← Book details Muwaddat Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 18

Sashe 17

Muwaddat Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta yatsin fuskarta tace "ina tsarabar da kazo min daita ?
"ka bani zan wuce kar ummi taga na jima ,ya nuna mata hanyar d'akinsa kawai da yatsan hannusa batare da yace mata komai ba, saboda bazai iya magana ba, koda ma yace zai yi sam sam muryarsa ba zata fito ba, gumi ne kawai yashiga tsa tsafo masa ta koina ajikinsa , gabadaya kwakwaluwarsa ta d'auki caji sakamakon d'acin kalmarta garesa .

yana kallon yadda tashiga jujjuya jikinta tana takawa ahankali, yayinda koina ajikinta yake motsawa a duk taku daya daza tayi most especial hips dinta, cikin rausaya tashige cikin d'akin tana cewa " wlh bunayya ka maseefar raina ni ...

yayi saurin d'auke idanunsa akan bombom dinta tare da sauke naunayen ajiyar zuciya yana lasar lip's dinsa saboda wani abu daya ji ya tsagar masa tun daga kwal'kwaluwar kansa har zuwa tsakiyar kafafunsa .

ahankali ya runtse idanunsa har sanda ta fito ta tsaya a gabansa idanunsa a runtse suke, amman agaresa tar yake kallonta most especial kirjinta ....
"bunayya ta kira sunansa cikin sanyayiyar muryarta me dadin sauraro da kashe jikin duk wanda yashiga kunnuwansa "banga komai ba, ni zan wuce idan zaka fito gobe kafito min dasu..

ta juya da niyyar barin d'akin ya riko damtsen hannunta sai gata agabansa tana yatsina fuska.
ya Bud'e idanunsa dake runtse tar akanta yana kallonta yana girgiza kai can km yasoma k'ok'arin bud'e bakinsa,"i love you aysha......... .dan Allah ki soni mana kmr yadda nake sonki .

bakinta na rawa tace" nagaya maka karka sake furta wannan kalmar ,gara ka canza wata, amman ban da wannan, sannan ka sakar min hannuna na wuce kana 'bata min lokaci ..

"to bby nah me kike son na fad'a to byn wannan kalmar ?
"ai duk abinda zan fad'a bai wuce wannan kalmar mahimmanci ba agurin , kawai ke dai, kin ki fahimtata ne kawai, sannan bakya fahimtar yadda na kamu da matsanancin sonki, Allah aysha ina sonki fiyye da komai, ina daya daga cikin wanda so yayiwa mugun kamu ,yake matukar yi musu rad'ad'i a zuciya, shiyasa ban so bayyana miki hkn ba , dan kina yi min abinda kika ga dama , kina careless da maganata, sam baki bata mahimancin daya dace"

"Ai maganartaka ce Sam sam bata da amfani ,Dan tsabar rashin kunya ka dubi tsabar idanuna ka dinga gaya min kana so na ...

"to meye acikin dan nace ina sonki muwaddat ?
Ya katseta ta hanyar fad'ar hk yana tsareta da tsumammun idanunsa "meye dan na bayyana miki sirrin dake raina ?
,"ni kad'ai nasan yadda nake ji akanki aysha ina sonki kinsan da haka ,wannan tishi ne kawai da zuciyata ke sake miki ..
"Azahiri ina hango rainin da kika min sai dai kisani al'amari na aure Sam babu raini acikinsa domin ni cikakken nmj ne Dana tattara duk wani muradin diya mace ,babu abinda bazan iya miki ba .....

Zaro idanu waje tayi tana mamakin zantuttukansa gareta ,kwayar idanunsa kad'ai ya tabbatar mata da gaske yake nufi, cikin sanyi jiki ta zare hannunta ta juya da niyyar barin d'akin dan gabad'aya maganganunsa kunya suke bata .

"aysha.....ya kirata yana maida bayansa ya zauna sosai yana ware kafafunsa, kmr jira take ya kirata ta tsaya cak batare da ta juyo ba, saboda yadda kirjinta ke dokawa "ki samu natsuwar zuciya tukunna kafin ki fita daga d'akin domin matukar kika fita haka tabbas zaki fallasa abinda ke cikin zuciyarki ..

Juyowa tayi cikin had'e fuska tana hararasa "ka fita idona Auwal banason wannan salon naka ,kai keda da zuciyata ko ni ?
Abinda kake nufi ne dai bazai yiwu atsakaninmu ba kai kanina ne ni yayarka ce..

"Misali idan zan kasance yayanki zaki yarda ki amincewa aurena ?
"Me zai hana ta bashi amsa da hakan ..
"To ki yarda kina sona kawai ..."bana sonka! bana sonka!! kuma karka sake nusartata da wannan zance aikin baza kawai ,yaro k'arami da kai sai shegen fi'ili da manyance tsiya , ko ni guda nawa nake ballanatana kai?

"ni wallahi har mamaki karfin halinka nakeyi.
"ka girma a idanuna ka bud'e idanunka ka tashi ka ganni acikin gidan amatsayin yayarka Amman tsabar rainin hankali irin naka ka rasa wace zakace kana so wai sai ni ..

"saboda kece irin type Dina shiyasa ,dan nasa irina ne kawai zai iya gamsar dake ,sannan ko mahaukaci ya kalli cikin kwayar idanunki zai tabbatar da kina son muhammed Auwal ,wai me yasa kike ganin kmr ba zaki iya aurena ba ?

ta rausayar da kwayar idanunta cikin nasa tace "Saboda kamin kankata kuugunka yayi min kad'an bazai iya ...

