← Book details Mijin Kwaila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 8

Sashe 3

Mijin Kwaila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsaki deeja tayi"mtsww kada agakki da breziya,akama ganki da nono bare breziya,ni wlh kinaban mamaki kwarae zahra saikace baki waye ba.ke gaki da afkin nashanu amma kice bazakisa bra ba haba wannan ma aibada kaine."
Ta'kare maganar tana hararar zahra dake dariya kasa-kasa don tasan takai aminiyar tata bango .

Jaka deeja tazuge tafiddo braziers masu kyau guda uku tace"gasunan da ummi taje Dubai tasawoman su guda 6 nazabo maki uku aciki kuma Allah inbaki sakaba kinemi wata kawar baniba,kinasa kowanne banza yana hadiye maki yawu haka kawai."
Murmushi zahra tayi dajin rigimar kawarta,amsa tayi tana godiya itakanta tayaba kyan kayan sun mugun haduwa.

Turasu tayi ajaka tana duba agogon hannunta"yakamata mushiga class kada musake wani laifin.

Tafada tana mikewa.

Deejama tami'ke tana fadin "bawaninan ainagano auncle bashir sonki yakeyi zahra."
Idanu zahra ta fiddo aranta tace"da Auren nawa?"
Amma sanin bawanda yasan tanada aure yasata dariya tace"yanada aiki,donni sainayi digiri harda digirgir.

Deeja tace"cab!aahakan"?

"Ahakan fa" zahra tabata ansa tana murgud'a mata baki.

Tsaye suke bakin get din makarantar students ne mafi yawanci daukarsu ake a mota kasancewar makarantar ta y'ayan masu dashine.

Zahra da deeja suma agefe jefi-jefi suna taba fira mafi yawanci akan karatunsu ne.

Zahra dake kange fuskarta don yanda rana ta gallabeta tadubi deeja dacewa"sweety Allah zanhau adaidaita nasoma gajiya da ranarnan tana gasani dayawa fa".

Yanda tayi maganar a shagwabe yasaka deeja harararta tace"to aysaiki bari saurayinki yazo kyamashi wannan shagwa'bar amma bani ba."
Zahra tayi tsaki"matsala gareki kamar gidan haya ...."
Duk suka dara atare,tsayuwar wata zilleliyar mota agabansu tasaka zahra had'iye miyau jikake mu'kut
Deeja kam cewa tayi"sweety anacewa end of discussion, yau kuma ga never discussion wagga car taci uwar haduwa...haduwama dakanta dataganta saida tazagi uwarta.."
Dariyar da zahra ke dannewa ta kufce,tace"shegiya naira!rabbi kabamu ko'a kiyama."
Kokarin kawar dakai sukayi saidai agefe santin motar sukeyi,bama su kadai ba hatta y'an mata da samari students dabasu gama watsewa ba idanun kowa yana akan motar ne.

Burin kowa yaga waye mamallakin motar wakuma akazo d'auka.

Kusan 3mins ba alamar nacikin motar zaifuto hakan yasaka zahra Jan tsaki,tasoma tsaida adai-daita tana mitar"mungode at last dai munkashe kwarkwatar idanu dama nunamana mota kazoyi.."
Taci gaba da sama adai-daita hannu abunta.

"Wooow nice looking, mamallakin motar uazarta motar haduwa....zahra...zhhhh"
Sauran maganar ta makale abakinta ganin yasoma doso inda suke, saita kanta tasomayi tana gyara zaman sight bag dinta.

Zahra kam hankalinta baya wajen,har saida ya karaso gab dasu.kanshim turaren dabazata iya mantawa dashi ba tsawon rayuwarta ya bugi hancinta.

Ahankali tajuyo da fuskarta,jitayi kafafunta suna kokarin gaza daukarta,kasa furta komai tayi sai zuba mashi idanuwa datayi takasa koda kyakyawan motsi.

Shima kallonta yakeyi,zahranshi haka?

For 3years zahranshi tagirma har haka ya'elahe....

Ganin sun zubama juna ido yasa deeja cewa"yadai besty kinsanshi ne?"
Tambayar tazoma zahra abazata,tasoma sosa kai"amm..yaaa...yaaa.....

Isha'q nefa besty"
Ita kanta tayi mamakin yanda tayi furucin.

Murmushi deeja tayi tasoma gaidashi,ya'amsa da tambayarta ya karatu yanayi yana kallon zahra da mamakin girmanta da canjawarta.

Itama satar kallonshi takeyi aranta tana ayyana lallai turai ta amshi yaa isha'q yasake zama wani giant dashi hutu ya ratsa ko'ina na jikinshi.

Aranta tace koya Anty anee takoma yanzu?

Dasauri takauda tunanin aranta don haka kawai taji ranta ya sosu.

