← Book details Waye Mijina Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 6

Sashe 2

Waye Mijina Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nisawa tayi kana tace"tokai miyasa bazakace D'an ka yadawo cikin y'an uwansaba? Murmushi alhj.jafar yayi kana yace to ainibanhanasa dawowaba shine betashi dawowarba yace acan saudia basaso yadena aiki dasu Kama yafiso kozedawo seyaranshi sunkammala karatunsu..shiyasa nabarshi.

Kuma Salman dakake wannan k'orafin Taya zance yadawo yabar Yara sukadai acan tunda su Kamal ma gobe zasutafi.

Hakane babu Amma ni ,a gaskiy naso ganin k'ane na.. dariya sukayi atare suna fad'ar tokaje kasameshi acan Mana..kaga se incigaba da kulama da tsofaffinan. Lewar faruk..abe kabishi kawai aikoni zankula maka dasu.cewar jafar k'arami. Yana nunin alhj.jafar.

Duka aben nasu yakaime yanafadar ja,iri tsoho na saudiya Yana fama da tsofaffin larabawa.

Tashi yy dagudu yabar wurin Yana dariya Suma k'annen nasa dariya sukayi kana akacigaba dafira..

********

Unguwar gurum unguwace ta yarbawa acikin garin Jos

Wata yarinya nagani wadda bazata wuce shekaru 6 ba tafe take tana y'anwak'e wak'ensu na yarbawa da tsalle.daga ita se y'ar K'aramar riga iya guywa..tsayawa tayi tana kallan wasu yara dasukayi gun,gu wuri d'aya suna tik'arrawa irin tayarbawa.wurin tadumfara gadan2 tana murna samtamanta da Aiken da origo tayimata..tanazuwa akafara ihu anafar se mebo,se mebo,se mebo.aitanajin anfara yimata kirari tafara botse mazaune tana rawar yarbawa setakai k'asa tadawo sama.idan mutun yagani ze dauka y'ar shekaru 14 ce sabida yanda Allah yayimata baiwar manyan mazaunai da iya rawar tasu.ihu kawai Yara keyi dama wasu manya Dake wurin..tanacikin rawar taji anfisge Hannuta anfiddata cikin filin rawar.tirjewa takeyi ahaka Kuma Tak'i Dena rawar.yara kuwa se kana,nan maganganu sukeyi Dan anfidda musu tarraruwarsu.

Seda sukayi nisa kana wadda kejanta yatsaya yad'au keta cak yad'orata akafad'ar shi bedireta ko,inaba se madedecin tsakar gidansu.saukowa tayi cikin tsiwa danufin sauke Masa rashin kunya.setaga Ashe yayanta ne ola shiru tayi tana mazurai.origo ce tafito da buta ahannuta zatayi alwala.kutt nace araina dama musulmaine? Tambayar daba me amsamin ita.

Muryarta naji tana fad'ar maza jekid'auko buta muyi sallah.wucewa tayi tana juya mazaunai sekace babbar mace.ola ma masallahcin gefen gidansu yanufa domin yin sallar.shine kawai masallahci dasukedashi a,unguwar.

Bayan sun idar da sallah ne yadawo gidan yajawo mebo datake kwance saman cinyar kakar Tata origo.tsuma giya yasamu yafara lafta mata yanafad'ar bana hanaki yin rawa acinkin unguwar nanba Amma bakyajiko toko zakiga yanda zanyi Dake muddin kikace bazaki denaba.itako ihu kawai takeyi tana fisge2 Kamar kamun jinnu. Seda yayi Mata lilis tukunna ya kyaleta origo nagefe tana kallansu batace komaiba haryagaji yadena dukanta yafita.

Abunci origo tabata ammafir tak'itaci sabida zuciyar har yanzu Bata saukaba."inba zakiciba bani Aiken Dana miki.nanma shiru batace komaiba.

Itama shareta tayi taci gaba da aikinta domin tasan inzasu kwana anan bazata tankaba tunda zuciyar taboro dama haka take dabak'ar zuciya.

