Sashe 1
Mijin Kwaila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[6/22, 6:50 PM] Anty Alaweey
: *MIJIN 'KWAILA....2
*chapter 3*
*written by Maman meenat*
*Godiya tattare da jinjina gareku ma'abota hankuri juriya tattare da jajircewa akan bibiyar wannan labarin dakusan zan'iya cewa yana daga cikin novel mafi jinkiri da'akeyi a kafar sadarwa.hakanan bakina bazai gaza wajen godiya mai tarin yawaba agurin mutanen dani kaina idan zanyi rantsuwa ban'isa in TA tantance adadin y'awansu ba,nasha kira inakan shan kira duk maganar dayace"mum meenat ki taimaka kikaimana karshen labarinnan..bayin kaina bane wlh DAGA ALLAH NE*.
*Tabbas kuna tare da Maman meenat akoda yaushe kamar yanda nake tare daku fatar ubangijin rahma yasada mu amafificin waje"Aljananah Ameen..*
*Matsayinku yawuce Maman meenat tayi wancakali da bakatunku dayawa masu rokon nasakasu group dina Allah baibani ikoba sakamakon matsalar datasha kaina..wannan yasa zan'ajiye no.gamasu bukata mata saikuyimata tagana zata saku inda zakuci gaba dasamun wannan novel insha Allahu*
*0701117618..*
*Thank you for the love and care*
Zahra nadurowa saitin gwaggo rabi ta dira,tasake gigicewa ganin gwaggo rabi tayi suman zaune,tafice a lambun da gudunta dakinta tanufa tasoma haki aranta tana ambayar Komenene ya firgita gwaggon haka?
Gwaggo rabi kam tana samun kanta waje tayo a tamanin tasoma haki tana kwalama mai gadi kira,yakaraso aguje tazube agabanta yanacewa "gani hajiya"
Ran gwaggo rabi yasake baci tace"Menene aikinka agidannan har d'an biri
yashigo baka sani ba?"
Takare maganar tana mazurai idanunta fal da masifa.
"Biri kuma" maigadin ya mai-maita cike da mamaki dakuma kokonto.
"Zanmaka karyane," gwaggo rabin taci gaba da fad'i,"ninan da idanuwana yanda Allah yanunaman birinnan yanunaman Annabin rahama haka.ba'ki wulik dashi da doguwar wutsiyatai
(su gwagg banda qari mana
Maigadi yasake cika da mamaki da alhini "shikuwa wannan buri ta'ina yaratso jama'a yashigo gidannan"?
Gwaggo rabi tayi cikinshi da tijara" karkaman iya shege,kadaije maza kafitar dashi tunkafin Alhaji yadawo insakashi sallamarka sullutu dabesan aikinshi ba."
Jiki a sanyaye megadi yanufi dakinshi danufi dauko sanda,karar horn din motar dr.Ru'kayya yakarade kunnuwanshi yanufi get din dasauri yataleshi yanamata sannu da zuwa.
Dafara'arta ta amsa tafaka motar a'inda yadace tafito hankalinta yana akan gwaggo gaba d'aya.
Tasoma tambayar bahasin tsayuwar ta gwaggo awajen,
Cikin takaici gwaggo rabi ta zayyanewa mummy komai daya faru shigarta lambu.
Shiru mummy tayi tana nazarin maganar to inabiri yaga hanyar ratso jama'a yashigo gidanta...tambayar data soma nanatama zuciyarta kenan,
Saikuma tabiye rajin gwaggon tahanyar umartar baba yusha'u daya gaggauta bincike lambun yafidoo birin.
Baba yusha'u yanufi lambun da katuwar sanda yayinda Dr.rukayya ta rufa mashi baya,inda gwaggo rabi tamakure gefe guda kamar kace arr!
Tatsera...
Duk iyakar binkicen baba yusha'u babu abinda yagani face gwabobi da'aka gwaigwaya aka yarda ya tsintosu yana nunama Dr.Ru'kayya wacce tayi shiru tana juya gwaibar tana murmushi.
Daga can waje suka soma jiyo salatin gwaggo hakan yasa suka bazama dasauri suma tozalin dasukayi da zahra yabasu mamaki,baba yusha'u dayasoma sosa keya yana dariya ahankali yadubi mummy cikin ladabi yace"mummy wannan ai amaryar megidana ce,Allah dai yasa ba'ita gwaggo ta ambata da biri ba."
Ita kanta mummy wannan kwliya ta zahra saida tasakata darawa sosai,yayinda gwaggo rabi taci gaba da ruwan bala'i tana cewa yau ko'ita ko zahra agidannan taga alamar zahran sotake ta kasheta tun bataga jikokinta dake jikin isha'q ba.
Mummy dai hakuri tayita bama gwaggo yayinda taci gaba dafadin"ai tsaf na hakalci wannan makirar yarinyar babu abinda tasani face munafurci.To ta Allah bataki ba yanda naga auren isha'q haka zanga yayanshi."
