dan shi duk atunaninsa Hakeem ne kemaganar
Dukan Wasa yakaimasa Yana fad'ar ank'i ayi Dan sa Ido kawai aigarani akanku.
Wlh k'arya ne jarabbabu kawai Allah duk anan bawanda yakaiku jaraba kaida nabil ko Hafees dayake kamada Kai bekai jarabarkuba Dama ace kai da nabil ne kuke tagwaye kunga jarabartaku zatafi bada citta.dariya sukeyi sosai suna sokanar junansu.. Hakeem kuwa ganin firar tasu naneman sakashi adamuwa yasa yamik'e cikin sauri yajuya musu baya domin karsuga yanayin dayake cikin.
Kallansa sukayi atare suna fad'ar lpy de Hafees Ina zakaje Muna fira Kuma ba,abunda kace Allah Seka fad'a Mana naka ra,ayi bawani guduwa dazakayi..Shiko Hafees tund'azu yake kallan yanayinsa Yana ganni duk zancen dasukeyi yasharesu matsar cinyoyinshi kawai yakeyi gudun kar oganniya tatona Masa asiri..kowaigowa beyi yakallesuba balee susaran zetanka Yana kaiwa k'ofar ferlon sukaga.....
Wannan novel nakud'ine duk Wanda yakesan spc group Wanda yabiya IZZAR MULKI to#300 zakibiya vip Kuma#200 nakatin mtn.
Inkuma bakibiya IZZAR MULKI ba to spc group#500 zakibiya vip Kuma#300 nakatin mtn.
Inkuma complete kikeso lokaci d'aya to#500 zakibiya na katin mtn.
Kuma Baki d'aya tawannan nomber *08062979421*
Autar alheri.......✍️✍️