← Book details Signed Marriage Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 16

Sashe 3

Signed Marriage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kai tsaye UDB road suka nufa dan sahun ya saukesu harabar wata babbar Plaza suka fito suka shiga wani shagon kayan mata daya cikin ma'aikatan gurin yayi musu iso gurin shugabar shagon ta fito cikin shirinta na tafiya tana
agowa suka ha
a idanu da matar da tasai awararta jiya ta 1500 itama cike da mamaki tace
Kamar naso na ganeki"
asa tayi da kanta cikin girmamawa tace
Hakane jiya kinsai awara a gurina har kika barmin canjin 500" jinjina kai tayi tace
No wonder Me awara haka kika ha
u amma kika tsaya suyar awara rana tana neman nakasa kayan ku
i, gsky nayi Miki murnar fitowa daga duhu ki dawo haske yanzu taswirar rayuwarki zata canza kuyi kuzo mu tafi"
Fita sukayi Janah da Samy suna gaban mota Batula na baya suna tafe Janah da Samy sunata hirarsu ita kuma zuciyarta ta tafi tunanin maganganun na Samy da haka har sukaje Kaduna suka shiga unguwan Malali.

Wani babban gida sukayi horn Mai guard yazo ya bu
e musu sukayi parking suna fitowa suka nufi wata
ofa sukayi knowking aka basu izinin shiga suka bu
e suka shiga wasu matasan yammata ne zaune a parlourn kowacce tana harkar gabanta suna shigowa wata kyakkyawar farar mata me
arancin tsayi tana fitowa sanye da wani tsadaddan leshi bata tsaya amsa gaisuwar yammatan ba tayi gaba tana cewa
Samira bamu da lokaci muje ayi a gama in yaso sai mu dawo" tana maganar idanunta akan Batula da duk take a tsarge da kallon da taga kowa yanayi mata.

Fita sukayi suka shiga wata arniyar mota CEO taja suka fice a guje wani sihirtaccen sanyi da
amshi na ratsa zuciyar Batul imaninta na
ara zagwanyewa zuwa yanzu tambayoyinta da yawa saidai ta kasa samun damar furtawa har Saida CEO tace mata
Meye sunan ba
uwar ne?" Kallonta Janah tayi tace
Fatima Taheer but muna kiranta da Batula" Ajiyar zuciya tayi tace
Ina tayaki murnar shigowa duniyar ya
i da talauci da samun yanci da dama da kuma baza capacity Batula rayuwar nan da kike gani waka sani waya sanka ce sannan kyawawan mata sun daina jahiltar kansu suna
oye kansu
arshe su kare a da
au da surfau kiyi amfani da damar datake shirin fa
awa hannunki ki mori
uruciyarki duniya lamma lamma ce ki dama damarki kafin ki rasata, kin ganmu duk muna aiki kinje shagon Samy kinga girmanshi Ni kuma ma'aikaciyar lafiya ce ita kuwa kawarki tana koyarwa sannan tana online business but dukkanmu ba da wa
annan sana'o'in muka dogara ba muna da wata sana'ar ta sirri wacce kema mukeyi Miki sha'awar farawa daga yanzu, idan kika amince da shigowa cikinmu zamu sama miki aiki me kyau da kwalinki na NCE idan kina bu
atar
arin karatu zamu
auki nauyin ki"
Da sauri ta
ago tace
Da gaske?

To ya ake shiga cikin naku wlh ina masifar son karatu da aiki ko dan na taimaki rayuwar Inna ta ta daina wahalar dahuwar awara kullum ta huta itama"
Sosai sukaji da
in wannan dama da suka samu sukace karki damu ba abune me wuya ba Batula dukkanmu matane kuma muke wannan sana'a kinga kuwa kema bazata gagareki ba duk matocin nan da kikaga muna hawa da wannan sana'ar muka samesu ke gidana da kukaje shima a wannan sana'ar na sameshi inada motocin hawa sun kai biyar duk shekara sai na samu wanda zai biyamin hajji da umara sannan gidajena a garin Kaduna sun kai hu
u banda filaye Batula duka na samesu ne arzi
in wannan sana'a me sirri banda mulukan ku
en dake account
ina, ga
awarki nan gidanta biyu a Kano tanada guda a nan Kaduna sannan sau biyu ana mata kyautar mota tana siyarwa yanzu haka ina tunanin ku
in da ke acct
inta ya haura 10Ml Batula dukkanmu muna burgeki amma bamu kaiki Sa'a ba kuma bamu kaiki kyau ba.

Batula kiyi amfani da wannan damar karki ba
awa
awarki me son ganin ci gabanki
asa a ido kuma karki tsorata nasara tana cikin dakiyar zuciya" cikin sanyin yanayi tace
Amma wacce sana'a ce?" Murmushi sukayi dukkansu Samy tace
Duk sana'ar da mukayi kema bazata gagareki ba Batula sana'ar ce me da
i ga romo ki tsai da zuciyarki kiji a ranki zaki iya, keda kika shigo da
afar dama a matsayi me girma zaki shigo zaki amshi ku
in da dukkanmu bamu ta
a amsa ba, Ni da na samu wannan damar da tuni na haye to amma gurin yafi
arfina bani ake bu
ata ba Ni me
a biyu kuma inada miji kinga dole na hakura na barwa me rabo fagen ta"
Shiru tayi tana ayyana tabbas kowacce irin Sana'a ce tunda suka iya itama zata iya dole ta sanyawa kanta dakiya da jarumta don cika buri, da wannan suka isa
ofar wani katafaren Company security ne suka tsai dasu CEO ta zuge glass tace
Mr DG yana nan" jinjina mata kai security
in yayi inda wayarsa tayi Ring ya kara a kunnensa tare da cewa "ok Sir" izinin shiga ya basu suka wucce sukayi parking suka fito.