Mota yanuna mata,alokacin har anzo daukar deeja tamasu sallama da shelantama zahra saita kirata awaya.

Kamar wadda kwai ya fashewa take takawa jitake kamar bakasa take takawa ba.

Tun daga inda suke taga motar tana bud'e kanta awani irin a slow dinnan.

Caiii. ..Zahra kam bata kara sakankancewa da iya shegen nasara ba saida tajita luntsum akan sitter yasalam!

Idanba kauyanci taso yiba jitayi motar harwani shillata takeyi,bayaga laushi da kamshi da sanyin Ac dayaso zautata
*2be continue
[12/20, 8:22 AM] Real Mum Meenat
: *MIJIN 'KWAILA....2*
*chapter 5*
*by Maman meenat*
*Inayinku over y'an gaban goshin mum meenat do or die we are 2gether for ever insha Allah.always ur part of me ..*
*my die fans...hajara ghandi,sweet mum janar...my miss Ayush...jamila Muhammad...Mr's hamza....kai kunada yawafa nasan yawanku yawuce lissafin Alawee
*My Qawa ta Amana,kawar arziki kawar Albarka farin wata shakallo ta Maman meenat me taqama da ayar Allah. .kinyi naki kinyi na raggo yanda kika ziyarci gidan mum meenat saboda 'Kauna Allah yabani ikon zuwa kano nakwaso shockie na 'kannin shaheed
FATIMA ABUBAKAR MAMAN SHAHEED (KUSKURE)writer,mum meenat love you and respect to you over wlh so much luv u..*
Jin maganar gwaggo rabi ya tilasta fito da aneesa tasaki murmushin ganin gwaggon,itama gwaggo rabin murmushi tasaki tana tambayar "y'ar nan kina ciki dama?"
Anee tasake sakin karamar dariya,"ina ciki Granny kwalliya nakeyi."
Tafad'a da jujjuya idanuwa.

Baki gwaggo rabi ta mere dacewa"oh sabon salo wai miya d'uwawu 'kunshi,wata kazar ce kuma gurani?(Granny) "
Anee ta fashe da Dariya sosai tace "kai don Allah gwaggo I mean kaka fa kenan."
Tsaki gwaggo rabi taja tayi gaba tana fad'in "yau dai nalura wani sabon kad'afiri kika tsiro dashi,ninan kar nake kallon kowa."
Tayi 'bangarenta abunta bayan tazabgama gefen zahra harara.

Oganniya zahra wacce taci kukanta tabama uku lada bayan shigewar Anee daki koda wasa takaici baibarta sake tunanin komawa kitchen din karo abunci ba,itama dakinta tanufa kangado tafad"a tasaki kuka sosai kewar ummanta da baba kai harma da kawayenta su ummilolo da uwande tagama cika ranta.

Idan har a taata haukar takurata Anee zataci gaba dayi toko lallai bazata jureba,gida zata koma ita dama bawani dad'in zaman gidan takeji ba.

Yaushe rabonta dazuwa tonon fad'a satar kifi da tusa wa me awara?

Tsaki taja,shikenan su ummilolo sunmata wayo sunata zuwa yawonsu itako anmata Katanga bata fita ko ina.

Yau kam alwashi tasha gida zata kwana,sam dad'in benen ma tayafe bataso.wurin umma zata koma.

Jakarta tafito tasoma yayimar kaya tana watsawa ciki,saida ta tabbata tagama cika jakar ta'ajiye agefe guda yau kam sai gida!take fada aranta.

Daga zaman shiru kuma saita bude wardrobe kukar 'bahe ta d'ebo ta hada da sikari a kofi ta kad'a tasoma zuqa tana y'an wakokinta hawaye duk sun bushe a fuska.

Tunin duniya ta manta dawata wai ita Anee.

Da kofin korbebe a hannu bacci yayi a won gaba da ita.

Kamar koda yaushe yauma d'in sai wajen 7:30pm yashigo gidan da brief case a hannunsa agajiye kwarae yake sosai.

Sallama yayi falon tsit!

Babu kowa sai kamshin turare da karar A.C,ahankali yake takawa har ya karaso inda tafkeken hoton nata yamamaye gefen kusurwar da aka makalashin.

Hannunta na dama sa'kale cikin nashi,saina hagun tad'aga wani card da alama na shedar kammala karatune don gown din dake jikinta ta shaida hakan.

Tayi matu'kar kyau har dai ko yaushe bakinta da murmushi kumatunnan a lo'be rolling daya zame mata jiki yana akanta.

Gabanshi yaci gaba da fad'uwa,sai yake ganin kamar tana rayene.wai sai yaushe zaidena kewar zahransa ne?

Sai yaushe ne zuciyarahi zata dena bugawa a duk second na kallonshi da ita?

Shafa gefen fuskarta yayi,yanasonta yanason komai nata kai!

Yasaalam!