Kama hannun zahra mummy tayi sukabar wajen.
*BAYAN KWANA BIYU*
Tundaga wannan rana kiyayya tsakanin gwaggo da zahra ke 'kara ruruwa tamkar *wutar Kara* yayinda anee itama anata 'bangaren sam abin badad'i sai gidan yahad'e yazamewa zahra tamkar *prison* idandai isha'q mummy dakuma hanan kowa yakama gabanshi tofa wulakanci dacin zarafi babu kalar da zahra bata gani daga anee da gwaggo rabi
Sa'arta dayane batada wayon saka damuwa acikin zuciyarta gakuma baba yusha'u datake zuwa susha firarsu su more,wannan yake rage kewarta dakuma matsin lambar datake samu.
Yauma kamar sauran ranakun,mummy isha'q da hanan kowa yakama gabanshi yayinda gwaggo rabi tafita zuwa gidan kawarta innaru nan makwabta yakasance daga zahra sai anee.
Zahra datayi wankanta gado tahaye tashaqi baccinta bata farkaba sai gab da azahar yunwace tasakata mikewa babu shiri tafito daga dakinta kanta babu kallabi tanufi kitchen inda take jiyo kamshin sanwa bata raba d'aya biyu anee ce tad'orashi.
Batare da fargaba ko kokonto ba tanufi kitchen din jallop na macaroni yasha hadin vegetables tayi tozali dashi ayayin data bud'e tukunyar dake girke bisa gas,zahra tahadiye yawu saikuma tajuya dasauri tajawo plate tasoma loda abincin son cikinta.
Bude Fridge tayi tadauki lemon exotic tafito dashi niki-niki daniyyar shiga dakinta,saurin rugugin anee yasakata tsayawa cik!
Anee tamatso tana mata matsiyacin kallo tace"ke bakar ja'ba me warin baki,bayan bakar fatar jiki ashe kinhad'a hada ta zuciya 'barauniyar banza munafuka bisa umarnin wa kika satarmun abinci?"
Zahra tatsaya sororo tana karema anee kallo kafin tace"nidai baniba"tana murgud'a baki.
Idanu sosai anee tafiddo tana karema zahra kallo saikuma tasoma mumushin mugunta tadad'e tana tanadin wannan ranar don haka tace"ohhhh rashin kunyar da'akace kina tashe itace zaki nunaman?
Aiko idan kin gagari tsohuwar uwarnan taki tzahranki gagareni ba domin babu gagararre sai bararre.."
Zahra tuni idonta yakawo ruwa tatsani a ta'ba mata ummanta ko abbanta,yanzu y'an rashin mutuncinta sa motsa..
Tasake Murgud'awa anee baki tace "wlh badai ummata ce tsohuwaba sai dai taki
Ran anee yagama 'baci tad'aga hannu ta shararawa zahra mari,marin daya gigitata takuwa kambad'ama anee plate d'in dake hannunta da abincin gaba d'aya.
Tsananin azaba yasaka anee kukan kura tamakure zahra iyakar karfinta takayar tasoma duka kota Ina "yarinya duka iskancin dakike zubawa barinki akayi tunda kika shigo gonata kuwa yau saina ciremaki iskancin dakike takama dashi."
Anee kenan take tijara bayan ruburbudar datakema zahra..wacce tsananin azaba baisa bakimta yamace daga ruwan zagin datake aunama aneesa,agefe guda anee tasaka hannu tamatse bakin zaginna zahra har saida zahran taji kamar zatayi fitsari awando.
Wannan yasakata dagewa iyakar karfinta ta danqarama anee matsiyacin cizo ababban d'an yatsa abunda yasaka anee d'agata dasauri tana yarfe hannunta dake zubar jini,ganin jinin yasake tunzurata tayi kukan kura akan zahra aranta tanajin gara takashe zahra sai dai kome zaifaru yafarun.
Zahra ta ma'kale anee ta cukuikuye tahanata kata'bus,cikin dai sa'a anee tasake kayar da zahra danufin ma'kureta zahra azaba yasata kama wuyan rigar anee taja'kiiiiii....!!!
Saiga wuyan rigar gaba d'aya ahannun zahran.
Wohoho..kai ranar anee
taga tashin hankalin da tunda uwarta ta haifeta bataga koda makamancin shiba.
Don dai anee d'iyar hutuce ita batama iya fad'aba yau gashi tatsokalo *zahra balbali zahra bala'i ta'ba d'aya kaga zuga....zahra'u mala'ikar yara kota mutu ba ruwan Allah walakiri ya jibigi kayanshi...* kirarin zahra kenan dana tuna
Rigima dai kamar wasa tazama gaske duk dacewar zahra keshan jibga hannun anee hakan baihana zahra tagaza ta'buka don kuwa anee har saida tagaji da kulawa tasoma haki zahra batayi ko gezau ba tamakale anee makatam tana kuka tana"Allah ya'isa muguwa azzaluma wlh saina Rama..."
