← Book details Signed Marriage Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 16

Sashe 12

Signed Marriage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Meyesa ka kasa karemin mutumcina Ma'eesh Meyesa nace maka Meyesa???"
Ganin yanda ta rikice ne ya sashi ri
o hannunta ya janyota jikinsa kukan da yake yi ya hanashi bu
e baki ya rarrasheta yafita jin ciwon abun da take tuhumarsa akai amma ya zaiyi tun bazai iya bawa kansa kariya ba Dad ya sadaukar dashi a Emenistic duk dabararsa ta ya gujewa zama member ya kasa abubuwa sunyi yawa gur
atatu a rayuwarsa yana samun sau
i ne kawai idan ya tuna cewa shi musulmi ne ko ba komai duk wata mummunar
addara cikin Musuluncin daya gada a wajen Mommynsa yasan rubutacciya ce a allon
udura kuma komai yayi farko yana da
arshe yanzu abu na gaba da zaiyi yake tunani......

Zabura yayi ya mi
e ya finciki hannunta suka fita da
yar take takawa saidai bata hayyacin da zata fahimci tana bu
atar hutu, a mota yasata ya figi motar da mugun gudu ya nufi unguwar Maitama Allah ne kawai ya kaisu lafiya ya bu
e motar ya fita bai jima ba ya dawo yace ta fito haka ta fita.

Suka shiga wani katafaren gida na gani a fa
a ya juyo ya ri
o hannunta Saida suka wucce get biyu ana uku suka ishe wani mutum a harabar gidan da dogon gemunsa fari tas dashi daga gani shima kasan ba
one, zubawa Ma'eesh idanu yayi har ya
araso gareshi ya du
a cikin girmamawa sai kuma ya zube a gurin ya rushe masa da kuka abinda ya tsorata Shaikh Muhammad Saleem ya tsugunna ya
agoshi ya fa
a jikinsa yace
Shaikh na ha
ura da farin cikin rayuwar nan zan bar kowa da komai na duniya Shaikh inajin kamar na kashe kaina" janshi yayi ciki ya kamo hannun Baitul suka shiga babban parlournsa na sirri suka zauna yace
Nasan abinda ke tafe dakai Ma'eesh Meyesa ka aikata haka meye yasa Komai ayisa da tsari yafi ka tafka kuskuren da bansan ta ina za'a fara gyaransa ba kana cikin Kafura mushrikai kasan mahaifinka Bayahude ne bazai ta
a raga maka ba kuma a yanda yakeji kai ka sani yafison
ungiyarsu ta asiri da shan jini akanka shin Meyesa zakayi masa biyayya wajen sa
awa Allah?

Shin a musulunci ina ka ta
a ganin Anyi auren sa hannu Signed married Ma'eesh a ina yazo a addinin Musulunci?

