← Book details Me & My Lion Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 5 OF 5

Chapter 19 & 20

Me & My Lion Part 2 Complete Hausa Novel · about 12 min read

End book one 🙏

Free page yaƙare 💃💃💃 laifin daɗin😥


"Arazane, sedai ganin mirɗaɗɗen namiji sirara agabanta, yasa ta kurma uban ihu yan tana faɗar "wayyo Allah mami kwart...aibata ƙarasa ba taji saukar ɓalli akan lips ɗinta. Hakan yasa tariƙe bakin tana kallonshi domin yanzu tagane kowaye. Rikitattun idanuwanshi yazuba mata masu bala'in kaifi, nakusan minti biyu yana kallonta amma bece komaiba domin shi lamarinta mamaki ma yake bashi. Itako baki taturo gaba cike da taɓara tana ƙuƙunai, kana tazo ta gefenshi zata wuce. Aiko yaƙaraso kusanta yadda saura kaɗan hayaɗata da jikim gini, gaya kuma duka yarufeta ko hangota ba'ayi tinda yafita girma nesa ba kusa ba. Ƙwallah tamatso tare da ƙara turo baki. Cikin wani irin ɗan iskan voice yace "Allah kina turo baki nan Sena hukunta shi yadda bazaki ƙara turaminshiba...ai failusha najin Hakan tayi saurin mayarda bakinta dede tana faɗar"to dan Allah Yaa shattima kabari na wuce karkamin komai wlh mami ce tace nazo nagyarama please kayi haƙuri..shiru yayi kamar bejitaba, harta fudda ran zeyi magana sekuma taji yace "naga saƙonkifa sedai babu wani armashi acikin saƙon tinda basu kaini lahiraba, asheko Kinga ba anfanin turosu tun da bazasu tsoratani ba...saurin kallonshi tayi jin abinda yace. "Yeah Dena kallo na, badai ke muguwaba shine Zaki turomin macizai Humm, to ngd amma kijira nawa horon. "Inajira ai domin wlh duk abinda kamin bashi kaci. "Me kikace? Yatanbaya yanaɗan zaro ido domin sarai yajita sedai tabashi mamaki yin wannan furucin. Kwaɓe fuska tayi taƙara turo baki gaba, zata fara taɓararta kenan, taji wani abin me shegen laushi ya toshe mata baki. Ido tazaro jin hadda hancinta yatoshe Hakan yasa tabuɗe bakinta domin samun damar yin nomfashi, kuma sa'annan ne tagane abinda yayi nata ke aikata mata, jin yadda Yakama tongue ɗinka yana mishi wata irin sahihiyar tsotsa cikin kwarewa. Ƙara zare ido tayi yana son ɗaga su talli fuskarshi domin yayi mata tsayi sosai dudda ya ranƙwafo, idonshi tayi a lumshe yana kissing ɗinta ahankali kwance., ƙara runtse nata idon tayi sabida zafin data faraji a lips ɗinta domin da mugunta yake kissing ɗin, gawani nomfashi mezafi dake fita daga ƙofofin hancinshi, wani