Part 32.
Rash Boyayyen Masheki Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
************* ***************
Tun jiya ranta ke ɓa ce, saboda kalaman da Ramlat ta yi mata a kunnuwa, a haka dai suka shirya dan zuwa makaranta, ko da suka fito Parlour sai da Mom ta tambaye ta
" Fateema me ke damunki?."
" Kaina ke ɗan ciwo." tana faɗin haka ya sa dukka su huɗu iyyaye matan na su suka zuba mata ido, ta so zuwa school amma Aunty ta ha na ta tare da ba ta magani ta sha ta kwanta, ba ita ta tashi ba sai 11am, ta yi wanka tare da fitowa, a lokacin walwala ta ɗan dawo, za ma ta yi tana kallo sai wayanta wanda ke Ringing ganin number ne ya sa taƙi ɗauka saboda umarnin Babban yaya, amma da ta ga an kira sau 6 yasa ta ɗaga tare da sallama, amsawa tayi badan tawayi muryan namijin ba.
"Nasan baki gane ni ba, ni ne Sir Muhammad Anas, M.D." yana faɗin haka ya sa ta waro ido, dan daga faɗan sunan na sa ta gano muryan sa, malamin English ne, wanda gaba ɗaya makarantan su suke ji da shi, gaye ɗan wanka, matashin mai ƙananan age, ko wacce mace so take taga ya kulata dan ko magana ya miki ranan ji za ki yi kaman an miki bushara da gidan aljanna.
" Na gane, Good morning Sir M.D"
" Morning beautiful how was your day."
" Alhamdulillah."
" Ma sha Allah ban ganki a school ba, hope everythings is 5ne?." ƙirjinta har dukan uku uku yake yi, wai Sir M.D ne ya kira ta, sai da ta kwantar da murya sannan ta ce
" I feel headache."
" Ya Allah. Sorry wishing you quick recovery beautiful."
" Thank you Sir."
" Don't worry, excuse me , I will call you letters." kafin ta ce komai ya katse kiran, da idanu ta bi wayan tana mai mamaki sosai, wai Sir M.D shine ya kirata, "Fatan ba wani abu na yi ba, Maybe na samu carryover ne a English?." Ta tambaya kanta ganin babu mai ba ta amsa yasa ta koma É—akinsu. Tana tuna kalaman Ramlat
"Gaskiya ajin ki ya zuɓe anan, kuɗinki ya siya miki soyayyan My Asad, please adinga ka ma kai dai."
*************** ****************
Hannu ya sa ya rigo na ta hannu ganin ta yi baya kaman zata faɗin, ya riƙota amma firgici data shiga sai dai mumfashinta ya ɗauke hakan yasa ya janyota jikinsa, be wani tsaya yi mata wani abuba saboda shima yaɗan tsorata da yanayin na ta, direct yasa aka shiga da ita asibitin da ke kusa da station din, alluran barci yasa aka mata don ta samu natsuwa. komawa ya yi in da ya fito ya tattara ta kaddun gun tare da ƙara kallon abin da ya janyo mata wannan razanan, system din ne kunne wanda yake nuna wani babban guri na ci da huta, in da suka tabbatar station din da aka sanya su Kahu ne.
****************** ****************
"Labarai da ɗumi ɗumin sa, a yanzu rahota ya iso ma na, na cewa Staion ɗin (Right and peace) wanda ke burnin Abuja, Unguwan Sultan Hakimin ƙaramar hukuma, wannan station din wasu matasa ɓa ta gari sunyi daran mikiya sun cinna mai huta in da ya janzo mutuwan wannan masheƙin me suna RASH da ɗan uwansa wanda a yau ake so amiƙasu a kurkukun dake Kazaure, sannan da wasu wa'inda suke kulle, jami'an 5 suma sun ƙone da wasu iyali wanda shigansu kenan ciki dan an kama yaransu a daren jiya." matashin saurayin wande ke zaune yana zu ba rahoto a cikin majigin TV, take kuma aka saki faifan Video din yadda wajan ke ci da huta, hannu yasa ya ɗauki remote din TV ya kashe, furzar da iska ya yi yana mai jin babu daɗi akan abin da ya faru, family guda basu ba basu gani ba, daga ƙaramin kuskure sun halaka.
*************** ****************
"Gobe sai ku sa ki saɓon Video din." ya faɗa da muryansa mai amo da cika kunne, sai Adamsi ya ce
" To RASH, amma aganina karmu saken video, tin da yanzu duniya ta san RASH ya mutu, mubar shi a ya mutu kawai sannan Boss........"
