Chapter 17 & 18
Me & My Lion Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
"Yana faɗar what? Arazane sakamon manyan tsutsotsin da idonshi sukayi tozali dasu acikin spoon ɗin suna yawo tamkar acikin ruwa..damamaki kowannesu ke tambayar shi lpy? Miyafaru ne? Amma ko kuma su bayiba har Mami datafi kowa ruɗewa. Shikam fa'iz ƙoƙarin riƙo bayan nashi yake yi amma yakasa sabida tsoro, Dady kuwa da ido kawai yakebinshi cikeda mamaki yayinda Hajiya kaka kemishi kallon tsoro....shiko idonshi ya maida akan bold ɗin da mami tasaka mishi farfesun ciki, seyaga gabaki ɗaya tsutsarce aciki tana yawo kamar zata cinye kwanon, ai atake wani irin amai yazo mishi, cikin hanzari yamiƙe tare da nufar toilet ɗin dake cikin parlor yana fesa amai tamkar ze amayarda yan cishi. Cikin tashi hankali duk suka biyoshi amma ba amsa, seda ya gama aman mami tazuba mishi ruwa ya wanke bakinshi tukunnah yafice daga toilet ɗin yanufi part ɗinshi sannan ya dauraye jikinshi yacanja kaya domin na jikinshi duk ya lalace. Zama yayi bakin bed ɗin tareda dafe kanshi yana tinanin abinda yakawo tsutsa, kaitsaye abinci yakoma tsutsa? Daba maminshi ce tabashi abincin ba shikenan seya fara zargin koma waye? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un wannan wanne abinne kefaruwa dashi Hakan ɗazu maciji yanzu tsutsa, abinda betaɓa ganiba tunda uwarshi takawoshi duniya. Gabaya ɗaya lieutenant musayyeer ya firgice sabida ganin tautsar nan ko ruwa yakasa sha gawani masifaffen bacci dayakeji amma ya kasa kwanciya domin gani yakeyi daya kwanta zeƙara ganin macijinne. Hakan yazo yafice daga gidan ba wanda ya sani..
Sukuwa su mami duk hankalinsu atashe yake sanin cewar shattima ko ciwoyakeyi baya amai seta ɓace Balle yanzu yana zaune qalau, sedai sunsan cewer yanada bala'in ƙyanƙyami maybe wani abin ƙazantar Yagani shine yakawo masa wannan aman. Da wannan tinanin hankalinsu ya kwanta musamman da fa'iz yaje Pert ɗinshi yasamu yafita, se hankalinsu yaƙara kwanciya...... failusha kuwa tanajin diramar da akeyi a parlor ta ƙyalƙyale da dariya seda tayi me isarta kana tace "mugun banza wlh dani kake zamcen inda kace tukunyana baze tafasaba wlh naka kuwa ko zafi bazeyi, haka kawai kawanizo kasaki gaba da sharri daka ina ƙyaleka Allah daga yau duk abinda kamin bashi kaci kuma atake zaka biya, dan ina sanka bashe zesa nafasa hukuntaka ba, sake fashe da dariya tayi kafin tace "Allah sarki my lion yau dai ba bacci kuma bacin komai💃 taƙarasa zancen tana juyi darawa tamkar wata ƴar baby.
Zaune suke a parlor jidda kwance ajikinshi, shiko se famar sarrafata yakeyi, wayarshi ce ta ɗauki ruri Hakan yasa ya ɗaga tare da ƙarawa a kunne yana faɗar "hello Yaa fawan. "Na'am maheer gobe kazo da jidda idan zakazo family house safiya tace nakaita sugaisa Yaa shattima. "Okay Yaa fawan Allah yakaimu. "Ameen Ameen y Allah, daga Hakan suka yi sallama. Kallonshi jidda tayi kafin ta ta ɗauke idonta daga kanshi, tareda komawa jikinshi talafe, Shima bece mata komaiba yacigaba da abinda yakeyi dominfa jidda koda maheer ze kwana akanta to bata wani kataɓus sedai kawai taƙyale shi yayi kiɗanshi yayi rawanshi sabida tsabar ragwanta ita komai wahalarshi takeji dudda tanajin daɗin yadda yake sarrafata amma Hakan bayasa tamaida mishi martani, kuma wai ahakan mugun muwar sonshi takeyi gakuma jarabar masifa domin kamar ma tafi anty Marwar yaa Noor sedai kawai anty Marwa tafita zama mace ne., azzakitinka kawai Shima yana sonta ahakan, da wlh takaɗe da wannan halayyar tata.
