← Book details Waye Mijina Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 6

Sashe 3

Waye Mijina Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shikenan tunda bawanda yagayamiki to Amma kisani kifitadda hannuki acikin maganar auren isham domin koshidai yanzu bayaro bane yadace yasan ciwonkansa ya,iya seta gidansa base,kinshigaba.

Kuma kidena biyewa hajje domin yanzu kome zatayi aikin tsufane domin yanzu koke dakike y'arta shekarunki sunja balantana ita Dole semuna masu uzuri.Kuma kiyi gaggawar sakashi yamayarda matarsa wlh koranki yayi mummunan baci inagayamiki.

Hakane gaskiya Kuma karnasake jin bakinki acikin Wannan maganar kinjiko.cewar alhj.jafar..eh naji Yaya Amma itama kujamata kunne dan bazanyarda tasalwantarmin da yaro ba.waye yaro? Alhj.buhari ne yakarb'e zancen dacewa Shi isham shine yaro Zaki rufemin Baki kosena tattakaki anan mutuniyar kawai.shiru tayi Bata sake maganaba.

Kekuma saudatu munji duk abunda kikayi kisani wannan abun kuskurene gambo yafiki gaskiya kisani danine kikayiwa rashin kunyar dakikamasa wlh Allah dukan tsiya zammiki agaban y'ay'an naki da jikoki tunda ke bakisan mutinciba koba darajar aure gambo ba yayanki bane dazayimasa hakan abunda kikeyi tunyarinta Ashe haryanzu Baki denashiba tokisani wannan yazan nak'arshe bazamu sake lamuntar rashin mutunci daga garekuba amatsayinku na iyaye mata.kokugyara komusaka kafar wando d'aya daku mutanen banza mutanen wofi.

Kuma nayiwa gazali magana yazo yad'au ke yaranshi tunda kansune kike tujarar.

Nan desuka yimasu fad'a sosai kana suka sallamesu.sukatafi

Sunrage dagasu sesu mazan.tattauna yanda yadace subullowa lamarin family nasu sukayi.kuma alhj.jafar yacewa alhj.buhari yafitadda hannusa cikin lamarin aurenda jikokinsu kesanyi wato misbahu da jalilah

Jalilah dai kusan yace ga alhj.salman shiko misbahu D'a ne ga alhj.hamisu D'an baba buhari da uwane nafari.

Abunda yasa nace kafitarda hannuka shine mukyale iyayen Yara suyi hukuncin dasukaga yadace dayaransu mude kawai shawara ce tamu da addu,a..hakane shiyasa tunfari bance komaiba sabida naji faruk nazance shiga gazali.shikenan to Allah yashige Mana gaba..ameen duk suka amsa atare kana akayi addu,a kowa yakama gabansa.

Alhj.gazali kuwa D'a nega saudatu da gambo.

*Mekaratu sefa kabi labarin,nan tiriyan2 sa,annan zaka fahimta karkuga inabayyana muku wasu sunaye daga baya kuyi tunanin zandabirtakune a,a nayihakanne dankugane sosai domin inbayya namuku subaki d'aya zaku mantasu kamin akai gamatakin dazasu taka tasu rawar shiyasa se lokacin amfanin mutun yayi zanbayyanashi Inna baku labarinsa Sena bayyana muku koshi waye inafatar kunfahimta*

Alhj.Isham ne kejaune perlon kakarsa wato hajje shida mahai fiyarsa da kanwarta. tanacika tana batsewa.magana tafarayi cikinfushi

"Kanaji kamayar da,ita d'in Amma banyarda kasaurara mataba dededa kwayar zarrane karka yadda tasake acikin gidannan.tunda subasada mutunci Wai hadda Yaya buhari fa hardafad'an Wai hajje batada tunani yanzu tatsufa.ko ubanwaye yagaya Masa batada tunani oho.