Kuka sosai zahran keyi,ganin wankin hula yana neman kai anee dare yasata kukan kura danufin jefar da zahran tasamu ta arce daki
Zahra tace batasan wannan ba,tofa rikici yai rikici anee tasake kayar da zahra tasoma nausar bakin dake zaginta bakin zahra yafara fesar da jini abunda yasaka zahra rikicewa tagallama anee cizo akan nono
Anee ta kwantsama uban ihu tad'aga zahra tana duba nonon harda jini
Kuka anee tafashe dashi tanacewa"wlh yau sainaga bayanki acikin gidannan...
Sauran maganarta tamakale lokacin da Dr.Aysherh ta banko labulen falon,tayo kan anee ta tallafe tana kallon yanda kan nonon anee yake d'igar jini d'is-d'is..bala'i da rayuwa *tsarki da ruwan ganda me had'e da barkono*
*muje zuwa mutanena anjima akwai new post faaa
*Anty Alaween dai
*MIJIN 'KWAILA.....2
*written by Maman meenat*
*Editing Aysha Abdullahi T.
Fulani*
*chapter 2*
Dasauri gwaggo rabi takarasa kusa da anee saida takare mata kallo kamar bazata tankataba saikuma tamere baki tace"kekuwa lafiya kika tasa jama'a kina zubar da ruwan hawaye saikace wadda akama albishir din mutuwar kishiyar gyatumarta.."
Anee takauda kai ranta amatukar jagule,saikuma tajuya fuuuu tanufi part dinta.
Gwaggo rabi tabita da idanuwa kamar yanda zahra da isha'q suka bita danasu idanun.
Yayinda gwaggo rabi ta tabe baki dacewa"kyaji dashi med'an Karan kishin tsiya,"
Tajuya taci taga da surutanta"yoni inma banda kee dakika rako mata duniya har wannan *kwailar* ce zatasaki zubar da hawaye yanda Allah yagama tsara halittarki tako Ina "takuma Jan tsaki" bokonki sam be amfana maki komiba."
Tajuya tana kwafa gami da lekawa kitchen din da inna delu keta hikirkirin had'a tuwo a warmer kallo daya tamata tajuya abinta.
Ahankali isha'q yasauke ajiyar zuciya,yasabi zahra akan kafadarshi harzuwa dakinta da already angama gyarashi kai tsaye toilet ya direta yace"oya kiyi wanka maza banason dattinan"
Zahra data sake shagwabewa tace"tonidai kazo ka cud'ani ai hannuna baya kaiwa bayana"
Isha'q ya fidda idanu yanacewa"idan bananan wayene yake cud'akin?"
"Hanan mana",
Zahra wadda ke kokarin shigewa bayin tabashi amsa.
Ido isha'q yaware,kai ,ahra tana kwamacala yanda yakamata.
Dakanshi yashiga bandakin harta tu'be kayan jikinta tasoma tara hannayenta jikin shower tana wasa dashi,tana ganin isha'q tasaki murmushi hade da dukawa tana dauko soson wankan.
Wani masifaffen shock ya ziyarci isha'q tundaga kan babban yatsan kafarshi har yazuwa tsakiyar kanshi yaruntse idanu dasauri komai zai iya faruwa kallonnan dayakema yarinyar nan ahaka.
Sam zahra bata fahimci komai ba saima tambayar data watsomashi" wai me akai naga kana runtse idanu?"
Bai iya bata amsa ba sai dai hannu daya mika ya'amshi soson already tasaka sabulu hakan yasa yasoma gurzawa abayanta cikin wani yanayi daya kasa tantance koma namenene..
Akalla ba akasar ba yadau kusan 5mins yana juya soson akan lallausan gadon bayan zahra wadda tagaji da zuqunawa tamike tana cewa"kainifa bahaka ummana da hanan suke cud'ani ba,waikai saikayita gogawa bakasa ruwa kuma baka denawa."
Sai alokacin isha'q yafarga da abunda yakeyi,dsauri ya sakemata ruwan agadon baya yafice toilet din cikin mawuyacin hali.
Kai tsaye part din anee yanufa har lokacin tana cika tana batsewa,suna hada idanu tasake shan mur tana aikamashi sakon harara yayinda yasakar mata murmushi gami da sharce mata ruwan hannunshi akan fuskar ta.
Takauda kai ranta a dagule,matsowa yayi inda take zaune abakin gado hade da dora hannayenshi akan kafadarta.
Tasoma kiciniyar ture hannun nashi takasa,yayinda yasoma zagaye dukkan jikinta da hannayennashi.
Kasa jurewa tayi tamike tsaye tana harararshi saikuma tasoma "mezanmaka isha'q?