Yau dai Hakan shattima yawuni a office ko yaranshi sunkasa gane kanshi, ya kasa cin komai gakuma bacci dake ɗawai niya dashi...zaune yake akan kujerar office ɗinshi yana juyawa sosai yayi zurfi acikin duniyar tinanin dayakeyi, wani abin yatina wanda yasa yayi saurin buɗe rikitattun idanuwanshi yana faɗar what? Badai yarinyar nan bace da wannan aikin. Yatambayi kanshi, domin yatina lokacin tana ƙarama baze taɓa mantawa yaje gidan Hajiya kaka yasamu sunyi faɗa da anty fa'iqa tadaketa, ita kuwa ta tura mata kunamu duk abinda anty fa'iqa zatayi duniya kunama take gani, acikin ruwan wanka acikin abinci idan tazo kwanciya, gabaki ɗaya failusha ta firgitata, koda yaje Hajiya kaka tasakata agaba tana lallaɓata akan tarabida antyn tata tazauna lafiya, yayinda fa'iqa ke gefe tana risgar kuka tana bata haƙuri amma firtaƙi, zuwanshine yasa ya lallaɓata har haƙura...
kana ya ɗauketa sukaje gidan wani malamin addini tsoho sosai abokin kasansu ne wato Mlm shattima, inda yake tambayar shi matsalar yayinyar har take irin wannan abubuwan. Buɗar bakin malamin seyace ƙofi ne take yi kuma me haɗari, hala ita ɗin ƴan biyu ce? "A'a ba ƴan biyu bace amma yan biyu takebi kuma yan biyu kebinta, sedai duka basa Raye. (Kenan ita ɗin tsakiya twins suka sakata) jinjina kai mlm yayi kana yace gaske dai wannan shine dalilin domin kofin wanda tawaye kebi yamafi haɗari sekuma yazan ita harda binsu takeyi sun sakata tsakiya ne, kallon failusha mlm taƙarayi da kyau kana yace "bancin ƙofi akwai wani abin me girma atareda ita wanda kuma tana girma yana ƙara bayya agareta, domin akwai wasu salihan bayin Allah dasukeyi zamani da kakanku suna temaka mishi sosai akan abubuwan rayuwa, to yanzu duka sun dawo ga wannan ƙanwar taku sedai basa zama ajikinta, amma tabbas duk matakin da mlm shattima yataka arayuwarshi dasu to wannan yarinyar seta takashi....cikin rashin jin daɗi lieutenant shattima yace "kamar me kenan mlm? "Kamar irin wankin ido, sanin mugun mutun a duk lokacinda yakusan tota, dakuma ganin mugun abu ko yayane indai yazo inda take ko ita taje gare shi. Kana bazata taɓa zama da mugun mutun inuwa ɗaya ba, kuma duk wanda yataɓa ta umurni kawai zatabada ta hanyar nuna fishinta agareshi atake zasu ɗauki hukunci kuma ahakan bazasu taɓa zama ajikinta desai zasu iya sanin duk wani motsinta... ajiyar zuciya shattima yasauke bayan yahamajin bayanan mlm kafin yanisa yace "yanzu mlm ba yadda za'ayi arabata dasu domin gaskiya duk Bama buƙatar Hakan atare da Ita koba komai ita ɗin ƙaramar yarinya ce fa duka yanzu takeda shekaru 5 aduniya, yafaɗa cike da alhinin abin...."wlh ba wanda ya isa yarabata dasu se Allah shattima domin makare na gado basa taɓa barin jikin mutun se mutuwa, musamman irin nata daba masu cutarwa bane kana mlm shattima dakanshi ya gayyacesu a wancan lokacin sabida mutane dasu sako ahalinshi gaba, kaga kuwa tun da alƙawarine tsakaninsu dashi bazasu taɓa karya wannan alƙawarin ba seranar da sukabar duniya. Domin ko yau Allah yakarɓi rayuwar wannan yarinyar zasu koma zaɓar wanda zasu iya rayuwa dashi acikin ahalinku sukoma gunshi, amma inaso ka kwantarda hankalinka domin kuwa duk wannan abin bayanzu se kasance tare da itaba seta ƙara girma, tana girma ne su kuma suna ƙara bayyanar da kansu gareta.
