← Book details Waye Mijina Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 6

Sashe 4

Waye Mijina Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Washe gari 8:00am alhj.isham yabar garin Jos yanufi neja State.shiko nabil kafe 9 yabar gidan bedawoba se 11:00 Koda yazo su nabila sunshirya Masa komai natafiya.

Shigowa yayi pelon megadi nabiyedashi abaya d'auke da Kaya nik'i2. tarbarsa hajiya zulaihat tayi cikin farinciki tana tambayarsa Ina zashida kayan abunci haka.murmushi kawai yayi yawuce da megadi stoo suka ajiye kayan seda baba megadi yagama kwashe kayan kaf kana nabil yazauna Yana fad'in "mama gakayan abunci Nan nasiyo maki karki sake tab'a na fafu Kamar yadda yace kiduba kiga in akwai abunda babu se,akawo kamin natashi tafiya domin yanzuma Kamal yakirani so inaso nasan abunda babune.

Shiru tayi tana kallan sa cikin had'e fuska kana tace Aina kasami kud'i? Wayabaka? Aikinmi kakeyi Wanda zakasami kud'in da zakase wannan Kaya masu yawa haka?

Duk atare takemasa tambayoyin.

Wlh Allah Mama bana kowa bane nawane jiyadana je narok'i fafu gafara shinefa yakecemin baze Sami rakaniba danzeyi tafiya zuwa neja State Amma ga ATM d'in shi naje dashi can saudiya shinefa nasiyi maki aciki tunda ai nasa yace karkiyi amfani dashi wannan Kuma niyabawa Kinga banasa bane Dan Allah Kuma karkice bakyaso inde kinaso natafi cikin farin ciki.shiru tayi tana Masa kallan tuhuma ganin hakan yasa yafito da ATM card d'in yanunamata Amma dudda hakan seda suka yita rok'onta dashi da k'anensa kana tayadda takarb'i kayan taname saka musu albarka.

12:pm flight d'insu yatashi zuwa gasa metsarki su biyarne dama Kamal,Usman,haidar,fahat,Umar,dama sune ,sa,anin juna suduka bawata tazara tsakaninsu dasu hakeem.semuce Allah ya kiyaye hanya.

Saudiya

Hakeem ne yafito cikin shirinsa yayi kyau sosai domin shigar larabawace yayi jallabiyya ce yasaka pick se farin hirami akansa da farin tabarau dan silili Kamar na likitoci se agogon farar azurfar daya saka ahannusa da farin takalmi yafito sak balarabe Masha Allah.

Zaune yake yataune leb'enshi nak'asa yanajiran Hafees domin tunsafe yakejin alamun ciwonshi nason tashi..fitowa Hafees yayi shima dashiga irinta Hakeem kutttt nace araina domin konida suka fito agabana dazan rufe idona nasake budewa bazan banbatasuba.

K'arasowa yayi Yana fad'ar lpy bro? Nothing muje kawai.fitowa sukayi ajire suka Sami iyayen nasu aperlo suna jiransu Dad naganinsu yamik'e Yana fad'ar sahiba semundawo ko bara muje Naga sora minti 30 flight d'insu yasauka.

To adawo lpy tafad'a tana kallan yaran nata domin bak'aramun kyau sukamataba addu,a take musu taneman tsari daga bakin mutane. Haseenat ce tabiyosu tana fad'ar Nima zanje bro kutsani pls.

Juyowa sukayi atare suna kallon ta.tsaye tayi tarasa wazata mannewa domin tasan Hafees kad'ai kefita da,ita Koma baya damuwa dashirmenta Amma Hakeem dunyanda take rigimarta yanatafiyarsa yabarta to yanzu gudun takeyi taje yakasance wurin Hakeem ne taje ba Hafees ba shiyasa tayi tsaye.ganin hakan yasa sukayi murmushi atare se Hakeem yamik'a Mata hannu alamar tazo shiyasatayi tunanin Hafees ne tako shek'o da gudu tana murna ahaka suka tafi Hafees na driving Hakeem nazaune gefinshi rungume da haseenat.Dad Kuma nabaya Yana waya da yayan shi alhaji Salman.

Ahaka harsuka isa.fitowa sukayi suna jiran isowar jirgin.Hakeem nad'au keda haseenat jinginawa yayi gajikin motar Yana cizon leb'enshi. Dad da Hafees nagefinshi suna mattauwa akan karatun haseenat.

Mutane kuwa se kallansu sukeyi insunkalli Hafees suka kalli Hakeem suna yaba tsantsar kyau da Kama dasukedasu.hakan yasa duk Hakeem yak'ara takura domin shi Hafees hankalinsa nawurin Dad dasuke magana.

Ko minti 5 basuyi datsayuwaba jirgin yasauka.fitowa fasinjojin sukafarayi can Sega Kamal da Usman sunfito bayansu wasu mutun 4 sukafito sa,annan haidar, Umar,nabil da Fahad suka fito atare.

