Sashe 4
Ummakatiti Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ai sai maganar ma ta ƙara ɓata ma Ogan rai cikin tsawa ya ce" ok za ku yi ƙoƙari wurin ganin hakan bai sake faruwa ba kenan, Amma shi wanda ya faru fa haka za ku zuba idanu kenan sun ci banza?."
Ya ƙarashe maganar da buga table ɗin dake gabansa nuni da alamun ransa ya ƙara ɓaci kenan.
Wani ɗan Matashin Soja dake zaune kusa da chair ɗin Marshal ɗin wanda tun zamansu fara meeting ɗin bai ɗago kai ba ballantana ya ce wani abu ba Marshal ya kalla ya ce" Hey!! Chief are you ohk?."
Sai a lokacin ya ɗago kai cikin husky voice ɗinsa ya ce" Sir I'm ohk." Kamar ba ya son yin maganar, ya na faɗar haka ya yi shiru sannan ya bi kowa da sexy eyes ɗinsa da kallo.
**WAYE SHI**
AIR CHIEF MARSHAL NURUDDEEN AMINULLAH HABIBULLAH kenan wato CHIEF DEEN Matashin saurayi ne wanda ya taka Babban matsayi a hukumar Sojoji ta AIRFORCE wato Sojojin sama da ƙananun shekaru, Saurayi ne ɗan kimanin 27years a duniya,Fari ne sol kamar ka taɓa jini ya fito,dogo ne mai ɗan jiki wato GIANT MAN , fuskarsa ta na ɗauke da dogon hanci ga daradaran idanuwa masu kalar sexy eyes,ga wani ƙayataccen kwantaccen saje da ya kwanta ya yi luff saman fuskar, ya sha gyara wanda ka na gani kasan ba ƙaramin kuɗi ake kashewa wurin gyara shi ba, gashin kansa ya kwanto luff ya haɗe da sajensa gwanin sha'awa, wanda ka na gani kasan tabbas ya haɗa jini da Fulani ko yaya ne.
Ya na sanye da kayan Sojoji a jikinsa wanda a gaban rigarsa a wurin sa Suna a kasa CHIEF DEEN , in da yake da matsayin AIR CHIEF MARSHAL a kakin Sojojin sama.
DEEN Miskili ne na bugawa a Magazine, ga shi ba ya ɗaukar raini ko kaɗan, kuma ba ya shiga harkar da ba ta sa ba,
Hakan ya sa wurin aikinsu kowa yake son sa, saboda kawaici irin nasa da rashin shiga abun da ba'a saka sa a ciki ba.
Ɗan asalin garin Kaduna ne Mahaifinsa ALHAJI AMINULLAH HABIBULLAH shahararren mai kuɗi ne kuma ɗan kasuwa dake zaune a cikin Unguwar Ƴan Majalissu, Matarsa ɗaya Aminatu wato Mahaifiyarsa, su biyu kaɗai Mahaifansu suka haifa shi da Ƙaninsa ZAHRADDEEN wanda a yanzu haka shi ma Soja ne amma NAVY ne shi, shekararsa 23 a duniya,
DEEN ya ba ma DEEN 4YEARS kenan
**OHK COME BACK TO STORY**
"Ohk mi ye shawarar ka akan hakan." Marshal ya ƙara yi ma sa magana ganin in ba haka ya yi ba bawai ƙara kula su zai yi ba, saboda ya san halin ƴan kayansa.
"Marshal ina ganin kawai abar min aikin nan zan ji da shi In Sha Allah." Ya faɗa da comfidense na sanin zai iya ji da aikin.
Marshal sanin cewa zai iya aikin da ya fi wannan kuma ya yi nasara a kansa, saboda ya sha yin aikace-aikace masu haɗari kuma ya yi winning ya sa shi faɗin"that's good! CHIFF na san za ka iya ban da haufi a kanka, dan haka I wish you all the best."
Nan kowa ya rinƙa ma sa fatan alkhairi da fatan samun nasara amma ban da mutum ɗaya daga cikin wanda suke cikin Hall ɗin.
UMMAKATITI POV
"Kaka dan Allah ki sha maganin nan kin ga zawon nan ya ƙi ya tsaya, idan kika sha na san zai tsaya In Sha Allah." MANGA ce take magana duk ta yi wank suku-suku.
Kaka tun da abun nan wa faru ta ruɗe take ta zawo abu ya ƙi ci ya ƙi cinye wa, shi ne MANGA ta samo mata flagyl dan ta sha ko zawon zai tsaya.
UMMAKATITI tun da abun ya faru ta yi sanyi na kwana biyu daga baya kuma ta ci gaba da in da ta tsaya.
Yanzu haka ta tafi yawon ta gidansu Ƙawarta Luba, Abokiyar shiƙiyancinta da ita suke tsula tsiyarsu a cikin gari.....
SHIN YA RAYUWARSU SU UMMAKATITI ZA TA CI GABA DA GUDANA?
CHIEF DEEN YA ZA SU ƘARE IDAN YA SHIGO ƘAUYENSU UMMAKATITI DAN GUDANAR DA AIKI?
YA HAƊUWAR CHIEF DEEN DA UMMAKATITI ZA TA KASANCE?.
DAN JIN YADDA LABARIN SU UMMAKATITI ZAI KASANCE, SAI KOWA YA YI ƘOƘARI YA BIYA KUƊINSA DAN CI GABA DA SAMUN NEW UPDATE NA BOOK ƊIN UMMAKATITI.
Follow me on Instagram: Meenart Wurma....
Tiktok: meenartwurmah....
Facebook:oum ummeeytah....
Telegram: Meenart Wurma....
Snapchat: Meenart Wurma....
....✍️