Bebo yarinya ce k'arama y'ar kimanin shekaru 6 Farace ita Amma basosaiba tanada manyan idanuwa masu d'aukar hankali tuntana jinjira wasu Dan,aga,ida nuwanta kawai akezuwa gidan.tanada hanci Dede gwargwado.tanada Dan k'aramin Baki Wanda iba katsura Mata idoba ayanzu datake k'arama zakadauka bakin baze bud'uba. Inkuwa tabud'eshi wowoww hak'oranta harkashin Ido sekeyi sabida haske gasu ajere reras tubarakallah.dudda zamanta bayarbiya Amma tanada sumar Kai baka wulik sabida mahaifiyarta bafulatanar daji ce mahaifinsu ne bayarbe.

Subiyu ne agun iyayensu daga ita se yayanta ola iyyensu sun rasu ahannu kakarsu suke.origo mmn mahaifinsu.Dan gin mmn su sunso sukarb'esu Amma fir origo da danginta sukak'i amincewa domin Allah yasaka musu San yaran bakad'anba.

Mebo rarinyace me illimi sosai dudda rashinjinta behanata karatuba sedaifa na boko kawai sukeyi basa zuwa islamiyya.

Kuma dangi mmn sune ked'auke da nautin karatunsu.

Cigaban lbr

Zaune take tunda yagama dukanta Bata tashiba yanzu kusan awa 4 kenan tun k'arfe 2:00 haryanzu 6:00 ko sallar la,asar batayiba origo tayi2 tatashi Amma tak'i haka tasaka Mata Ido domin intamatsa kuku zata sake sakamata.

Ola ne yashigo jikinshi bid'i 2 dak'urar ball ruwa yazuba a bokiti zeyi wanka seyafarayin alwala danufin iyadawo yayi wankan domin lokaci yak'ure.kallan mebo yayi dake zaune inda yabar.yadaka Mata tsawa.keeee maza tashi zuwa sallah Kona tattakaki anan.yana gamafad'ar hakan yafita jin anfara tada sallah.

Koda yadawo daga masallahcin begantaba tatashi..d'aukar ruwansa yayi yashiga wanka..wankan yakeyi Amma zafi yakeji ajikinshi bedamuba yacigabada wankansa Amma yanajin zafin nak'aruwa.seda yazo wankin fuska Yana zubawa suskarsa ruwa seko ya......

___________

Wannan novel nakud'ine duk,wanda yakesan spc group Wanda yabiya IZZAR MULKI to #300 zebiya vip Kuma #200

Inkuma bakibiya IZZAR MULKI ba to spc #500 vip #300 zakibiya

Inkuma complete kakeso lokaci d'aya to #500 zaka biya

Kuma gabaki d'aya tawannan nomber *08062979421*

Autar alheri.....✍️✍️
*WAYE MIJINA ???*

By Yasmeen Ahmad

(🥰Autar alheri🥰)

*ALHERI WRITERS ASSO*

A*W.A

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

Free page

Page 5 & 6

___yana zubawa fuskarsa ruwan yashigarmasa idanuwa Aiko yaji rau cikin idon kamar zasu tsage sabida azaba..yadauka yajin sabulu ne yashigar Masa seko yakoma zuba ruwan Amma sedad'a karuwa yajin keyi.

Mek'ewa yayi gigice Yana dokawa origo Kira cikin azabar da idanuwansa kemasa yashiga lalaben towel Yana rik'oshi yadauro yafito dabin gini..origo na d'akinta tak'are sallar magarib taji Yana doka Mata Kira cikin hanzari tafito danufin Isa bayin.setaganshi yafito yanabin gini se murzar idanuwa yakeyi Yana Kuma kiranta ga idanuwansa sunyi suntun sunkumbura.

K'arasowa tayi tana fad'in lpy miyafarune?

