← Book details Me & My Lion Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 3 OF 5

Chapter 15 & 16

Me & My Lion Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

"Ta hanyar faɗar "karki kuskura kibar ɗakin nan muddin baki bani amsar tambayanaba.. "chak tatsaya tana me zaro ido kafin kuma taja tayi tsaye domin a yadda zuciyarta kemata sam bazata iya yimishi wata maganar ba ayanzu...Hakan ta tsaya akanshi bata tafiba gudun abinda tafiyar zata haifar kana kuma bata komaba. Seta tashafe kusan minti 40 ahakan, kana tamotsa bakinta cike da ƙosawa tace "kayi haƙuri. Banza yayi mata harseda taƙara bashi haƙurin kana ya kashe laptop ɗinshi tare da miƙewa tsaye yana haɗe hannayenshi aƙirji yadubeta sheƙeƙe kana yace "lafinki yaƙaru kuma sekin amsa min duka wannan tambayar kafin kibar dakinnan wlh kona canja Miki kamanni wawuya kawai, yafaɗa cikin zare ido. Atake jints ya ɗauki rawa amma tadake bata fidda tsoronta afiliba..kana tace "nibansan kai bane Shiyasa nashigo danasan Kaine mizekawoni wurin..kasa ƙarasawa tayi sabida ɓallar datayi abakinta. Saurin kai hannu tayi zata shafa tana fashewa da kuka. "Shiii yafaɗa yana janye mata hannu tare da ɗora yatsarshi akan lips ɗinshi, kana yace "barshi yayi zafinshi ya cika tsiwane Shiyasa yakarɓi hukunci, idan yakoma gayamin abinda bantameshiba amma seyayi jini. Yafaɗa ko ajikinshi...ai babu shiri failusha ta haɗiye kukanta, tana zare ido. 'hum bakin nibane to gun waye kikazo? "Bakowa tafaɗa atsorace. "Humm yajinjina kanshi kana yace "wato ke gani marar kunya yoshe kika watsrda tarbiyyarki har kikaga Zaki iya hawa jikin namiji kuma babba kamarni? Sabida banzan dalilinki? Kuma wai ahakan ke matar aure sabida kinrenawa auren hankali ko? Yafaɗa yana zare mata wannan rikitattun idanuwan nashi masu firgitarwa. "Cikin muryar kuka failusha ta shiga girgiza mai kanta tana faɗar "ah'ah wlh dan Allah kayi haƙuri..shiru yayi yana cigaba da danna wayarshi daya ɗauka domin tun lokacinda yafara mata tambayar ko kallonta beyiba idonshi nakan wayarshi inba lokacinda ya ɓalli bakintaba. Kusan minti 25 suka ƙara wucewa tuni kafafuwanta suka fara rawa, sabida rashin sabo... ataƙyaice sukan 12:30 shattima yakoma bakin bed ɗinshi yazauna yana faɗar "oya maza yi tsallen kwaɗo Anan kuma idan kika tsaya Sena karyaki, gobe kiƙara shigomin bedroom babu nocking., yafaɗa ko ajikinshi. Ido failusha tazaro cike da sarewa sedai ba yadda ta iya doline tayi idan tanason rayuwarta sedai ko zatayi amma zata gaya mishi yunwa takeji. Cikin kuka tace "Yaa shattima wlh Allah.."hee don't sey anything kawai kifara, karko kisoma bani haƙuri. Aiko failusha najin Hakan tafashe da kuka tana faɗar "to aiba haƙuri zanbaka ba ni yunwa nakeji, taƙarasa zancen yana fara tsallen kwaɗon. "Au dama ana girka abinci dake? "Oh to yau bazakiciba, yafaɗa ko ajikinshi....babu yadda failusha ta iya Hakan taɓata wannan daren tana tsallen kwaɗo ga yunwa ga bacci yahanata yin ko ɗaya, ƙafafunta tamkar zasubar jikinta. Gabaki ɗaya tafita hayyacinta. Bashi yabartaba se wurin ƙarfe 3 tafaɗi yafi a ƙirga amma ko ajikinshi seda yaga tana neman suma tukunnah yabarta tare da korata. Tana kuka tabar Pert ɗin nashi tana jan ƙafa, tana isa bedroom ɗinta tafaɗa kan bed tare da rushewa da matsanancin kuka, sam batayi tunanin lion ɗinta ze iya yimata wannan zaluncinba. Tayi kuka harta gode Allah daga ƙarshe tamiƙe tare da nufar toilet tayi wanka da ruwa masu bala'in zafi kanafin ta fito, aranta se saƙe saƙe takeyj, domin tayiwa kanta alƙawarin dena tsoronshi kuma bazata taɓa gayawa kowa shine wanda ya daketaba a suleja bancin Yaa fawan daya riga yaji. Kana duk abinda yayi mata wlh seta rama yadda yahanata bacci Shima baze runtsaba,,kana yadda zatayi kwana yunwa shikuwa seya gudani abinci dakanshi, tabbas doline ta ajiye soyayyar shi da tsoronshi gefe tahukuntashi abisa laifikanshi gareta, da wannan tunanin harta gama shirin bacci kana tayi sallar isha'i dabata samu tayiba tukunnah ta kwanta.


