← Book details Muwaddat Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 18

Sashe 16

Muwaddat Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

driya tayi cikin d'aukar maganarsa amatsayin shirme, tasan tana matsanacin sonshi ,amman bata tunanin zai iya sarrafata balle har ya iya gamsar daita " ka iya bakinka bunayya bakowace magana zaka dinga gaya min ba domin ni aunt.....
tun kafin ta k'arasa ya sauke bakinsa ajikinta yasoma kissing din wuyanta zuwa kirjinta kafin kace me tuni kamaninsa ya sauya, haka itama tasoma fita haiyacinta.

su ummi kuwa suna can suna jiran fitowarsu , sai daya d'auki kusan minti goma yana kissing dinta sannan ya sausauta rikon da yayi mata, ya yunkura daita ya zaunar daita akan cinyarsa yana kallonta "iya haka ma kin ji a jikinki ina ga ance mai gabad'aya za'a yi . ?

zumbur ta mike tayi gaba domin batason taji abinda zai k'ara fad'a ya biyo bayanta yana kiran sunanta .

"Allah bunayya baka da kunya ka rainani dayawa"yace  "to idan ban rainaki ba me kike son nayi miki ?
saukowa sukayi gbdy jikinsu a sanyaye kmr wad'anda aka yiwa duka,  ummi na ganinsu ta mike da sauri  ta nufi dining tun kafin su k'araso tasoma zuba musu Whit rice da cowslow, muwaddat  ta k'arasa da sauri ta isa kusa da ummi "ummi kawo na zuba masa "bar shi kawai ya kan naki?

ta rausayar da idanunta tana duban M. A dake tsaye hannuwansa duka zube cikin aljihun wandon  tace "naji sauki ummi sai dai wannan yaron na k'ok'arin dawo min da ciwon sabo ..

yayi saurin kai hannunsa zai buge mata baki yana huci ta kauce  " ummi kina ganinsa ko "

"wai bunayya me yasa ka raina muwaddat ne, byn ba sa'arka bace ?
"to ki ce mata ta daina ce min yaro saboda ni ba yaro bane, ki gaya mata ko yanxu aka aura min irinsu hud'u zan zauna dasu ..."

"no no bunayya kai din fa yaro ne girman jiki ne kawai.. ummi ta fad'a tana zuba miyar naman kaza a wani plet tana cigaba da mgn "banda abunka ina k'aramin yaro irinka yake da karfin auren mata hud'u?
ko mahaifinka daya yayi tukunna, banza M. A yayi dasu ya ja kujera ya zauna sannan ya janyo plet din abinci ya soma cin dan idan yace zai yi mgn to wallahi zai yi katobara..

muwaddat ta kunshe baki da hannunta tana driya ta nufi gurin abi dake zaune yana musu dariya shima, shi kuwa tsaida cin abinci yayi, ya tsurawa bayanta ido tare da sauke ajiyar zuciya yana mai lasar lip's dinsa "ya rabi ka mallaka min wannan baiwar taka har ummi ta turo masa Fruit bai sani ba yana can gurin kallon bombom din muwaddat dake juyawa ahankali har sai data zauna sannan ya d'auke idanunsa, bawani cin abinci yayi ba saboda abinda ke damunsa yafi karfin abinci.

   mike yayi  yasoma takowa zuwa inda take "muwaddat muje part dina kiga irin abubuwan dana zo miki dasu batare da mutsu ba muwaddat tace "ok ta mike ummi wacce ta kasa rufe bakinta tsabar farinciki tace "amman dai da ka bari zuwa gobe sai ka nuna mata akwai gajiya atare da kai yanxu , bugu da kari  gashi  dare yasoma yi ka duba lokaci kagani, karfe goma da wasu mintuna ta wuce.

"murmushi yayi yace "ummi babu wata gajiya atattare dani, kawai nuna mata kawai zanyi ta d'auki wanda yayi mata sauran akaiwa su   ihsan ,"no bazata ba gsky Allah ya kaimu gobe  lafiya ta gani.

bai sake cewa komai ba, yayi gaba , abi ya kira sunansa  bunayya yaja ya tsaya cike  da 'bacin rai "kuje amman kar ta wuce minti  goma ta dawo muna nan muna jiranku, yayi murmushin jin dadi ya kama hanyar fita yana fitowa bakin kofa yaja ya tsaya har sai data fito yace tayi gaba batasan dalilin da yasa duk sanda zasu kasance tare yake son sakata gaba ba .

muwaddat na gaba bunayya na biye daita a baya yana kallon bombom dinta ,da yadda take motsasu ahankali cikin wani irin salon tafiya mai d'aukar  hankali .

Mmn sudais ce
[12/24, 2:35 AM] Hassan: 💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~

_AUNTY SALAMATU lAYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

alhamdullahi am back again.

warning!!!

don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......wannan shine.

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

page 9

.....kafafuwanta suka hard'e saboda irin kallon kurrular da M. A yake binta dashi , amman duk da haka a natse tacigaba taku tana d'aga kafafunta ahankali , duk yadda taso ta kaucewa kallonsa ,hakan ya gagara .

wannan tafiyar da take ahankali tamkar an tsamota cikin ruwa ba k'aramin sake tsuma zuciyarsa tayi ,saboda yadda jikinta ke moving da rawa , tana shiga parlour'n taja ta tsaya rungume da hannuwanta duka akirji tana fesar da numfashi tamkar wacce tayi gudun famfalaki .

ahankali shima ya sanyo jikinsa gbdy cikin parlour'n, had'e da maida kofar ya rufe, har da sanya makuli, ya jingina bayansa da jikin kofar had'e da tsura mata tsumammun idanunsa yana kallonta , suna had'a ido kowanne ya kafe d'an'uwansa da kallo zuciyoyinsu na ayyana abubuwa da dama, bangarensa kuwa yaba kyawun surarta yake yi ganin yadda jikinta yayi matukar amsa doguwar rigar abayar jikinta,ta yane kanta da k'aramin mayafin rigar ,gashi daman irin karuwan jikin nan gareta masu d'aukar hankali.