"Zan iya yin komai da kike tunani, ki cire wannan tunanin bby acikin kwakwaluwarki, wallahi tallahi bby kinji na ratsen miki zan iya yin fiyye da abinda kike tunanin , duk wani abu da cikakken d'a nmj zai yiwa mace ta fannin auratayya tsaf zan iya "wannan abar zai iya cika mararki har ma ya saura ya k'arasa mgnr yana sake yin balance da kafafunsa yana shafa saman mararsa.

a matukar firgice take kallonsa kafin daga bisani muryarta na craking tace "ni.. ni din Auwal ?
idanuwansa ya D'an lumshe mata kad'an yana d'age mata girarsa daya "kina mamaki ne ?
"Idan kina mamaki nr wallahi ki cire hakan acikin zuciyarki,tabbas muhammed Auwal yaro ne, Amman ba irin yaron da kike tunani ba, dan siffarsa da halittar jikinsa ta bambamta data sauran yara mazan da kika sani "wannan auwal din daban yake, idan kuma har yanxu kina ganin yaro ne ni sai mu gwada abambance ....

ta janyo numfashi da kyar ta fesar tace "wallahi yau na sake tabbatar da ka rainani ,Amman duk laifina ne, daman kuma ummi tasha gaya min sakewar danake maka tayi yawa..
mikewa yayi ya D'an tako zuwa inda take tsaye, ya matsota sosai kmr zai shige cikin jikinta taja baya da sauri, ya sake matsota sosai ta yadda babu yadda zata iya matsawa, cikin rad'a yace" ayshatul muwaddat karki manta kece kika fara fitowa da salon rainin daya girmama a zuciyar auwal "ke wallahi bama ki isa ba,sai kin amincewa soyayyata dole ,karki manta abubuwan da sukayita faru atsakaninmu a baya, idan ya 'bace acikin momery dinki ,ni yana nan kallonsa nake kmr a yanzu abun yake faruwa , ya k'arasa mgnr yana sausauta muryarsa sosai tmkr zai saka mata kuka "kece fa kika koyar dani yadda zan soki ,ban manta komai ba, komai yana cikin kwalkwaluwata, Auwal bai San komai ba sai da kika koyar dashi yadda zai yi ,kece da kanki kika koya min yadda ake shan baki da saffara kirjin mace ,tun babu komai akirjinki nake sarrafasu da tsotsarsu, na tashi da burin mallakar duk wata diya mace mai irin surarki, sai dai duk zaman danayi a kasar waje banga mai kayan dadi irin naki ba, saboda me bazan nemi haukace miki ba ?
"wallahi matukar baki bani had'in kai ba za'a jimu a gidan nan ,kowa zai ji mu dake ..

Matsawa tayi baya ta manne da bango sosai ya sake matsota har numfashinsu na gauraya take jikinta ya kama rawar , tana masa wani irin duba hankalinsa a tashe , yayinda zuciyarta ta cika makil da mamakin zafafan zantuttukansa akanta, lallai ta tafka babban kuskure arayuwarta, yau ita Auwal yake fad'awa wad'an nan zantuttuka ?
" yaron da'a saninta shiru shiru ne, ma'abocin rashin son magana da kula mutane ,domin ita kanta ba kasafai yake shiga lamarunta ba, a tun sanda ya girma abubuwan da suka faru abaya ne suka shiga dawo mata cikin 'kwal'kwaluwarta ,shi kuwa cikin murya mai cike da kasala yace "kina mamakina ko ?

"Ki daina mamakina muwaddat kece kika fara ni kuma zan d'aura daga inda kika tsaya domin cika burinmu, ya kamo tsintsiyar hannunta ya d'aura daidai saitin zuciyarsa dake dokawa "kinji yadda zuciyata take bugawa akanki ko ?

"wallahi soyayyarki ce acikin zuciyata ba zallar sha'awa ba, ni dake jinsinmu daya ,kece macen dazata jiyar da Auwal dadi duniya, na hanga na hango banga macen da nake ganin zan samu natsuwa atare daita ba sai ke ,kece kawai zaki jiyar dani dadin Da nake bukata , saboda nasan zaki fi kowace mace dadi a duniya ......

"inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ta furta tana sauke Ajiyar zuciya da karfi, tana mai fixge hannunta da karfi ,muryarta cike da in... ina tace "ma..mara kunya kawai ,wallahi Auwal baka da kunya .

"to muwaddat ke zan ji kunya ...?ya fad'i hk yana sake matsota ya had'eta da kirjinsa muwaddat ta lumshe idanunta tana jin yadda numfashinta dana M. A ke gauraya yana k'ok'arin had'e bakinsu taki yarda "banson iskanci fa Auwal, wanda kayi d'azu ma kyaleka kawai nayi dan babu yadda zanyi da kai ,kai ban san abinda yashiga tunani ba da har na barka ka sha bakina .....

"ai dolenki kibarni na sha tunda soyayyata na yawo a jinin jikinki, kuma ma ai kece kika koya min ,ta yaya kike tunani hanani yanzu ?
kema kinsa ba zai yiwu ba wallahi.

"zan had'aka da ummi fa"
"da kin taimakawa rayuwarmu domin nasan zatafi bawa maganar mahinmmaci ,sbd daga ni har ke muna tsananin bukatar juna ya fad'i hkn yana toshe mata hanci ..

"wayyohlly Allah zaka kasheni ne?
"wayyo numfashina , wani iri nake ji ajikina idan ka ta'bani ,dan Allah karka sake shan bakina...
Chapter 17 · 0% Book details