Shi kuwa koda tafita zaune tabacci akan sallaya domin duk azabar da yake gana mata shi yana kan sallaya ne yana nafilarshi. Seda tafice ne tukunnah yamiƙe ya shiga toilet yayi wanka kana ya fito, yayi shirin bacci, Hakan ya hau makeken bed ɗin shi ya kwanta kafin ayi asuba yatashi ranshi fyass. Yana kwantawa Hajiya domin ya kashe bedside lite, idonshi suka sauka akan wani murgujejen macijin daya kusan cin rabin gadon yafasa kai tankar ze sareshi...ido shattima yawaro tare da miƙewa azabure yanabin majicin dallon mamakin a Ina yashigo? Ganin da gaske majine akan bed ɗin shi yasa yamiƙe cikin sauri ya kunna hasken ɗakin, yaname kallon bed ɗin sedai gamama kinshi bakomai akan bed ɗin wayam. Cikin mamaki yake kafewa ɗakin kallo tabbas yaga maciji akan gadonshi bawai gizone idonshi kemishiba to amma yana ina? Tambayar dayake yiwa kanshi kenan kuma bashida me bashi amsarta. Yanacan yana tinani yaji wani dogon abu me sanyi yanabin ƙafarshi, cikin sauri yaduba ƙafar tare da zaro ido yana bin macijin da kallo gaya sebin ƙafarshi yakeyi yana kuma lauyeshi. Wani irin bugawa zuciyar lieutenant musayyeer takeyi da azabar ƙarfi gabin wannan shinfiɗaɗɗen macijin kwance akan jikinshi yana zagayeshi, behanashiba hasali ko motsi beyiba har yazo ƙugunshi, ananne yadamƙe kanshi cikin zafin zuciya tare da murguɗe kan nantake macijin ya mutu., zareshi yayi daga jikinshi kana yayi wulgi dashi cikin zafin zuciya dakuma mamakin ta inda maciji yashigo mishi. Ƙarasawa yayi kan sopa ya zauna tare da dafe kanshi yana tinani, yajima zaune yanajin yadda idonshi ke zafi sabida bacci amma tinani yahanashi wani dogon motsi, kamar mafarki yaƙarajin tafiya akan bayanshi zuwa cikinshi. Amugun razane yakai dubanshi yana me ƙara zare rikitattun idanuwanshi, cikin mugun mamakin ganin wani macijin, cikin zafin nama da tafasar zuciya yaƙara damƙar wuyanshi yana kallon inda gawar na ɗazu take. Tabbas bashi bane wanine? To daga ina suke shigowa? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yafaɗa bayan ya murgiɗewa wannan kai Shima ya mutu, yakoma gefen widrop yayi yatsaye tana kallonsu cike da mamaki da kuma al'ajabi, kallonsu kawai yake yi amma yakasa tabuƙa komai kuma yakasa kwanciya, Hakan yake tsaye tare da gawar macizan har akayi asuba. Se alokacin yasauke nunfashi ganin ya kasa gane komai, tare da nufar toilet domin ya ɗauro alwala yayi, sallah. Seda yayi wanka kana yau ɗauro alwalar. Koda ya fito komai beshifaba yaka short nicer ɗinshi da jallabiya, tare da nufar ƙofar zefice masallaci kuma se a sannan yadubi inda gawar macizan take sedai ga mamakisa bakomai babusu babu dalilinsu tamkar ma basu wanzu a wurinba. Mamaki yaƙara kamashi sedai betsaya wani ɓata lokaciba yanufi masallaci.