Baniruwa3 kawai yake fad'a cikin fitar hayyaci..dasauri origo tad'ebo ruwa tabashi yarink'a wanke jikinshi da idanuwanshi Amma zafin yak'i yatafiya seyaji yarage dazarar yadena zuba ruwan seyak'aru..haryagaji dazuba ruwan origo natayashi dayimasa tambayar miyazubawa kansa haka amma Sam hankalinshi baya raredashi.. ganin zafi yak'i tafiyane yasa origo cewa mebo tadauko mai vasilin yashafa ko abun zeragu.

To kawai tace tashiga d'akin domin tunfitowarsa take zaune tanacin abuncinta da origo takawomata d'azu.

Robar vasilin d'in tad'auko tajuye vasilin din cikin wata robar tad'auko Loko tasaka cikin robar vasilin..takawo masa

Karb'a origo tayi tabashi yafara shafawa tana tayashi.fuskarsa yafara shafawa kafin jikinsa..Amma ko,idarwa beyiba yawulgarda man Yana ihun azaba.

Domin jiyakeyi kamar anatsaga jikinshi ana zubamasa barkono.hankalin origo yatashi sosai tarasa yazata yimasa yadena ihun da birgiman dayakeyi ak'asa.

Kiran uncle d'insu tayi adebo tagaya Masa yazoda Dr aduba ola ba lpy.aiko cikin kan,kanin lokaci ya,iso tareda Dr akashiga dubashi.

Bayan Dr yagama dubashi yarubuta Masa magani yayi Masa allura.

Miyake damunsane Dr ?cewar uncle adebo..ruwan barkono ko attarugu ne yayi wanka dashi haryashigar Masa ido yazo Kuma daga baya yashafawa jikinshi Loko shiya haifarmasa da Wannan zafin. Sabida haka yakiyaye yin amfani dawad'an'nan abubuwan domin zasu iya illatamasa fata.

To sukace cikin mmki sukayiwa Dr godiya yatafi.anan uncle adebo yazauna harseda yafalka bawani zafi dayakeji yanzu se ciwon jiki kawai da Dan abunda ba,arasaba.abunci aka,kawomasa yaci sosai seda yak'oshi.kana suka shiga tambayarsa aina yahad'u da barkono yayi wanka dashi.nan yakebasu lbr yanda yayi shibesan ya,akayi yasami barkonoba.

Wata tambayar uncle adebo yasakeyi domin bayaso abunda zetab'a lpyr y'ay'an yayan nasa."to Aina kasami Loko kashafa? Wannan Kam kaganta Nan itatakawo Masa shi Nima hankalina yatashi ban kula daminene takawo masaba. Cewar origo.

"Mebona miyasa Kika kawowa yayanki Loko unmm bakisan zafine dashiba? Yatambayeta cikin lallashi Yana rungumota jikinshi

Baki tatura gaba kana tace to Uncle bashibane ya dakeniba d'azu.salati origo tasaka tanafad'ar kadde harbarkono kekika zubamasashi aruwa.

Sake tura Baki tayi gaba tana k'uk'unai k'asa2.duka origo takawomata uncle yatareta yanabata hak'uri.

Barni da,ita adebo ayi yarinya k'ank'anuwa se masifar tsiya eyee.origo Yafasan halinta Kuma yake dukanta yarigada yasani komi zakayiwa mebo setarama Bata barin bashi kokad'an.miyasa bazaki yimasa fad'a yadena dukantaba..to ai yanzu inbedenaba zasurik'a yinjinya tare.

Yanakaiwa Nan yamek'e rataye da mebo akafad'arsa yabargidan..ola kuwa tunda yaji mebo ce silar wannan azabar dayasha zuciyarsa ketafasa jiyakeyi kamar ya kakkaryata gunduwa2.

Hummm ola kenan ka,karyata ko kukarya juna domindai mebo babarinka zatayiba😂😂

Saudiya

Hakeem tunda yafalka ciwon yasakesa Kamar beyiba.tashi sukayi suka Koma sashensu. kowannesu bedroom d'inshi yanufa danyin wanka.bayan sufito daga wankanne suka shirya cikin Kaya iri d'aya Kamar kowanne yasan abunda wani zesaka.