na korar wani, sosai yake kissing nata babu wasan har kusan minti 15 kala failusha na dauriya harta fara kukanda baya fita sabida zafinda lips ɗinta kemata, kaya yatoshe mata ƙofar hanci ko nomfashi bata iyayi da kyau....shi kuwa da niyyar horo yayi mata kissing ɗin sabida bakinda take turo masa, sedaifa reshe na neman juyewa da mujiya domin gabaki ɗaya jikinshi rawa yakeyi sabida betaɓa kasan cewa haka tare da maceba. Sosai jikinshi ke rawa har besan lokacinda yafara yawo da hannunshi ajikinta ba, yana shafa bayanta zuwa sumar kanta me shegen tsawo da santsi, sosai yake shafa jikinta yana ƙara matseta ajikinshi tamkar giwa da ƴar mage😂 wani irin nunfashi yake fitarwa yana ƙara ƙaimin gun tsotsar bakinta...itakam failusha kuka takeyi sosai tana mutsu mutsun ƙwatar kanta amma takasa domin wani irin riƙo yayi mata tamkar ze maidata cikinshi Hakan yake yawo da hannunshi ajikinta, cikin wani irin shauƙi yasauke tafukan hannunshi akan manyan mazaunanta yamatsasu daƙarfi, Hakan yasa yasaki bakinta yana wani irin jan nunfashi sabida jin Shima numfashin shi naneman ɗaukewa. Aiko Hakan yabawa failusha damar rushewa da kuka tana ture ƙirjinshi, abirkice domin itakam gabaki ɗaya atsorace take ta ɗauka wani mugun abin zemata domin ita sam batasan da wannan rayuwar ba. Aiko yaƙara matseta sosai ajikinshi yana neman sake kaiwa bakinta hari. Cikin kuka tace "dan Allah Yaa Sayyeer yakiyi haƙuri Allah bazan ƙara tura maka macijiba..ina sam shi bayamajinta burinshi kawai yasake riƙo bakinta..aiko taƙara rusheda kuka me sauti hakama wayarshi taƙara ɗaukar ruri akarona ba adadi. Sosai failusha keneman tureshi amma takasa gabaki ɗaya tafirgice ganin kamar baya hayya cinshi..sake haɗata yayi da jikinshi yamatseta kafin ya ɗaga ta da hannu ɗaya yaɗora akan kafaɗarshi, yafice daga toilet ɗin, yana fitowa ya cillata saman bed tareda dirowa akan bed ɗin ze haukanta, ai wani irin juyi failusha tayi sakata aƙasa tim ta faɗo kafin yayi wani yun ƙurin takwasa aguje tafice daga bedroom ɗin cikin mugun tashin hankalin ganin sauyi agun wannan gafjejen sojan...tsalle yayi danya kamata amma ina tariga tafice Hakan yabiyota cikin zafin mana har parlor amma tuni ta sauka ƙasa, zubewa yayi ƙasa nan tsakiyar parlor yayi ruf da ciki yana mayarda nomfashi shikanshi bazece ga takamammen abinda yakeyiba amma tabbas yasan ya shiga wani yanayi.