Tabbas soyayya ba karya bace.

Jingina yayi a jikin bangon idanunshi a numshe baisan yanda zai kwatanta meyakeji a ranshi ba.

Kamshin turaren Anee me fisgar hankali ya bud'e kafofin hancinshi,kamar kada ya kalleta amma bazai iyaba.

A kasalance ya bud'e idanun yazube akan fuskarta takuwa haskeshi da murmushinta.

Ta juyar dakai,kawai.

"Wlcm back," tafada da sigar yaudara dik da har a ranta taji kishin hoton zahra datakama yana kallo,tarasa jarabar daya nacenawa a wannan bakar matar me d'agggen hanci.

Bai iya bata amsaba sai sake lafewa dayayi ajikin bangon dakin.

Ta danne takaicinta,tahanyar sa'ka yatsunta a cikin nashi.

"Damuwa..damuwa bata haifar dakomai sai nadama my sheyq,Allah daya amsa zahra yayi replacing dinta da biyu fa.bai kamata kayima Allah butulci ba,kasaki ranka ka amshi jarabawar Allah ko late zahra tasamu takwanta makwancinta a cikin salama.domin lallai tasan
ruhin masoyinta yana acikin walwala."
Yanda take maganar acikin kunnenshi da salonta yasakashi sauraronta,kuma tabbas tayi nasarar tankwaro zuciyarshi cikin ruwan sanyi.

Duk da be tankamata ba amma baimata shamaki daga jagorar datayi mashi tazuwa dakin taba.

Dakanta ta temakamishi wajen rage kayan jikinshi,duk da aranta tana ayyana anya zata iya wannan aikin data fara kuwa?

Tun ba'aje ko'inaba duk jikinta ciwo yake.

Ganin tana niyyar rakoahi toilet yasakashi bata umarnin fito mashi da kayan dazai saka
Bahka taso ba,amma baamatsala.
[12/20, 8:46 AM] Real Mum Meenat
: Kaya marasa nauyi ta fitar mashi,takoma tagyara dining.

Saida yagama shirinsa tsaf suka fito atare,sunyi kyau dukansu kyawawane na kwatance.

Kusan duka gidan sun hallara a dining dinne inka dauke zahra wacce take d'aki tana buga game din Mario.

Sam batamasan tym yatafi haka ba,don tun farkawarta wanka kawai tayi da sallah tasoma game dinta.

Cike da kissa Anee tasoma serving mummy abincin abunda bata tabayiba a tsawon zamanta gidan,kai ba ishaq mummy da gwaggo rabi ba hatta hanan tana mamakin canjawar Anee a lokaci guda haka.

Isha'q ne yami'ke da sauri, bayan ajiye spoon din dayake kokarin kaiwa baki.

Duka da idanu suka bishi sai gwaggo rabi datayi kokarin watsamar tambayar"oh ni rabi!

Ina kuma zakaje daga fara cin abincinka sai kace me cutar d'an kanoma?"
Batare daya juyo ba yabata amsa"banga zahra ba tunda nadawo."
Aneesa ta had'e rai sosai,tare da ajiye spoon din dayake hannunta.tana sonjin me wani zai furta a cikinsu.

Gwaggo rabi ta'be baki tayi taci gaba da cin abincinta.

Yayinda mummy tace"lallai nima yau banji duriyarta ba tun dawowata."
Takaici yadad'a 'kule Anee.

Tana bisa gado tajuyama kofa baya,ita kadai ke surutunta da game tana dariya.

Sweet cotton gown ce ajikinta talafe a lukutin jikinta sosai,kannan marason kallabi yatashi fiiiiya abayanta.

Fuskarta tayi haske,kila hakan yanada nasaba da ynda batayi kwalliyar taba yau tatsaya iyakar Vaseline kawai.

Jitayi an rufe mata idanu tabaya,kyalkyalewa tayi da dariya dacewa"nasan hanan ce,wooyi na ganota."
Jin shiru yasaka tasoma fad'in"dallah bud'eni,ainasan kece."
Numfashin mutum taji yana sauka a saitin wuyanta da sauri-da sauri.

Tuni cikinta yabada "quuuuilulii"
Yage baki tayi iyakar karfinta daniyyar zubduma ihu taji ya rufe mata baki yana dariya.

Bude idanuwa tayi ganin isha'q yasakata mi'kewa da fashewa da kukan takaici ta rarumo pillon dake kan gado ta jefa mashi.

Kaucewa yayi yana dariya dayimata gwalo.

Tasake hassala wannan karon d'auko filon tayi tabishi aguje tana kuka,"wlh Sena rama yaro ban yarda."
Shiko dariya yake dacewa"cab!

Asheko zaki rame
yana mata gwalo."
Binsa tayi a guje suka nufi falon kasa yana dariya tana kuka.
Chapter 3 · 0% Book details