← Book details Sawun Giwa Part 9 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 5

Sashe 4

Sawun Giwa Part 9 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Faɗar"sweetheat kece wayyoo Allah sekawai tazo dagudu gun Aisha wanda itama tasheƙo ɗin domin su haɗu sedai cikin mugun zafin nama sheikh sudais yariƙe maisoon yana zare duka cat eyes ɗinshi, wanda batasan ya akayiba kawai ganinshi tayi riƙeda ita...itama Aisha dasauri tajuya jinta tamau ajikin mutun,,,ido huɗu tayi da yah muhseen yana haɗe fuska cikin ɗan kamewa yace "illata kanki zakiyine wife? Aiko takwaɓe fuska kamar zatayi kuka....shima sheikh sudais ido kawai yakebin maisoon dashi yana jifanta da kallon bakida hankaline zaki hallaka min kanki, kafin ya ɗauketa cak kamar yaɗauki jinjira sam bekulada mutanen dake wurinba domin basa gabanshi seda yadireta agaban Aisha kafin yaranƙafo ahankali yaraɗa mata "plesse abi ahankali kar amin ɓarnarda bazan yafeba naɗauki hukunci kuma aga rashin kyautawana, yaƙarasa zancen yana kashe mata ido ɗaya, itako takai mishi duka aƙirji tana saka kukan shagwaɓa, yafice yana murmushi...itako jin Aisha tadatayi ajikinta yasa tamaida hankalinta akanta, aiko suka ƙanƙame juna suna sakin kukan farin cikin ganin sunansu atare kafin kuma suka saki juna suna murmushi, riƙo hannunta maisoon tayi suka jiyo sedai sukaga wayam bakowa a parlor domin tunda sheikh sudais yaɗauketa gimbiya Rumaah taja baƙin zuwa parlorn ta ganin kamar sunajin kunyar abinda sheikh ɗin nata keyi...sukuwa mazan duka sunfice tareda sheikh sudais ɗin yayinda abba kegun memartaba dama. Murmushi kawai tayi ganin duk sungudu kana taja aishar zuwa wani bedroom ɗin dake cikin parlor,,,anan suka buɗe sabon babin fira fayan ankira musu humairar yah fawan databi su anty zee, kana ankawowa Aisha babys ɗin maisoon tagani, itama ankawo yaronta Maisoon tagani, hakan suka saka yaran agaba suna kallo kamar su cinye abinsu.

Humm lokaci nata tafiya yayinda masu jego keshan gyara na musanman agun iyayen nasu, gimbiya Rumaah da gimbiya zaitun suna musu irinnasu na Larabawa yayinda mama ke musu irinna Fulani, hakama umma tana musu irinnata na shuwa, hummm abin ba'acewa komai, hakan sukaci gabada jegonsu a Dubai hankali kwance har ranar suna, yayinda angayen ƙarni da muƙarrabansu keta baza tasu rawa takowacce siga sunyiwa yaransu bajinta tagani ta faɗa domin kuwa duk abinda yah muhseen zesiya to ukku yake siya kuma iri ɗaya hakama yah fawan shima ukkun yake shiya hakama sheikh sudais dasu basam duk wanda zesiyawa yaran abu to ukku yake siya kuma iri ɗaya...iyayen nasuma komai iri ɗaya akayi musu duk abinda sheikh sudais yasiyawa maisoon seya siyawa Aisha da humairar yah fawan, shima yah muhseen haka, balle yah fawan dayakeji kamar yajuye musu duk abinda ya mallaka ganin karamcin dasuke yiwa matarshi dudda ita bata haihuba amma tana ɗauke da nata cikin.

Daren Sunan yaran da dare maisoon tasaka yarima junaid yayi magana aka sake Hajiya Rukayya dikko tareda temakon wani amininshi dakecan Saudiya, sim tasamu sabo tasaka contact É—in yaseer domin tanada ita akanta tatura mishi text kana tacire layin takarye.