Karka yaudari kanka indai kai cikakken musulmi ne to dole sai kayi biyayya ga dokokin addinimu me tsarki koda kuwa zakasha wahala, yanzu ga abinda bijirewa dokar addini yaja maka ka kamu da son wannan yarinyar wadda a yanzu ta zama ba taka kai ka
ai ba itama ka ja mata masifar rayuwa, da zuwa kayi nayi maka wakilci tazo a matsayin cikakkiyar matar Sunnah kai kasan sai Allan musulunci ya bawa aurenka kariya domin sunnar annabinsa ce".........
*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09013718241*
*Oum Hairan*
[7/1, 8:55
PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*_(Kalma
aya)_*
*OUM HAIRAN*
*_______________________________________*
*Yanayin tsarin labarin nan baya bu
atar tambaya
adult contact
ne Please kar ki bibiya in kinsan bazaki jure ba.*
*_______________________________________*
*Book 1 Page 15-16*
*_______________________________________*
Tunda Sheikh Muhammad Saleem ya fara magana parlourn babu abinda kakeji sai gunjin fan da Standard A.C har Saida ya dire maganar sannan Ma'eesh da kansa ke sarawa ya mi
e ya kalli Batul yace
Ki zauna anan ina zuwa...." Da sauri Muhammad Saleem ya ri
oshi yace
ina zakaje a wannan daren?" Cire hannunsa yayi daga na
anin mahaifiyar tasa yace
Wannan wasan nakeson
arewa daga yanzu Wlh ko zan mutu sai mun tafi tare da Dad da duk wanda ya shigarmin gona" ri
eshi yayi yace
Baka shirya ba Ma'eesh karka fara ka bari ka nutsu shi ya
an zamba ne idan suka gane kana farautar rayuwarsu zasu sake shiri akanka tunda dama basu yarda dakai ba" zama yayi saman kujera yana kallon Batul da taketa rawar sanyi ya sake tashi ya kama hannunta zai fita da ita Shaikh Muhammad Saleem ya ri
eta yace
Ina zaka kaita ne kaje kai ka
ai Sukhaina tana hanya gobe kabarta tare da ita zuwa lokacin da abubuwa zasuyi sau
i" cikin bala'i yace
Na barta idan suka
atamin tsatso fah Ka barni zanje nayi check-up
in lafiyarta ne" baiso barshi ya sake fita da yarinyar ba amma yanda yaga baya cikin hayyacinsa sarai yasan bazai ta
a fahimtarsa ba shine kawai dalilin da yasa ya barshi ya kama hannunta suka fita suna fitowa ta sulale tayi
asa zata zube sumammiya ya tarota ya
agata ya sata a mota yaja suka fice.

Kai tsaye babban asibitinsa sukaje aka jorner mata na'urori don duba lafiyarta ya sauke ajiyar zuciya tare da hamdala na ganin babu wata lalura a tare da ita hoton mahaifarta yayi mata yana rubuta komi da kansa wani farin ciki yaji ya kama shi wai ciki ne da ita na abinda bai gaza kwa
naki uku ba, tuni yaji ya nemi damuwar da yake ciki ya rasa bai samu Nutsuwa ba Saida yayi mata flushing Pupsy
inta da wasu magunguna sannan ya jorner mata drip yayi mata alluran anti bacteria a cikin ruwan ya zauna yana kallon kyakkyawar fuskarta yana jin wani nisha
i na shigarsa but daya tuno abinda ya faru sai yaji ransa yayi ba
i yana neman sha
e kansa.

A takaice basu suka koma gida ba sai washegari bai kaita gidan Shaikh Muhammad Saleem ba saboda shidai a yanda yake jinsa yanzu bazai iya nisa da ita ba da wannan suka koma gida yanayin shigowarsu gidan ka
ai ansan da matsala suna shiga ta haura sama ta shige
akinta ta fa
a gado ta fashe da wani marayan kuka tana furta Hasbunallahu wa ni'imal wakil juyi kawai takeyi ga ciwon jiki gana zuci kukanta ya gaza yi mata magani zuwa yanzu ta fara tunano ya kamata fah ta nemawa kanta mafita kota yarda da
addararta ce, saidai abin yazo mata da tsauri ji tayi an bu
e kofar bata
ago ba ba kuma ta daina kukan ba har Saida aka zauna kusa da ita taji an dafata ajiyar zuciya aka sauke da
yar Janah ta bu
e baki tace
Lamarin banyi zatonsa a haka ba Batula wlh ku
in kawai na hanga ban hangi
alubalen ba na rasa tsautsayin daya kawoni wannan gida naki Batula ina cikin tashin hankali
azu Samy ta kirani take fa
amin CEO ta mutu ina cikin wannan alhinin kawai wasu mutane sukazo har gidannan suka shigo har
akin da muka sauka sukayi mana fya
e suka
auki Kaltum suka tafi da ita, na kira Samy don in fa
a mata itama
anwarta Raudah take fa
amin wasu mutane ne sukazo a mota suka
auketa garin sauri tabar wayarta a takaice dai har yanzu baasan inda take ba.

