← Book details Sawun Giwa Part 9 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 5

Sashe 1

Sawun Giwa Part 9 Complete Hausa Novel · about 8 min read

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘

Book 5

Page 91 & 92

"Cikin ƙanƙanin lokaci suka isa masarautar su, hakan suka fito gwanin sha'awa suka nufi cikin gidan pert ɗin gimbiya Rumaah hadimai se zubewa sukeyi suna kwasar gaisuwa, a general parlor suka sameta se Safa da marwa takeyi na ɗaukin ganinsu, ai suna shigowa tazo dasauri tana rungume maisoon cikin tsananin farin ciki da ƙaunar yarinyar wanda takeji har cikin ranta, tabbas ta yadda tanajin son maisoon tamkar yadda takejin sheikh sudais aranta...itama maisoon ɗin ƙanƙameta tayi sosai dukkansu suna ƙallar farin ciki anrasa wanda zece wani abun, hakan sheikh sudais yazuba musu ido kawai yana kallonsu dagashi har yarima basam, kowannesu abinda yake tunani daban domin dai sheikh sudais karkuso kutona zuciyarshi kuga yadda yake cikin farin ciki marar misaltuwa saka makon ganin farin cikin mahaifiyarshi kuma akan matarshi, shikuwa ba abinda zeceda uban giji se godiya, ahankali yamotsa bakinshi yana faɗar "alhamdulillah bini,imati rabbi.

Kusan minti 2 suna ahakan kafin maisoon tayi ƙarfin halin cewa "mamey munsameku lafiya? Kasa amsawa gimbiya Rumaah tayi sema ƙara rungume maisoon ɗin datayi nawani ɗan lokaci kana tacireta ajikinta tareda ɗagowa da fuskarta tace "ƴata Allah yayi miki albarka maisoon Allah yafaranta miki yadda kika Faranta mana, arayuwata dagani har memartaba bamuda burin muga sheikh yayi aure munga zuri'ar shi aduniya amma hakan besamuba seta dalilinki domin firr yaƙi auren kowacce yarinya balle ayi zancen haihuwa, ashe bamu saniba nagar tacciyar mace yake burin kawo mana wadda zata iya kare martabar shi a ko ina, ina alfari dake ƴata Allah yaƙara kareku daga dukkan sharri keda mijinki da dukkanin musulmai baki ɗaya, taƙarasa zancen idonta na cikowa da ƙwalla domin yarima junaid yabata labarin duk abinda yafaru a Saudia.

Itama maisoon ɗin hawaye takeyi sharr kamar ankunna panpo daƙyar ta iya buɗe bakinta ta amsa da ameen mamey....murmushi gimbiya Rumah tayi taja hannunta kana ta zaunar da ita akan kujera cikin farin ciki tace "ƴata ya wannan babyn nasu basam ina Fatar baya wahalarmin dake? Tafaɗa cikin sigar tambaya dakuma nishaɗi...da sauri maisoon tarufe fuskarta da duka tafukan hannunta tana duƙarda kanta akan cinyoyinta...aiko gimbiya Rumaah tasaka dariya kana tajuya gunsu sheikh sudais dake tsaye tunɗazu suna kallonsu cikeda birgewa, tace "basam tofa kutsawatarwa babyn ku domin idan yatakuramin yarinya to koton memartaba Muhammad bilal ce zata rabani dashi. Aiko kunya taƙara rufe maisoon yayinda yarima basam yasaka dariya yana faɗar "ayya mamey tuba mukeyi aibama ze bata wahalaba domin babynmu na musanman ne. Se yanzu tajuya kun sheikh sudais tana murmushi kana tace "wai hakane sheikh ɗin abbey?