Yana zaune yana zubawa Alhaji dikko tea text ɗin yashigo domin yanzu Alhaji dikko samu lpy sedai damuwarshi ɗaya matarshi kuma yanada tabbaci akan abinda take aikatawa ne Allah yanuna mishi shine tayi hukumar Sauda ta hukuntata dudda yaseer yaɓoye mishi kozuwan dasukayi kuwa lokacinda aka yanke mata hukunci, sedai ya fidda rai da samunta kasancewar hukuncin Saudia me tsananine.... yaseer kam seda yagama yiwa mahaifin nashi uzurinshi, kana yaɗauki wayarshi yafice, wuri yasamu yazauna tareda buɗe saƙon yafara karantawa kamar hakan. "ASSALAMU'ALAIKUM YASEER INAMAKA FATAN ALKHAIRI KUMA INA FATAR KANA LAFIYA, KAZO SAUDIYA NAƊAUKI MOMYNKA DOMIN NASAKA ANFIDDATA DUK ABINDA TAYIMIN BAZAN BARI TA TOZALTABA DOMIN BA'ABINDA ZESA NABARI JININKA YA TOZALTA KASAN CEWAR

KANUNAMIN SO NAGASKIYA KUMA ALLAH NASAN MEYAFIYA NAYAFEWA MOMYNKA DUK ABINDA TAYIMIN KUMA KAIMA NAYAFEMA IDAN NAYIMA LAIFI NIMA KAYAFEMIN PLESSE, KUMA KARKAYI YUNƘURIN NEMANA DOMIN BAZAKA SAMENIBA YANZU HAKAN NA HAIHU NASAMU TWINS KYAUTA DAGA ALLAH KO WANNAN KAƊAI YA ISA YASAKA NAYIWA ALLAH GODIYA, NABARKA LAFIYA.

BY DR MAISOON USMAN MAINAH.

Tunda yaseer yafara karatun saƙon yake share gumi nafarin cikin alkhairin maisoon agareshi dakuma baƙin cikin rashinta, yana gama karatun yamiƙe domin tafiya neman viser zuwa Saudia batareda yayiwa maisoon replay ba domin yasan tunda tace karya nemeta koya nema baze samuba, wannan kaɗan kenan daga cikin halayyarta dayasani.

Dubai

Washe gari ranar suna yara sukaci sunaye kamar hakan twins É—in maisoon sukaci sunan abbey da sarkin Saudia wato al'hassan da Ishaq, sedai sunyi musu inkiya da mu'assir da musayyir, sekuma yaron Aisha yaci Sunan dady Usman, suna kiranshi little dady. Wannan karamcim na sheikh sudais yayiwa memartaba sarki Muhammad bilal daÉ—i domin koba komai yadace sugirmama iyayen maisoon domin sunyi musu dukkan gata tunda suka aurawa É—anshi Æ´arsu, hakama sarki Hassan yadace ayimai kowacce irin kara duba da yadda yake nuna soyayyar shi agun sheikh sudais É—in gakuma yaranshi dake biye da sheikh kamar sumardashi cikinsu kai idan kagansu baka isa kace ba uwa É—aya uba É—aya ya haifesuba, sabida tsananin soyayyar su agareshi.

Tofa hakan take agun family maisoon hakama sarki Hassan domin baƙaramin fari ciki sukayi ba musamman yah muhseen dayaji Sunan mahaifinshi aka sakawa yaron ƙanwarshi atake yaɗauki waya yakira abbey da dady yasanar musu, aiko sunyi farin ciki ba kaɗan ba.

Awannan ranar amaren jego sunyi kyau matuka kamar ba suba sunyi shiga iri ɗaya har humaira basu waretaba, hakama angayen ƙarnin suma shiga iri ɗaya sukayi kusan su shida, sheikh sudais, yah fawan, yah muhseen, yah jawal, yarima junaid, yarima basam, dakuma talal. Hakan suka fito dukkansu sun sade da Larabawa abin gwanin sha'awa, anyi biki nagani na faɗa wanda dukkan ilahirin garin Dubai dama duniya baki ɗaya seda suka sheda haihuwar twins ɗin sheikh sudais Muhammad bilal, yadda memartaba sarki Muhammad bilal yaso ayi a aurenshi shine akayi yanzu da aka haihu, faɗin nera dakuma ɗan Adam ɗin suka bazu awannan bikin ɓata lokaci ne sedai me karatu kamisilta yadda wannan abin zekasance azuciyarka, anci ansha anyi yadda akeso sedai muce Allah yamaida kowa gidanshi lafiya.

Bayan suna su mama sukaci gabada gyaran yaransu kuma tunda akayi suna sheikh sudais harsu yah muhseen ba wanda yaƙara ganin inuwar maisoon ko Aisha... gimbiya zaitun kuwa bayan suna da kwana biyu takoma Saudia sabida memartaba yakoma tun ranar suna...su mama kuwa seda sukayi mako ɗaya bayan suna kana suka koma Nigeria wanda aka sha kuka tsakanin Aisha da maisoon domin basa ƙaunar arabasu, amma hakan suka haƙura dole domin ba yadda zasuyi.