Shiru shattima yayi yana tinanin wannan al'amarin kafin yanisa yace "shikenan mlm ngd sosai Allah yasa Hakan shine mafi alkhairi. Ameen Ameen y Allah. Daga Hakan yayi mlm sallama ya ɗauke ta suka tafi bayan yacikashi da abubuwan alkhairi...Hakan ya maidata gidan Hajiya kaka amma begaya mata komaiba gameda wannan Bin kana yayi musu sallama yatafi. Du yadda yaso yabar abin aranshi amma yakasa Hakan yasa yasamu Dady da zancen yagaya mishi duk yadda sukayi da mlm akan zancen failusha. Ajiyar zuciya Dady yasauke kana yace "nasani baba duk nasan da wannan abin hasalima shine dalilin da yasa muka yanke hukunci aura maka failusha tun mlm naraye. Sabida Hakan tinda kaji da kunnenka yanzu sekasan yadda zakayi rayuwa da matarka. "Mata kuma Dady Angel ɗince matata. Ohh wai kuna nufin nine zan aureta? Dady ayanzu ma da danayi auren wuri inada kamarta, shine kuma zan aureta bayan ta girma, Dady ina laifin kace fa'iz amma koshi ina Angel tayimai ƙarama da aure. Yafaɗa cikin mamakin kalaman Dady. Ɗaura fuska sosai Dady yayi ganin shattima nason renamai hankali kana yace "bawai ina nufin idan ta girma ka auretaba MUSAYYEER inaso na jadda dangane failusha matarkace an ɗaura aurenku tun wata 6 da suka wuce lokaci mlm na halin jinya, ina Fatar ka fahimceni ayanzu Hakan failusha matsayin matarka take, banyi niyyar gayama yanzu ba amma wannan zancen dakazomin dashi yasa doline nagayama wannan sabida Hakan ka'ajiye shirme kariƙe aurenka banason jin wata maganar....tun da Dady ya fara magana zufa ke wankewa shattima fuska tundaga cikin kanshi yana mamaki da al'ajabin wannan al'amarin na ɗaura mai aure da yarinya yar shekara biyar a duniya shi kuwa yana da shekaru ashirin da bakwai, wannan wanne irin ganganci ne su Dady sukayi,? Shin baya tinin karya cutar da yayinyar idan shi ɗin mayen matane fa yafara bibiyar ƴar mutane tun yanzu. Kuma Bama wannan ba idan yarinyar tagirma tace bata sonshifa? Ai sunshiga hakkinta dayawa. Dady kuwa kamar yasan miyake tunani tadubeshi tare da cewa. "Bama taɓa tinanin kacutarda koda wanda baka saniba balle jininka, sa'annan Kaine zaka koyawa Mamana yadda zata soka fiye da kowa da komai arayuwarta, sabida Hakan tashi kaje Allah yayiwa rayuwarku albarka dukkanku... muƙewa yayi jiki ba ƙwari yabar ɗakin da tinani kala kala aranshi. Tun daga wannan lokacin yaƙara saka failusha ajikinshi, suka ƙara shaƙuwa fiye da yadda sukeyi abaya tinda yarinya ce sosai, shekara ɗaya suka ƙarayi atare kafin tafiyar aiki takama shi tanada shekaru 6 aduniya, tun daga wannan lokacin failusha bata ƙara sakashi a idonta ba se ranar da suka fara haɗuwa a gidan gona. Kana Sunan lion kuwa Noor ne yamaƙala mata wannan a ranta domin duk bayan kwana biyu seyaje gidan Hajiya kaka ya kira shattima a waya seya bata yana faɗar "little sis ga lion ɗinki zakuyi waya, to daganan fa seta mai dashi my lion duk zasuyi waya Hakan take kiranshi har suka dena wayar kafin wannan lokacin kuwa yadasa soyayyar shi me girma azuciyar failusha da temakon ƙanenshi Noor..... ajiyar zuciya yasauke tun da yakawo nan atinaninshi, yanaso ya yadda itace ta tura mishi macizai dakuma wannan tsutsotsin amma kuma ya kasa yadda, sedai tinawa da kalaminta lokacinda zata bar dining ɗin yasa yaƙara ware manyan idanuwanshi. "Aci abincin mugani. Afili yafurta "lallaima yarinyar nan aiko zaki sani. Daga Hakan yamiƙe tare da kwasar kayan shi yafice daga office ɗin.