Waige2 sukafarayi Amma basuga kowaba.Hakeem kuwa tunsauko warsu yagansu Amma yanayin dayake ciki yasa yakasa Bud'a Baki yakirasu.domin Koda besansuba yaga tsantsar Kama da mahaifinsa afuskar Usman da haidar.

Sund'au tsawon cokaci ahaka ganin dayayi basugansuba gakuma su Dad ma busu kula dasuba yasa yace "bro gasu acan zo muzodasu Dan Basu ganmuba.

Juyowa Hafees yayi suka nufi wurinda su Kamal ketsaye suna,nemansu.

Suko ganin matasan samarin larabawa sundumfarosu yasa sukayi tsaye suna kallansu domin duk ganin dazasuyi musu in suna vedio call da Dad batare suke ganinsunba su duk tunaninsu da mutun d'aya ne suke magana awayar.shiyasa yanzu suke mmkin gakin mutun biyu iri d'aya.

K'arasowa sukayi sunafar your welcome brother's konzo lpy? Atare sukawashe Baki suna fad'ar lpy Qalau alhmdllh my brother's suna rungume juna irin gaisuwar larabawa kenan.

Cikin farinciki ganin junansu sukarink'a gaisawa suna tambar lpyr sauran yayyen nasu.

Haseenat ce tafara kukan shagwab'a tana dira k'afafuwa.juyawa sukayi atare suna fad'ar lpy my little girl..bakubane kuka shareni su ya Hafees kawai kukasani..ayya sorry my baby girl cewar Fahad Yana d'aukar ta daga gefen Hakeem.kuma Dede Sannan suka karaso wurin Dad fad'awa sukayi jikinshi cikin farinciki sunagaidashi..ya amsa musun cikin son yaran nasu dakewar Y'an uwansa.bayan sungama gaida Dad ne Umar yace "Dad Dan Allah acikin su waye Hakeem kuwa waye Hafees domin tund'azu mukesan ban,bancesu Amma munkasa kowanne muka Kira da suna amsawa sukeyi ni wlh Allah Dad nashiga rud'ani fa..dariya sukasaki atare Amma Banda tagwayen da murmushi kawai sukayi.

To ainima baganesu nakeyiba Umar se idan sunso agenesun ne nide atunanina lokacin damukazo natsaya Muna magana da Hakeem dama asan,nanne zan,iya nunamakasu Amma yanzu sun had'e wuri d'aya sedai sufada muku dakansu.

Murmushi sukasakeyi domin ganin wato ko, ad'azun da yake magana da Hafees tunanishi Hakeem ne.haseenat ce tace nizan nunamaku su Yaya kunga ya Hakeem Nan Wannan Kuma Yaya Hafees tanuna Wanda yad'aukota d'azu amatsayin Hafees ko anan murmushi kawai sukayi .

Ganin murmushi dasukeyine yasa Dad cewa Kai Hakeem domin begansu da zancen haseenat ba.atare suka d'ago suna dubansa.

Nisawa yayi kana yace to yanzukan kuyiwa Allah kubayyana musu kanku.kugabatarda kanku wa Y'an, uwanku Dan Allah.. murmushi sukasakeyi ganin yadda Dad d'in nasu kehad'asu da Allah Dan subayyana kansu kawai.

"To shikenan Dad Hafees yafad'a kana yajuya gasu Kamal yace "my brother's nidai sunana Hafees aliyu jafar k'erau.

Nikuma Hakeem aliyu jafar k'erau Muna maku barka dazuwa k'asa metsarki.y'an,uwanmu..dariya sukayi bakid'ayansu suna kara rungume juna Dad da haseenat mmki malransu domin duk yanda suke tunani bahaka bane.

Nande dai kowa yabayya na musu kansu tahanyar fad'a musu sunayensu.

Usman ne yafara magana Kamar haka.

Nidai sunana Usman Salman jafar k'erau

Niko
Haidar Faruk jafar k'erau
Niko
Kamal Faruk jafar k'erau
Niko
Fahad Ibrahim Hamza k'erau
Niko
Nabil isham buhari k'erau

Cikin farinciki suka amintadajuna dasan kasanwa cikin family su ahaka suka rank'aya segida.....

Semuce asauka lpy....

Wannan novel nakud'ine duk Wanda yakesan spc group Wanda yabiya IZZAR MULKI to #300 zebiya vip Kuma#200 nakatin mtn.

Inkuma bakibiya IZZAR MULKI ba to spc group#500 zakibiya vip Kuma#300 nakatin mtn

Inkuma complete kikeso lokaci d'aya to#500 zakibiya nakatin mtn

Kuma gabaki d'aya tawannan nomber *08062979421*

Autar alheri........✍️✍️

*WAYE MIJINA ???*

By Yasmeen Ahmad

(🥰Autar alhe🥰)

*ALHERI WRITERS ASSO*

A*W.A

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

Free Page

Page 9 & 10

___suna zuwa gidan sukataradda mom zaune aperlo tanajiran isowarsu.sallama sukayi atare suka shigo cikin perlon.tasowa mom tayi cikin farin ciki tatarbesu tana musu lalemarhabin dazuwa k'asar saudiya.