Ma'eesh dake tsaye a sama da waya a kare a kunnensa ya zuba musu idanu kacokan hankalinsa yana kan yarinyar da take biye dasu a
arshe ya sauke ajiyar zuciya tare da yin murmushin gefen baki ya juya ya nufi
asan ta lifter yabi sai gashi a hawan farko ya tsaya jikin window dake kallon
asa katafaren office
in abin kallo da tunani ne tsayawa fasalta ha
uwar sa ma
auyanci zai zama cheep
insa ne ya shigo tare da kawo masa coffee me zafi ya
auki cup
in tare da bashi umarnin shigo da ba
in da suke jiransa.

Haurawa suka farayi saman wanda yayi daidai da
arin bugun Zuciyarta, tunda suka shigo Company Zuciyarta take harbawa da
arfi tare da jin wani sinadarin firgici yana shigarta saidai batason sarewa kanta gwiwa haka ta rin
a binsu tana rarraba idanu ya shege a rabon gado, a
ofar office
in suka tsaya CEO ta danna bell na
ofar aka basu izinin shiga suka bu
e suka shiga dukka su hu
un har yanzu yana tsaye jikin window izinin zama ya basu da hannu ba tare daya jiyo ba haka suka zauna har Saida ya gama jin isarsa sannan ya juyo.

Subhanallah ba Batula ba hatta CEO Saida Zuciyarta ta buga saboda kyawun hallita kam an gamata gurin wannan guy
in lumshe idanunsa yayi tare da bu
esu a kan Batul dake zaune dukkan yanayinta ya nuna a
arare take yanda takejan mayafinta ne ya alamta masa sanyin office
in ya fara damunta, sake kafa mata idanu yayi yanajin yanda
irjinsa ke bugawa fiye da bugun da yaji jiya da aka tura masa hotonta a nutse yake takowa har ya iso gabansu Batula da tayi
asa da idanunta ta
ago da sauri jin wani mayen turare daya ratsa ruhinta ta sauke idanunta cikin nasa tare da matsawa baya da sauri cike da firgici suka kalli juna da CEO sukayi murmushi ya mi
e yace
Good job Khareemah kin cika al
awari kuma na gode da wannan kyautar da kikayimin banyi tunanin zaki samu fiye da abinda na hasaso ba naji da
i" da iya haka ya koma ya zauna kan wata kujera dake gefe ya zaro wani files tare da wata jaka ya turata gaban CEO yace
Wannan al
awarinki ne tun jiya da kika turomin hoton naji
imar abinda kika bani yafi
arfin Abinda na furta bayarwa 3ml Dollars ne a nan ita kuma zan sallameta and kisa hannu a wannan takardar sannan itama ta samin hannu daga yau ta zama ma'aikaciyata
angare na ikon sashina zatayi aikinta don cimma muradanta"
Ba tare da damuwar komai ba CEO ta sanya hannu a wannan takarda inda ita kuma Batula ta mayar da hankalinta ga kallon Janah da tayi
asa da kanta tana danna wayarta, mi
o mata takardar CEO tayi tace
Sign Mr Taheer and congratulations"
agowa tayi cikin sanyin muryarta ta halitta tace
Bansan da sign
in ba Kuma bansan a kan me zanyi sign ba Explain me please" aje biron hannunsa yayi ya zuba mata idanu yana mamakin yanda sukayi hidden
inta abinda ya kamata ta sani har suka kawota matakin da bazata ku
uta ba" cikin Hausar sa da bata fita sosai yace
Meyesa Khareemah?

Meyesa baku sanar da ita komai game da abinda zatazo tayi ba?" Murmushi Samy tayi tace
Ba kowanne lokaci tsayawa yiwa wanda bai gama fahimtar rayuwa Explain yake da muhimmanci ba DG koma Meye zai faru Batula zata iya muma a farko wannan sana'ar bata zama za
in mu ba saidai kawai mu bamuyi turjiya ga za
addara ba na Za
i Lesbian matsayin hanyar samun Nutsuwa kuma sirrintacciyar hanya ta neman ku
i na CEO ta za
i Anasexual domin samun manyan ku
en shiga inda
awarki take neman maza da lesbian, shin Meye a ciki don ke naki
addarar tazo Miki me sau
i different jinsi zaki rayu dashi rayuwar da tafi dukkan rayuwar da mukeyi yanci, wlh tallahi Batula tunda kikasan
oyayyen sirrinmu dole kiyi sign wannan file
in ko kuma kiyi ta rayuwarki"
agowa Janah tayi idanunta cike da hawaye ta kama hannun Batula da tayi zaman
an bori tace
Ba duk rayuwa ce za
in mu ba
awata mukan za
i wata rayuwar ne don mafitar mu da kare mutumcin kanmu don Allah karkiyiwa kungiya gardama wlh tun jiya dana bada labarinki na tura hotonki
ungiya ta kar
eki tare da za
a Miki
angare me sau
i ko amince kisa hannu a takardar nan Batula komai zai yi daidai ne bayan shekaru biyu kiyi ha
uri"
Wani marayan kuka ta saki daya sanya Ma'eesh saurin
agowa yanajin wani irin
unci da wani irin tausayin ran da bai shirya sallama mutuncinsa ba, muryarta ya tsinkayo tana cewa
Kin cutar dani Murjanatu kin yaudareni kin yaudari Innata me nayi Miki Janah?

Meyesa zaki za
amin wannan rayuwar ta
anci da wula
anta ga tarin zunubin da har ka
are rayuwa ba zai daina bibiyarka ba.

Janah koda nake tsananin son ku
i banta
a yarda da wannan
azamar rayuwar ba, Ni Batula karuwanci, Janah karuwanci....
Chapter 3 · 0% Book details