Failusha kam tana shiga bedroom ɗinta tamaida ƙofar tarufe hadda murza key kana ta tahaye bed tareda komawa can ƙarshen gadon ta kwanta, tana zare ido gabaki ɗaya atsorace take da lamarin lion ɗinta wannan wanne irin abune yake mata Hakan kamar wani maye koɗai ya ɗauko ƙaƙarar maitane su Dady nasu saniba? Duk aranta take wannan zantukan cikin tsoro da alhini kafin bacci ɓarawo ya ɗauke ta.....Hakan suka kwana daga ita harshi babu wanda yayi kenan daɗi.


Washe gari

Failusha bata fitoba se wuraren 12:00pm Hajiya kaka mita kawai takeyi domin Mami taje kiranta yafi sau biyar tana samun ƙofar aƙargame, hakama anty Marwa dasukazo taje tasota nan ma dai ba'aci nasara Hajiya kaka kuwa cewa tayi akwai abinda lieutenant yayi failusha domin daga zuwa gyaran dakinshi ne bata ƙara ganintaba....koda ta fito tasamu parlor acike da mutanen gidan, Yaa Noor da Anty Marwa se yaransu biyu, Yaa fawan da Anty sofi, Yaa maheer da anty jidda. Se Mami da Hajiya kaka. Da kallo duk tabi mutanen parlor Hakan taƙaraso kusan mami ta zauna tare da ɗora kanta akan cinyar mami tana faɗar "inawuni Mamina? "Lpy qalau yar albarka. "Anty Marwa tafaɗa tana riƙo hannun anty Marwa dake zaune ƙasa kusan Mami. "Aye kaga amayar babban yaya seyanzu aka fito nayita nemankifa baki tashiba, cewar anty Marwa cikeda far'a.... dumm daram damm Hakan gaban anty sofi yafaɗi jin yadda Marwa takira failusha da amaryar babban yaya....itako failusha Baki tatura gaba kana tace "Mami kinajinta ko? Dariya mami sosai tana faɗar "Marwanatu kibarmin yarinya tahutafa. "Wlh Mami taɓarar yarinyar nan tayi yawa duk kune kuke biyeta, cewar maheer yana harararta, kalloshi tayi taga yadda jidda take ƙwaƙume ajikinshi dudda kasan cewar da mutanen awurin Hakan yasa ta ɗauke kanta batareda tace mishi komaiba..domin tinda tayi ido biyu da anty sofi taji gabanta yafaɗi Hakan kawai taji ta tsaneta shirya ko kulata batayiba, Seta maida kallonta gun Noor tayi murmushi kana tace "Yaa Noor na sannuda zuwa, Yaa fawan kunzo lpy? Murmushi suka yi atare Noor na faɗar lpy qalau my baby, yayinda fawan yace "alhmdulillah little sis hope your fine? "Alhmdulillah Yaa fawan sekuma tace Yaa fawan shine jiya ka gudu kabarniko? Tafaɗa tana raurau da ido. Dariya yayi cikin basarda zancen yana faɗar "sorry my little sis naje siyo Miki chocolate ne, bara na ɗauko miki amota, ya ƙarasa zancen yana barin parlor.

Mami ma miƙewa tayi se akabarsu su kaɗai. Kallonta tamaida kansu maheer kana tace "iskanci akeyi har acikin mutane, wai maheer ko karuwace wannan matar tak..tass kakejin saukar marinda maheer yasauka mata cikin faɗa yace "matar tawace yar iska kuma karuwa dan kin renani. "Kai maheer wannan wanne irin iskanci ne akanme zaka mareta? Akan matarka zaka daki ƙanwarka kanwarma kuma matar babban yaya? Humm lallaima ka isa, cewar Dr Noor. kafin yaci gaba da faɗar, "ƙarya ta faɗa ne kune kawai ma aurata Anan dako kunyar Mami ma bakwaji idan mu kunce abakwa kunyarmu, to wlh karka ƙara dukanta agabana kaji nagayama namamajon banza da wufi...sosai ran maheer yaɓace cikin jin haushin abinda failusha takira yar lelenshi dashi dakuma wannan faɗan da yaa Noor kemasa yakama hannun jidda sukabar parlor yakaita bedroom ɗinshi na da....shiko Noor failusha ya shiga rarrashi shida anty Marwa, domin dukkansu abin yasakasu shock wannan abin be isa dukaba koda basusan halin failusha da neman maganaba balle sunsani. Sosai yake rarrashinta daƙyar suka samu taɗan nutsu. Kuma duk wannan abin da ake yi anty sofi na zamanta batace komaiba sema tashi datayi itama tabar parlor, Yaa Noor ma fita yayi ganin tanutso yana hamdala aranshi dayasa Hajiya kaka ta ɗaga tun ɗazu da basusan yazasuyi da itaba.

Noor nafita maheer nadawowa, wurin su yazo yaduƙa kusan failusha yana faɗar "wlh kika ƙara alaƙantamin mata da ƴar iska ko karuwa Sena kusan kasheki agidannan shegiya me kamada aljanu, ace karna daki matar babban yaya ina ruwan babban yace dake, koda ace mata sun dameshi Allah ko loma ɗaya bazaki isheshiba dan Allah ka sheƙi kawai zeyi, ahakan kina Sunan matarshi amma dake da babu duk ɗaya ko mace yakeso ayanzu sedai yanemi wani irin amma ba ƙyaila irinkiba,wlh ko sex kikaga inayi da matata kika cemata karuwa Sekinga yadda Zanyi dake, domin kome nayimata tawace komai nawa natane banza mahau kaciya, yaƙasa zancen yana ɓallita..