Ɗan yamutsa kyakkyawar fuskarshi yayi yana shafa lallausar sumar dake zagaye da fuskar sa'annan yace "oho ni inazansani tunda nazama bare anwareni gefe ana nunamin wariyar launin fata, seta wannan koɗaɗɗiyar kikeyi...ido gimbiya Rumaah tawaro kana tace "kai yanzu kakeda bakin gayawa yata hakan? Ai kaine koɗaɗɗe kam kaida wannan ƙanen naka, tafaɗa tana wulgo musu pilo, yarima basam yacafe yana dariya....shikuwa juyawa yayi yana faɗar "my bro zumoje gun abbey tunda nan kam ba'ayi damu, kekuwa zamu haɗu ne, yaƙarasa zancen yana kashewa maisoon ido ɗaya. Aicikin sauri gimbiya Rumaah tamiƙe tana faɗar "mizaka mata ɗan albarka aikuwa dani kake zancen. Ganin tatasone yasa sheikh sudais ficewa da sauri yana ƴar dariya, hakama yarima basam yamara mishi baya...dawowa gimbiya Rumaah tayi tazauna kusan maisoon tareda saka hadimanta suka cika gaban maisoon ɗin dakayan ciye ciye kala,kala. Dakanta tashiga bawa maisoon tana janta da fira, kala maisoon najin kunyarta harta ware suka cigaba da fitarsu cikin so da ƙaunar juna kamar ba surukarta ba, se yamma liss kana tarakata dakanta har pert ɗinsu. Tukunn ta tafi, da kallon maisoon tabita tanajin son matar tamkar mom ɗinta, sam gimbiya Rumaah batada girman kai irinna matan sarakuna batada wata damuwa itadai kuminene ɗanta shine damuwarta idan kuma yanason wani abun to itama takan fishi son wannan abun. Ajiyar zuciya maisoon tasauke kafin tace "uwa tagari kenan Allah yabani ikon dana kasance uwa tagari agun ƴaƴana. "Ameen y Allah my buttey taji saukar muryar sheikh acikin kunnenta domin ita sam bayi tunanin yana gidanba, dasauri tajuya aiko sukayi ido huɗu, ɗ3an waro duka nata tayi kafin tabuɗe baki zatayi magana, amma yahanata damar hakan tahanyar saurin saka bakinshi cikin nata, tareda ɗaukarta cak yanufi bedroom ɗinshi da ita, aiko suna shiga suka haukacewa juna kamar wasu Mayu, basu suka saurarawa junansu ba seda suka raya wannan lokacin kana yaɗauki abarshi suka nufi bathroom.

Hakan lokaci yaci gabada tafiya, tsananin sheikh sudais da maisoon wata irin soyayya suke zubawa tabugawa a jarida, kamar wasu tsuntsaye, daga gefe ɗaya kuma cikinta na ƙara girma, hakan yasa gimbiya Rumaah bata kulawa ta musamman daga ita har memartaba sarki Muhammad bilal domin motsi kaɗan zece Rumaah ina ƴata. Hakan itama gimbiya Rumaah ko wani dogon numfashi maisoon tayi setace "lafiya dai baby mikikeso. To afannin ogan kam shi ba'ama magana domin ko ƙulafucin sex ɗinta dayakeyi yanzu dole yaɗaga mata ƙafa duba da yadda cikinta yayi wani irin girma gaya kuma bakomi takeson ciba. Yanzu kusan watan cikinta 8 hadda kwanaki asama amma sam sheikh sudais baya takurata sabida kallo ɗaya zaka mata kaɗauka yanzu zata haihu, dudda cewar tun bayan dawowarsu daga Nigeria ne marabarshi da ita amma bayajin ze iya damunta domin yana mugun tausayinta.

Ana cikin hakanne yarima junaid yakirata yana sanarda ita cewar yasaka ankai Hajiya Rukayya dikko da ƙawayenta koto kuma anyanke mata hukuncin shekara 35 agidan maza, kana alƙali yabuƙaci ganin familyn ta kuma sunzo dole yaseer da Alhaji dikko, inda yaseer yayita kuka yana danasanin kasan cewarta uwa agareshi me irin wannan mummunar halayyar, Alhaji dikko ma yayi kukan baƙin cikin ganin matarshi cikin wannan yanayin kuma a ƙasar daba tasuba ta tozartashi, anan yasaketa kuma yace babushi Babu ita har ibada... yaseer kam yayi yunƙurin temakonta domin koyaya tazama dai uwarsa ce, sedai wani lauya ya haneshi dacewar muddin yayi wani uƙurin to hukuncin ze iya sauyawa domin hukuncin Saudiya yanada tsauri sosai, damma ba'abayya narda cewar angansu ido da ido suna aikata masha'a bane da hukuncin kisa za'amusu, amma yace Indai yanason temakonta to tabbas sedai idan yasan wani me faɗa aji acikin ƙasar ta Saudia tukkunna ze iya samun damar hakan. Jin haka yasa yaseer yayita kuka tareda fidda rai akan mahaifiyar tashi tunda besan kowaba kuma bayada alaƙa da kowa..ajiyar zuciya maisoon tasauke bayan tagamajin bayanin yarima junaid kana tace "zan temaketa junaid sedai bayanzuba seta gane kurenta tukkunna yadda koda tafito bazata ƙara gigin cutarda waniba. "To shikenan anty gimbiya yadda kikace Hakan za'ayi. "Yawwa junaid su Captain suraj fa? "Suna ɗakin horo anty. "Whatt? Haba junaid miyasa zakayi hakan? "I'm verry sorry anty naga hakan yadace dasu gaba ko wata me kama dake sukagani basu ƙoƙarin renataba. "Oh my god ayi sauri fitardasu junaid waƴannan bayin Allah basu dace da wannan hukuncin nakaba domin jami'aine na amana duk abinda sukayi min tun daga farko harƙarshe sunyine domin kare martabar gidanku dakuma rayukanku domin inda basayin wannan binciken miyagu zasu iya samun damar shigo muku, plesse ayi gaggawar ciresu dan Allah kuma kabasu haƙuri madadina kana ayi musu alkairi sosai junaid kuma aƙara musu girma domin jajir taccine akan aikinsu. Tafaɗa cikin gajiyawa domin bata jurar doguwar magana yanzu. "Ɗan shiru junaid yayi yana jinjina hali irinna maisoon tabbas yasan duk abinda ta faɗa gaskiya ne ko shakka babu, aranshi yace gatadai mafa daciya marar ɗaukar wargi gata kuma da tausayi da halin mutanen kirki, gaskiya yah sheikh kadace da mace tagari, yana gama zancen zucinshi yanufi inda aka ajiye su Captain suraj domin cika umurninta.

