← Book details Signed Marriage Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 16

Sashe 2

Signed Marriage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Batul yanzu rayuwa plan akayi mata kije kiyi tunani kafin safiya, in kuma bashi ba ga Junaid abokin Kabir
ina shima ya ha
u ga ku
i nasan za'a huta"
Numfasawa tayi tace
Nafi yarda da tafiya
asar waje kamar yanda Hajiya Bushira ta ka
aitawa Innah a baya na
i amincewa amma yanzu Zuciyata ta aminta da hakan" da sauri Janah tace
Idan kinje can
in ma dai wannan tayin da nakeyi Miki shine zaki tarar har Gara nan in kinji bazaki iya ba zaki gudu can kuwa babu uwa babu uba ba wa ba
ani maybe inda za'a kaiki ma basajin ko turanci bare kiyi tunanin zasu fahimci damuwarki nikam banason kiyi sakkon bukukuwa ki nutsu mu za
a a cikin mutanen da suke kawo kansu gareki, Batul ku
i sune
imar
an adam wlh idan kika saki jiki yanda kike
innan ba
aramin capacity zaki baza ba Please kada kanki ya kulle na baki zuwa kwana uku ma saboda Ni zanje Kaduna akwai wata
awata da take birthday In kuma zakije ki shirya mu tafi ke sai kinje ma bari kingani"
ewa tayi ta fita tana cewa
Innah don Allah ki bani aron wannan bagidajiyar yar taki zata rakani Kaduna biki" zaro ido tayi tace
To yanzu
ar nan idan na baki aron Batula sana'ar fah" karkacewa tayi ta zura hannu a aljihunta ta zaro 20k ta mi
a mawa Inna tace
ki ri
e wannan ba zamu wucce kwana uku ba Inna akwai samuwa ne a tafiyar banason ta wucce Batul"
irga ku
in Inna tayi ta fara rawa da juyi tana cewa
Ai dole Batul tabiki birnin gwamna yo ribarta ta shekarar nan ma gaba
aya bata kai dubu ashirin
in ba ke Batul ki shirya ku tafi wlh bazakiyimin ba
in cikin cin dubu ashirin
innan ba"
Duk da kasancewarta mace me son yawace yawace don bu
e idanu hakan taji ta tsinci kanta da fa
uwar gaba data rasa dalilinta tanaji Janah na ce mata gobe da wuri zamu tafi KD don Allah ki shirya karki bari Hajiya Samy ta jiramu" bata jira cewar Batul ba ta fice daga gidan cike da farin ciki yau tayi nasara Insha Allahu Batul ta fita daga wannan rayuwar da takeyi ta dawo rayuwar yanci, matu
a takejin ciwon yanda aminiyar Tata take yawo a tsumma duk wannan baiwar da Ubangiji ya ajiye a jikinta take wula
anta kanta ace ta gama NCE amma har yanzu bata wucce suyar awara ba tabi ta li
ewa wani matalaucin yaro tana neman sake jefa kanta a wahala, tace bazata maimaita kuskuren da Inna tayi na Auran Mal Daheer a matsayinsa na talakan da ko gidan zama bashi dashi ba amma kuma ta li
ewa Yunus yaron da ko sana'ar kirki babu a gidansu shi take kallo a matsayin masoyi.
wafa tayi dama tayi al
awarin rusa wannan soyayyar taci laya koda ro
on Allah saita rabata da wannan wahalallen yaron, da wannan ta isa gidansu Hajiya A'i tana
aki a kwance tajiyo sallamar
ar Tata ta fito da sauri tana cewa
Murjanatu inanan cike da tunaninki kodai kasuwar batayi riba bane?" Murmushi tayi ta kwantar da kanta a kafa
ar mahaifiyar tata tace
ta yau ita ne ma tayi riba Mama ga ba'a cini ba ga manyan ku
e wato Mama bariki makaranta yau na gamu da wanda yaci uban yan bariki shi bazai bada wutsiya ba amma ya yarda a luguiguiceshi har sai ya fitar da abinda ya dameshi" dariya Mama A'i tayi tace
Can ya
arata mudai ku
in mukeso yanzu gobe kuma ina muka kama?" Numfashi ta sauke tace
Hajiya Samy tace Na shirya muje KD zaayimin register da
ungiya saboda indai bakada register to a ko ina kallon
aramin
an bariki akeyi maka nikuma Mama nafiso in zansha giya kawai nasha ta dubu" tafawa sukayi da mahaifiyar tata tace
ina dake kinyi gadon hali na yawwa
azu Batula tazo nemanki" murmushi tayi tace
na sani ta ari wayar Laminu me shayi ta kirani mun ma ha
u daga gobe ne dai itama zata fara fasowa gari saidai ina tsoron gidadancinta" ta
e baki Mama tayi tace
Na rasa wannan hali na yarinyar nan batayi gadon uwarta ba uwarta tun tana mitsitsiya take kashe ku
i don nema mata farin jini da kasuwar jama'a amma ta girma tana neman yi mata asarar ku
i da lokaci" nan suka zauna suna yagar naman kaji suna hirarsu kamar ba uwa da
iya ba har da tafawa, bayan sun gama suka kwanta bacci cikin dare taji wayarta na ring ta
aga ganin number CEO kamar yanda suke cewa da shugabarsu yasata
agawa ta shige bathroom tace
Hello CEO" a
aya
angaren akace
Baki ce komai ba Janah banason muyi wasa da dama wannan guy
in ya tara manyan ku
e kema zaki iya fa
in wani abu game dashi
azu ya kuma kirana naje na sameshi ya fa
amin idan 1ml Dollars
in ne sukayi mana ka
an zai
ara mana su zama 2ml Dollars shidai kawai burinsa ya samu Virgin kuma ta kasance
asa da 20 years sannan baya bu
atar fara"
asa tayi da murya tace
Na samu da
yar na shawo kan
awata da nake baki labarinta Batul na sani duk abinda ya keso akwai a gareta ki tura masa hoton da zan Turo Miki yanzu in tayi masa gobe zan taho da ita, amma wani hanzari CEO, kafin samun damar juya tunanin Batul sai anyi amfani da hikima domin itan tanada kafiya fiye da tunaninki tanason ku
i da rayuwar jin da
i amma ta yarda ta rayu da talauci a
ance kawai saboda KALMA
AYA TAK ta mahaifinta lokacin da yake gargarar mutuwa shekara hu
u baya inda yake ro
onta duk tsanani ta kare mutuncinta na
iya mace zaiji da
in hakan ko baya raye, CEO Batul ta yarda mahaifiyarta tayi gangancin auren mahaifinta da suka samar da ita a cikin talauci amma KALMARSA
AYA TAK ta hanata sakewa ta fantama ta nemawa rayuwarta gata, so ayi hanzarin yi mata register da
ungiya ta hanyar hikima sannan a turawa mahaifiyarta mahaukatan ku
e wanda ko tayi nufin guduwa zatayi mata tsawar da zata tsaida ita"
Murmushi CEO tayi tace
Bakida matsala turomin hotonta indai ku
i zasuyi aikin to angama Ma'eesh zai iya" da wannan suka aje waya ta turawa CEO hoton Batul sosai cike da
oki itama ta turawa Ma'eesh da yake kwance saman kujera a parlournsa dake birnin tarayya abin duniya yayi masa zafi ya rasa ina zai sanya kansa .