Car ubannan nicema banida tunani aikozezo yasameni mutumin banza mutumin wofi Wanda besan Ina kemasa zafiba yafiso yahad'a Kai dasu ayita cusguna muku zanyi maganinsu ai tunda bani nahaifeshiba Kuma yayunku sunfi shi laifima tunda dukkan abunda sukace shida wacan daya tsufa besan yatsufaba yatura yaro saudiya dasunan karatu Amma Allah kad'ai yasan abunda yake aikatawa acan d'in Amma yazo yasaka muku Yara agaba duk abunda yashimfida bame tsallakawa.

Ikon Allah kuji dattijuwar tsofuwa waida zagi🤔🤔

Sema naje nasami uwar tasa naji ko wani asirin sukamuku suyi gaggar karyashi Dan bazan yardaba

Gwaggo saudatu ceta karb'e zancen dacewa "kyalesu kawai hajje Nima aizanyi maganinsu Dan bazanbi umurninsuba dansuga Allah bebani Yara dayawaba shiyasa sukeso Yan jikokin surabani dasu yadda sunka kwace mahaifinsu seyadda sukace yakeyi dudda zamansa shikad'ai besa suka Bari naji sanyinsaba.

Danhaka Niko senaga merabani da jikokina dasuke cewa arabamusu makwanci dagamu harsu har yaran namu damukayi kwanci wuri d'aya miyafaru damu balesu Kuma Yara uwa, d'aya,uba d'aya Dan mugun sharri garsubarsu naji sanyi bara su bullo da wanna.

"Hakane saudatu aizamu nuna musu Basu isaba Kuma karki soma raba musu wurin kwanciya tunda aihakan bawani abubane shinwaima tsaya da Aina suke ne? Adaki d'aya kikabasu kokuwa?

A,a wlh kowama da dakinsa wani lokacinne in mansura taje yafad'a Mata karatu indare yayi setayi kwanciyarta acan shinefa abun rigimar.

Humm tobarakiji yanzu Basu bedroom d'aya Kinga basetaje koyon karatuba sesuyi abunsu anan insuka Gama se suyi kwanciyarsu koya Kika gani?

Hakane yar uwa hakan za,ayi wlh Senaga karshen Isa da felek'e cewa yad'auke yaranshi.tafawa sukayi suna shewa uwarsu namara masu baya yayinda suke k'ara zuga isham akan matarsa.

Semuce Allah yakyauta

Komawa gida isham yayi da,abubuwa dayawa aransa.koda yashigo gidan zulaihat na zaune parlo itada yaranta Y'an kimanin shekaru 18 & 15 siddik'a da nabila se nabil d'an shekara 24

Dama tunlokacin da safiyya tace seya saketa tanan gidan ba,inda taje acewarta anan zatayi idda

Shigowa yayi pelon Yana shuri da tubalanye Dake ajiye aperlon domin da,akawai kwanuka kowani Abu shizeyi shuri dashi shine sallah marsa

Jiyowa sukayi Baki d'ayansu suna dubansa Amma Banda nabil dayayi Kamar besan da zamansaba.tafiya yafarayi zuwa pert d'in shi shiyasa duk sukacigaba da kallan dasukeyi na tashar BBC Hausa.suna cikin kallan sukaji abu rassss,rass, guffff,gigigif.agigice yukajiyo Aiko sukazabura sunafad'an.....

________

Wannan novel nakud'ine duk,Wanda yakesan spc group Wanda yabiya IZZAR MULKI to #300 zebiya vip Kuma #200

Inkuma bakibiya IZZAR MULKI ba to spc #500 vip #300 zakibiya

Inkuma complete kikeso lokaci d'aya to #500 Zaki biya

Kuma gabaki d'aya tawannan nomber *08062979421*

Autar alheri.......✍️✍️

*WAYE MIJINA ???*

By Yasmeen Ahmad

(🥰 Autar alheri🥰)