Fitowa sukayi gwanin Sha,awa ajere suka nufi farfajiyar gidan.

Dama haka suke basa saka Kaya daban,daban komi zasu,saka iri d'aya suke sakawa domin kowace sutura da ranar dasuke sakata.hatta tabarau da agogo da zobe iri d'aya suke sakawa. Ko iyayensu basa iya ban,bantasu domin zaka,iyarantsuwa mutun d'aya ne ba biyu ba.

Inda Allah yaban,bantasu kuwa b'oyayen wurine Wanda kosanda suna Yara ananne kawai iyayensu keganesu. Wato mazan takarsu ta ban,banta kowanne da kalar tasa hallitar. Hakeem abunshi nada girma kosanda Yana yaro Kuma tunyana yaro yakeda suturar jiki wato gargasa.

Hafees kuwa beyi girman Hakeem ba Amma shima bak'arami bane Kuma shi bayada gargasa seda lokacin yinshi yayi.

Hanya tabiyu kuwa in abun fad'a yasamu domin dukansu miskilayene nak'arshe basa shiga Sha,anin kowa basada yawan dariya bakinsu murmushi

To ammafa in antab'asu Hakeem bashida sauk'i akwai bak'ar zuciya yayinda Hafees yakasance mehak'uri bayaso rigima Amma in,an tab'a Dan uwansa Yanayi sedai bashida rok'o

Zuwa sukayi sukatadda iyayensu azaune wurin Shan iska gaidasu sukayi.amma ba,atareba Hafees ne yafara cewa barka darana mom & dad.

Yawwa barka Hakeem yajikin naka? Kallan juna sukayi suka saki murmushi atare kana yace dasauk'i sosai..to Allah yabaka lpy. ameen suka amsa Baki d'aya.

Kana Hakeem d'in yagaidasu shima suka amsa suna fad'ar "Hafees kakula da D'an uwanka pls kaga bashida lpy sosai karkujima kunjiko.

To sukace atare sukabar wurin.iyayen nasu suka rakasu da addu,a.

shiga mota sukayi suka nufi shopping Moll Hafees ke driving Hakeem nazaune gefinshi.

"Bro Wai baka mmkin yanda su mom kekasa ganemu? Ni,abun naban mmki wlh wani lokacin Kuma yaban dariya to Wai inbasu ganemuba waye zeganemu?

D'agowa Hakeem yayi Yana murmushi yace"to bamuda ban,banci dazasu ganemu ne shiyasa..No munadashi Mana bro.

"To nidai banganshiba.haba gashi kuwa yafad'a Yana nunamasa setin joystick dinshi Yana murmushi kasa2.harara ya zabga Masa kana yace toyanzu tayazasu ban,bantamu anan?kodama dasukr iya ganewa ai Dan bakada wannan abunne yanzu Kuma kanadashi to kaga ko anan bazasu ganeba kenan.

A,a fa zasu iya dubawa idan sunso ai koyanzu da ban,banci.ganin yau surutu Dan uwan nasa keso yasa yashareshi.shima shareshin yayi harsukaje suka dawo.

Jos

Alhj.jagar ne da y'an uwansa suka tasa k'annen su gaba suna saura,rar bayaninsu."agaskiya Yaya bawani abunda takemin Amma shimijin nata Bata ganin girmansa bata Masa uzuri kokad'an akan yarannan ba,abunda batayi eyee haka akeyin rayuwa sabida Allah zata sakamin yaro damuwa abanza shiyasa nace yasaketa taje cangidansu akoya Mata tarbiya.cewar gwaggo safiya

"Nisawa alhj.buhari yayi kana yace"yanzu ke safiya wayagayamiki duk wad'annan abubuwan dakika fad'a? nasanine ai waye besan zamanda isham keyi da zulaiha ba.
Chapter 2 · 0% Book details