Kwance take akan kirjin mom ɗinta tankar wata jinjira suna lulluɓe acikin blanket, yaye blanket ɗin mom ɗinta tayi tanabin fiskar yar tata da kallo, ganin yadda tayi bacci da nono abakinta, mayarda idonta tayi inda takejin motsin hannun yar tata, atake tasaki murmushi, cikeda duniyanci ganin yatsun Zeemama acikin gabanta suke har bacci yaɗauketa. Lumshe ido tayi tanajin daɗin yadda takejin motsin hannun yar tata agabanta, kafin ya fara ƙoƙarin tadata. "Sweet babyn mom, zeemama na. Kitashi kinsan yau kinada lecture by 8 kitashi kinji, tafaɗa cikeda rarrashinta... miƙa zeemama tayi tana ƙara luma yatsrta acikin mom ɗin tata wanda yasaka mom ɗin gantsarewa tana faɗar"washh my zee daɗin mom. Itama zeemama ƙara maƙale mom ɗin tayi tana cewa "za tashi mom amma Sena sha sweet. "Ok my baby tashi Kisha abinki maza. Jin Hakan yasa zeemama ƙara gyara kwanciya tana zuƙar nonon mom ɗinta daga ƙasa kuma tana yamutsa gaban mom ɗin, aiko mom ta fara ihu tana buɗewa yar tata ƙafafu. Sosai zeemama tarikita mom ɗinta, daga ƙarshe mom ɗin tashiga tsotse yarta ciki da waje. Ataƙyaice ba ita ta bartaba seda tasamawa yar abinda takeso tukunnah suka miƙe daga bed ɗin sukaje sukayi wanka kana duka fito tamkar wasu ƙawaye. Koda suka fito, parlor Dadynsu ne anty mubina na zaune akan cinyarshi tana mishi rigimar seya canja mata mota, shi kuwa yana acikin rarrashinta. Ƙarasowa suka yi suka zauna tareda gaisawa cikin son juna sun kafin suka miƙe suka nufi dining domin yin breakfast ransu fyass sedai babu sallah Balle salati. Allah yakaremana imaninmu.


Asokoro

Misalin ƙarfe 9 zaune suke dukansu akan dining suna breakfast...cikin sassarfa yafara saukowa daga kan benen fuskarnan amurtuƙe kamar koyoshe, sebaza kanshi yakeyi tamkar company tirare. Yana karasowa yagaida iyayen nashi cike da girmamawa yayi da fa'iz kuwa ya gaidashi amma failusha ko kallonshi batayi hasali tamkar ma batasan da zuwanshiba, wannan abin kuwa ba ƙaramin mamaki yabawa duka wanda ke wurin sanin yadda take ɗauki akan lion ɗinta agaban kowa nuna soyayyar shi takeyi. Sedai dudda mamakin dasukeyi ba wanda ƙala harko Hajiya kaka. "Mami am hungry. Yafaɗa cikin cool voice ɗinshi tamkar wani yaro. Murmushi mami tayi kafin ta fara saving ɗinshi da farfrsun naman rago domin yana sonshi sosai. Miƙewa failusha tayi tana faɗar"aci abinci mu gani, tayi maganar ciki'ciki ta yadda ba wanda zejita, sedai abinda bata saniba shi gogan yajita sarai domin kamar me kunnen maciji Hakan yake, sedai ko kallon inda take beyiba Balle tayi tinanin yaji ɗin... farfrsunshi yajanyo tare da saka spoon ya ɗebo sedai yazo sakawa abakinshi idonshi suka sauka akan spoon ɗin. Wani irin wato ido yayi yanayi baya da mugun ƙarfi yana faɗar what....!


ME & MY LION paid book ne idan kintashi biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu kasim uba bank. Kana kkituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371 on Whatsapp


*tofa ina kuke manyan mata masu capacity ❤️ mata nake magana ba muna mataba 😏 Hajiya idan kinsan kina Camada matsalar rashin samun alheri agun oga, ko rashin sha'awa, ko rashin ni'ima, ko matsalar rashin samun cikakkiyar gamsuwa a gunki ko agun megidanki Humm to kugarzayo domin ga haɗin buzaye na musamman domin matan Sunnah 🫣 idan kinsan ba akan mijin aurenki zakiyi anfani dashi ba to ina baki shawarar karkiyi domin kuwa wlh baze taɓa iya rabuwa dake ba, koda kuwa aure kikayi, kana inan mijinki na neman mata Shima wannan fagen nakine uwar gida me capacity ❤️👇*

1, munada taƙadari haɗi na musamman daga ƙabilar kanuri.

2, munada ɗan sababi, ingan taccen haɗi daga sakkwatawan Shehu💪

3, munada ruhul khari, gagarumin haɗi daga ƙabilar buzaye.

4, munada me ƙanƙara daga ƙabilar togawa.

5, munada ɗan kuwwa maganin kurman namiji daga ƙabilar, shuwa.


Ba iya wannan ba munada ƙalalolin Maganin kala kala masu inganci kama daga Maganin sanyi infection har zuwa hips da breast. Kana sanyi koda yahanaki haihuwa koda haifaffen ne ajikinki biƙudiratillah idan kikayi anfani da maganinmu to ze barki Indai bana ajali bane, manyan mata amotsa. Ga duk me buƙatar wannan maganin ze iya tuntuɓatar Autar alheri wato Dr Yasmeen Ahmad a wannan nomber 👉 07037092176. Allah yabamu lpy me amfani duniya da lafira.


Autar alheri ✍️

*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹


Special and romantic love story 💋💓🫣

Writer by Autar Alheri ✍️


🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁
🌹🌹
🦁


Oh'oh'ohhhh 🤭🤭🤭
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain ɗinsu, kana ze cika zukatasu da shauƙi tareda begen reality love❤️🫂 na haƙiƙa 💯


Book one
Chapter 3 · 0% Book details