Tun da yafara magana ba wanda yace mishi ƙala daga ita har Anty Marwa haryagama surutunshi yabar wurin..."ƙanwata yi haƙuri kibarshi da halinshi kinji gabaki ɗaya maheer bayada mutunci akan jidda maybe ganin yakeyi idan bemiki Hakan ba bazata bari yahuta da ita idan sun koma gida. Saurin ksllon anty Marwa tayi tana ɗauke ƙwallar idonta kafin tace "hutawa kamarya anty Marwa? Shiru anty Marwa tayi tana tunanin kenan failusha batasan aure bane kome? Inko haka ne zata sakata hanya yadda zata maida hankalim Yaa shattima akanta taga ɗan renin hankalin dazece yataɓata. "Please anty kigayamin, anty Marwa ta tsinkayo muryarta. Ajiyar zuciya taƙara saukewa kana tagaya mata abinda ake nufi da hutawa. Ido tawaro cike da mamaki kafin tace da abin fitsarinsu fa kike nufi anty? "Tabbas kuwa shinake nufi failusha. Jinjina kai failusha tayi kana tace "to anty me karuwa ke nufi? Kuma mi sex kenufi? Kuma anty miyake nufi da Yaa shattima zekasheni? Duk atare tajerawa anty Marwa tambayoyin....aiko kamar jira Anty Marwa keyi ta fayya ce mata komai tare da bata wasu shawarwari akan yadda zata mu'amalanci Yaa shattima...sosai tanutsu tana sauraren anty Marwa harta dasa aya. Ajiyar zuciya tasauke tana tuna abinda lion ɗinta yayi mata ɗazu kafin tsaki wani shi'umin murmushi, tana faɗar "lallai kam za'ahuta...."mikikace Amaryar babban yaya? "Bakomai anty kawai inaso na iya abubuwan yadda zan riƙa yiwa lion ɗina ko bayaso, amma baze dakeniba ko anty? Ta tambaya cike da wauta.. murmushi anty Marwa tayi kana tace "ba abinda zeki sema daɗi dazeji baby, tafaɗa tana dariya. Itama failusha dariyar tayi kafin suka miƙe, domin suyi sallar azahar anty Marwa naƙara jadda damata cewar tabari zata koya mata komai da yadda zatayi.

Basu suka dawo gidan ba se bayan la'asar, dukkansu suna zaune a parlor wannan karon har lieutenant musayyeer domin dawowarshi kenan yasamu duka ƙanenshi agidan da matansu sunzo gaidashi, iya sune kawai mazan kezaune anty Marwa da Anty sofi suna bedroom ɗin Mami, yayinda jidda ke bedroom mijinta, ita kuwa failusha tana nata bedroom ɗin. Sune kawai ze zaune se Mami. Se fira sukeyi tsakaninsu cikin jin daɗi da ƙaunar juna... maheer ne yamiƙe tare da nufar toilet ɗin dake parlor domin fitsari yakeji sosai yana shiga yajuya gun sic ɗin tare da zare belt ɗin wando yajanye short ɗinshi...wani mugun faɗuwa gabanshi yayi tare da zare duka manyan idanuwanshi

Cikin firgici da tashin hankali, yawaro duka manyan idanuwanshi yana kallon gabanshi da babo komai tamkar wani abun betaɓa wanzuwa a wurinba, cikin mugun tsoro da ruɗani yake faɗar"innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Yaa musayyeer please com, yafaɗa da mugun ƙarfi jikinshi ko ina yana rawa. Dukkansu wanda kezaune parlor kallon ƙofar toilet ɗin sukeyi kafin wani yayi wani yunƙurin sukaji yaƙara dokawa babban yayan nasu kira cikin tashin hankali. Arazane shattima yamiƙe tare da nufar toilet ɗin, domin yasan ba lafiya ba tun da yaji yakirashi da asalin Sunanshi domin muddin ƙanen nashi suka kirashi da complete name ɗinshi to akwai gagarumin abu daya tunkaro su kona masifa ko firgici, amma in normal kirane sedai suce Yaa shattima ko Yaa Sayyeer kokuma yayanmu. To afanni su Noor ma hankalinsu amatuƙar tashe yake jin yadda ɗan uwan nasu yabirkice lokaci ɗaya.