*ALHERI WRITERS ASSO*

A*W.A

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

Free page

Page 7 & 8

*Wannan novel na kud'i ne kokinsaya karkifitarmin da,abuna pls lokacina nab'ata da basirata nayi amfani kud'i nasaka nasiya wayana narok'eki da giman Allah karki fitarmin da abuna.kuma yanda nasaka kud'in kayana inkinji Zaki iya kisaya kisaya ikinji bazaki iyaba Babu Dole banyi Dan kekadaiba sabida haka bandogara garekiba kobaki sayaba dubunki sunsiya Adena bina PC anacemun kud'in danasaka sunyi waya ko,ace nayi ragi bazanyiba nafad'a inzaki iya Saya ayanda basakato inbazaki iyaba kihak'ura domin banason k'orafi ngd sosai* 🙏🙏

___sunafad'in munshiga ukku dady Dan Allah kayi hak'uri kadena karka jiwa kanka ciwo.

Alhj.isham ne ketarwatsa dining table da kayan abuncin Dake kai.Yana masifa kamar yaci Babu..bade kinsa anciwa hajiya mutinciba sabida ke to shikenan namayar Dake Amma kisa aranki.zakiyi zaman kuncine da nadama. zakiyi zaman kur,kuku banza jahila dak'ik'iya k'azama kawai

Kuma bara kiji karkisake kitab'amin kayan abunci kejecan kenemi abunda zakici kisani komai nawa kadakiyi anfanidashi.."to seme Dan batayi amfani dakayankaba cewa akayi seta zauna gidanka zatayi rayuwa ba,a... bek'arasaba yaji saukar tagwayen maruk'a tasssss,tasssss

Juyawa yayi dak'arfi Yana huci ganin mahaifiyar tashi ce tamareshi yasa yafice dasauri..kiransa hajiya zulaihat keyi tana kuka Amma kowaigowa beyiba.

Juyawa tayi ga mijin nata tanafad'in "shikenan alhj.badamu yanda kace hakan za,ayi insha Allah bazaka sameni dasab'awa umurninkaba insha Allah ngd sosai Allah yabar k'auna.tana kaiwanan tawuce tad'auko tsintsiya da mofer tashiga gyara inda yafasa Mata Kaya..tasowa siddik'a tayi tana kuka takarb'i tsintsiyar. Nabila ma karb'ar mofern tayi suka gyarawa mamar tasu kana suka bibayanta Dan tuni ta haura bedroom dinta.

Shiko alhj.isham Yana tsayin shi Yana hara,rarsu.seda sukab'acewa ganinsa kana yayi k'wafa yakoma pert d'insa.

Koda su siddik'a suka shiga bedroom d'inta basuga komaiba na,alamar b'acin Rai atareda,ita zamasukayi kusanta zasu fara magana tadakatardasu tahanyar fad'in kutashi kuyi sallah Yan albarka lokaci yayi kunga se mufara bitarmu dawuriko.

To sukace jiki bak'wari suka nufi d'akin su bayan sunyi sallar suka dawo Nan bedroom d'inta tayi musu bitar islamiyya. Bayan sugamane suka cigaba dafira. Tun lokacin dasuka shigo basuga b'acin Rai atareda mahaifiyar tasuba suka sakijikinsu Kamar ba,abunda yafaru.

Suna cikin firar nabil yashigo haryanzu kunburi yakeyi akan abunda mahaifinshi yayiwa mahaifiyar shi Kuma agabansu."mama barka dadare."yauwa barka nabil andawo? ta,amsa Masa kamar beyimata laifiba.

Eh nadawo."inawuni bro."lpy ya,amsa atak'aice.tashi y'anmatan sukayi sukafita.domin basa Zama inde yayan nasu zeyi magana da mahaifiyarsu..seda suka fice kana hajiya zulaihat tadubi D'an nata cikin natsuwa tace"miyasa ka aikata abunda ka,aikata d'azu wa mahaifinka nabil? Shiru yayi yakasa cewa komai yana saura,rarta.bamagana nakemaba nabil.