Acan gida kuwa failusha ce a bedroom ɗinshi tana gyarawa semita takeyi domin duk atsorace take komai karyazo yasameta sanin yadda sukayi dashi jiya, akan tashi babu nocking, batasan yazasu ƙareba yanzu idan yashigo yasameta aciki batareda yana nan ba, itadai wlh mami bata kyauta mataba domin duk itace tace setazo tagyara mishi bayan ga masu aikinan agidan.
Cikin takonshi na ƙaƙƙarfan namiji yashigo general parlor sedai babu kowa a parlor Hakan yasa yanufi Pert ɗinshi kaitsaye, koda ya shiga bedroom ɗin bakowa sedai angyara komai ƙall ƙall gwanin sha'awa domin dudda kananan shekarun failusha tanada tsafta sosai..kayan jikinshi ya fara rage wa yayi saura dagashi se short nicer kana ya ajiye wayoyinshi tare da nufar toilet. Acan cikin toilet ɗin kuwa failusha naciki tagama wanke komai tana goge mirro ne, sam bataji shigowar shi ba domin ko wanka mutun keyi Balle wanda ke cikin ɗakin yaji ƙarar ruwaba sabida ƙarfin door ɗin, tura ƙofar yayi yashiga tare da maidawa yarufe, Hakan yasa failusha jiyowa arazane.....!
Saura page ɗaya free yaƙare, idan inada buƙatar cigaba da karatun book ɗin ME & MY LION to kiyi hanzarin neman baki 1500 ne kacal 👌
ME & MY LION paid book ne idan kintashi biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu kasim uba bank. Kana kkituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371 on Whatsapp
*tofa ina kuke manyan mata masu capacity ❤️ mata nake magana ba muna mataba 😏 Hajiya idan kinsan kina Camada matsalar rashin samun alheri agun oga, ko rashin sha'awa, ko rashin ni'ima, ko matsalar rashin samun cikakkiyar gamsuwa a gunki ko agun megidanki Humm to kugarzayo domin ga haɗin buzaye na musamman domin matan Sunnah 🫣 idan kinsan ba akan mijin aurenki zakiyi anfani dashi ba to ina baki shawarar karkiyi domin kuwa wlh baze taɓa iya rabuwa dake ba, koda kuwa aure kikayi, kana inan mijinki na neman mata Shima wannan fagen nakine uwar gida me capacity ❤️👇*
1, munada taƙadari haɗi na musamman daga ƙabilar kanuri.
2, munada ɗan sababi, ingan taccen haɗi daga sakkwatawan Shehu💪
3, munada ruhul khari, gagarumin haɗi daga ƙabilar buzaye.
4, munada me ƙanƙara daga ƙabilar togawa.
5, munada ɗan kuwwa maganin kurman namiji daga ƙabilar, shuwa.
Ba iya wannan ba munada ƙalalolin Maganin kala kala masu inganci kama daga Maganin sanyi infection har zuwa hips da breast. Kana sanyi koda yahanaki haihuwa koda haifaffen ne ajikinki biƙudiratillah idan kikayi anfani da maganinmu to ze barki Indai bana ajali bane, manyan mata amotsa. Ga duk me buƙatar wannan maganin ze iya tuntuɓatar Autar alheri wato Dr Yasmeen Ahmad a wannan nomber 👉 07037092176. Allah yabamu lpy me amfani duniya da lafira.
Autar alheri ✍️
*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹
Special and romantic love story 💋💓🫣
Writer by Autar Alheri ✍️
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁
🌹🌹
🦁
Oh'oh'ohhhh 🤭🤭🤭
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain ɗinsu, kana ze cika zukatasu da shauƙi tareda begen reality love❤️🫂 na haƙiƙa 💯
Book one