Ni yanzu ya zanyi na fita daga wannan gida nayi yun
urin guduwa na rasa hanyar fita don Allah ta ina kuka shigo ki nunamin hanya"
Bata bata amsa ba kuma bata daina kuka ba har Saida ta
uta zata kuma magana sannan ta yun
ura ta tashi tace
Duk kune kuka jefamu a wannan masifar muna zamanmu lafiya wlh bazan yafewa CEO ba kema bazan yafe Miki ba Janah, zuwa yanzu Ni ina zani babu inda zani domin
addarar ha
uwa da masifar da zata addabi rayuwata ce tasa komai faruwa saidai ku sani son zuciyata baikai wanda zan fa
a wannan halin ba amfani akayi dani don cimma manufa na ha
ura da duk wani farin ciki zan rayu yanda falsafa ta nunamin bazan takurawa Zuciyata yin abinda bazata iya ba"
Da wannan ta mi
e ta nufi bathroom ta cire kayanta ta sakarwa kanta ruwa zubar ruwan sanyin a jikinta yana
ara tafashin Zuciyarta haka ta cuccu
a jikinta ta fito ta
aure da towel a jikinta ta tsaya jikin mirror tana shafa mai Janah na kallonta kallo irin na sha'awa ta lumshe idanunta tace
Ina mijin naki ne?" Bata bata amsa ba ya Turo
ofar ya shigo kallon da yayima Janah ne yasata mi
ewa ta fita ya taka bayanta ya sanya hannunsa ya dafe hips
inta ya sauke numfashi tare da
ora kansa a saman nata yace
Me kikeyi Meyesa baki jirani munyi wankan tare ba?" Lumshe idonta tayi ta bu
e a cikin nasa taja ajiyar zuciya ta zame zata bar wajen ya ri
ota yace
Please babu wata damuwa da zata kuma faruwa bazan jure ba shiyasa bazan barki a Maitama ba Bea ko na barki sai na nemi wasu matan to akanme zan bar ha
ina na tafi gonar wasu"
Cije lips
inta tayi ta tureshi tace
Banaso Ma'eesh bazan iya ba kai bakada aiki sai sex ne ko tausayamin masifar daka jefani bakayi" ficewa tayi parlour ya tsaya yana kallonta cike da mamaki
ashe itama ta iya fa
a?" Ya tambayi kansa tare dayin murmushi ya ka
a kansa ya nufi
akinsa yayi wankan babu da
i ya fito ya shirya ya fita tare da kiran security yayi musu garga
i babba akan sake barin wani ko Dad
insa ne ya shigo masa gida a cewarsa gidan bashida ala
a da Emenistic saboda haka su kiyaye.

Ficewa yayi zuwa airport ya nufi Lagos don halartar taron da dama ya riga yasan dashi tun kafin faruwar komai
Koda ya fito bai nemeta ba itama bata nemeshi ba yadai badai bada waya a bata ta kar
a ta ajiye koda dare kwanciya tayi a
akin da Janah take ba sabon abu bane kwanciyarsu waje
aya, tunda ta kwanta juyi kawai takeyi bata gane cikin
asa da sati gudan ta saba da
uminsa da nacinsa ba sai yau da suka raba gari juyi kawai takeyi ta kasa bacci tanajin Janah na wayiyinta da samarinta yan Iska sunata maganganun iskancinsu.

Fahimtar ba bacci Batul
in takeyi ba yasa Janah sanya wayar a free tanajin guy
in yana cewa
Yaushe zamu ha
u kishamin burata" matse cinyarta tayi tanajin wani yamutsi a cikin jikinta yamutsa gashinta tayi ta mi
e tsam ta nufi
akinta Janah ta bita da kallo tana murmushi can
asa.
Chapter 12 · 0% Book details