Kiyi hak'uri mama nakasa jurewane yanda yake cinzara finki agidannan Kuma kina kyaleshi yayi Miki abunda yaga dama kidufa koranar da waccan tsohuwar tasaka yasakeki seda yamareki itama tadakeki Kuma duk kikahana muyi magana Kuma yanzu danze mayardake seya zageki Kamar cemasa,akayi inbaki zauna agidansaba mutuwa zakiyi.

Ya,Isa nabil miye ruwanka acikin matsalata da mijina wanda tare kazo kasamemu.komi yayimun Aidan ya,Isa yayi..nimatarsace yanada ikon Dani akan komai sabida haka baruwanka aciki karnak'araji ko nagani kayi,yunk'urin yimasa rashin kunya komakamancin hakan..sekace Wanda bashida illimi nabil bakasan hukuncin Wanda kesabawa iya,yensa ba a,addinance balantana rashin kunya wa mahaifi duk Wanda yabi iyayensa shene mutun mafi nasara arayuwarsa shinkanaso karasa wannan nasararne? Kuma manzon allah (S.A.W) yace kabi Allah da manzonsa kabi iyayenka inkanason tsira gobe k'iyama.shin bakaso kasamu tsira ne nabil aranar da bametsiratarda Kai face Allah da manzonsa?

Cikin kukanda sub'uce Masa yanzu yafara magana Kamar haka"inaso wlh yake mahaifiyata kigafarceni nayi kuskure zuciyana takasa jure cinzarafin da mahaifina yakemikine Amma bazan sakeba insha Allah Kuma zanje yanzu narok'i afuwarsa Dan Allah kema kiyafeni abisan sab'awa umurninki danayi..to Masha Allah nabil naji dad'i sosai wlh Allah yayi maku albarka acikin rayuwarku yakareku da kariyarsa ya tsareku daga dukkan sharrin mutun ko aljan Allah yatsaremin Al,auranku daga abunda yake ahamne atare daku Allah ya killace minku har,izuwaga halaliyarku ya Baku y'ay'an dazasu biku fiyedayadda kuke binmu.. ameen ya Allah ameen mamana ameeeeeen ngd sosai Allah yabar munake.

Hhhhhh Allah bazebarmukuniba nabil yade yimun yawancin Rai ataredaku.tashi kaje tunbe kwantaba kasamu kakwanta dawuri tunda gobene tafiyarku saudiya.wai k'arfe nawama zaku tashine? 12:pm ne. to Allah yakaimu tashikaje.
ameen ya amsa kana yayi Mata sallama yadoshi d'akin mahaifin nashi.

Shiga yayi da sallahma abakinshi.amsa masayayi bayabo bafallasa domin duk cikin y'ay'an shi yafisan nabil baya ganin lefinshi kokad'an shiyasa kod'azu dayayi Masa rashin kunya bemasa komaiba.

K'arasowa yayi yazauna Yana fad'in barka da dare fafu.yawwa barka.ya,amsa atak'yaice shirune yabiyo baya nad'an mintuna kana nabil yace "fafu Dan Allah da girmansa kayafemin abunda na,aikata d'azu wlh sharrin shed'anne Kuma nayi nadama in Allah yayarda bazam Kara makamancin hakan ba kagafarceni fafu nayi kuskure Dan alfarmar annabi.(S.A.W)

Shikenan tashi Allah yayafe Mana Baki d'aya.ameen my fafu ngd sosai.bakomai gobe k'arfe nawa zaku tashine? 12:00pm to Allah ya kaimu.amma bazansamu rakakuba sabida inada tafiya danzanyi zuwa neja State k'arfe 8:00am gawannan de inkun Isa mayi waya Allah yakaiku lpy Kuma ayi karatu nabil karkasaka Wasa acikin karatunka kodayake banida haufi akan inda zakaje Dan nasan aliyu jajir taccene akan karatunku tashi kaje Allah yayimuku albarka yafad'a Yana mik'a Masa ATM card d'in shi..karb'a yayi Yana godiya yafita.
Chapter 3 · 0% Book details