yadda ya zuba mata idanu ya kasa d'aukewa ,haka itama zuba masa ido tayi tana kallonsa batare da tace masa komai ba, illa kirjinta daya shiga bugawa da karfin gaske saboda ganin ya maida kofar ya rufe har da sanya key ,
shine ya katse shirun ta hanyar yin kasa da muryarsa tamkar mai jin bacci yace "wannan kallon fa kmr zaki cinyeni? ya fad'i hkn yana
furzar da iska...

rausayar da kwayar idanunta tayi cikin nasa kana ta bud'e bakinta da kyar tace "gani nayi ka rufe kofa alhalin hakan bai kamata ba "

"uhmmm agurinki ne bai kamata ba ,amman agurina hakan shi yakamata, domin ni maji'bacin rayuwarki da al'amuranki ne, idan babu ni babu ke, haka zalika idan babu ke babu muhammed auwal ....
ya karasa fad'ar hk yana zagayowa ya rungumeta ta baya ya matseta gam ajikinsa kamar zai maida ita cikin jikinsa .

ta saki k'ara mara sauti tana k'ok'arin zamewa daga jikinsa saboda yanayin data tsinci kaina ciki mai wuyar misaltuwa,
amman ta k'asa saboda sake rungumeta da yayi ajikinsa da iyakacin karfinsa ,yana busa mata iskar bakinsa mai tsuma zuciyarta "yau gani agabanki ,ki taimakeni ki furta min kalmar kina sona kmr yadda nake sonki fiyye da komai a duniya ,ki amince da kina sona ,ki daina kallon rashin dacewar kasancewarmu cikin inuwa daya,
ina sonki muwaddat kuma a shirye nake dana mallakeki amatsayin matata ta sunnah , ki amince min plz, a yanzu hk burina bai wuce na nasarwa ummi da abi ba saboda nasan kema kina sona ...

tayi saurin zaro idanu waje tana girgiza masa kai, ahankali ta juyo suna fuskantar juna had'e da shakar numfashin junansu, da kyar tasamu ta fixgo magana "bunayya ka ..ka daina tunanin ina sonka, irin soyayyar da kake tunani ba irinta nake ma ba, tabbas ina sonka muhammed auwal amman soyayya irinta 'yan'uwanaka, ka ajiye soyayyar da kake cewa ina maka a wannan muhalin "

"abinda na tsani ji kenan arayuwata ,irin wannan soyayar sam bana bukatarta atsakaninmu "baby i love you, you won't understand how am feeling about you , ya fad'a yana sake had'eta da jikinsa, "wallahi na yarda ke aunty'na ce amman hkn nan na tsinci zuciyata da tsananin kaunarki " nasan kema kina sona muwaddat kmr yadda nake sonki dan Allah karki cutar da zukatanmu, idan baki aureni ba komai zai iya faruwa dani "

"babu abinda zai faru da kai......sannan kar ka sake ka furtawa kowa wannan kalmar, asalima kasan burin iyayenmu akanmu na ganin mun samu ingantaccen ilimi mai zurfi kafin aure....

yawo yashiga yi da duka hannuwansa a sansar jikinta yana romancing dinta cikin salon wayonsa , wanda hakan yasa ta dinga jin jikinta na macewa da amsar salon dayake mata ,lokaci daya kirjinta yashiga dokawa da sauri sauri, dan wani irin tsoro ne ya ziyarceta , cike da sanyi jiki ya kamo hannuta ya nufi kan kujerar kushin, ya zauna tare da zaunar daita akan cinyarsa jikinsa na wani irin rawa "shikenan shikenan!! nasan da wannan burin nasu akanmu , zan hakura har xuwa sanda muka gama karatunmu,idan mun gama zaki aureni zuwa lokacin ?

tayi shiru ta tsaida kwayar idanunta cikin nasa tana kallonsa kirjinta na dokawa da sauri , "ki daina min irin wannan kallon, yana matukar kashe min jiki, a duk sanda kika yi min " ki bani amsa kawai, zaki aureni idan kin gama karatunki nima na gama nawa ?

haka kawai ta tsinci kanta da girgiza masa kai ala'mun a'a had'e da kawar da fuskarta gefe guda tana kallon d'akin "ba zaki auri muhammed auwal ba?
ta d'aga masa kai ala'mun eh "to yaya kike son yayi da rayuwarsa me tattare da shaukin soyayyarki....?

"hakuri ta furta hkn tana 'ko'karin mikewa tsaye daga kan cinyarsa yayi saurin kamota ya maidaita jikinsa "ki zauna bamu gama magana ba tukunnan "me yasa bazaki aureni ba?

"saboda kai kanina ne ,ta tsinci kanta da bashi amsa da abinda ba shine a cikin ranta ba, taso ta amincewa soyayyarsa a wannan lokacin amman gabad'aya tarasa dalilin dayasa ta kasa furta hakan a zahiri ,sai ma hango kankantarsa data yi yanxu idan ya aureta me zai ce mata?
tayiwa kanta tmbyr tana sake yunkura zata mike, wannan karon bai ce mata komai ba, haka zalika bai yi yunkurin tsaidaita ba, saboda takaicin maganarta.

shiru tayi tare da tsura masa idanunta tana aika masa da wani irin kallon mai tadda sha'awa, kallonta kawai yayi ya lumshe idanunshi dan a yadda yake jin kansa, idan yacigaba da kallonta komai zai iya faruwa.
Chapter 16 · 0% Book details