Waya ya
auka da nufin kiran Amininsa Yanar sai sa
on CEO, kamar me jira ya karanta ya bu
e WhatsApp
insa kamar yanda ta sanar dashi tare da tashi zaune ya Zubawa hoton data Turo masa idanu
irjinsa na bugawa da
arfi bugun da rabon da ya fuskanci irinsa tun lokacin da ya rasa rasa Aimah, kyakkyawar yarinya wankan tarwa
a sosai ya bu
e hoton ya kafa masa idanu bai san me yake kallo ba amma tabbas akwai abinda yake dawowa
walwarsa daidai lokacin da kiran CEO ya shigo ya
aga da sauri cikin harshen turanci yace
Wannan tayi Meye price
inta?" Cikin tsoro tace
Bansan ya farashinta zai kasance ba domin itan ba
ar hannu bace sabon kaya ne ranka ya da
e bata ta
a yin wannan rayuwar ba hassali ma saboda kai aka yaudaro Zuciyarta zatazo Kaduna gobe za'ayi mata register da
ungiya sannan za'a bata zo
en al
awari na
ungiya ta saka a yatsanta wanda zai zamewa
ungiya madogara da sanin duk wani abu dake faruwa da ita"
Lumshe idanunsa yayi kamar ba zai yi magana ba can ya nisa yace
Ok waye guarantor
inta?" Cikin in'ina tace
Nice" girgiza kai yayi yace
Ina nufin next of King nata!" Fahimtar abinda yake nufi yasata cewa
Akwai mahaifiyarta a Kano mayyar ku
i ce ina ganin zata iya zama guarantor na
iyarta" jinjina kai yayi yace
Ok gobe around 1:00pm zan shigo Kaduna idan kun gama komai a kaimin ita Company" daga haka ya kashe wayar.
_Wannan littafi zaici gaba da zuwar muku a arewabooks da WhatsApp._
*Oum Hairan*
[6/28, 12:06
PM] Oum Hairan: *KALMA
AYA*
*OUM HAIRAN*
*_______________________________________*
*Yanayin tsarin labarin nan baya bu
atar tambaya
adult contact
ne Please kar ki bibiya in kinsan bazaki jure ba.*
*_______________________________________*
*Fpg 3-4*
*________________________________________*
Murmushi CEO tayi ita dai addu'arta Allah yasa kamar yanda ya fa
a ya
ara musu 1ml Dollars
in suma su faso gari su fantama a dama dasu a duniya.