"Kuyi yadda na ce kawai, nan da kwana kaɗan salon aikin ze canza, sai na tan kaɗe ɓata garin tasssss." abin da ya faɗa kenan yana mai cire rigan jikinsa wanda gaba ɗaya ya canza kaman ba Shuraim ba, a murɗe yake ma sha Allah, rigan da ya zo da shi ya sanya a jikinsa sannan ya hau Wheelchair dinsa sai ya koma sak Shuraim, mota suka shiga suka bar wannan gida na sirrin wanda komai anan suke yi in dai abu ne a Kaduna, sannan kowa ni state suna da secret home wanda suke aikata ta'addanci na su a zahiri.
********** ************* *********
"Garin ya ya hakan ta faru? sam banjin daÉ—in haka ba." cikin damuwa ya furta hakan, sai ya yi jim bayan wani sec ya kuma ce wa
"shike nan Allah ya sa mu da ce." sanann ya katse wayan, tinani yake yi idan duniya tasan ba wanda aka kashe ba ne RASH, ya so RASH ya bayyana kafin ranan da'aza hukunta su Mus'ab amma gashi an ƙona gurin harda wasu bayin Allah, ya san manyan muta ne ne suka sa ayi wannan aika aikan, dan shigowar shi kenan wannan baƙin labarin ya riske shi, ko da ya dinga canza channel duk dai zan can kennan, kuma abin haushin shine yadda muta ne suka fito suna nuna farin cikinsu akan mutuwar RASH, tsaki ya ja mai sauti har sai ta sactary dinsa ya ɗago ya kalli ogan na sa.
" Sun gama kammaluwa ne?."
" Yes sir, duk sun iso."
" Ok Ina zuwa." take sactary ya juya ya fice, sai da Aliyu ya É—auki dan lokaci kafin nan ya fito, direct meeting section ya nufa ya shiga da sallama, É—aiÉ—ai kune suka amma, be damuba saboda yasa da halin Æ´an jam'iyar ta su, zama ya yi a kujeran da yafi kowanne kuma É—an me matsayi irin na sa aka ta na da, zama ya yi sannan ya kallesu tare da gaisuwar jumla, babu wanda ya amsa sai Samuel John, duk da shi chirstan ne amma ya fimai wasu musulman. Tattauna suka farayi kowa yana to fa albarkacin bakinsa gurin mus guna ma Aliyu akan aiyukan da yake yi be mu sa ba, sai bayan da kowa ya gama faÉ—an ma sa ra'ayin sannan ya ya É—ago idanuwan sa da suka ka É—a suka sauya kala, sannan ya kalli wanda ke gefan damansa ya ce
" List din da na baka, zuwa nan da yammacin yau ya bazu ya shiga tsarin dokon garin nan." ta ke musu ya kaure a cikin su, shikam ko a jikinsa ya fice, duk cikin mutanen gurin babu wanda yafi shaƙa kaman Shugaban kula da lafiyan al'umma domin yawancin dokokin ya taɓa ɓangarensa, a tare Pazar R da Pazar M suka fita suka bar meeting room ɗin. Office dinsa ya koma ya zauna yana mai tinani iri iri a ransa abubuwa da yawa sam ba su yi ba, sannan duk wannan lokacin ya yi shiru ne saboda ya gama fahimtar komai da komai. Zuwa yanzu kuwa ya fahimci komai dan yau ze fara gudanar da hukuncin da ko da kuwa be ma kowa daɗi ba.
END.
ð•»ð–—ð–Šð–™ð–™ð–ž ð•¾ð•¶
[7/1, 06:20] sknt6428: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱá´á´„ɪᴀɪá´É´ (á´Š.á´¡.á´€)💪
ʀᴜʙᴜᴛᴜ ʙᴀɪᴡᴀ á´„á´‡ ᴅᴀɢᴀ ᴀʟʟᴀʜ, ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ É´á´‡ ᴋᴀᴡᴀɪ ᴋᴀɴ ɪÊá´€ á´€á´Ò“ᴀɴɪ á´…á´€ ᴡᴀɴɴᴀɴ ƙᴀꜱᴀɪᴛᴀᴄᴄɪÊᴀʀ ʙᴀɪᴡᴀ ꜱᴜ ꜱᴀᴜÊá´€ ᴛᴜɴᴀɴɪɴ ᴀʟ'á´œá´á´á´€ ᴄɪᴋɪɴ ꜱᴀᴜƙɪ.âœï¸
ð‘ð€ð’ð‡ ÆðŽð˜ð€ð˜ð˜ð„ð ðŒð€ð’ð‡ð„Ƙðˆ
ĎĂĞĂ ĂĹƙĂĹĂМĨМ РŔĔŤŤŶ ŚĶ
✿◡‿◡✿ [Sakina
Abdullahi] ✿◡‿◡✿