← Book details Signed Marriage Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 16

Sashe 8

Signed Marriage Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Da wannan ya samu yayi yan dabarunsa ya shige jikinta tare da dam
ar nononta ya fara zuba mata fresh milk nasa yana sauke wani numfashi me
arfi, yana gamawa ya sauke ajiyar zuciya ya
ora bakinsa a kunnenta yace
Tnks you Batul...." Tureshi tayi taja pillow ta rungume ta rushe da kuka bai bata damar yin kukan ba ya
agota ya ha
ata da jikinsa yanda takejin dukkan ilahirin jikinta tsoka da
ashi nayi mata ciwo ya hanata
arin
wacewa sai wani kuka me fasa zuciya da takeyi wanda kanaji kasan daga ruhinta yake fitowa.

Cikin sanyin jiki da yanayi yace
Me kikewa kuka ne My Bear" sake sakin kuka tayi ta bu
e bakinta ta kasa saboda nauyin da idanunta da jikinta sukayi mata cikin few seconds jikinta ya
auki rawa ha
oranta har wasu
ara suke fitarwa, cikin tashin hankali ya
ameta ganin ta fara sassan
amewa ya saki wani ihu tare da sunkutarta ya nufi bathroom da ita ya cika bathtub da ruwan
umi ya sanyata a ciki ya shiga ciki ya fara danna mata
irjinta yana hura mata iska a kunnenta cikin tashin hankali ya koma gefe yana yamutsa sumarsa ta Rashawan asali tare da dukan bango yace
Oh God sake matsawa yayi ya ri
ota yana jijjigata yana kiran sunanta amma baiga alamun rai a jikinta, komawa yayi gefe kawai ya dafe kansa zuciyarsa na wani irin bugu me kama da tana shirin fitowa ne.

Ring na wayansa ne ya sashi tashi ya fito yana ha
a hanya kamar wanda yasha alcohol
aukan wayar yayi ganin number Mom
insa ya sauke ajiyar zuciya tare da danna accept kafin tayi magana ya fashe da kuka yace
Mom itama ta mutu innanillahi wa innah ilaihirraji'un Mom Meyesa ne...." Cikin firgici tace
Wace ta mutu Ma'eesh?" Cikin kuka yace
Matata Mom ki taimaka min bansan me nayi mata ba daga Disvirgin nata sai ta mutu ta barni Mom....."
Wata ajiyar zuciya ta sauke me
arfi tace
Kayi check nata maybe kaji mata ciwo ne Ma'eesh idan baabi mace a hankali a wannan ga
ar ba har
walwarta yana ta
awa Allah yasa ba
arfin nan naku na gado kasa mata ba" shidai tunda ta bashi Idea ya jefar da wayar ya koma ciki ja baya yayi da sauri ganin yanda ruwan da ya tafi ya barta a ciki ya tashi daga normal ruwa ya koma ruwan jini firgicinsa ya karu ganin yanda idanunta suke a bu
e ta zubasu kansa ga bakinta na fitar da jini shima.

Da gudu ya
arasa ya fitar da ita a ruwan cike da firgici yakai dubansa ga ruwan yaga yanda wasu irin ba
en halittu suke yawo a ruwan kwantar da ita yayi yayi kukan kura ya fa
a cikin ruwan ya bu
ofar fitar ruwan ya fice yakai hannu ya dam
aya cikin halittun ya matse a hannunsa bu
e hannun yayi yaga babu komai ya cije lips
insa ya tashi ya koma gareta yaga ta koma normal yanda ya barta ya furzar da iska ya
auketa ya
orata a gado, ya fahimci an fara kawo farmaki a rayuwarsa da ita tun a ranarsu ta farko ne saboda haka bazaiyi gangancin sake matsawa daga gare ta ba, wayansa ya
auka ya latso number likitansa bugu
aya ya
aga yace
Come my home inada critical petiant" ba tare da
ata lokaci ba Dr Kazeem yazo gidan shima irinsa ne Rashanies fir ya
i yarda ya ta
ata sai wata likitan ya kira ta duba ta yana tayata ta
ago tace
Babu wata damuwa data wucce tsoro da rashin sabo da kuma alamun bata shirya kar
ar yanayin a daidai wannan lokacin ba"
Ajiyar zuciya ya sauke me
arfi ya sallamesu suka tafi bayan sunyi mata duk wani taimako da suka san zata bu
ata shikuwa zama yayi yana kallonta bayan kamar wuccewar 1 hour Mommy ta sake kiransa sai yanzu yaji wani nauyinta ya kama shi ashe ita ya fa
awa yayi aika aika, ji yayi kamar kar ya
auki wayar saidai bazai iya ba haka ya
auki wayar suka sauke ajiyar zuciya a tare tace.