Washegari misalin
arfe takwas Janah ta ishe Batula a gida tana wankin
ananun kayanta na ciki ta tsaya ta cake tace
au waike wanki ma kika kama a wannan
urarren lokaci saboda tsabar son ki
ata mana lokaci?

To wallahi baki isa ba ki aje wankin nan kizo mu tafi Hajiya Samy tana can tana jiran mu" bata kulata ba Saida ta fara shanya kayan sannan ta dubeta tace
Yanzu idan ban wanke kayan ba wa
anne zan rin
a canzawa bayan kince kwana uku zamuyi" harara ta watsa mata tace
annan tsummokaran breziyoyin naki wlh ko taron school bazaki rakani dasu ba bare uwa duniya Ni dalla ki shirya ga kaya na taho Miki dasu kizo mu tafi wannan arzi
in Insha Allahu sai mun cishi" bata gane me take nufi ba kuma bata tambaya ba ta shiga
aki ta bita ta fito mata da kayan ta sanya doguwar riga ce arsh color dake gashinta a tsefe yake kuma yanada tsayi sosai da cika ribbons kawai Janah tasa ta kama matashi tayi mata rolling ta
auko takalmi arsh da jaka itama kalar kayan ta bata tasa tayi kyau sosai abinka da kyakkyawar dama rashin maha
i ne kawai ya
oye kyan fitowa sukayi Inna dake shigowa ta kalli
iyar tata tace
Tubarkallah Masha Allah kinga yanda kikayi kyau kuwa haba Batula haka nakeson ganinki kema kina takawa
ai wayyoh Ni Allah yasa kiyi kasuwa a fitar nan"
Dariya Janah tayi tace
amin Innah Allah yasa kar tabani kunya" da wannan suka fice tanata kwarara musu addu'a.
Chapter 2 · 0% Book details