Lieutenant musayyeer kuwa yana isa bakin ƙofar toilet ɗin bema tsayayin magana ba yatura ƙofar kawai ya shiga gabanshi na dukan tara tara. Tsaye ganshi se zare ido yake yi yana salati. Yana ganin yayan nashi yariƙo hannunshi afirgice yana ɗorawa agabanshi, dasauri shattima yajanye hannunshi ganin inda yanufa dashi yaname zuba mishi rikitattun idanuwanshi masu tsananin karfi cikin mugun faɗuwar gaba. Shi kuwa maheer cikin tashin hankali yake faɗar "nashiga uku yayanmu anɗaukemin penis har 2 bolls na bakomai fa wlh an ɗauke yaya, yazanyi da rayuwata? Muzan gayawa jidda? Wayyoo Allah please yayanmu help me. Ƙarasa yaname saƙin marayen kuka. Ido lieutenant ya rantse daƙarfi yana karanto duk addu'ar datazo bakinshi. "Miyake faruwa ne Yaa shattima? Cewar Noor daya kasa haƙuri yazo wurin shida fawan tun da dukkansu yayunshine. Fa'iz ne kawai ƙanenshi. Kafin shattima yayi magana maheer yariƙo hannun Noor yaba faɗar "Yaa Noor sun kwashemin komai duka sun kwashe Bansan mizangayawa jidda ba. "Yimin shiru Anan maheer banasan shirme, cewar shattima cikin hasala. Suko dukkansu ido suka zaro cikin tashin hankali suna faɗa "whatt? A Ina kuma garin yaya? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un. "Wai Mike faruwane babana? Cewar mami dataga abin nasu bana ƙare bane. "Nothing Mami muna zuwa yanzu, cewar Noor. Shikuwa shattima shiru yayi yana tinanin abinyi, kafin ya buɗe idonshi da sauri akan maheer yace "wani abin yahaɗaka sa marar kunyar yarinyarnan ta wurin Hajiya kaka? Dukkansu da mamaki suke kallon yayan nasu, seda sukaji yaƙara tambayar maheer ɗin cikin ɗan tsawa, kana yace "e..eh munɗanyi rigima da Ita ɗazu akan jidda harna daketa, daganan yabawa yayan nasu labarin yadda sukayida failusha. Cije lips ɗinshi yayi ahankali yana tunanin wani abin aranshi kafin yajuya kawai yabar toilet ɗin, tareda nufar bedroom ɗinta. Cikin sauri Noor yace fawan rakashi bedroom ɗinshi kuma karku bari mami tagane, yana gama faɗar Hakan yamarawa yayan nasu baya..shi kuwa fawan yariƙo hannunshi suka fito zuwa nashi bedroom ɗin kuma cikin sa'a koda suka fito ba kowa a parlor se Fa'iz kawai...

Ita kuwa failusha tana kwance tsakiyar gadonta ta cilla ƙafafunta tasa tana lilo dasu kamar me motsa jiki, ranta fyess se wasarta takeyi kamar yar baby cikeda yarinya dakama sakalta irin tata...turo ƙofar ɗakin yayi yashigo tamkar mayun wacin Zaki, Hakan yasa tazabura tamiƙe tsaye tana turo baki gaba cike da yarinta tace....!


Tirƙashi.

Shin wai ya wannan kwama chalar zata ƙare? Ne ? Humm muze zuwa se mun haɗu gobe idan Allah yakaimu acikin book two.


Humm free page yaƙare ME & MY LION 🦁🌹 kabcen na musamman ne kubiyo Autar Alheri ✍️ domin samun cikakken book ɗin ME & MY LION 🦁 1500 ne kacal 👌 Zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu kasim uba bank kana kitura shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371💃💃💃💃


Autar alheri ✍️
Chapter 5 · 0% Book details