Anan akazauna perlo akasake sabuwar gaisuwa.bayan Sund'an tab'a firakadan mom tace suje suyi wanka suhuta sesuzo aci,abunci..tosukace kana suka mek'e zuwa pert d'in samarin domin yanada girma sosai babban perlo d'aya ne ked'auke da seat d'in kujeru 3 manya2 da kayan kallo Dade duk wani,abunda perlo kebuk'ata na more rayuwa.

Se 8 bedroom din Dake cikin perlon hakan yabasu damar kowane yad'auki d'aya sukabar d'ayan bakowa dama Hakeem da Hafees kowa danashi daban Suma kowayashiga nashi danyin wanka.

Bayan sunyi wanka sukafito Baki d'ayan su perlo sunafira Amma Banda Hakeem da shi kowankan beyiba yanacan Yana murk'ususu akan bed ciyo sedad'a karuwa yakeyi.

Sunacikin firarne Fahad yadubi Hafees yace Hakeem yanaga Hafees betoba kodai bacci yayine? Shiru Hafees yayi yanad'an tunani sekuma yadubi agogon hannusa yace No babacci yayiba yanzu ba time d'in bacci mubane.dariya sukasaki atare sunafad'an Wai ko bacci matare kukeyine? Murmushi kawai yayi bece komaiba cankuma se yamik'e Kamar Wanda akatsikara yashiga bedroom d'in Hakeem dasaurinshi..ganin yanda yamik'e yasaka duk sukamara Mai baya Koda yashiga yahangoshi can k'asa yafad'o sabida murk'ususu da yakeyi kotakalmin k'afarsa becireba.

k'arasawa yayi wurinshi cikin hanzari Yana fad'ar bro cinwonne? Be,amsa masaba sek'ara rik'e mararsa dayakeyi gumi kuwa tako,Ina ajikinshi fita yakeyi...tallaboshi yayi yayi jikinshi duk zafi idanuwansa kuwa se faman lumsashewa sukeyi Yana tauna leb'enshi nak'asa.

Kallan inda yaji Abu yatokare mishi aciki yayi sakamakon rungumosa dayayi Baki d'aya ajikinshi.ido yazaro ganin dudda boxes d'in dasuke amfani dashi mematse musu jiki gakuma dogon wandon Jems ajikinshi Amma behana girmanshi tashi tsayeba..yasalam yafurta aranshi Yana yunk'urin ajiyeshi yakira Dad d'insu seyaga kawai Ida nuwansa sunkafe yasuma.. k'ara yasaki Yana kiransu nan Dad..Wanda yasa kamal fita dagudu Yana Kiran Dad.suko sauran duk sunrufa kansa suna kuka suna Masa addu,a Kamar yanda sukaga hafess nayi.

Kamal nafita yacikaro da Dad d'in domin daga dakinshi yaji muryar dai daga cikin tagwayen nasa nakiransa Amma besan kowayeba kamin yafito yaji kamal shima Yana kiransa shiyasa yafito asukwane.

Kamal naganinsa yafashe da kuka Yana Jan hannusa.cikin tashin hankali yake binsa Yana tambayarsa lpy? Amma kuka yahanashi magana domin Kamal akwai raguwar zuciya.

Koda suka shiga bedroom din Dad yahangoshi kwance a jikin Hafees somamme.aibesan sanda yad'auko shi akafad'arsa ba yayi waje dashi duk sukamara Masa baya yanafita mota yasakashi kamin yakwantardashi tuni Hafees yashiga mazaunin direba.

Kamal yashiga gefenshi..shiyasa Yana Gama kwantardashi yashiga bayan Fahad ma yashiga bayan.sukabargidan. yayinda Umar,haidar Usman sukashiga wata motar suka maramasu baya.

Suna Isa hospital Dad dakansa yashiga dabashi temakon gaggawa sedaifa abun yaci tira domin dakyar yasamu lumfashinsa yadawo..allurar rage Sha,awa yayi Masa kana yak'ara Masa ruwa..yakoma offers d'inshi yafara tunanin mafita domin Wannan abun nayau yayi matuk'ar bashi mmki ace yaro Dan shekaru 18 Amma inkaganshi kamar doki sabida girma da k'arfi shi tunanin dayakeyima Anya ko auren akamasa akwai macen dazata,iya jore dawainiyarsa kuwa?

Ganin bashida mebashi amsa Kuma bashida mafita ayanzu se yimasa auren muddin yanason yatsira da lpyr sa to Amma tayaya Waze bashi yarshi Yana k'arami haka.ganin yarasa madafa yasa yakira Dan uwansa alhj salman yagaya Masa abunda kefaruwa..shima yayi mmki matuk'a Kuma tausayawa yaron nasu sabida yasan azabarda yame,irin wannan lalura ke fuskanta..bayan yagama fad'a Masa ne alhj salman yace yabari yagayawa babu d'insu..Dan sunan yanda zasu bullowa abun..to kawai yace kana sukayi sallama.
Chapter 4 · 0% Book details