Maisoon kuwa tana yanke wayar junaid kiran anty meenah na shigowa, cikin mamaki take bawa maisoon labarin abinda taga yana faruwa akafafen labarai gameda Hajiya Rukayya dikko, domin batasanta ba amma tasan Alhaji dikko kasan cewarshi abokin abbey. Seda anty meenah tagama bata labarin kana itama tagaya mata duk abinda yafaru, domin se alokacin take bawa wani tana labarin abinda ke tsakaninta da Hajiya Rukayya dikko dakuma hukuncin da junaid ya ɗauka ayanzu. Tunda maisoon tafara bawa anty meenah labari take zabga salati aranta tana jinjina girman lamarin Hajiya Rukayya daga ƙarshe tace Allah ya kyauta.

Itama maisoon ɗin tunda aka fara zancen na Hajiya Rukayya duk setakejin ba daɗi tabbas zata temaketa kodan soyayyar da yaseer yanuna mata dakuma girman Hajiya kakar yaseer ɗin datake gani, tana nan zaune tana tunanin rayuwar duniya sheikh sudais yadawo gidan, sedai kallo ɗaya tayi mishi tagano cewar tabbas akwai abinda ke damunshi kuma bata raba ɗayan biyu itace musabbabin wannan damuwar, aranta kuwa tace sam hakan bazeyuwaba bazata ƙona kanta ba kuma tabar mijinta a damuwa alhalin barasa yadda zatayi tayiba. Shikuwa da murmushi kwance akan kyakkyawar fuskarshi yaƙaraso kusanta tareda dagata cikin sanyin murya yace "my butti sannu da ƙoƙari. Itama martanin murmushin tamayar mishi batareda tace komaiba, hakan yasa sheikh sudais miƙewa yana faɗar baranayi wanka my butti senazo mugaisa da kyau, yaƙarasa zancen dede lokacinda yashige bedroom ɗinshi....da kallo tabishi harya ɓacewa ganinta kana tasauke ajiyar zuciya tanajin son mijin nata na ƙara lunkuwa cikin ranta, hakan tayi zamanta seda ta kwatanci ya isa gama wankan ko yakusa ganawa kana tamiƙe tanufi bedroom ɗin domin ita kam da wankanta, koda tashiga befitoba, hakan yasa tashiga cire duka kayan jikinta tazo gun mirro tana shafa shu'umar humrarta, tana hakan taji yabuɗe ƙofar bathroom ɗin yafito....!

Autar alheri ✍️

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘

Book 5

Page 93 & 94

"Ai Suman tsaye yayi ganin maisoon tunɓur haihuwar uwarta agabanshi, gabaki ɗaya yakasa koda motsi balle yahaɗiye Yawun dake neman sarƙeshi, abu ɗaya zaka kallah kasan yana raye shine girgizar da jikinshi keyi sabida tsima. Murmushi tasaki ganin yanayinda ustaz ɗin nata yashiga hakan yasa tatako har zuwa inda yake tsaye tasaka hannu ta janye igiyar rigar wankan dake jikinshi, kana tasaɓuleta zuwa ƙasa atake kuwa lafiyayyar sheikh ɗinshi ta bayyana se Haniniya takeyi
Chapter 1 · 0% Book details