Yaseer kuwa yazo Saudia yaɗauki momynshi inda yaso suga maisoon sosai domin sumata godiya amma sam basu samu damar ganintaba hakan suka haƙura dole suka koma gida Nigeria. Hajiya Rukayya taroƙi mijinta gafara inda tanuna nadamarta sosai akan abinda ta aikata, tareda alƙawarin bazata ƙara aikata wani abun makamancin hakan ba...Alhaji dikko yaji daɗin hakan sosai kuma ya yafe mata yana kuma addu'ar Allah ya shiryi duk wani me hali irin nata.

Dubai

Yau watan maisoon biyu da haihuwa kuma har ila yau gimbiya Rumaah bata maidata pert É—insu ba hakan sheikh sudais yayi mitarshi tagaji yadena.

Misalin ƙarfe 9pm yadawo gidan domin kullun yanzu baya dawowa da wuri sabida zaman gidan faɗi yake mishi, sedai yau kam dawowar tamishi rana domin yana shigowa parlor da maisoon yafara cin karo tana zaune acikin ɗaya daga cikin kujerin parlor taci uban gayu kamar wadda zata gasar kyau domin yau tunda safe gimbiya Rumaah tamaidota ɗakinta....wani irin waro manyan idanuwanshi yayi yana tunanin itace wai kokuwa gizone? Sedai rungumar dayaji tayi mishine yasakashi gasgata cewar ita ɗin daice ba gizoba..ai cikin wani irin yanayin buƙatuwa yamayarda ita jikinshi yamatse yana mayarda numfashi, dasauri ya rarami bakinta yana bata wani irin zazzafan kiss mewuyar msal tuwa, aikuwa atake tashiga maida mishi da martani, humm wani aikin se so, tun anan parlor suka haukacewa juna kamar zasu cinye junansu, sabida tsananin buƙatuwarda sheikh sudais ke ciki kowanne romance me tsayi basuyi ba yaɗauki hanyarshi, sedai me. Wani irin waro ido yayi yana ƙanƙameta da mugun ƙarfi ajikinshi jin ƙwaƙwalwarshi na neman kwancewa saka makon wani mugun daɗi daya ziyarceshi wanda bazece ga taka mammen daga ina yake zuwaba domin kuwa gab yake da haukatashi.

Wani irin haƙa yake mata wanda yasa dukkan su suka gigice bakajin komai a parlor se gurnanin sheikh sudais da ihun maisoon domin kuwa basuma samu damar ziyarar bedroom ba anan parlor suke baje kolinsu, Humm awannan ranar dai tabbas sun nunawa junansu yadda sukayi kewar juna domin sun gurzu iya gurzuwa sheikh sudais ya tabbatarda gyaransu mama da mammin shi, domin awannan gaɓar ze iya daka hannu aƙasa yace maisoon bata haihuba, tabbas kam ansha love nagaban kwatance, semuce Allah yaƙara ɗanƙon su da ƙauna manyan masoya.

Bayan shekara 10

Awannan shekarun abubuwa dayawa sun faru, anyi auren yarima junaid da yarima basam kuma duka matansu sun haihu, sunjone da maisoon sun maidata tamkar antyn su uwa É—aya uba É—aya kamar yadda sukaga mazarensu na girmamata suma hakan sukeyi.... maisoon kuwa takara haihuwar wasu yaran zaitun da Rumaah sekuma halima Sunan mahaifiyarta....yarima basam kuwa yanada bilal da mutallab..se yarima junaid yanada little sudais domin yaronshi É—aya.

A Nigeria ma Aisha takara haihuwar wasu yaran itama yanzu ƴaƴanta huɗu, hakama humairar yah fawan ƴaƴanta huɗu, yah jawal kuwa haryanzu beyi aureba saka makon hanashi auren zainab da abbey yayi yakashewa kanshi son auren kowacce mace arayuwarshi kuma baya neman mata hasalima basa gabanshi, dady yayi daƙarya yayi da gaskiya amma yaƙi yayi, wannan dalilin ne yasa abbey yin dayasanin hanashi auren muradin ranshi domin koba komai dayabari ya aureta duk da hakan bata faruba amma koyanzu yana addu'ar Allah yanuna musu ranar dazezo musu dazancen aure dakanshi, kuma koyar waye ze aura mishi ita Indai tanada tarbiya, tunda Allah yarigada ya hukunto zainab ba matarshi bace.

ƘALU BALE GAREMU IYAYE.
Chapter 4 · 0% Book details