Ya jikin My Inlow Son?" Numfashi ya sake saukewa yace
Babu wata matsala tsorata tayi Mommy" Murmushinta tayi tace
Ok yaushe kayi aure bansani ba?" Lumshe idanunsa yayi cikin larabcin Sudanies
in yace
Mommy karki damu da sai kinsan komai badai ta zama
angarenki ba zan kawo Miki ita soon kinji" numfasawa tayi tace
Ok Son Nima Inason shigowa Abuja this week" cike da murna yace
Wow!

Am seriously mommy am so happy!" Dariya tayi tana son Ma'eesh duk cikin
anta duk da basu rayu tare ba yanda yake damuwa da duk abinda ya shafe ta yana sanyata farin ciki.

Motsawar Batul ne ya sanya shi cewa
Mom ki jirani zan kiraki My Bear ta tashi" da haka ya kashe wayar ya mayar da kallonsa ga Batul da tun
azun ta tashi takejin hirarsa da mahaifiyarsa yanda take nuna kulawa gareshi ya burgeta gaba da baya shi
an gata ne shiyasa yayi amfani da gatansa ya lalata mata nata gatan hawayen daya kwaranyo a gefen
idanunta yasa hannu ya share yayi
asa da murya yace
Sorry Bear baze kara ba ko?" Tureshi tayi ta rushe da kuka ta yun
ura da nufin tashi ya taimaka mata ta tashi duk jikinsa yayi sanyi jiran cewarta yakeyi shidai baiga laifinsa ba yayi control kansa kuma koda yasa aka nemo masa ita bai haike mata babu amincewar ta ba Saida tayi sign A takardar aurensu sannan aurensu ya
ullu ba
arfi ya saka mata ba Saida ta nuna tayi accepting sannan ya aikata komai to meye laifinsa?

Signed Marriage Ma'eesh wai a wanne addinin muke ne innanillahi wa innah ilaihirraji'un Shikenan duk abinda nake gudu ya gama faruwa......" Sake rushewa tayi da kuka tace
Allah banida wani gata sai kai bansan wani da zai fitar Dani daga wannan hali ba ya Allah duk wanda na yarda dasu sune sukaci amanata ya Allah ka sakamin....." Da sauri ya rufe mata baki tare da rungumeta zuciyarsa na harbawa da mugun
arfi yace
Don Allah karki ha
ani da Allah My Bear ki nutsu Dani Ni mijinki ne zaki fahimceni a hankali" bai sake bata damar magana ba ranar tare suka yini dashi a gida yana tattalinta duk da ta
i sakewa dashi hakan bai hanashi bata kulawa ba sai yamma ya fita daga gidan ita kuma ta koma
aki ta kwanta domin har lokacin tanaji a jikinta, bai jima da fita ba landline ta parlourn ta fara Ring
aya cikin ma'aikatan ce ta
aga ganin Megidan nasu ne yasata kaiwa Madam injisu da fa
a kallon data watsa mata ne yasata saurin
agawa tace
Sir Madam tana bacci" ajiyar zuciya yayi yace
Akwai ba
uwa a First get John yaje ya shigo dasu"
Amsawa tayi da
Ok Sir" aje wayar tayi ta fita babu jimawa suka dawo ita da Janah da Kaltum
anwar Inna Laure data shiga duniya take tam
elenta, wani ihu Janah ta saki ta rungumeta tace
Wow!

Yarinya me capacity kinga yanda kika kar
i wannan daula WOW!
Chapter 8 · 0% Book details